← Book details Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 87

Sashe 3

Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Allah yasa bama haihuwa,Jauro fuska ya Bata yace wai ke bakya gajiya da korafin rashin Haihuwa,Allah kike fadawa ba ni ba domin shi ya hana mu,idan kina son haihuwa na fada miki ban tare ki ba,zan iya sawwake miki kije ki auri wani ki haihu tunda a ni ne,nine bana haihuwa Kinga kuwa ai zaki iya cewa na sallameki,dama ko wace duk Wacce na aura Ina fada mata idan tana bukatar haihuwa ta fada na sallame ta ta auri wani ta haihu. Mata biyar na aura kafin ke duk suna Ina sun fice sunyi aure Kuma sun haihu in kina so kema a sallame ki Habiba matata ta kauye ta ishe ni,Na'ima sabo da kudin jauro ta hakura da haihuwa ta zauna da shi badan Allah ba,duk yaran da yake rikewa ba Wanda ta tsana Irin Annoor da Iman,haka kawai ta tsane su,gashi Jauro yace indai wata ta kuskura ta fadawa yaran ba shine ya haife su ba to a bakin aurenta shi yasa ta kasa fada musu. Shuru tayiwa Jauro tace kayi hakuri bazan sake fada ba,yace kanki Kuma,ya kwanta tare da juya mata baya,tace haba Jauro na Dan Fulani abin alfahari na,gaban Jauro ta dawo ta kwanta,Nan take Jauro ya dawo normal suka fara soyewa. Spark a kwance yake Naila tace Baby azumi fa ya kusa ya kamata kayi Azumin kaffararka guda uku Yana kanka,Spark yace yaushe zaki fara period tace ai na fara dazu ta tsokane shi,wani bakin ciki ya kama Spark yace ai sai ki fada min tun yau sabo da kafin yazo na kwalbe,tace nima ganinsa nayi,shike nan ai akwai baki,dariya tayi tace wasa nake amma dai maybe yau, Spark yace taho taho nasan yanzu Yana hanya,kar yazo ya cuce ni banyi na ban kwana ba,Naila tace to sai anjima yanzu girki nake yi,kafin yayi magana an kira shi a waya daga Office urgent,a gurguje ta taya shi shiryawa ya fita. Zuwa dare da Spark ya dawo Naila ta dame shi sai yayi Azumi gobe,yace ki min abincin Sahoor indai zaki dafa min abinci da asuba zanyi azumi tace Inshaallah,Yau dama a ransa yace gwaji zaiyi a ransa yace yau bazai taba Naila ba ya gani ko zata neme shi ita,idan ta neme shi to ta Saba da shi a haka,idan Bata neme shi ba akwai aiki a gabansa. Haka kuwa yayi yau Sam Sam bai taba Naila ba har dare yayi nisa suna kwance a lafiyayyen bed kowa Yana danna waya,Yana ta jira Naila tazo shuru shuru,tun Yana danna waya har ya ajiye wayar a ransa yace see your life Naila,idan ban zo ba baza kizo ba,tsaki yaja ya gyara kwanciyarsa ya kura mata Ido,Naila chat take da Beauty tana murmushi ta nuna Masa wayar Baby kaga wani comedy, Spark ya kalla yayi yayi dariyar yake tare da furta uhmm abin dariya,a hankali yace da Bado ne yake dariyar ai da yafi amma an wani sa Bado shi ya bata rai ya daure fuska,Naila Bata Jin me yake fada taji dai Yana kunkuni,tace bacci zaka yi yau da wuri? to kayi baccinka ai ya kamata dama kayi baccin sosai,yayi shuru yau sai ya daure ya gani,baccin karya yayi har Naila ta gama chat ta kwanta itama zata yi bacci,Jikinta ba pant sai iya Yar rigar bacci,Spark a dole bacci yake Naila ta kwanta a jikinsa,sabo da ya ruda Naila tana jikinsa zata yi bacci ya sa hannu Yana shafa Badonta wai kafarsa yake sosawa,cikin magagin baccin karyarsa yace kafata kaikayi take yi,Naila tace Baby bafa kafarka kake shafawa ba Kalli hannunka ba kafarka bace ba fa,jikina ne ta cire hannunsa da kyar ta Dora Masa Saman kafarsa,yayi shuru wai ya koma bacci,Naila sha'awa ta motsa mata Kuma,kasa baccin tayi,ji yayi tana shafa shi,kawai ta fara kissing dinsa tana balle Masa botin riga, a hankali ya farka daga karyarsa Yana Jin dadi yace wash lafiya,Naila tace ni wlh uhm...uhm...ayi a kwalbe...tashi please,me zanyi na gaji yau bacci zanyi ya furta,Naila tace ni amma idan Kai kake so ka iya takura min shine sabo da son Kai ni bazan Kwalbe ba,yace to ayi iya romance Naila tace Allah ni Hallare nake so,Spark farin ciki kamar ya suma ance ana son Hallare,yace wait wait Baby...Naila Ina ta fara cire Masa wando,yace fitsari zanyi,kayi a jikina,dariya ta kamashi Spark yace,dama haka kike ne? Ban sani ba waye ya koya min idan ba kai ba,ka Saba min ka tashi please,Naila yau babu koya mata komai itace Jagora yau Spark dadi yake ya Sha,yace kin cinye assignment dinki duk kin koya kin iya, over ,Naila tace mu a fada mana mu da bama kunya dama zafi ne yake hanani yi amma yanzu na dawo hayyacina sai na baka mamaki,Yace nasan zaki iya,nifa dama irinki na dade Ina nema na aura ban samu ba sai kuwa Allah ya amsa min addua ta,Naila tace sai nan gaba idan kunyar Amarci ta sake ni,dariya ta ba Spark yace au Nan duk a cikin kunya ne? Naila tace ae ai da kyar na cire wandon,Naila yau ta dage ta bawa Spark mamaki,harda canja Style ana farawa Kuma tace bayana zai balle baby a dawo na gargajiya yace ba wannan zancen ai a haka shima zaki Saba da ko wanne,Sai da yayi mata salo uku Naila ta Jigata ta fita a hayyacinta sabo da rashin Sabo,shi kuwa yau Yana samun nutsuwa yace nine kafi Ango yau,na zarce Matakin Ango yau,ai dadin yafi na Ango Sweet,Naila tace yau bana Ango bane? Yace Ango ai wahala yake Sha da Amarya virgin, yau na tabbatar" Virgin taje can sai wahala da mugun KUKA,gaskiya ayi a saba ki zama Yar hannu sosai,Spark sai sambatu yake yau,tace Azumin fa? zanyi ai sabo da gobe zan koma aiki bana gida,Alert ta saita 3am ta tashi zata Masa girkin Sahoor. Ana tashi yace ai sai na fara Sahur dake sannan abinci,Naila tace Allah yau baza kayi komai ba gwara ma kayi bacci zan tashe ka idan na gama ta mike ta wuce Kitchen,Abinci ta Masa Bai sani ba bacci ya kwashe shi sai da ta gama ta tashe shi yayi wanka ya tsarkake jikinsa sannan yayi Sahoor ya wuce masallaci. Yana zuwa masallaci Liman ya makara bai zo ba,Spark yace su Liman ana can ana yin na asuba kaji dadinka Liman ni kuwa yau banyi ba ta hanani sai azumi nake Allah sarki ni,bayan ya idar da Sallah ya dawo ya sameta tana Azkhar,tasan halinsa shi yasa bata je jikinsa ba sai ya karya Azumin,a kasa Saman Sallaya ta kwanta. Sai 9am yayi Shirin fita Office,tana bacci ya tashe ta yace ya tafi,raka shi zata yi yace kwanta kina bina zan dawo na balla Azumin nan,Naila ta kwanta ba shiri. Tunda yaje Office Naila yake tunani sha'awa yake kamar ya dawo ya balla Azumin,Sam baida nutsuwa,4pm Yana yin sallah ya dawo gida,Naila tana kallo ya dawo tace da wuri haka? Yace yunwa kin fara period din? tace a'a har yanzu shuru,yace Kai ni da nasan bazai zo ba ta ya zan dauki azumi kin jawo min,dariya ta dinga Masa,tace to muje kayi wanka yace bazan iya ba sai an Sha ruwa yunwa nake ji ya kwanta a doguwar kujera yayi shanana,ga yunwa ga Sha'awar Naila Yana ta daurewa kar azumin ya balle,Naila Kuma taje taci gayu ta sa kana nan kaya na daukan magana duk ta sake ruda shi. 5pm ya tashi ya kinkimo agogon bango ya ajiye kusa da shi,Naila ta dinga Masa dariya,yace ji agogo baya tafiyar kirki,Agogon ya ajiye a Saman kansa ya kwanta yace agogo bazai yi sauri ba haba tun dazu a 5pm muke,Naila ta fito daga kitchen tana Masa girkin Shan ruwa dariya ya bata,ya kalleta kamar Dan maraya bashi da dauriyar azumi shi,gashi sai kallon Naila Amarya yake a banza tana ta zamanta bai more ba,Naila tace an kusa ai,yace Ina wani kusa agogo baya tafiya yaki tafiya tun dazu,a gefensa ta zauna yace tashi kiyi sauri ki gama girkin Nan ki ajiye min a gabana Ina shakar kamshinsu a gabana. Naila ta zauna ya ture ta ta fado kasa suna dariya yace Jamilu ba karfi,tashi tayi zata wuce kitchen Mima ta shugo gidan ta Sha shadda,tana zuwa Naila tace sannu da zuwa,Mima ta daure fuska tace ke dalla wuce ki bani waje ba wajenki nazo ba gidan Dana nazo ko gidanki ne? Spark ya mike ya zauna yace Mima gidanta ne mana,kin taba Jin namiji yayi gida yayi aure ana cewa gidan wane? Ai sai dai gidan wance,sabo da haka gidan Nailan Spark,ko gidan Naila ai yafi dadi ma,amma gidan Spark tsura ai sai a zaci wani tsohon tuzuru ne a gidansa Wanda ya shahara a tuzuranci sai dai gidansa,Yana zaman kansa,ni yanzu ba zaman kaina nake ba,Naila dariya ta kamata ta boye,ta wuce kitchen ta kawo wa Mima kayan Sha,Mima ta gasa mata harara tace duk an mallake min yaro,Spark yace Baby sauri ki gama girkin nan na kaiki Shan ice cream. Mima tace wato ni na tsufa baza ka kaini ba sai matarka,idan matsala ce ai kazo ka kirani amma Dake Jin dadi ne sai matarka wannan yarinyar,wai Dan Allah Spark baka Jin kunyar kanka,Kalle ka duk kudinka duk kyan ka sai ka kare a wannan abin, ta nuna Naila tana yatsina kamar taga Kashi,Spark ya Kalli Mima yace ice cream din zanje Sha Dake? da na taba zuwa Dake ne? ga Mijinki can ya kaiki mana kema, Naila da sauri tace Spark tana hararsa,Kuma kunyar me zan ji? Ki kalleta fa ai ban fita kyau ba,Kuma wannan duk tafi family dinmu wayewa da ilimi da hankali wlh,Dan Allah ku dinga Jan girman ku,talaka ta na gani ita nake so ba me kudi ba,kusan kullum sai kunzo min gidan Kun Bata mata rai,sabo dani fa take kyalewa tana daga kafa,ku dinga Jan girman ku dan Allah,bana so a Kai gabar da zata gajiya ta fara ramawa nima bazan ji dadi ba duk Dan Halak bazai so ya auro mace ta zagi iyayensa ba ko wacce ta rike shi,sannan Kuma na raba yarinyar da iyayenta na kawota Nan kullum sai Kun zageta,ita haka iyayenta suke min,kuje kuga yanda suke tarba ta kamar su goya ni, ai abin kuji dadi ne. Sabo da sun ga kana da kudi ne cewar Mima,to ni dai bana
Chapter 3 · 0% Book details