Sashe 67
Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba,taji tausayinsa tace to daina yi shuru zo kayi amma Dan Allah kadan,yaki daina hawayen sai da taje jikinsa ta rungume shi tana lallaba shi ma yayi,sannan a sanyaye yace a'a bana so na takura ki ni taya zan dinga saka wacce nafi so kuka,Chika ta cire Yar rigar baccin nata ta rungume shi tare da cire Masa rigar wankan,dama ita wata banza ce akan son mutum da wuri ake juya ta,ta saki jiki suka murji juna ya mata wannan karo a nutse a hankali amma ya dade taci Ubanta yau ma duk da ya lallaba din. Annoor ana ta shirye shiryen biki saura kwana biyu komai sun gama,Iman ba wani fargaban aure ko jimami abincinta take loda son ranta. AsmaBaffa [1/30, 9:28 AM] AsmaBaffa: TANTIRIYA A GIDAN YARI BOOK 2 ~YARAN JAURO~ 81-85 Official AsmaBaffa SADAUKARWA GARE KI AIDA MAMAN TASNIM PAGE NAKI NE Baby Ak Abokin Annoor Abdallah ne ya shugo gidan Jauro,bayan ya gaida Jauro da Habiba yace Abdallah ana ta shiri? yace ae to ayi shiri da kyau jibi i yanzu Kun girma ya kamata Kai ma ka hanzarta ka samo taka ga yan mata nan suna ta zagade a gari amma ka kasa zaba,Abdallah yayi dariya yace ai Kwananan zan samo tawa Kawu,yace to ya kamata idan ba haka ba Kai da zazzabin dare Kun kulla kawance,Annoor ne ya fito ya mikawa Abdallah hannu yace How far ya kaje kuwa? Abdallah yace naje mana an hada komai ai yace Alright. Lefen Iman set biyu na akwatuna masu kyau da tsada komai na gani na fada Annoor ya zuba,kana nan kaya kuwa dukkan kalar da yake so order yayi daga England Abokinsa zai dawo ya taho Masa da su akwati biyu ne manya daban ba a sasu a cikin Lefen ba daban za a kaisu gidanta. Jauro tashi yayi suka koma part dinsu shi da Habiba, wanka zaiyi yau Abba zai rakashi gidan Maman Annoor, Habiba Bata San shirinsu ba,Sai yamma likis Jauro ya Sha sabuwar shadda gal har da babbar riga kamar zaije daurin aure,ya fita a mota shi zai tuka kansa yau da kansa sabo da munafuncinsa shi da Hashimu dolo,har gida ya biya ya dauki abokinsa Abba suka wuce gidan Maman Annoor wacce take ta Shirin bikin Danta. Annoor ne ya rako Abdallah zai tafi sai ga Iman an sauketa a galleliyar mota,Annoor da sauri ya Kalli motar,ta bude ta fito ta leka ta window tace na gode ta juyo ta shugo gidan da Leda a hannunta,Annoor fuska a daure kamar hadari,sai kace ance iyayensa sun mutu, ya kalleta da sauri ta dauke kanta tace sannu Yaya,yace waye wannan? Murmushi tayi tace yayan kawata ne fa,and so what? Ya furta kamar zai mareta,ja da baya tayi tace Kaine fa kace in na Kai dare sai ka ci ubana shine da naga zanyi dare nace ya kawo ni,me yasa baza ki min waya ba? bana son raini,Iman ta juya zata tafi ya fisgo hannunta yace Ina magana zaki juya ki tafi sa'anki ne ni ,Iman tace wai mene abin kishi a Nan abinda jibi za a daura aure kasan ai ba Wanda zan so Kuma kasan Inda naje,na gaji sake min hannu to,kallonta yayi ya jawota jikinsa yace to karki sake shiga motar wani daga yau,bana so daga yau ko ma mene ki fada min,baza ki jawo min Hawan jini da wuri ba tun da kuruciyata,dariya tayi ta bude hand bag dinta ta zaro kudi zasu Kai 20k tace ungo ajiye ka hada da waccen,Yace wannan Kuma fa? Kawata ce ta bani gudunmowa,Annoor yace wayyoooo ranar biya muna zamu ji jiki,Iman tace wlh shi yasa nake baka in ka kashe ma wlh sai ka bani abina ka sani kudina basa ciyuwa,Ina so zan siyi wani wani kalar turare da na gani a online ya hadu shi zan siya da wannan kudin wani steaming ne turiri yake fitarwa na hayaki shi zan siya gobe ka rike zan sa ka tura min ta accnt zuwa dare gobe da safe za a kawo,yace nuna min shi na gani,wayarta ta dakko ta nuna Masa yace a haka gaskiya sun hadu,bani accnt din kin tabbatar zata kawo? Kai Maman kawata ce ke siyarwa,yace Alright bani accnt din,forwarding ta Masa nan take ya tura kudin ta kira matar tace ae sun shiga gobe za a kawo mata har gida. Yace wai me ake miki ne a gyaran Jikin nan? Dariya tayi tace jikina ake murmurje min da abubuwa daban daban,wai matar nan Yaya tace wai har breast za a yiwa nace bada Iman ba a bani nayi musu da kaina,kullum da kaina nake musu, Murmushi yayi tare da furta maimakon ki kirani a waya sabo da bakin ciki irin naki,ga me abin amma sai ki wani yi da kanki Ina gyara zai ratsa su,Iman tace sunyi haka ni,yace Muji to,dariya tayi ya jawota jikinsa sosai ya hada kirjinsa da nata yaji ba bra,yace haka kika je,tace ae haka naje ni ko gama Jin dadin Breast baiyi ba kawai yaji zuuu ya kawo,Annoor ya zaci tsabar son Iman ne ya sashi haka,ya zaci wani mugun sha'awarta ne ya Masa yawa bai kawo komai ba a ransa,ya rike mata hannu suka shiga ciki ba tare da tasan ya fitar da komai ba ya furta muje to Amarya. Abba kuwa suna zuwa gidan Maman Annoor suka yi sallama me aikinta wata babbar mace ta shigar da su har Palo,Abba ya Sha hula da shadda,Yana shakar kamshin palon da ya gaji da tsaruwa yace irin kamshin turaren wutar Yar Inna ta,Jauro yace zaka fara ko,Maman Annoor ce ta fito tana zuba kamshi taci Abaya me tsada dama gata sadaka yalla,Abba yace wannan bata dace da Kai ba Jauro Dan Allah ka rike Habibanka,sabo da bakin ciki dan kaga Yar Inna jawur da ita shine ka dage sai ka auri wannan,Jauro yace kayi shuru zata ji,Abba ya bude makogwaro da karfi yace ai dole a Fadi gaskiya gwara ma ta sani,kawai sai ka aureta a duhu,Maman Annoor Bata ji me Abba ke fada ba ta juya tana magana da me aikinta har ya gama bata ji ba,Jauro shuru yayi ganin alamar Bata ji ba yaji Sanyi a ransa,ta samu wuri ta zauna tare da gaida su, Abba yace mashaallah Allah ya baki miji na gari. Ameen ta furta,yace Kinga ga abokina ma da zaki amince ai Kun dace da juna,Jauro yaji Sanyi aransa harda cewa a'a Hashimu karka ce mata wani Abu dan Allah bamu yi haka da ita ba zance muka zo akan Yaya za ayi bikin can zata je gidana ta zauna ko a Nan zata karbi bakinta,Abba a ransa yace kaji karya ace mutum bazai yi gaskiya ba ni bazan iya wannan karyar ba,a fili yace Kinga Maman Annoor magana ta gaskiya Abokina Jauro ya dade Yana sonki,ya Dade Yana kaunarki magana ta Allah in kika ce baza ki aure shi ba baki yi adalci ba,ki duba yanda yayi wahala dake duk da cewa Dan Allah yayi amma ya isa ya tabbatar miki zai rike ki Amana me kaunarki ne. Bai kamata ma kice baza ki auri Jauro ba,menene laifinsa kina ganinsa shi ba mummuna ba tsakani da Allah gashi da kudinsa,ko kin fi son yaro sabon balaga,ke fa ba yarinya bace,lokaci kurewa yake ko kinfi so sai kin fara furfura tukun,Magana ta Allah mun yanke hukunci tunda kince Jauro ya zaba miki miji mun zabar miki shi Dan babu Wanda ya fi cancanta ki aura sama da shi ku hadu ga danku Annoor mene ne abin kin Jauro,ko sabo da baya haihuwa? Jauro Yana ta Jin kunya Hashimu ya tona Masa asiri. Maman Annoor murmushi tayi tace ni bawai bana sonsa bane kawai matarsa nake dubawa gaskiya bai dade ba,Abba yace da Izininta muka zo nan ta fahimci komai sai da muka sanar mata sannan muka zo,ta yarda ta amince Dan Allah ki amince ki bamu hadin Kai a daura tare da na Annoor jibi Inshaallah,Maman Annoor tana matukar Jin kunyar Jauro ba yanda ta iya haka yace na Amince ba komai tunda Habiba ta Amince Allah ya bamu zaman lfy,Jauro da sauri Yana washe baki ya amsa da Ameen Ameen na gode Allah ya Kara miki Lafiya da Nisan kwana,tashi tayi ta kawo musu kayan ci da Sha basu dade ba suka tafi. A mota Jauro yace gaskiya Hashimu ka gama min komai a rayuwa,Hashimu yace yanzu kaga ranar fadar gaskiya,duk makaryaci ba Inda zai je a rayuwa ko me zaka yi ka Fadi gaskiya shine dai dai,duk Inda zaka je a rayuwa ka rike gaskiya yanzu kaga in tazo ba wani fargaba da komai yanzu sai ka koma Kuma ka fara tsara Habiba,wlh Ina tausayinta mutuniyar kirki ce yanzu kayi mata kyauta ta bajinta Dan Allah,Jauro yace akwai katon gidana dana gina kwana nan an kashe miliyoyin kudi sosai to shi zan bata,sannan bayan bikin zan tafi Umrah da ita kadai daga baya ita Maman Annoor taje,sannan duk wani lefe da zan hada kudin zan Bata ta hada musu da kanta,zan bata wani katon filina dake Kaduna inshaallah,Abba yace da ka kyauta. Ana gobe daurin Aure Yar Inna tazo gidan Jauro tare da Beauty ganin lefe,Amarya Iman ansha uban lalle ga Kuma gyaran gashi kawai sheki take yi da walwali,Yar Inna suna zuwa lokacin ta dawo daga Saloon,Yar Inna suna hira da Habiba tace wannan ce Amaryar kenan? Iman tayi murmushi ta durkusa ta gaida Kubra,ta mikawa Beauty hannu tace amma kwana zaki yi? Kubra tace kwana zata yi mana ai Abba yace dole tazo ta Kwanar miki,gobe ma Naila zata zo bikin ya bugawa mijinta waya yace Dan Allah ya barta tazo ko yini daya ne amma Kuma ba lallai suzo sabo da tayi Baki,nidai zan dawo goben,Iman tace an gode,bakin kauye Yan uwan Jauro sunzo da yawa suma,haka Maman Annoor bata zo ba tace bata son tonon silili a dinga nuna ta. Habiba ma Yan uwanta sunzo da yawa ga kawayen Amarya sunzo da yawa sun Kai su goma duk Yan school ne kwana zasu yi part daban aka ware musu sun saki kida a wani Palo suna ji suna shewa da shagali. Iman ce ta kaisu dakin da kayan Lefen suke ta bude musu tana daddaga musu gashi Nlnan Kunga Leshi ne nan duka fa,da suka