← Book details Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 87

Sashe 43

Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tunani akanta. Ku kiyayeni ba sa'arku bace ni,ko ba shekaru na auri Yayanku kullum sai na ganshi tsirara ku kiyayeni,Wanda kuke Jin tsoronsa gashi ya fada muku da bakinsa gashi Nan da ran Allah wanka nake Masa,Spark yace kwarai ma kuwa tass da soso da sabulu, ta shafa min Mai ta sa min kayana,wannan ku kiyayeta ba sa'arku bace har abada baza ku Kalli abinda take gani ba,Naila tace Inaaaaaa,wannan ai mijin da zasu samu sai Dan jagaliya Ina za a hada hallarensa da taka,ai Inda kasan kubewar Miya danya haka zaka ganta,a kubewar ma me kumatun Akuwa, Spark yace wa yaga kumbula, Suka sheke da dariya,Naila tace kwailaye a tashi ayi gida,ko ruwan gidan Nan baza ku Sha ba marasa tarbiyya manya na magana Kuna kallon su,tashi suka yi fuska kamar hadari Spark yace wlh ko labari naji Kun harareta wahalar da zaku Sha tafi ta yau,sai na kaiku guard room,Naila tace aje gida ayi ruwan zafi. Suna fita ba Arham haka suka fita a kafa suka shiga Taxi suka koma gidan Mummy da kuka,suka tube rigar jikinsu rudu rudu ko Ina sawun Bulala,Mima tace Innalillahi me ya same ku? Mummy tace Spark ne ai na fada muku,Anam ta kece da kuka tace da aurena yasa aka yi min haka,Mummy tace Allurar Spark idan ta motsa ku kanku Kun San baida hankali a lokacin,Suna bada labari suna kuka,Mima tace ai Spark ya haukace sun haukata min yaro na wlh sai ya saketa,har ta iya saku aiki,Wahida tace har bulala tayi mana,Mummy tace ashe akwai yaki,waya ta dauka ta kira Papa tana fada Masa,Papa yace ni nace ayi musu haka tunda Kun hadu ku baku da hankali gaba daya mahaukata ne dabbobi ne baku da tarbiyya,Mima tace mune dabbobin? Yace mene ne da duk Kun watsa min tarbiyyar yara wallahi karki sake nayi muku Allah ya isa aikin banza,me za ayi da auren marasa Ilimi marasa tarbiyya,wallahi auren marasa asali me kyau masifa ne,dole a dinga bincike wlh,gaba daya ai ba asali ne daku me kyau ba kunyi gado a wajen Iyayenku,Mima harda kuka tana bawa Yan uwanta labarin abinda mijinta yace,tace wannan yarinyar baza tasa nayi kukan banza ba a dalilinta mijina ya fada min maganar da bai taba ba,tana haka Papa ya sake kiranta yace Dake da yaran duk tattaro ku dawo gida Kuma wallahi ida n kika je gidan Spark ko kika tura yara suka mata wulakanci sai Kinga Matakin da zan dauka,na gaji da iskancin banza iskancin wofi ya kashe wayar, Nan suka diga cece kuce suka watse aka bar Mummy da Mero. Mero ce ta fito da wayarta Vivo ta samu me yiwa Mummy wanki tace Usman dan Allah kaga na iya video da recording yanzu bude min TikTok da Watsaf (Whatsapp) da fuskar littafi,Usman yace meye fuskar littafi? tace Facebook ake cewa Dan kauye,Usman yace da kudi a ciki? tace eii akwai,Data ya siya yace da wanne suna? tace Khadija Ishu,yace sunanki Khadija ba Maryam ba? Tace bafa sunana Maryam ba wlh Dan kaji ana ce min Mero Mummy ce ta sa min Sunan tace ban dace da suna Khadija ba 'yan kauye sai dai ace musu Mero,Usman ya dinga dariya yace ta cuce ki,Mero tace wlh ba,yace to Ishu shine Yusuf Kinga Khadija Yusuf,Mero tace na zama Yar gayu a bina,aka bude mata ko wanne da Khadija Yusuf,tayi godiya ya koya mata yanda ake yi,sai murna take tace shegu Yan TikTok zan dinga kallo, yeeeee kaga wata jaka,hahaha yeee ga wata ta tsuke Allah ya tsine miki shegiya gantalalliya me bata mana musulunci, Gaba tayi tana daga wayar sama tana kallo ana ta rawa a TikTok da fitsara,wata ta kamo Taga taji tana dura ashar, Mero tace ba manya a gidanku Dan uwarki ke, tana yin gaba taga zukeken matashi fari ya Sha wanka kamar shi yayi kansa,Mero tace Ina sonka nayi saurayi ta danna Masa following,ta bude profile dinsa tana ta kallo tana Kai ka hadu,Ina zan ganka Ina sonka kullum sai na kalleka. Mero ta koma tace hoton wannan zaka dakko min Usman,Usman duk ya mata saving da yawa pics da video na matashin, da gani dan masu da shi ne irin gidajen da yake daukan hoto da video a ciki,suturar jikinsa ma kadai ga motocin da yake video a ciki,Mero tace nima na samo nawa . Rafeeq kwance suke da Ikhram ta juya Masa baya,gogan ya kasa bacci kamar ya rungume ta kamar Kuma kar yayi,a ransa yace bafa matata bace bai dace ba,ni ba Dan iska bane Ina so Taga mutuncina kar ta dinga zargina, a fili yace Kuma Ina soooooo.... Fitilar wayarsa ya haska ya dan dago kansa Yana haska jikinta Yana kare mata kallo,hannu ya mika zai taba lips dinta ya janye,ya sake haske kirjinta ya gansu a cike fam ya mika hannu saura kadan ya taba yace na kwakwuso su....Ikhram tayi motsi da sauri ya danne wayar ya kwanta yayi lambo,Magana tayi a hankali tace baka yi bacci bane naga kamar haske,magana yayi kamar me bacci yace farkawa nayi zanyi wuridi. Ikhram tayi dariya tasan hali,tace ka dai haska ni Malam,shuru Rafeeq yayi wai bacci ya dauke shi harda juya baya ba ruwansa,bacci ta koma abinta,yace Kai da gaske baza ta min komai ba tayi baccinta,Nishin karya ya fara Yana rawar sanyin karya sai da ta farka,tace zazzabi kake ni? Ae ya furta da kyar kamar gaske,ta jawo bargo ta lulluba Masa,Juyowa yayi ya koma jikinta ya makale Yana karkarwa,tace shedan ne fa yake angazoka yace ei shine ba ni bane shedan ne kiyi hakuri ki yafe min ya rungumeta yana cewa Shedan ne. Ikhram tace a'uzubillah, yace bai tafi ba na yanzu they are too stubborn basa tafiya,tace nidai kar mu kusanci zina yace Ina baza mu je ba Allah ya kiyaye ya sake makalkaleta,ya hanata motsi a haka tayi bacci amma Mayen idonsa biyu yaki bacci,tunda yaji tayi bacci ya hau murna,ya zuge zip a hankali,sai yaga da bra yace Kai security,an sa tsaro,a hankali ya janyeta sama da kyar,farkawa tayi dan bata da nauyin bacci,rungumeta yayi wani lakwaf yayi wai bacci yake,bacci ya cika mata Ido ya hanata yi,juyawa tayi ta koma kwanciyar Kai da kafa. Tana komawa bacci ya dawo da kansa saitin nata ya saka hannayensa gaba daya ta bayanta zuwa Saman kirjinta ta kasan rigarta ya rungumo kirjinta gaba daya,ajiyar zuciya ya sauke yace baiwa iya baiwa,Ina zan bari azumi yazo bani da aure,wayyo Malama....duk ya rude ya zauce,Yana ta jagwalgwala su ya haukace gaba daya ta farka Tace wai Dan Allah Rafeeq mene haka aurena fa zaka yi so kake ka lalatani,yace shedan ne ba ruwana,rigarta ta gyara sosai ta kwanta,kasa bacci tayi ya tsokano ta dama kadan take jira,sai kace tsohon maye ya Dora kansa a nata kan Yana magana,I'm sorry Dan Allah ki san min,Ikhram tace bazan bayar ba sai ka biya sadaki,to tashi ki fita a dakin nan ki koma can wajen Uncle kiji ihunsu. Murmushi tayi tace bazan koma ba, yace to bani,bazan bayar ba,komawa yayi yayi ya rungumeta ya fara lalubeta tace wlh zanyi ihu,yace kiyi mana wa kika tona,Ina zan iya hakura baligai a daki kamar na zomo kice na hakura wannan ai mugunta ce,Rafeeq ka bari please baka biya sadaki ba,yace zan hada da na yau duk na bayar ranar daurin aure ana bina bashi wlh zan biya,duk ya zauce, tace to tsaya ba sai munyi ta karfi ba bari na gyara,kin yarda yayi, ni ban yarda ba harda bata rai tsakaninsa da Allah,tace tsaya please ayi a nutse mana,yace to ayi,komawa tayi zata kudundune ya rukota zaune,Yace bazan cutar dake ba babu abinda zan miki ya wuce gona da iri wlh ki yarda dani,tace to shedan sai zugata yake tun tana kaucewa tace muyi Kai ba dutse bane mu,mu me muka yi ma Uncle nan sex yake da mata mu kuwa baza muyi sex ba. Kissing din juna suka fara,Rafeeq yace masu aure sun huta abinsu, Ya dinga tsotsewa Ikhram baki Yana lagudeta,tace ashe dai ka iya,yace hmmm zaki bayani ne sai kin shugo hannu, Bai zafafa ba Yana so ya danne ya hakura kawai yace mu kwanta karki ja min neman lemon tsami,Ikhram tace ni Ina so kayi min naji dadina,Rafeeq yace a'a kawai kizo ki zargeni tsoro nake ji ni ba Dan iska bane kar na lalace. Ikhram tace ka gama tabe tabe kace zaka lalace na nawa Kuma,Yan gidan yari ba kunya hannunsa ta riko tace pls bafa da yawa ba sama sama,Rafeeq sai dadi yake ji yace kamar nayi fito sabo da murna,Uncle ne yasa nake son abin nan wlh shi ya jawo min na balaga da wuri,Rafeeq yayi dariya yace da ke saliha ce? tace me na sani sai labari a baki cikin mata,amma ana yi a gabanka kana ji ai Allah ma ya tsare,Rafeeq yace shi yasa bana so Imaninki yayi low sabo da Allah ya gani kinyi hakuri saura kadan ayi aure ai a karasa hakurin Allah ya cika Miki ladanki, Inshaallah Allah zan samu Lada,bra dinta ya gyara mata da kayan jikinta yace muyi hakuri kawai kwanta,kwanciya tayi,shi kuwa kasa bacci yayi Sam Hallare ta mike taki kwanciya sai azaba yake Sha,mararsa har ciwo take kwanciyayi yace Inaaa dole sai nayi wani abbu naji sauki, Ke tashi babu salihancin nan,dariya ya bata ya kwanta a bayanta ya makaleta yau Ikhram tasha goge iri iri a haka ya kawo sosai madarar Nido ta dinga Ambaliya bata sani ba, bata gane ba duk irin signing din da yayi da zai kawo bata gane ba sabo da ba Sanin komai tayi ba Malama guda. Tashi yayi yace Astagafrillah kiyi kwanciyarki na fasa ni na gari ne,bana fata nayi wani abu dake a waje,bazan zubar da Sperm a waje ba,sai nayi aure ko Kuma a mafarki amma badai na taba naji dadi ya fita ba kinji,Ikhram tace ai yafi Hakan tunda anyi baya baya shike nan,yace ae shi yasa kike birgeni,ya shiga toilet da ruwa da komai na zafi a shower yayi wankan tsarki,boxers dinsa da ya Baci ya wanke sosai ya shanya a toilet din ya fito ya bari a haka jikinsa ya bushe ya Maida kayansa wando da riga ba boxers din ya koma ya kwanta sai bacci me dadi. Makara suka yi ma 9am
Chapter 43 · 0% Book details