Sashe 20
Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kudi idan ta saka ba batun tattali minti kadan ta cire,tace ta cika makil sai ta cire, Spark Yana kallonta ya kwashe duka Wanda ya siyo,ya bar mata daya,shine tayi fushi tace ba dama mutum yayi amfani da Abu dan an siya Masa shike nan sabo da bani da kudi a kaini makaranta nayi na fara aikin gomnati na huce takaicin da namiji,Spark yace kin San zafin nema? masu tsada fa na siya miki kin San nawa ake siyar da kalar su? to wannan ba kowanne shopping mall ake samun su ba,Dan kinji ance suna maganin Infection bafa ordinary bane Wanda kike ji ana fada wannan na gaske ne,minti kadan kin cire sabo da barna,nifa Kinga ba kyankyaminki nake ba zan iya tube ki na ,gani sai kace me Jinin biki,ko me haihuwa ai bata haka,how many minutes kike canjawa? Naila tace ka rike abarka Kai ka dinga sawa zan siyo tawa da kudina tunda abin haka ne sai an min gori,yace ae naji ki siyo. Wankan ya fito ya dauki cumb zai taje kansa Naila tace ba a Jikin mudubina ba matsa gefe Allah bazai yuwu ba,kullum sai ka lalata min mudubi Ina shan aiki fa,Dariya yayi Yana magana zata ce ya mata gori yace yau gashin ma bakya so na gyara? Naila tace ae ai ni zaka yiwa kwalliyar Ina son abina haka tunda kace baza ka fita ba,yace dama yau ai bazan fita ba jira nake jini ya dauke a kan idona,ka bari ayi 5days da gamawa kaga bazan samu ciki da wuri ba kayi ta amarci,yace a'a ki samu cikinki ai ni akan bado ban ki ki haifi Yan biyar ba babu ruwana indai zan samu an gama sai dai nace Allah ya hore,Naila tana dariya taje ta rungume shi ta baya tace sarkin neman kudi Kai Ina Shan zancen neman kudi awajenka,sai kace Wanda ke fita rana,yace to ai kowa da kalar nemansa da Inda Alla h yayi zai samu kudinsa,wani sai ya fita rana ya Sha wahala wani Kuma Yana huce a inuwa,wani sai dare ma,sannan ya furta yau kwana uku 3days ba abinda nayi Kai Ina da hakuri,Allah ya bani juriya,yau da asuba sai da Liman ya tambaye ni yace lafiya kake kuwa Sheikh Spark,na fada Masa gaskiya nace Liman ba harka,Naila tana ta dariya ta zaci wasa yake. Misam ne da Chika suka shugo suna ta sallama a Palo,sai da Naila ta taya Spark dinta shiryawa tsaf sannan suka fito,Chika tafiyar ce kenan? Chika tace ae ni da ganina a Abuja Kuma sai kinje dakko Amarya,Spark ya Kalli Misam Dake zaune duk ya birkice mace yake bukata a macen ma Chikarsa,Spark yace ya aka yi ne Kilakin gidan mu?banza ya Masa Spark yayi murmushi,Naila ta gaida shi tace Chika za a tafi Kuma,Chika tace saura Me unguwa dole na saki Episode 2,Chika da Naila bedroom suka shiga,Misam yace duk Wacce tayi gulma ta Allah Yana kallonta ban yafe ba,dariya suka yi har Spark,suna tafiya bedroom,Spark yace wai da gaske ka tuban kuwa? naji ance an kwaso kaya daga Bariki an dawo gida,na Maka murna wlh Dan uwa yanzu Ina Yan matan naka da ka gama da su? Misam yace shiii....shuru kar ta ji yanzu sai tazo ta fara fushi ka jawo min Ina so na Kai kudi a daura auren,to wai Kai baka yi Shirin aure ba fa Ina gidan naka tuntuni ka fara gini ka daina ka bar wajen haka sai iskanci kana kashewa karuwai kudi yanzu gashi a shekarar da zaka yi aure baka sani ba tazo Inshaallah,dama haka Allah yake ikonsa wani a shekarar da zaiyi aure Bai sani ba ma sai yaga ta tabbata. Misam yace tunda nake a duniya ban taba zaton zan so wata da aure ba bare ma na matsu nayi aure amma wannan na matsu wlh kamar ace yau an daura ni ba bukatata gida ba indai an daura anyi me wahalar ko a hotel zamu zauna har lokacin da zan Gina,sai kace Dan kwalta Amarya a hotel ai ba dadin lamari yaro,Papa zai baka gida dama ni wannan unguwar ba sonta nake ba babu mutane da yawa bata da kyau ma Inda ka siyi fili,a siyar da filin da ginin da ka fara Papa ya kawo kudi nima na kawo kaima ka kawo ka siyi gida kawai better,Misam yace a'a wlh gini nake so nayi irin kalar da nake so ka bani daya gidanka Sabon nan da ka gina kace Rafeeq zaka bawa ka bani na zauna a ciki idan yaso na gama ginina sai na bashi abinsa,Spark yace shi Rafeeq ya shiga tsoho kenan,3mnths kacal zan gama gidan,to a tambayi Rafeeq idan ya yarda ka shiga,Misam yace ai ni na Dade da sanin baka kaunata sai Rafeeq Dan iskan yaron ma da bakinsa ba sakata,ai gwara shi bakin sa ne dan uwarka Kai ai gabanka ne baida sakatar,dariya yayi ya kira Rafeeq ya daga,yace Kai gidanka da Spark ya Maka zanyi aure a ciki zuwa 3mnths zan bar Maka abinka,Rafeeq yace nima na samu mata wani Dan iskan yace ka biyewa mata kaki karasa naka ginin wlh na samu mata nima aure zanyi. Misam yace kana Dan makarantar? Final Exam zamuyi ko Spark ai ya ciyar dani da matata kafin nayi settling kaje Papa ya baka wani gidansa gashi Nan an gama ginawa in ka sake Arham zai bawa,Misam yace kuje da tsiyar ku,Rafeeq yace Kai Chika duk ta rudaka sabo da kaga duwawu kamar tayar mota,Misam dai wayarsa ya kashe. Bangaren Chika da Naila kuwa Chika tace yace da kaina zan hada lefe wai naje Dubai,Naila ta saki shewa tace Allah ya yarda wlh uhmm ikon Allah,Chika harda kwanciya a Jikin Naila sabo da murna,Naila tace daga min jiki Spark idan ya ganki tam,Chika tace dama zai barki da mun tafi tare kin tayani hado Lefen,Naila tace rufa min asiri bazai barni ba,dama ace tare da shi ne sai ya yarda,Beauty Kuma to da Allah yasa zata je Daddynta zai iya biya musu har Yaya Mohsin kuje Kinga ko banza yayana ya zaga duniya a fadawa Beauty indai sun yarda ni zan biya musu kudin tafiya ma da komai da komai,Chika tace kaji matar manya,Naila tace kar ma ki fadawa Beauty ni zan biya musu Inshaallah zance suje honeymoon na 2weeks Kinga sai ku tafi tare,bama na so ni Daddyn Beauty ya sake kashewa yayana kudi sabo da gudun gorin mata,Chika tace Beauty baza tayi ba wlh ba haka take ba,Naila tace duk da haka dai ni zan Bada kudin ya biya kawai,karki fada mata,Chika tace to an gama sai da suka gama tsare tsaren su sannan Naila tace yanzu fa ki fara gyaran jiki,Chika tace tab tuni da naje kauyenku na hado da nawa wlh da yawa iri iri,yanzu Yar iskar Malamar Nan jiya tace ta dauki kwangilar gyara ni shine gudun muwarta,da kema zaki San min wani ai da shike nan,Naila tace sai dai na siya miki wasu mijina kwarzababbe kullum a gyara nake,yau ma ya zaci ban gama period ba wayo nayi nace ban gama ba wai dai Dan na samu na sake hutawa na Kara gyara,Chika tace uhm uhm manyan mata,Naila tace Fadi ki sake nima so nake kawai dannewa nayi,Misam ne yace zaki missing flight idan Baki fito ba Kya tafi a mota,Chika tace kinji jirgi ashe zan hau Kai jama'a Inama Me unguwa Yana kusa ya Gani yaji haushi, Naila tace Dan Sperm din uwa,Chika ta mike tana dariya tace su Naila indai zagi ne kin iya,tace wayyo tuba nayi Chika zagi na fitsara da iskanci ba Wanda ban iya ba,sanda Ina kauye idan banyi ashar ba ai bana Jin dadi har wani zazzabi nake ji,Spark sama ya haura Naila tace Chika sai munyi waya to Allah ya tsare,tabi bayan Spark,Spark ya dawo da kudi zai Kai dubu Hamsim ya ba Chika tayi godiya,Misam ne ya Kalli Spark suka hada Ido tare da yin magana da Ido ya juya tare da haurawa sama. Misam tarfa Chika yayi a palon yace Kinga an min waya ma jirgin sai rana zai tashi,Chika tace Kash ni na matsu naje gida,ai koma mene kace Allah ya kaika lafiya ai ya fi,Chika tace Ameen to,yace koma daki ki kwanta kiyi baccinki,Chika tace na kira Naila dai muyi Hira dama bamu gama ba,yace kirawota to,da wayarta ta kira Naila suna tare da Spark yace ai jirgin sai rana zai tashi 3pm,Naila tace bari naje wajenta to maybe shi yasa take kirana,no karki je hirar masoya zasu yi ai sai a basu Space suyi zance,fafur Spark ya Hana Naila zuwa wajen Chika,tace zata Dora girki yace sai anjima,haka ta hakura,Chika bedroom din ta shiga ta kwanta kuwa tana tunanin aurenta har bacci ya dauketa,Misam ya shugo tana shekar bacci ,a gefen bed din ya zauna sannan a hankali ya kwanta a jikinta,a hankali yake kissing wuyanta,kamar a mafarki taji ana ta shafe mata jiki ana mata kiss,sai da abin yayi yawa taji kamar ma an sa mata hannu a riga ta farka,da sauri a tsorace taga Misam,tace wai mene haka Dan Allah Misam duk sai ka gama da komai kafin ayi aure,Ina ta kiyayewa baka ganewa bai fa dace ba irin wannan babu kyau wlh ni bana so ka bari idan an daura kayi abinda kaga dama haba ni ba matarka ba,nifa ba Yar iska bace,iyayena sun min tarbiyya,Ai ko a jikinsa ma ba saurarenta yake ba abinda yasa a gaba yake yi Kamar maye ya kankame mata Boobs yaki ya saki sai kokawa suke. Indai baka sake ni ba na fasa aurenka ta furta ranta a hasale,Misam Jin da gaske take ya saketa da sauri sai ya bullo da gulmarsa ta mayaudara ya fara hawayen karya Dan ta tausaya Masa. A gefen bed ya zauna tare da zuba tagumi Yana hawayen karya da ya kirkira,yace shike nan na tuba baza a tallafa min ba sabo da tuban nawa ya dore, tunda so kike na koma ruwa shike nan,tunda so kike idan wata ta kawo min kanta na kasa hakuri naje na taba ta shike nan,Chika tace nidai na shiga uku na hadu da Dan bariki wannan ba karamin jarabta bace ni ba Yar iska ba iyayena ma haka amma na hadu da Dan duniya wannan wacce irin rayuwa ce dole nayi