← Book details Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 87

Sashe 5

Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hakura ko mene bazai Masa ba,Baseeru da rannan zaginsa yayi amma sabo da Mummy duk rashin mutuncinsa ya kyale shi,ni dai gaskiya Ina tsoron aure na kar ya gurgude haka kawai Hallare ta available ki cuce ni,Chika tace au cutarki ma zanyi? Naila tace a'a amma ai dai ai....ai..... Chika tace Okay bari a fada mata gaskiya kawai,Naila tace ae nidai a fada mata ba wani donkey monkey da zai kashe min aure,Chika tayi dariya tace wato nice Donkey money din kenan,Naila tace da wai ae haka nake nufi,dariya suka yi,Chika tace baza a fasa aikin ba wlh sai Baseeru yaji dadi kafin a hakura bari ni ai nasan address din kaka zanje na karbo,Naila tace Bada yawu na ba babu hannuna a ciki,Mijina kawai Ina Jin dadi na ku jawo min tunda na fito daga gidan yari Alhmdllh Allah ya hadata da Gamonta itama na barwa Allah,Chika tace wato yau Tantiriya tasan ta barwa Allah ikonsa kenan,Naila tayi dariya tace aurena nake ji ko Bai sake ni ba idan yaji haushi na fa,ko Yana Sona Kashi Dari nazo nayi abinda zaiji so na ya dawo Kashi Hamsim ko arba'in fa,ke da baki aure ba Chika kina da chance kiyi komai ni kuwa wannan ta shafi Spark,kar nazo nayi aikin da na sani,Chika tace dalla rufe min baki wlh sai Baseeru yaji dadi,Baki isa ya Sha wahala ya hakura ba,to ai nace kuyi ba hannuna sisi bazan bayar ba,Chika wayar ta kashe ta kira Beauty ta fada mata yanda suka yi da Naila,Beauty tace dalla share ta dole Baseeru yaji dadi in yaso a hakura gaba daya,Kai amma Naila ta zama sallamammiya,Chika tace hmm sai Kinga ma Yan uwan Spark yanda suke mata bata iya ramawa,duk rashin kunyar ta sai dai Spark ya tare mata da kansa. Beauty tayi dariya tace tayi dai dai ai dole ta hakura tunda Yan uwan miji ne da iyayensa tunda shi dai baiwa nata dangin ba ai bai dace tayiwa nasa ba,Chika tace Allah ya kaimu na auri Misam su gani wlh wlh ba shegiyar da zata zo gidan mijina ta ci min mutunci ta tafi babu ita wlh sai na rama, Tantiriya fa ta fiki rashin kunya Chika tunda kika ga tana kyale su kiyi hakuri kawai aure ba komai kake yi ba,Chika tace ta fini dai fitsara a baki amma wlh nasan nafi Tantiriya masifa ita ai bata da karfi bata fada Kuma sai zallan iya shege da shi take tsorata mutane,nasan yanzu abinda Naila zata iya fada a bainar mutane ni bazan iya ba amma fadan da za ayi dani ita Baza ta iya ba wlh wane mutum,Beauty tace na sani ai ko ni nafi Tantiriya fada,Kin dai iya Munafunci cewar Chika. Dariya suka yi Chika tace Malama Ikhram fa har yau tana Abuja Kuma wlh tana gidan Rafeeq,zata aikata, wai ni Kam ko Baban Malama ya mutu ne ko shima naga ta kara lalacewa ne,dariya suka yi Beauty tace dama Malama Yar iska ce matar da take iya zigidir a gaban Yan daki,kin San da fa dakinsu Daya da su Azima masu kwana ba wando,Malama wlh a gidan yari ma an San da zamanta ita fa ta fara bullo mana da gasar girgiza Nonuwa ko kin mata,duk Wanda yaci Naira Biyar,Wai wannan wa'azin shine sana'ar da ta samo a gidan yari dama tace sai ta fita da sana'ar da zata dinga cin abinci,Rafeeq bai San Malama bane zata iya tubewa a gabansa ita dama bata saka sutura Indai ba Sanyi ba,gidan yari take zagewa da pant da bra yini kwana da Pant da bra idan ana zafi,Ke badan karatun da tayi me zurfi ba fa shine ta daina amma da tare muke Shan Wiwi cewar Chika,wai Ina Wiwin ne Chika kin daina Sha kuwa,Ina shayinta abina idan nayi aure ranar da za a kaini zan Sha ta karshe shike nan Inshaallah nayi alkawari,Beauty tace yanzu tuban baza ki tuba ba sai ma ranar da za a kaiki dakin miji,Ina laifi da bance sai na samu ciki ba,idan fa za a kaini nace,Beauty tace idan kin auri Misam ki rama iskancin da dangin Miji suke yiwa surukata Naila kici uwar su sannan a wajen miji kiyi lakwas,Chika tace haba Bata bakinki kike mune fa muka zauna a bangaren mata,idan bamu iya kissa ba uban waye zai iya ai sun shiga uku wlh duk Wacce ta kawo kanta ba mutunci,Beauty tace aha Kinga tawa kishiyar ni nayi dacen kishiya marar tunani aikin ma kadan nayi ta yanke min wahala yanzu ba tashin hankali,gobe ma farfesun zanyi na kaiwa Umman Mohsin har gida. Ya mijin naki kuwa Mayen nono ne? Mayen uwarki Chika bana son wulakanci kin dame ni da Mayen nono idan naki kike so kizo ki bashi mana,Chika tace nawa sai Misam baki ga dan bakinsa dai dai su,dariya Beauty tayi tace zaki bayani bari yazo kansu,haka nake so jiya ma da muka hadu har yar Tabes muka yi,Beauty wayar ta kashe kawai tana dariya zaki ga Tabes,Chika kuwa bata hakura ba Shirin tafiya kauyen su Naila tayi dole sai ta karbo maganin Baseeru. Spark yau ma yaje gaida Mummy tana sama ya zauna a palon kasa,Baseeru ne ya fito daga kitchen da daron abinci a hannunsa Yana ci sabo da Mummy ta gama cinye Masa Dan abincin,zama yayi tare da mikawa Spark hannu suka gaisa,Spark kawai Sumar Baseeru yake kallo duk ta fita a hayyacinta daga gani abin aka yi yaci uwarsa a hannun Mummy,Spark saura kadan dariya ta kwace Masa ya daure ya danne,Baseeru yana kallonsa yace wai uban me nayi Maka ne kaga yaro tunda na auri uwarka ka takura min da kallo ba laifi na bane laifinta ne itace take jawo ni,ni wlh abin nan ya isheni,Mummy ce ta fito ta sha wanka har wani shining take,tace haba Alhaji meye haka Danka ne fa,yaro ka dinga zance irin haka da shi. Baseeru yace a'a Kinga kyale mu wannan ne yaron? da girmansa da komai da aurensa mene Bai sani ba yaro yaga tsirara munga tsirara to mene a ciki hirarmu zamu yi ciwon da namiji na da namiji ne,ba abinda baya gani shima,Spark yace kwarai kuwa,yaji dadi an San shi fa ya girma,yace wanne dare ne jemage bai gani ba,Mummy tace tashi ka tafi,Baseeru yasan tsiyar" spark Yana tafiya zata a Koma gado,yace bazai tafi ba hira zamu yi da Dana irin ta manya,Mummy tace wlh bazan lamunta ba ka lalata min Dana sai ya tafi,Spark ya mike da niyyar tafiya Baseeru ya rike kafafun Spark yace Dan Allah karka tafi wallahi.... Ya Kalli Spark Yana mincina Masa Ido wai ya gane me yake nufi,Spark dariya ta cika Masa cikinsa yace to ni me zan muku kuci amarcin ku,Baseeru yace a'a wlh yau sai ka yini ko Kuma muje na rakaka,Spark yace Ina? nifa Office zanje,yace ka tafi dani in yaso ma ka jefar dani a titi yafi,Mummy tace au Dana kake fadawa irin haka,Spark ya janye kafarsa yace muje Abba Baseeru,Baseeru ya jefar da cokalin abinci ya bi Spark suka fice,Mummy tace zaka dawo ne. Baseeru Yana fita yace Alhmdllh tun jiya ta kulle ni ta dauke key din,Spark yace kaima kamar Dolo Sunan surukina, ka dinga guduwa yawo kana hutawa duk jininmu haka muke,Baseeru ya saki baki yace Allah? Spark yace harda ni shegen kaina nane matata bata hutawa,ai gwara Kai namiji ne zaka Danyi hankali a wani abin mata basu da tunani su in suna son abu kawai a basu,Allah me Iko kace yaro haka kuke,Spark yace badan neman kudi ya zama dole ba Ina zan fita,amma fa duk da haka nifa ba irin Mummy bane gaskiya ban kaita ba,Kai ita a dangin ma itace ta musamman na Santa fa tunda uwata ce,Ina Jin yawan fadansu da tsohon mijinta,ka dinga fita kana shakatawa. Baseeru yace kaddara ta hau kaina ya zanyi dole na tashi a tsaye da neman magani,Spark kudi ya zaro ya bashi,mamaki ya kama Baseeru yace Kai yaro da kudina kana min kyauta,Spark yace karka Raina min hankali ungo Kai kasan dalilinka na auren Mummy amma ni nasan me gadi ne Kai tun kafin ta aure ka,kawai abinda yasa na rabu da ita ta nuna bata son ayi bincike sannan tana bukatar namiji na sani,shi yasa na bari burinta ya cika koma mene dalilinka na aurenta Dan Allah karka cutar da ita uwata ce,bazan fada mata komai ba Kaci gaba da zama a haka amma duk ranar da asirinka ya tonu ka kiyayi kanka bata iya daukan mataki ba,Ina gargadinka kayi hankali kasan me kake yi,ka kula sosai indai kasan kunyi fada ka kiyayeta,Spark ya juya yayi tafiyarsa ya bar Baseeru a tsaye da mamaki. Kudin hannunsa ya kalla sun Kai dubu dari yace bari Chika ta dawo daga kauye ta kawo magani yau Mummy sai kin gaji dani,danki ya biya kudin service. Annoor kasancewar yau ba aiki Yana bed dinsa Yana kwance Yana duba wayarsa,Iman ce ta shugo sanye cikin Dubai Abaya tayi kyau kanta ba dankwali,zuwa tayi ta haura Saman bed din tace Yaya wai me nayi Maka?,Murmushi yayi yace ba abinda kika min kawai kin girma Iman Kinga mu musulmai ne ba arna ba me zai sa ki dinga zuwa jikina kina rungumeni kina bacci a dakina,ki daina haka bana so babu kyau,sau nawa Kawu Yana miki fada bakya ji,to Yaya Kai ai muharammi nane mene,to ko Uba ko yayane uwa daya uba daya Bai dace ba babu kyau a aladar mu ta bahaushe ba kyau,Yaya to Kai ai mamanka ba Yar kasar nan bace Kawu ne dan kasa,dariya ta bashi yace to ni dai ki daina idan ba haka ba na daina kulaki. Kansa Iman ta fado ta rungume shi tace ni da Dan uwana ace bazan taba shi ba Allah Yaya jikinka dadi bazan iya hakura ba,daga min jiki zan mare ki fa,wlh bazan tashi ba,ta Maida kanta kirjinsa ta kwanta,tureta yayi yace tashi mu koma Palo ki min kitso,Kai Yaya yaushe aka yi kitson nan just 5days,sai naje ayi min a saloon,Mace tayi Maka? yace ae mana ,sai kace Dan iska wlh ba wacce ta isa ta tabaka,Gani blood sister dinka nice zan na maka, sabo da Kai fa na dage na koyi kitso,yace uhm naji yi min,Yaya maganina fa,yace na tuna na kawo miki Yana
Chapter 5 · 0% Book details