Sashe 32
Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tace Allah yasa,wlh har na hango ni Kuna raba nonon nan da yaronka, Spark yace ai kaji Kuma sai an raba mana inshaallah ciki ba yanzu sai na more ni kadai, Inshaallah yanzu zan samu ma. Tun suna iya magana har suka koma Nishin dadi da maganganun love,Naila tace jiya fa ma standing position muka yi a bashi hutu,muje be nice On top of you shi za ayi,Spark yayi murmushi Yana kallonta yace wannan yana Daya daga cikin abinda yake Kara min kaunarki wlh,Naila tace to ayi ta Abu iri daya ai zai daina dadi a gaji da shi amma kullum kullum ana canjawa baza a gaji ba,kar wata Yar banza a waje taje ta iya ni Ina Nan ta cuceni gwara na koya ko mene, Spark yaji harka zai dinga Jin dadi yace ko Honey moon zamu tafi? Naila tace a'a a bari sai nan gaba sai mu je,daukanta yayi suka koma bed,ya bata lokaci yana wasa da ita har sai dai ta fara rokonsa ita ya shiga,Naila yau ta gama birge Spark da kokarinta har mamaki yayi ta ya ta iya itace a samansa Kuma ta iya yi Masa perfect,sai da suka nutsu yace ta ya wai kika iya haka ne? Naila dariya tace mu fa ba a ja damu ato,ko me na sa zan iya Ina iyawa,Kuma shi ai ba a karfi bane is depend da yanda kake Jin dadi wani abin ma baka sanin kana yinsa,yace wannan yafi ko wanne Allah ban taba jin dadi haka ba,is the best,sweetest among the others,Naila tace dama nasan haka zaka ce,yace yau bazan manta da ranar ba kwana zanyi Ina tunanin dadin,you really make my day, Inshaallah bazan Kara Aure ba,Spark yace na yiwa kaina baki Spark bazan ka Kara aure ba har abada a haka zaka kare daga Kai sai Naila har abada,Naila tace Ameen Allah yasa bakinka ya karbi ma'iku su amsa,Spark yace ai shike nan Kuma yarinya kinyi dace bakina zafi ne da shi in na fada kamar Yankan wuka,baki ya kamani ya bini,Naila tana ta dariya tace ba ruwana da zancen Maza, muje muyi wanka to suka shige toilet kafin a gama wanka suka sake yin wani a ciki sannan suka yi wanka suka fito. Mummy tayi tsiri tsiri da Ido,Mima tace ki fada min gaskiya Mummyn Spark wanne magani kika saka Masa? Mummy tace maganin mallaka ne fa yanda zan juya shi,Baseeru yace wlh ban yarda ba,Arham Yana zaune Yana jinsu kawai Yana kallo,Mero tace he an gwada Alqur'an,Mummy tace ai na koreki ke tuni,Baseeru yace Mero yi shuru kar kwabarki tayi ruwa nine dai dai da ita, kitchen din ya bude ya shiga,Mummy ta fado itama da gudu suka fara kokawa da Baseeru a kitchen,ta gartsa Masa cizo,ya cire hannunta ya tureta ta Fadi har kasa,Mero ta shugo suka dauke shinkafar da ta zubawa magani suka juye a Leda Baseeru ya fice da ita,Mummy tana tashi ta kama Mero da duka,Mero ta kwaci kanta da kyar ta fice ta koma dakinta ta kulle da key,Mummy tace wlh na koreki ki bar min gida,Mero tana daga ciki a kulle tace ba Inda zanje he an gano gaskiya,Mero ta kira Yan sanda a waya wai tana da number din,suka daga suna magana da turanci tace Hausa Hausa no English,bahaushe suka bawa wayar Mero tace Aloo da karfi,Dan sanda yace muna jinki,tace nice Mero daga kauye can kasar Kano,Abuja aka kawoni aiki babata ce masifaffiya hine tace he nazo na samo mata kudi aka kawoni wanke wanke da Hyara,a gidan da nake na rantse da Allah matar gidan ta zubawa mijinta magani a abinci,Kuma na Gani har a wayata na dauka yanzu mijin nata ya dauki abinci an tafi gwadawa a gani, kuzo ku tsareta karta gudu,Kunga ba a San maganin me ta saka Masa ba ato wallahi ni dai idan ta gudu ba ruwana ehe na fita hakkin ku ta kashe wayarta. Dan sandan ne ya sake kiranta back yace ke ki nutsu ki mana bayani Yanda zamu gane,Mero gyaran Murya tayi tace na nutsu yanzu,ta fara magana kamar me labarai a gidan radio,salamu Alaykum masu sauraro Kuna magana tare da Mero Ishu, a yau ne dai ranar talata aka kama wata mata kuru kuru tana zubawa mijinta magani a abinci,dama matar dai me suna Yusra wacce aka fi sani Mummy ana zarginta da yan muna muna,a yau Yar aikinta Mero Ishu ta kamata da idonta tana Yan barbade barbade a cikin abincin mijinta. Yanzu tare da ni akwai Mero zaku ji daga bakinta,Mero Bismillah,Mero harda canja Murya tace nice Mero Yar aiki nazo Ina da gyara kujeru sai na tafi kitchen zan Sha ruwa kawai na kama Mummy tana zuba magani a abincin mijinta hine na kira mijinta na fada Masa yanzu an tafi da abincin wajen gwaji,hine muka sanar da hukuma suzo su rike Mummy karta gudu ta fara hada kayanta a jaka gata can tana ta ebo akwatuna zata gudu,hukuma zata gudu fa ku taho,Dan sanda yace gidan a Ina yake addreshi,Mero tace gaskiya wannan Kuma ban sani ba tunda aka kawo ni hukuma ban San a wacce unguwa nake ba ni dai kawai nasan Ina gidan masu kudi gidan dai da flower a ciki da...da ..Dan sanda yace babu wani a wajen kije ki bashi wayar? Mero ta fito da gudu ta tafi wajen me gadi tace fadawa wani adreshin gidan Nan zai zo,me gadi bai san waye ba ya Bada address ya mikawa Mero waya ta koma dakinta ta buya. Ba a Dade ba sai ga Yan sanda mota biyu a gidan Mummy,su Mima suka rasa waye ya kira police haka tunaninsu Baseeru ne,Mummy ta rasa Inda zata saka kanta ita kadai gumi take ha dawa. Yan Sanda suna zuwa Mero ta fito ta basu number Baseeru suka kira shi ya dawo da abincin,Baseeru har yayi nisa ya dawo gida da abincin a Leda,Yan sanda suka shiga ciki har da mata,Mummy tsabar Yar iska ce wai dan ace ba wani Abu bane tukunyar shisha dinta ta dakko zata kafa ta fara bulbulawa sai taga yan sanda da mugun yawa,daki ta fada ta sa key ta kulle,Yan sanda suka ce zasu balle kofa amma ya sabawa Dokar su tunda ba a tabbatar da laifin da ake zarginta da shi ba,Mima tace yau ni na shiga uku wannan masifar da me tayi kama,Arham yace da Mummy tayi kama mana,zanci ubanka tashi daga nan,mikewa yayi lokacin yamma ce likis ya kira Spark shi da ya gama kwalbewar sa da Naila sunyi wanka sun ci gayu kamar zasu fita, take away da yasa a kawo musu shi suka zauna suke ci yace ba sai tayi girki ba yau,sun gama ci Naila tana goge masa baki da tissue wayar Mima ta shugo,dagawa yayi tace ka zo gidan Mummy yanzu karamar magana fa ta zama babba. Yace maganar maganin? Tace ae ga yan sanda sun cika mana gida,Yan sanda Kuma? Nasan bazai wuce maganin Mallakar miji ba,ni kuzo abin yafi karfina,yace gani nan,mikewa yayi Naila tace zan bika,yace ki zauna please naje na ji,tace to karka yi driving kanka,yace Alright goshinta yayi wa kiss sannan ya fita,Yana fita Naila tace yes Alhmdllh Allah ka bi min hakkina wlh sharrin da ta min Allah ka saka min,mata daga zuwa taimako shine ta kashe mijinta ta ce nice na kashe shi ai ta zalunce ni. Spark Yana zuwa gidan yaga Yan sanda baja baja,wajen ogan yaje suka yi magana yace kace ta fito tun kafin mu balle kofar wannan ya nuna bata da gaskiya,Baseeru yaga Spark dan kar yace yayi rashin mutunci har da cewa abi komai a hankali Allah yasa maganin Mallaka ne ma shike nan a huta ni dama haka nake so matata ta mallake ni,idan da ta Fadi gaskiya ma ai da ba a Kai ga haka ba,Spark Yana Jin Baseeru ya wuce ciki wajen su Mima,suka ce gata can taki bude kofa idan da gaskiya ta bude mana. Spark ya karasa Jikin kofar dakin da suka nuna Masa yace Mummy,zanci uwarka bazan bude ba karka dameni, dan an kiraka tunaninku zan bude,please Mummy ki bude zan fitar dake ko ma mene,Kamar gaske ta bude kofa tana fitowa ta sake kwasa da gudu tayi sama ta shige bedroom dinta ta kulle kofarta,jikinta na rawa ta bude wata Jakarta karama ta ebo wasu kwayoyi a Leda sun Kai ashirin ta watsa a bakinta ta taune ta hadiye abinta du,kofar ta bude ta fito tana tafiya har gaban police tace ai dai maganin mallaka na saka Masa ba wani Abu ba,Yan sanda suka yo kanta lokacin idon Mummy yayi jajir sabo da kwayar da ta Sha,wani tsuma ta fara a hankali hankalinta ya fara fita daga jikinta ta fara kwarara ihu ita Kanta ta dafe ta dinga kurma ihu,ta je ta rungumi katanga da gudu ta sa goshinta ta dinga dukan goshinta sai da ya fashe,ta juyo tana gurnani kamar me aljanu,wani Dan sanda ta dauka tayi sama da shi ta damfara shi da kasa,mutane fara darewa suka yi,Baseeru ledar Shinkafa me magani na hannunsa ya kwashe da gudu da ledar ya fice daga gidan a dari ledar ma ta fashe gaba daya shinkafar ta zube sai ledar ya jefar Yana cin uban gudu,sai da yayi nisa sannan ya tsaya Yana haki. Mummy kuwa faduwa tayi a kasa tana burburwa tana ihu tana karaji dafara ta fara fita a bakinta ta daina motsi,kowa kasa zuwa Inda take yayi, Spark ne yaje har da hawayensa tunaninsa Aljanu gareta harda kuka,Baseeru aka sake nemowa Yan sanda suka ce Ina shinkafar? Yace ta zube garin gudu,tsaki ogan ya ja,Mima Hamdala tayi taji abinci ya zube wajen Yan sanda taje sannan ta ja Ogan gefe tace bani accnt number dinka,ogan ya bata accnt number,Yana bata ta tura Masa dubu dari biyar tace please kuje kawai zamu karasa case din,ai da gudu ogan ya dawo wajen yaransa yana hargagin karya, ya yiwa yaransa magana yace Kai dalla muje wannan basu damu ba kar su bata mana lokacin mu,muje an bamu na Shan lemo kowa zan bashi dubu biyar biyar yau,sai gashi kawai sun rubuta report na karya sun shiga motocin su. Mero tace ya haka? Ku tsaya a kaita asibiti ta farfado mana a tuhume ta sai ku tafi, Ogan yace mun