Sashe 49
Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
San a wanne mataki take ba Kuma ba a yanke mata hukunci ba,Case din ma ba a Kai kotu ba kawai gidan yari aka kaita bangaren Wanda suke a tsare ba tare ma da an Kalli case dinsu ba bare a yanke hukunci,Sabo da zaluncin Mummy tana ta Bada kudi,Ashe muguntar data hadawa Mero kenan,ga Baseeru Yana asibiti tasa ana ta danna Masa allurar bacci. Mummy sawa tayi aka Maida Mero gidan kaso na Kano Iyayen Mero basu sani ba ma tunda ba kotu aka Kai bama tukun sai an shigar da Kara an fara sauraro tukun sannan ma a yanke Maka hukunci,idan kotu bata yanke kuhunci ba to zamanka na gidan yari duk a banza kake yinsa daga sanda aka yanke hukunci lokacin ne kake fara wa'adinka. Sai da taje tasa aka Maida Mero Kano Sabo da tafi kafa a can,a hanyar dawowarta ta sauka a Abuja Airport driver ya dakko ta, motar ta kwace a kusa da gidanta suka dagi abin zuba shara motar ta samu gidan wani me kudi ta daki gidan katanga ta rufto kan motar Mummy, Driver nan take shi dake Yana gaba ya mutu,Mummy Kuma tana ciki motar ta kama da wuta,mutane sun taru kofar motar ta makale sai da kusan Mummy jikinta duk ya sabule da Kona sannan motar ta budu aka fito da ita da kyar,driver ma shi tuni an fitar da shi,asibiti aka tafi dasu gaba daya. Wayar Mummy aka duba last Wanda tayi waya da shi Doctor ne me tsirawa Baseeru Allura,shi aka kira aka sanarwa,yaji tsoro ya firgita sosai bai sake yiwa Baseeru Allura ba yace su kira Mima ko wani shi bai San kowa nata ba. Contacts na Mummy suka fara dubawa suka ga number sister Mima,suna kira Mima ta daga aka sanar mata,a gigice ta kira dangi da Yan uwa,an kira Spark Bai daga ba shi ranar Naila ya tafi dakkowa ta cika 7 days a matse yake. Mummy suka samu ba kyan gani abin ta Kone ta sabule tana wayyoooo wayyoooo....su Mima sai kuka suke sabo da halin da suka samu Mummy a ciki,Driver ya mutu,a daga Mummy babu wajen dagawa a jikinta sabo da Kuna,Mima tace sai dai a fita da ita kasar waje ko Egypt ne,Likitoci su fara bata agaji. Spark bai ma sani ba yaje yaga Nailansa tayi wani kyau na musamman ta hadu ga lalle anyi Masa duk ya rude,bayan sunyi sallama da gida ba Abuja ya tafi da ita ba wai sai sun tsaya a hotel ya samu Bado,Naila tace ka bari muje gida please,tayi kicin kicin sai da yaga ta Bata rai yace ai jirgi ne Abuja minti nawa ne. Gaba daya baya iya daina kallon Naila a rayuwarsa kamar zai cinyeta ya huta,har mantuwa yake,jirgi Yana landing yace anzo to karya ta kare Kuma yau Ango nake Yana Jin dadi,dariya Naila tayi da ita da Jakarta ya sasu a mota Driver ya tafi da su gida,Naila tace zan Sha gyaran gida yace masu aikin sun gyara bedroom da kaina na gyara ba abinda zakiyi sai dai ki gyara ni. A Palo ya jefar da jakar Naila ya dauketa suka haura sama,wayarsa tana ta ringing yaki dagawa an turo Masa text yaki ya duba, wayar ma ya kashe wayar ma yayi gaba daya,Rafeeq ne ya koma kiran Naila Spark ya kwace wayar ya kashe gaba daya,Mima tace jeka gidansa Misam ka fada Masa tunda bazai daga waya ba,Misam yace to ya shiga mota ya nufo gidan Spark. Spark lokacin ma ya cirewa Naila kaya ta cire Masa nasa, a haukace yake,rungume shi Naila tayi tana furta I miss you,yace ba wani abinda nace kiyi kwana daya kika ki,nace biyu,uku, biyar duk kika ki yarda sai da kika yi sati,wlh Nan gaba kafata kafarki na Sha wahala sosai,sabo da haka yau zaki ji a jikinki,Naila tana dariya ta sake makale shi tace daidai nake da Kai zan dauke ka,a hankali ya fara kissing dinta yana cikin salo, har ya gangaro kirjinta,Naila tana Dan Nishi ta furta sweet I miss you,da kyar na iya 7days babu Kai,bacci ba dadi Dan Allah karka sake barina naje nayi sati, sabo da dadi ya kwashe ta take fadar haka,yace ba wani sai da kika gama gana min azaba zaki ce wani kar na sake barinki kiyi sati guda,wayar kirki ma kin Hana ayi,tana goga jikinta a nasa tana murmushi me sauti ta zagayo ta bayansa ba tare da ta raba jikinta da nasa ba,kafadunsa ta kamo tare da hayewa gadon bayansa ta kankame shi ba kaya a jikinsu,Yana ji ta gama jikewa,a kunne ta Masa rada Bado Yana hawaye,dariya yayi yace shi ba yawu yake zubarwa ba? turashi tayi suka fada Saman bed,kwanciya tayi ta baje tare da furta araha kayan bako Abu laba laba,Spark yana ta dariya yace kin karo wulakanci,Kafafunta tasa a a wuyansa ta jawo kansa zuwa jikinta, sassan jikinta ya fara bi da salo suka susu ce kamar zasu cinye kansu su huta,Itama sosai take Masa duk abinda zaiji dadi,har ya samu ya shigeta yaji ta Kara matsewa gam ga wani sweet da ta karo akan na baya,Spark sai sambatu yake yace shi Kam yauce first night dinsa ma,yafi na kullum ma, itama Naila haka an Dade ba a hadu ba,yau yammar gaba daya raya ta suka yi,Ko da suka samu nutsuwa Spark kamar zai cinyeta ya makale a jikinta Kari yake bukata,tace sai dare Kuma,bayan sunyi wanka Shirin masallaci yayi zaije Sallar Magriba ya kunna wayarsa sannan ya duba messages yaga Mima sakonsu Mummy tana asibiti,Yana Shirin fita Misam yazo Yana bashi Labari,Naila ta fito tace Allah ya bata lafiya,Spark yace dakko mayafi mu tafi ko,Komawa tayi ta yafa mayafi a Saman atamfarta ta bisu suka tafi. A masallaci suka tsaya tare da gabatar da Sallah sannan suka tafi,Naila sai da ta fara samun waje a asibitin tayi Sallah itama sannan ta shiga,tsigar jikinta ce ta tashi ganin yanda Mummy ta sabule abin ba kyan gani,Spark hawaye yayi yace Subhannallah ai kawai gobe mu tafi da ita ko Egypt ne,a nan suka kwana gaba daya washe gari Spark ya gama komai shi,Mima,Naila da Arham suka tattara suka wuce Germany da Mummy. Baseeru normal ya dawo da ya kwana ba bacci ya tashi ko gidan Mummy bai kalla ba yace ni Dake haihata haihata har abada,Yana komawa bakin aiki ya dakko takarda yace baza a kashe ni ba, ya rubuta saki uku Ni Baseeru Dan Basi na saki Mamata Yusra saki daya,biyu har uku,igiya babu,zarge ya tsinke,abinda aka zarga min na Igiya na tsinke shi bani ba ke ko a hanya ban sanki ba,ya fita ya koma gidan Mummy ya bawa Me gadi yace ungo ka bawa Mero kace ta bawa uwar dikinka,Me gadi yace wacce mero da kwananta biyar a gidan Yari tana layin Wanda ake tsarewa ana tuhuma,Baseeru yace ba hukunci ba kotu ba komai? Yace kwarai kuwa,ita Kuma Mummy tayi hatsari ta Kone jikinta Inda kasan an tsullumata a tukunyar gidan biki,Baseeru yace gashi idan taji sauki a Bata Dan Allah ni dai kaga tafiyata ka sheda na saketa saki uku na hakura da dadin, gwara na dinga zuwa kauye Ina Jin dadin matata,Me gadi ya karbi takarda yace to ai Yan uwanta za a kaiwa ,Baseeru yayi tafiyarsa shi dai yace da a kashe ni gwara na kama gaba na. Yau Spark tunda suka sauka bai zauna ba sai da ya gama saita komai,Naila an kawo musu abinci bata Saba ci ba sai chips aka bata taci,sai biscuits da lemo,Mima kuwa sabo da iyayi ci take yi tana yatsina tana hararar Naila,Arham yana gefe yace Mima me tayi miki ne wai? Mima tace da nayi me? Naga kina harararta bari Yaya ya shugo yaji,Mima tace to munafuki zai dake ni ne. Spark ne ya shugo da wani babban Likita sai nurses suka tura Mummy ciki aka kaita wani daki. Sai lokacin ya samu waje ya zauna,Naila ta koma gefensa tace abincin fa,tunda muka zo baka ci komai ba fa, yace zan ma iya ci ne,zaka ci mana so kake ka zauna da yunwa ni bazan yarda ba,Arham ya kalle su yace ana ci da rabon gwauraye mu wlh,Mima ji Kauna ko ke Albarka duk shekarunki sai yaran zamani,Mima baki ta tabe tare da furta fitsara dai da iskanci haka hausawan arziki suke yi, yarinya a gaban uwar miji ko kunya ta ja tsaki,Spark yace Kinga Baby bani naci,rada ta Masa tace kana ji tana cewa bani da kunya ta ya zan baka a Baki ta Kara tsanata,ke rabu da su Dan basa sonki ne ya fada a fili kowa na ji yace abincin a Baki shine iskanci kowa yayi soyayyarsa da Mijinsa,Mima tace ni kake fadawa haka? yace to yaya ne Mima bakwa yi ji nake tsofai tsofai kuka dinga siyen maganin Mata wajen Malama Ikhram muna kallo ai mu Kuma sai a Hana mu,Arham dariya yayi da headphone a kunnensa Kato yace Kai ana harka iyaye nayi muma dole muyi ya fara rawa,Mima ba shiri tayi dariya tace ai Kai Kaci Kai dama Arham. Naila dariya tayi da biyu Dan Mima taji Haushi take wani iskancin Kuma sai ta fake ai ba komai tayi ba,hannu tasa ta jawo gemun Spark tace bude bakin,shi Kuma ya miko Kai to Baby Naila tana bashi idan suka hada Ido da Mima sai ta faki Ido ta daga mata gira da gwalo. Mima a ranta tace wannan yarinyar kanwar dujal ce,Arham ya sasu a gaba Yana kallo yace like mother like son,Spark yace yeah gado nayi wlh, idan ka an tashi rubuta Sunan Mazaje magidanta sabon aure Yan Duniya da Allah ka bada sunana ko na Hariji ake rubutawa a saka sunana a farko,ai gado muka yi nima shine cewar Arham shima,Mima tace dole a kawo min mataimakiya bazan iya da ku ba wlh,Spark yace Misam zaizo,tace bana so wannan shi ya fiku ma,mace za a kawo min Yar uwata tunda baku da kunya. Arham yace haka aka nuna mana ba kunya shi yasa fa,Takalmi Mima ta cire ta Kwada Masa tace gwara ace da Shaheed aka zo,Naila tana gefe tana bashi abinci, Mima tace sai abinci kake ci kamar ba uwarka ce kwance ranga ranga ba,Naila a sanyaye ita wai ta gari harda cewa ai ciki ya zama dolo