← Book details Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 87

Sashe 8

Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

shuru bata fitowa sai dai a Kai mata abinci bedroom,Annoor ne ya gaji sabo da ya Saba da ita sosai sai yaji gidan du ba dadi,kullum idan yaje ya tambaye ta sai kuka. Jauro ne ya samu Annoor yace ban yarda da Iman ba akwai damuwa Anya kuwa ba wani ya lallaba ya bata wani Abu ta Sha ba ya samu ya shole da ita,Annoor tsoro ya kamashi yace haba Kawu ya zaka jawo mana muna zaune lafiya Dan Allah ka daina wannan zancen,Jauro yace ba batun jawo Maka bane yarinyar nan tafiya fa da kyar take yi Inda kasan daren farkon Habiba ni Kam Ina da ja,a kira Karima tafi kusa ita macece tazo ta dubata ciki da baya a tabbatar tunda baza ta bari Ummin taku ta ganta ba. Annoor yace to shike nan bari na kirata,Karima ya kira a waya yace Sister Dan Allah kizo gida yanzu Iman ce ta samu matsala ta kwana ta yini Bata gida ta dawo tana tafiya kamar yar kaciya,Karima tace da matsala,kizo ki dubata sosai ki leka ko Ina ki Gani,Karima tace to gani nan,Annoor ya kashe wayarsa fuskarsa dauke da damuwa. Ba a dade ba Karima tazo direct bedroom din Iman ta shiga ta samu Iman a kwance tana hawaye zirrrr zirrrr,Annoor Yana bakin kofa kamar Wanda aka shigar da ita labour room ,ya rasa Inda zai sa kansa sai zirga zirga yake,Yana addua Allah yasa ba abinda ake tunani bane Allah yasa,Karima ce tace yanzu baza ki fada min me aka yi miki ba Iman, Iman ta nuna gabanta tace zafi ni ban San me aka yi min ba,Karima tace tsaya na duba na Gani,Iman ta tsaya da kyar Karima ta duba sosai ta saki salati tace Dan ubanki waye kika yarda da shi haka yanzu wannan wlh inaga sai an miki dinki dole,Iman tace mene wai? Dan ubanki anyi sex dake ke dabbar Ina ce baki sani ba,Iman ta fashe da kuka tace wayyo nayi cikin shege,Shi Annoor dake bakin kofa ya zaci cikin shegen tayi sam baiji komai ba sai maganar Iman da tace nayi cikin shege, yace wato laulayi take yi shine take ta rashin lafiya,Iman ciki tayi innalillahi wa Innailayhirrajun.....Jauro yace ya akayi Habiba ma ta karaso tana tsaye a wajen,Annoor Yana Jikin bango ya jingina sai Gani suka yi luuuuuuuuu yayi kasa ya Fadi a sume,Jauro sabo da tsabar Dolo ne maimakon ya samo ruwa ko ya daga shi sai ya tafi wai Nemo Maza,Nabeel ya samu a daki yace Nabeel a hankali,Nabeel yace Na'am, Annoor ne ya Fadi,Nabeel yace what?...ya fito da gudu yace yanzu Abba maimakon ka yayyafa Masa ruwan kana gani Yana suma,Habiba ma ta fishi don ita har ta dakko ruwan ma,aka yayyafa Masa da kyar ya farfado ya bude idonsa ya dafe kansa dake sara Masa,Karima ce ta fito ta ce Likita aiki ya ganmu Ina Jin sai an yiwa Iman dinki fa,wanne irin dinki? Iman wani yayi amfani da ita sosai ta sha wahala yaji mata ciwo matuka Annoor wlh sai an mata dinki ko shakka babu,Annoor yace yanzu Iman ta yarda da namiji Kai Subhannallahi wannan wacce irin rayuwa ce. Annoor ne ya shiga bedroom din Iman tana zaune a kan bed tana kuka daure da towel ta jawo Hijab zata rufe jikinta,Annoor ya fisge Hijab din cikin bacin Rai ya jefar da shi yace munafuka ta ya za ayi amfani dake kice baki sani ba wa zaki rainawa hankali,Iman tace wlh Yaya....shut up bana son Jin wannan iskancin,ki fada min Wanda kika je kika budewa cinyoyi,idan Baki fada min yau wlh sai na Zane ki Yar iska marar hankali,Ashe wayon banza ne dake. Iman tana ta kuka ya fisgota daga Saman bed ya jawota yace muje Dan ubanki a dinke wajen wlh kamar kwarya haka zan dinkeki,Iman tace Yaya ni ba Kaine zaka min ba,ai kin iya budewa wani Dan iska ya ci ya jawota,wayyo Yaya zaka karasa wajen wayyo zafi,tausayi ta bashi da haushi gaba daya,Nabeela da Rahma da su Haidar duk suna gidan al'ajabi ya kama su,Rahma ta saka Hijab tace bari na rakaku asibitin sauran har Jauro sunyi jugum jugum a Palo kamar suna zaman makoki. Annoor shi kadai huci yace yi,ya shiga mota bai iya driving ba yau sai driver ya ja su zuwa asibiti,suna zuwa asibiti ya fisgo Iman yayi ciki da ita,kowa yasanta a asibitin nasa sabo da yana zuwa da ita ko yaushe,in suka taso a makaranta ma sai ta zo yawanci,gado aka bata Rahma tana ciki Iman tana rusa kuka,Rahma tace Iman ya haka? ko ni Dan sama sama ake taba min ke sai kije ayi me gaba daya haba Iman kin bani mamaki wlh a wajen irinmu ya dace aji irin wannan mummunan labari ba wajenki ba Iman,Annoor ne ya shugo da kayan aiki idonsa duk ya canja zallan bacin rai ne a cikinsa,Rahma ya kalla yace bani waje,Rahma ta mike ta fita ya bata wani kati yace ungo je ki siyo min wannan a pharmacy din kasa please karki Dade Ina gamawa a waje zan fito na karba ki koma Office dina ki jirani tace to ta fita,Kayan aiki ya zube daban daban,Ya Kalli Iman yace zaki ci kwal ubanki ko allurar kashe zafi bazan miki ba da ranki da lafiyarki zaki ji a jikinki. Iman jikinta na rawa tace Dan Allah kayi hakuri ban San anyi ba ban San komai ba wlh ko Kai Yaya ai zaka iya sheda ta,akan me zan shede ki Iman kin cuceni kinci amanata Iman,kin ci Amanata,irin tarbiyyar da nake miki Ina tsare ki Ina tattalaki sabo da gudun wannan,a banza kinje wani ya gama Dake Dan iska,gardin banza gardin wofi,Allah yasa ma bashi da HIV ko wata muguwar cuta. Da fushi ya zuki allurar dai haka ta kashe zafin ya mata sabo da ba yanda zaiyi,ya furta a tsawace bude, ya tashi daga pussy ko gaba yanzu kin watsa kanki ya koma gongoni Yar iskar banza,uban waye zaiyi sex kice baki sani ba munafuka ya wangale kafafun,ta fara kukan zafi yasa abinda ake kama kafafun mata a rike gam wasu kamar chain,ya tattaleta ba yanda zata yi ko motsi da Kafafunta,yasa kayan aiki ya fara dinketa,tana uban ihu kamar ana yankata. Yana mata dinki a nutse hawa hawa dinkin ciki dana waje Yana yi bai San sanda ya fara hawaye ba,sai da ya dinketa tsaf ya gama komai normal sannan ya karanta mata dokokin yanda zata kula da kanta Yana gama fada ya kwashi tarkacen da yayi amfani da su yayi watsi dasu a dakin ya tarwatsa su ya fatalar datable din Dora kayan ya fice Yana zage zage,Iman shuru tayi tana kallon ikon Allah Annoor harda hawaye,Yana fita ya samu Rahma a Office dinsa ya shiga ciki Yana gobe idanuwansa da handkerchief" ya mika mata hannu ta bashi magungunan da allurai a Leda,Ya karba ya dawo dakin da Iman take,masu gyara har sun gyara ko Ina sun kwashe komai,Yana zuwa Allura harda ta mugunta sai da ya mata guda biyar daban daban ya dinga bula mata jiki,magani ya bata da ruwa ta Sha yace shike nan ko ciki ya shiga ya fita ko me ke mararki sai ya fita,Iman tana shesheka tace to na gode,yace karki sake min magana zan balla ki, tabbacin kin sani kika Bada kanki gashi nan Boobs dinki duk sunyi ja Wlh kin bani kunya Iman,ko namiji kike bukata baza ki iya fada min ba ai sai a samu a aurar dake,Iman tace bani da laifi Yaya ban sani ba wlh Dan Allah kayi hakuri,ni bazan hakura ba wlh ki warke a fara bincike waye yayi miki,sanda kika farka a Ina kika ganki? a hotel Yaya yace fine zamu je hotel din ai sai a bincika aikin banza ni daina kallo na,Kuma wallahi idan na samu kina sani aka lalataki sai kusa halaka ki,Wannan kitson ma askewa zanyi dama sabo Dake ake yinsa tunda ke kika nace kina so yanzu na daina yin abinda kike so,kin tashi daga kanwata,Iman tayi shuru tana shesheka zata yi magana yace wlh kina bude baki zan dalla miki Mari,shuru tayi bata sake magana ba. Sai da tayi bacci ta huta sannan washe gari da safe ya sallameta ya sa driver ya Maida su gida,Habiba Uwar gidan Jauro itace ta dinga kula da Iman har ta warke,Annoor ko dubiya bai sake zuwa wajen Iman ba wani haushi yake ji kamar ya mutu,a ransa yace ai gwara ma da nine nayi,yace Astagafrillah Yar uwata ce uban mu daya,but amma ai gwara ni na gidan,yarinyar nan ta nuna da yawa in ta tabani sai na dinga Jin wani yanayi,da ace wani banza na waje ya tamfatsa lollipop dinsa haka ciki ai gwara ni,haba wannan ko waye ya cuce mu,Allah ya tsine Masa ko waye bazai ga Annabi ba,zama yayi ya zuba tagumi,Har Iman taci gaba da rayuwarta Banda Annoor dake Shirin bincike,Jauro Yana kallo yace ni dai na hada gwarama a gidana. Washe gari yace su shirya za aje gidan Hashimu Dolo mutum hudu ya zaba,Annoor,Haidar,Nabeel da Iman,Iman ta fito taci gayu cikin atamfa super tana kamshi taji dinki,Jauro yaga Annoor Yana ta fushi yace da Iman koma ta gefen Haidar,Annoor Yana kumbura yace ni na ce kar ta dawo ta nan ta shiga ne, ya dakawa Iman tsawa ke dawo ta nan wannan kofar motar ta samu matsala karta balle a hanya bata so a mata Lodi,Jauro yace a gidan ubanwa motar tawa sabuwa zaka ce ta samu matsala,shi kanshi Jauro ba wani fada ya iya ba irin Hashimu Dolo ne,abinda ya dace yayi fada Akai ba a shi yake fadan ba mos t of the time. Haidar ne ya kafe waya da Ido Yana kallo yace Kawu nayi budurwa ka ganta ita zan aura,Jauro Dake gaban mota ya karbi wayar yace mu ganta ya Kalli pic din yace Innalillahi Haidar me ya kaika Nemo wannan? Haidar wannan ai kunkuma ce,wannan ai Bata da nono Haidar me zaka taba to? a'a Haidar wannan kunkuma ce Kai dalla ka canja budurwa,ko ni ai bazan dakko wannan ba,Annoor dariya yayi ba shiri yace Kunkuma meke nufi,ai Annoor duk mace marar nono sunanta Kunkuma ba komai sai girman jiki. Nabeel dai shuru yayi baya magana,Jauro yace Kai Kuma fa lafiya?yace Kawu Zabbabin dare
Chapter 8 · 0% Book details