Sashe 71
Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
AsmaBaffa [1/31, 6:53 PM] AsmaBaffa: TANTIRIYA A GIDAN YARI BOOK 2 ~YARAN JAURO~ 86-90 Official AsmaBaffa SADAUKARWA NE GA AIDA MAMAN TASNIM PAGE NAKI NE Nancy Feedy Arham suna zaune yana cin shinkafa da wakensa yace yaushe rabon duniya da ayyaraye,shinkafa da waken ma bata yi mugun dadi ba watarana da muka je gidan su Naila aka bamu habawa dadi amma mu nan sai Yan aiki ne suka iya girki kowa bai iya ba,a haka ma Mima ce wai matan nan na gidan nan ba uwar da suka iya sai saka kana nan kaya da danna waya,yanzu gashi babu 'yan aiki sun bar Mima da girki da wahala,Shaheed yace ai laifinta ne da bata koya musu ba har suka girma a haka,yanzu dan Allah Kalli gidan nan wai a haka ana musu dole suna gyarawa,su Haly duk suna zaune suna jinsu. Arham yace duk namijin da Allah yasa yaso wata 'yar gidan nan ya aureta ba karamar jarabawa ce ta hau kansa ba,ya shiga uku ya lalace,komai Zero, tarbiyya zero,tsaftar gida Zero,Iya magana Zero,kula da miji da sanin darajar aure Zero komai da ka sani Wanda mace zata yi a gidan miji ta zauna lafiya to Zero ne sai kwalliyar kana nan kaya da kurin kudi da iya sa kaya shi suka iya kawai,Shaheed yace tab ai mijin Badia kwanaki itama ya kusa sakinta wlh sai Baban Misam ne ya sasanta. Yace bai taba ganin me son jiki irinta ba,komai Yan aiki ne ke yi sai shegen iyayi,yace ga girman Kai tunda suke Bata taba nemansa ba,tace dai tana bukatar a dan mata service ita Ina Dan juyen ma bata so yace ga raki da ya fara zata ce ta gaji,Arham yace a gidan nan dama akwai Wanda ba Hariji ba? Badia ce wlh cewar Anam,Kuma lafiyarta kalau kawai haka take a gidan nan,Arham yace ana ci da rabonta kuwa. Allah ka bani Harija irin Naila,Shaheed yayi dariya yace uban wa yace Harija ce? Sai ka jawo Spark yaci ubanka,Arham yace duk Wacce ta iya daure masifar Spark ai irinsa ce,tun ranar da aka kawota naga yanda take biye masa nace an gamu da juna'' wannan Chikar kuwa dama kana Ganinta kasan Harija ce tana ji da jaraba,ni ba wacce ta bani mamaki irin Malama r Rafeeq ashe haka take uhmm,Arham yace wai Ina suka samo su ne matan nan daidai da su ko Nima gidan yarin nan zanje ne ko zan samo kalata,Shaheed ya fara dariya,Arham yace to Allah kowa irinsa ya samu ba komai nima zan samo tawa addua zan dinga yi amma Banda irin Mima da Mummy sai su kashe mutum irinsu basu San kadan ba,Shaheed yace Kai a Ina kasan Mima Harija ce ni dai ba ruwana. Jikin kofa Arham ya kalla yace wlh watarana anyi mistake zan shiga dakin Papa naje zan shiga naji suna fada bai isheta ba sai an Kara mata Papa yace ai kuwa sai dai ki mutu jiya na kusa kwana yau ma kice a Kara inji ne ni,harda kokawa nace wannan fadan na manya ne na dawo da baya Sadaf Sadaf na arce,baka gani Kai akan uzurin Papa sai dai kowa ya mutu a gidan nan ai Hallare ake wa kuyi shuru karta ji,amma Mima original Hary ce,Shaheed yace tab to Badia dai bata yi gado ba sai shegen nonuwa kamar jarka duk a banza nonon Mummyn Spark ta gado gari guda. Arham yayi dariya yace kullum sai dai mijin yaje? A hakan ma wai korafi take yi kullum tana tsaki ita ya dameta yace shi dadin aure bai sani ba nace Masa ya Kara aure Kawai cewar Shaheed,Arham yace wato Hallaren tasa bata birgeta zata ci Ubanta kuwa idan ya karo aure sai ta zama kwandon shara,Shaheed Yana dariya yace kaima Naila ta koya Maka wani Hallare,yace ba dole na iya ba kullum sai naje fa,akwai wata Yar kanwarta birgeni take sai shegen iyayi ni in naje bakinta kawai nake kallo idan tana magana sabo da iya yanga,wai Naila tace an daura mata aure,nace uhm Ango zaiga iyayin magana. Shaheed yace na ganta Hidaya suke ce mata,yanzu gashi su Yaya duk sun auro yaran talakawa masu tarbiyya kaga suna zamansu lafiya gashi nan sun iya abin duniya adduar Papa ce take binmu, amma banda Yan gidan nan mata duk dakikai ne,in banda zagin miji me zasu iya da iyayen miji. Anam sai shegen son miji ya kwanta da ita itama a gidanta haka take gashi Nan an saketa muna ta dirkar tuwo da ita cewar Shaheed,Anam tace wai ni sa'arku ce na fa girme ku wlh ku shiga hankalinku, Arham Yana cin shinkafarsa yace uhm ku kuka jiyo,Spark ne ya shugo tare da yin sallama,ya gansu suna ta cin shinkafa da wakensu,dariya suka bashi ya juya ya Kalli Dining yace Yan gidan Nan mayun dining ya haka Kuma? Sannan Banga flasks ba an ajiye kowa Yana eba ba sai naga kowa da plate a hannu,Arham yace duk Wanda ya zauna a dining ai sai an tsine Masa akan shinkafa da wake za aje dining? badan ma nayi mata gata ba ai baza ta ciwu ba Kalli fa sai da na siyo mata Salat shine aka Dan yi mata kwalliya,Spark yace bai dace ba idan ka sake siyo salat sai na ci mutuncinka wlh,Shaheed yace kashe mu ka huta kawai idan nufinka kenan wannan wanne irin Abu ne salat ma ace mutum bazai ci ba jininmu so kake ya Kone,Ina Mima? tana ciki yau ai Mima Baki har kunne an samu da wake sai iba,idan ba Mima ta rame ba Allah ya konani Dan Allah kace Papa ya kira waya tana bidar hallarenta,kar cuta ta kamata son tsohon nan take yi,ayi magana Papa ya dawo gida Dan Allah cewar Arham. Spark yace kowa in Yana so yaci dadi ya tafi gidajenmu in ba haka ba a nan sai dai tuwo gobe ma za a kawo garin Dawa,garin Masara da garin Alkama,Arham yace mun shiga uku wlh ko kare baya iya ci,Spark Yana dariya yace ai Kun shiga jalala tunda aka bar min ku a hannuna kowa sai ya rame, dama duk haushinku nake ji sanda aka kawo min Amarya Kun sa mata Ido zaku ci mutuncinta ayi min dariya, Kun kallar min mata kallon da ya wuce na musulunci dama Ina nan daku sai na fashe haushina,Shaheed yace mu me muka yi mata ai mun karbe ta, matan ne dai amma mu Ina ruwanmu,shi yasa ai nake Dan daga muku kafa ma badan haka ba ai da kunji jiki ruwan gidana baza ku Sha ba. Haurawa yayi sama ya samu Mima ta idar da Sallah tana zaune tana ta Jan carbi tana hawaye mijinta Yana can,Spark ne yayi Sallama ya shiga ya zauna a gefen bed dinta ta juyo tace Kaine a gidan,Ya gaisheta da ladabi ta amsa tana boye hawayenta ta goge shi tass tace ya matar taka? Wai bata taba tambaya ba sai yau,yace tana nan lafiya tace mashaallah. Misam har yanzu bai kawo min matarsa ba,yace idan ya kawota ma ci mata mutunci za ayi shi yasa,Shidai baiyi niyya ba,haka kawai kuce mata Yar talakawa Yar matsiyata,Mima tace kawai dai baiyi niyya ba,ko nine fa bazan kawota ba,cewa kuka yi ba bikinsa kuke yi ba bikin Rafeeq kuke yi ku,kuka dinga fada Masa magana a gabansa kiri kiri ta ya zai kawota,anko ma cewa kuka yi na Rafeeq kuka yi,to ai ba a fushi da iyaye cewar Mima,to yanzu su iyayen baza su dinga uzuri ba kawai Dan ba a fushi dasu ance ayi musu biyayya musamman uwa sai wasu iyayen Kuma su takura yaransu har sai yaran sunzo sun dinga Saba musu Allah yayi fushi da su" wannan ba daidai bane in Allah yayi fushi da yaro akan mahaifiyarsa ya bata mata yaron bazai Albarka ba fa,bayan wasu iyayen su suke jawowa abubuwan da suke yiwa yaran nasu,wasu su matsawa yaro ko Abu ba daidai bane ace haka yaro zaiyi,in yaki yi suyi fushi da shi,wasu zage zage tsinuwa duk yiwa yara suke har sai yaro yazo ma yaki Albarka,musamman iyaye Mata Maza basu fiye haka ba. Abinda kuke yi ba tsari Bai dace ba,ace ku me kudi kawai shine me mutunci shine me hankali wannan ba daidai bane,Dan Allah ku daina,kece Babba a cikinsu in kika gyara kina yiwa sauran fada zasu gane,Maman Wahida tana prison tata ta kare,Mummy ma verysoon prison zata kare kin sani Mero tana fitowa zata shiga,Mima ta fara kuka tace Yar u war tawa? Wacce ta rikeka yanzu sai a fito da wata Mero marar daraja a Maida Mummy, Spark yace Mero ba mutun bace,abinda Mummy tayi Mero baza ta iya ba wlh dole Mummy taje ta karbi hukuncinta sabo da ya zama izna,ni bani zan kaita ba hukumar gidan yari ce da kanta zata shigar da Kara,tunda ku kudi rufe muku Ido suke yi Kuna iya kisa akan kudi to ba shike nan ba gidan yari da fili ishashe sosai zata dauke kowa. Ina so na fada miki wata magana ta gaskiya papa yace a fada miki Yana Nan shi ba a Gaza yake ba yaji yayi,yayi tafiyarsa wata kasar can zaiyi zamansa yace ya gaji da abinda kike yi da yaranki,gwara ya bar muku gidan kawai kuyi abinda zaku yi tunda yayi fadan yayi nasiha duk Anki ji kowa abinda yake so shi yake aikatawa,yaransa duk sun lalace sun kangare Bai Isa da kowa ba to ya gaji bazai iya zama daku ba,bari na kirashi kiji. Spark ya kira Papa ya daga yace ga Mima ya mika mata waya ta karba,tace yanzu duk shekarun da mukayi tare shine sai yanzu zaka tafi ka barmu wai kayi yaji,tsofai tsofai da yaranka da jikokinka,Papa yace ba yaji nayi ba tafiya nayi gaba daya bazan dawo ba,idan yaji ne ai ana sa rai zam dawo to bazan dawo ba ni,bazan iya da wannan rayuwar taku ba,Mima tana goge kwalla tace tunda kalau kake ai da sauki,tunda ba a Gaza kake ba hankalina zai kwanta,Dan Allah Dan Annabi ka yafe mana ka dawo gida wlh ko me kake so zamu gyara,Papa yace bada ni ba,na janye komai nawa ga gida Nan na bar muku tunda ba sakinki nayi ba ki sani abincin da zan iya Baku shi zan bayar Kuma yarana na