← Book details Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 87

Sashe 15

Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

rigarta, Mohsin yayi dariya yace Kuna Raina min hankali da nono,wai ko wacce ta tashi zata rufe min baki sai ta bani nono ko Dan gidan saniya ne ni ai sai haka,bakya so ki kunna waya akwai wata a kasa koma mene zanji later bani na shanun Ina so kar nayi asara biyu ba a bani labari ba sannan na rasa na saniya. Beauty tayi dariya tace to ai Kai ni wlh ko a labari ban taba ganin me son Boobs irinka ba,Mohsin yace ai abin so ne ni Ina so haka Allah ya yini a kyale ni inyi abinda nake so,yanzu bani labarin Kinga Ina ji ga na Shanu Kuma Ina Kwalbewa inji Naila,labarin ta fara bashi a nutse. Tace sunana Bilkisu Kabir,asalinmu Yan Bauchi ne amma gaskiya duk Yan uwa da kowa namu suna Kano kamar yanda ka sani,Mahaifina Kabir duk Yan uwansa suna yara suka mutu shi kadai Allah ya raya sannan Kuma ya azurta shi,matarsa ta farko da ya aura bayan sunyi shekaru ta samu ciki amma da cikin Allah ya mata rasuwa,sai ya auri Aisha wacce itace Mamana bayan ta haifeni da Shekara biyu Allah ya mata rasuwa itama. A hannun Daddy na taso na girma duk da ya Kara auren mata har uku bai taba yarda matarsa ta rike ni ba shike min komai,na taso cikin gata da tabara,sai abinda nake so wannan yasa na sangarce har na girma na taso a sangarce,nasa duniya a gaba daga yawon gidan kawaye sai tafiya party gidan biki,ganin zan lalace shine Daddy ya zabo min mijin aure wani abokinsa Alhaji Wada,bana sonsa ko kadan amma yace lallai sai na aure shi tunda bana Jin magana,haka nace to na amince amma a zuciyata na kudurce sai na Masa rashin mutuncin da zai janye da kansa. watarana yazo zance wajena na fito Ina taku dai dai Ina yanga da gadara dake bani da kunya lokacin,Ina zuwa gabansa na fara zaginsa nace bana sonka aure dole ne wlh ko ka aureni nice ajalinka gwara ma ka janye,zafin irin zagin da na Masa yasa ya mareni shima,shine ni Kuma na bawa Yan daba kudi suka je har gidansa suka Masa dukan tsiya. Yana da manyan yara to suka ce baza su yarda ba wlh sai sun daukarwa ubansu fansa,akwai wata marar kunyar Halima tazo har gida Inda nake lokacin Daddy baya nan mun gama zage zage da ita sai nabi steps ta biyo ni ta shako min wuya muka fara kokawa da ita sosai,da kyar na kwaci kaina na tafi zan gudu daki itama ta biyo ni da gudu sai ta goce, gocewa tayi tayi ta fado daga steps,Dake ajali ne steps da biyu kacal ta gangaro a kai,tana fadowa Allah ya dauki ranta nan take. Yan uwanta dai dai lokacin suka karaso suka dinga kuka da ihu suka ce ni na kashe musu Yar uwa,daga nan suka kira hukuma tayi gaba dani,sanda Daddy yaji har kuka yayi,Yana ji Yana gani kotu ta yanke min daurin rai da rai, ni gaskiya a shiga ta gidan yari gyaruwa nayi,kuma ni hankali nayi ba lalacewa ba,domin a waje abinda nake yi ya zarya tunani bani da kunya ko kadan hasali ma ni da riga da wando nake yawo ko yaushe,amma da naje gidan yari na Sha wahala sosai naga rayuwa daban daban sai Allah ya shiryani,na koyo wani halin na watsar da nawa halin na baya,Mohsin yace masha'allah Allah ya kiyaye mu ya kiyaye gaba Kun Sha gwagwarmaya gaskiya,Beauty tace Chika ai tafi abin tausayi wlh,Mohsin yace kyale Chika zo ki bani sweet ya dauketa kenan suka ji bugun kofa. Hanan ce ta banko kofar rike da hannun yarta Amal,tace ga Yarka Nan ai baka isa na ciyar Maka da ita ba,Kuma wlh Ina binka bashi nayi rancen kudi na siya mata Madara,nayi rance na siya mata abubuwa daban daban,jiya ma da zazzabi ta kwana sai da na kaita Chemist kudin Allura da magunguna dubu biyar,Miko min kudina na tafi,Mohsin ya kalleta duk ta rame tayi Baki,yace kice dai kawai kina neman na Koko,Allah ya kiyaye wlh nafi karfin arzikinka hakkin yarka ne dole ka sauke,Beauty tace wa yace ki dauke ta daga gidan Ubanta? sisi baza a baki ba,ki bamu 'Yar mu ehe,wlh ficika bazai baki ba gwara ya siya min tsire da kudin,makaryaciya kawai,ki bamu Amal Yar mu ai ba muce ki rike mana ita ba,tana da uwa ai,mamaki ya kama Hanan za ayi mata fashin yarinya ita da ta haifi abarta. Uban waye ya Haifa min yarinyar? Uban Amal mijina Kuma Ex husband dinki a da,yarinya Kuma wlh sai kin bamu abar mu,dariyar takaici Hanan tayi tace ba wata Yar iskar matar Uba da zan bawa yata a kashe min ita,Karuwar banza matsafiya me bin boka,dama idan mutum Yana Abu ai gani yake kowa ma yi yake shi yasa kike zargin na San gidan Malam cewar Beauty,ta ci gaba da cewa bani da uwar da zata kaini wajen Malam,asha rubutu a daura laya ai sai ke,badan Amal ba da na nuna miki cikakkiyar Karuwa ce a nan,to kinci darajar Amal wlh, Hanan ta Kalli Mohsin dalla malambka bani kudina da nake binka bashi,Ina binka bashi ka biya ka huta ka biyewa karuwarka Yar burar.... wlh Kara zan kaika sai ka bani kudin da na kashewa Yarka sai na kaika wajen hukuma, kin dade baki Kai Kara ba cewar Mohsin yace Ina jira hukuma tazo ta kwatar miki. Abba ne yayi Sallama a gidan yazo duba lafiyar matar dansa watarana Yana Dan zuwa har lokacin ma da Hanan tana nan,Abba Yana Jin Muryar Hanan yasan masifa ta kawota,yace yarinya an sakeki ba a huta ba,Ciki ya karasa yayi Sallama,Beauty tace sannu da zuwa Abba shugo ta rasa Inda zata saka Abba sabo da tarairaya da girmamawa,Abba ya samu kujera ya zauna,Beauty ta durkusa ta gaida shi ya amsa Yana murmushi yace Mohsin yanzu nasan kana hutawa,yanzu nasan kana Jin dadi,ai yanzu Kuma nasan Dana na cikina yayi dace,Ubangiji Allah ya kade fitina,Allah ya rabaku da Sharrin makiya,duk sharrin wata Tsohuwar mata da aka Bata Jan kati da dadewa Allah ya rabaku da shi,Beauty tana Ameen Ameen,yace wata masifaffiyar Tsohuwar mata da aka Dade da sallamarta Allah yayi maganinta,Ameen cewar Mohsin,Abba yace Allah ya tsare min ku,Beauty taje ta kawowa Abba abinci da kayan sha iri iri,ya kalli Mohsin yace shi yasa naga kana kiba,dole kayi kiba ga kwanciyar hankali ba hayagaga ba Kai Kara ga girki me kyau,Mohsin Yace Abba bana cin tazarce,yace da kyau yanzu ba gaba bare fada Alhmdllh,Hanan duk taji habaicin da Abba ke mata wani tsaki ta ja tace duk Wanda ya zageni bazan yafe ba,Abba yace kinji nayi magana dake ni? Kinji na ambaci Sunan ki,ai ni yanzu bani da hadi dake da surukata nake da Kuma Dana dana Haifa,Hanan zata yi magana Beauty tace wlh kina zagin surukina zanyi kasa kasa dake a gidan Nan,Abba ya ja abincinsa Yana ci ya kira Amal yace zo jikalle Amarya ta, ta tafi wajensa da gudu tana dariya tana kallon Mohsin tace Daddy,yace Amal ba gaisuwa ko? Amal tace Daddy a can kullum Koko muke Sha watarana ma bama cin girkin rana,Abba yace to zauna kici Kinga harda nama a nan iyayenki ke Allah ya hore musu ubanki baya harkar kayan koli,ke iyayenki Allah ya hore musu,kakanki ma yanzu girmamashi ake yi a gari,sai nayi sati ban saro kayan miya ba",dan tani uban kowa ya daina Shan miyar dage dage ko wata jar Miya,Dan uban kowa miyar taushe ta gagare shi,Beauty tana ta dariyar Abba,Hanan cin mutuncin Abba ya mata yawa ta juya ta bar Amal tayi tafiyarta gida tana kunci. Abba harda kawowa Beauty Omo da sabulu ta karba tayi godiya,Abba da zai tafi tare da Amal ya tafi gida da ita yace muje Amal Abbanki Ango ne yanzu baya son takura. Mummy kuwa kwana tayi tana bakin ciki,tace amma Baseeru Allah ya kwashe Maka albarka,kwana tayi tana tunanin me zata yiwa Baseeru ta huce takaici kawai,murmushi tayi a nutse tace zaka ci ubanka Dan Basi kake ko me baka San wa ka tabo ba wlh,a daren ta Nemo number Baseeru a wayarta ta sa Masa My Alhaji a haka tayi saving ai da sauri ta goge ta canja DAN WATA SHEGIYA tayi saving sannan ta kira shi a waya,Baseeru Yana ganin kiranta yayi mamaki sosai amma sai ya daga,Yana jira yaji ruwan zagi sai yaji tace ya aiki? Ido Baseeru ya zaro yace Alhmdllh,dama hakuri zan baka lokacin dazu Raina ya baci ne abinda ka aikata min,idan ka fada min gaskiya ma mene ne ai zan iya aurenka,shi so fa daban yake ba ruwansa da talaka ko me kudi,tunda Allah ya tsaga sai ka zama mijina ai ba yanda zanyi,Kuma dole a haka zan so ka komai talaucinka,Baseeru a ransa yace wlh ban yarda Dake ba karya ne da wata a kasa,a fili Kuma sai ya fara sheshekar kuka yace ki yafe min nasan na yaudareki na miki karya ya zanyi sonki ya kamani idan na fada miki gaskiya baza ki yarda ba. Mummy tace duk ka kyale wata Kwangila ka dawo gidana muyi zaman mu tare muci gaba da aurenmu Ina sonka a haka, Baseeru yace a ransa mahaukaci ne ni,a fili yace zan dai dinga zuwa Ina yini watarana amma Ina wajen aikina a nan zan dinga kwana zan dinga zuwa miki da rana shima ba kullum ba sabo da aiki,Mummy bata so Hakan ba amma tace ranar ma tayi ba damuwa kayi hakuri ka yafe min,yace ba komai ai ni indai zaki daga min buje yo ko mene na yafe,tace buje sai kace tsohuwa ko wata yar kauye,Baseeru a ransa yace da mece idan ba Tsohuwar ba a fili yace sai nazo tace na gode da ka yafe min. Spark kwana daya anyi hakuri Naila tana period sai romance aka Sha,ai kuwa tayi aiki wajen tsayawa ta sa ya samu nutsuwa,kwana biyu har ya gaji,Naila ce ta shugo Masa da kunun gyada yaji hadi sosai da chips tayi da dare,Yana kwance a Saman bed ya Kifa cikinsa kansa Yana gefen bed,Naila tana kasan carpet din Jikin gadon a zaune ta juya Masa baya ta jingina bayanta da Jikin gadon,Spark hannayensa yasa tare da sarkafo wuyanta Yana shafa wuyanta,jikinta sanye da vest da dan
Chapter 15 · 0% Book details