← Book details Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 87

Sashe 40

Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ganin Annoor ya shugo,ta hadiye maganarta da sauri ta canja zancen tace film din nan ya hadu,Nabeel yayi dariya yace ke dai kinji tsoro,shuru tayi Annoor yazo ya wuce ta gefenta Yana sani yasa kafa a hankali ya tura keyarta ya danna kanta kasa ta saki ihu ya janye kafarsa yayi gaba,ta juya tana harararsa,a hankali tace mugu gobe bazan yini a gidan nan ba Ina wajen uwata. Haidar ne ya shugo da sauri Iman ta rike masa kafa Daya tace duk yanda aka yi club zai je za a tafi sana'a,kafarsa ya kwace Yana dariya yace ki rufa min asiri Iman kar Dan jaraba ya gani yace Ina taba Masa mata,Iman tana dariya ta sake kaiwa kafarsa cafka ya tere yace ba ruwana,Nabeel ta mikawa Hannu tace mu tafa,kafada ya makale yace Haram,tace tsoronsa kuke yi wlh sai mun tafa ta mike,Nabeel ya boye hannayensa yace zan fadawa Kawu. Tace shike nan an cuce ni an rabani da mutane,Nabeela ce ta fito tana cin abinci tace wlh Iman bakya Jin magana Yar banza sai tarin yarinta,Iman tace me kika dafa? Indomie ce fa da kwai,zan ci tace dakko Spoon,Spoon ta dakko ta hauro da gudu,suka hadu da Haidar yaci gayu zai fita sai kamshi yake,Spoon din ya karbe ya jefa shi kasa ya wuce Yana mata dariya,Iman tace yanzu sai na koma kasa duk an rainani haka ta sauka ta dakko abinta ta dawo,Uwar Jin kida kuwa Rahma tana dakinta tana Jin kida tana rawa. Habiba ce ta kira Nabeela tace kije ki kaiwa Annoor abincinsa,tace to" Iman tace Aunty gani karama ai babba baza tayi aiki ba yaro Kuma ace Yana zaune ai ba tsari,Nabeel ya dinga dariya shi da Nabeela wai su Iman zata yiwa wayo,Nabeela tace a'a ni akace ni zan Kai ta mike tayiwa Iman bukulu ta dakko abincin zata wuce dakin Annoor Iman tace wanka yake to Kuma idan ya fito baya fitowa da kaya bintir yake fitowa,ga matarsa itace muharramarsa,Nabeela tace ai ba a daura ba Daya muke dake sabo da haka ba komai,Iman ta harari Nabeela tace ai dai to idonki bazai iya kallon tsaraici ba ni kuwa na taba gani,Nabeela tace Wanda kuka yi ai fyade ne Kuma bakwa hayyacinku,Inji wa ni Ina gani Kinga yanzu kune yara,Nabeela tana dariya tace wlh baza ki Kai abincin nan ba duk maitarki,ni na taba ganin ma irinki,a Saman center carpet Iman ta kwanta tana danna remote tana kallon TV, Nabeela Annoor ta kaiwa abincinsa yana wanka kuwa ta ajiye Masa ta fito. Chika yau ta gama shirya girkinta,gidansu Dan sakarkari ya Sha gyara na musamman Yana kamshi,ta gyara dakinsu na baki Wanda ke dauke da kujeru uku rak 3seater,2 da 1seater sai carpet,anyi Masa turaren wuta an kulle ko Ina,Kofa biyu ce da palon ta kofar gida da ta ciki,tayi girke girke ta kashe kudi,wanka tayi tana shiri a dakinsu taga kiran Misam,dagawa tayi yace Ina Airport yanzu zan karaso tace okay,yace ki sa min rigar material Boubou me budadden hannu zura hannunka masoyi,Chika wayarta ta kashe tana dariya,Atamfa ta saka doguwar riga tayi kyau ta fidda shape dinta sosai wata coffee color, dankwalin hula aka dinka mata me kyau kamar anyi mata dauri,ta tsara kwalliyarta ta saka abarta ta fesa turaruka har kala uku,kyau dai tayi kyau kamar a sace ta. Misam ne ya karaso ya kirata ta fita,tana taku daidai ko Ina girgiza shi take Yana rawa kamar Yar iska,kafin kace me Annoor ya gama susucewa,fitowa yayi a motar da friend dinsa ya dakko shi a Airport ya zuba wankan wani yard me tsada milk color,za Azo zance harda saka hula chass a goshi,abokin ya leko suka gaisa da Chika yace a kular min da shi,Misam in ka gama ka kirani,yace to ba damuwa,ya ja mota ya tafi. Chika tace shugo ta Masa iso tana tafiyar salo har cikin dakin,ya zauna,yace komai na kwakwalwarta ya goge da na ganki, tayi formating,Dan Allah ya ake cewa dadi kashe ni da turanci?dariya Chika tayi,yace babu ko hug sai a wani ce na zauna ni gaskiya Ina Shan wahala a soyayya. Chika tace sorry ai an riga an zauna, yace a mike mana ai ba wahala ya mike tsaye ya jawo hannunta ta mike ya shigar da ita jikinsa ya rungumeta yaki ya saketa,tace karfa wani ya shugo yace babu me zuwa gidanku wayayyu ne Dan kawai yayi mata wayo,Inzo tun daga Abuja na koma haka kin San yanda nake missing dinki kuwa ya fara lallaba Chika Yana kalallameta kamar zaiyi kuka,Yana narkewa harda zama abin tausayi,yace mutum ya tuba baza a dinga tausaya Masa ba,ko so kike na koma ruwa,wa nake da shi da zata kula dani ta tsaya ta tabbatar da tubana ya dore idan ba ke ba,kece fa kawai budurwa ta. Samarin zamanin Nan basa kula mace daya, Yan mata da yawa suke yi amma ni ke kawai na rike,bazan iya kula wata ba ko wace ko me zata bani,ke da mace ta bani Badon ta gwara nazo ki min kiss,Chika harda Jin dadi,ya zubo karya yace jiya Mima ta turo min Wahida wajena wai mu daidaita kanmu, nace Ina da ke,wai yarinyar nan ta dinga turo min kirji nace inyi me da shi gani da Chika nata ma fresh me kyau mu dan jiiii....Chika lusara har ya gama da ita sabo da tasirin so ta tsaya ta kyale shi,ya lalubi bakinta a hankali cikin salonsa na Yan bariki ya dinga tsotse mata baki,muryarsa na rawa yace ki tausaya min kar wata taje ta min na yarda da nata,Chika tace to karka je kaji ta dinga tayashi ana gaba gaba tun Yana shafe wuya ya zuge zip,ya zauna Saman kujera tare da dorata a Saman cinyarsa ya ja zip dinta kasa ya zura hannaye tare da janye bra din sama ya fara wasa da dukiyar fulaninta Chika sai dadi itama take ji,Wata yarinya ce ta taho da gudu kanwar Chika da suke Uba Daya,Chika da gudu ta mike tare da fadawa Daya kujerar,Misam ko a jikinsa ya dinga dariya yace matsoraciya bafa Nan ta yo ba fita zata yi waje,Chika tace ta ya ka sani? Yace daga sautun taku ake ganewa ai,Chika bra dinta ta gyara da zip dinta ta dawo daidai,yace ya haka? tace ka gama na yau. Misam yace kira min kanwar nan taki data wuce da gudu ta cuceni Yar kundun Uba,kira min ita,Chika tana dariya ta mike ta fita taje ta kawo Masa kayan ci da Sha,ta koma ta tambaya a gidan tace wace ta fita a gidan Nan da gudu yanzu? Sukace Mubeena ce,sai ga Mubeena ta sake shugowa da gudu,Chika tace zo Mubeena ana kiranki,tace to tabi Chika suka shiga ciki. Chika tace gata Mubeena ce ta wuce da gudu ko Mubeena? Yarinya tace ae nice nan wasa nake yi nice Super man,Misam hannu ya rike mata ya jawota gabansa yace sai na zaneki yau tunda kika tsorata ni,baki san anyi Bako ba? Idan aka yi bako nutsuwa akeyi,Mubeena tace ni ba ruwana ai da Bako washa na nake yi,Misam kamar gidansu harda bata rai yace rufe min baki bakya Jin magana ko,zan zane ki a gidan nan,Mubeena tayi shuru,yace je ku tafi makaranta,tace yau ba makaranta,yace to sai Kun je School,dariya Mubeena tayi tace gwara ma nayi bacci,yace yawwa je kiyi bacci ku kwanta da kannenenki ku duka tace to,ya bata kudi yace gashi kuje ku raba amma duk Wanda bai kwanta bacci ba kar a bashi, tace to tace an gode Allah ya saka ta fice da gudu. Tana fitowa da karfi Misam suna ji tace Bako ne yace muje muyi bacci a bawa kowa kudi,yaran gidan da gudu suka fada daki suna ihu da murna kowa sai rige rigen kwanciya suke,wannan ya tuntsira ta baya ya baje waccan ta wantsalo kafafu gefe,Mubeena kudin ta mikawa mamansu tace nima na tafi bacci idan mun tashi Mama a raba mana yeeee...ta fada daki,dariya uwar tasu tayi Dan gaba daya basu San dalilin bako ba har Mama. Allah sarki yara daga baccin wasa sai na gaske ya kwashe su su biyar suka rushe da bacci gida yayi tsit,Chika ce tazo tace wai Ina yaran? Mama tace wai daga Bako yace suyi bacci leka ki gansu,Chika ta leka tana ta dariya ta koma ta bawa Misam labari,shi kansa dariya yake,yace yaro yaro ne. Zama suka yi suna shirye shiryen auren su yanda zai kasance,ana yi ana soyewa. Washe gari Chika ta wuce katsina tana zuwa a wajen mamanta ta yini suna hira,tana yi tana fitowa ko zata ga me unguwa,har tayi wanka ta canja kaya tasa riga da wando ta tsuke ta Sha kyau ta daura mayafi a kanta,Babarta bata San ta fice ba tace yau zanyi tijara wallahi shi yasa nasa riga da wando yafi ganina da kyau,kofar gidan me unguwa tazo tace Ina me unguwa Dan Allah? ta tambayi yara,suka ce Yana wajen Liman gasu can a majalisa. Wajen ta nufa Kai tsaye tana taku dai dai tana zuwa tace salamu Alaykum,Ina yininku,suka ce lafiya, a Chika kece haka,Liman yace Subhannallah wannan ba tsari bane ga Yar musulm....dakatar da shi tayi tace ba abinda ya kawo ni ba kenan munafukan unguwa ka bari kaje can masallaci ka fara wa'azi,har Ilimi ne dakai,kiran sallah ma sai anci gyaranka,me ka sani Dan tsubbu,kana bawa mutane maganin tsubbu kana Jan Sallah,kana raba auren mutane,kana hada makwafta fada,kana sa kishiya ta yiwa kishiya asiri har kana da bakin wa'azi,Bakinka ai sai dai Kaci goro ba dai kayi wa'azi ba. In banda lalacewar ma musulmai wa zai bika Sallah Kai mashirki irinka,mata suna zuwa kana amfani da su kace zaka shafa musu magani su tube,kayi amfani da mace mene bamu sani ba kana Nan ana kiranka Malam Liman kana washe baki,Liman mukus yayi yasan an San sirrinsa,Me Unguwa yayi tsumu tsumu,Chika tace tsohon munafuki,tsohon banza, Dan shege,wani Dattijo Wanda shima tsohon munafuki ne yace haba Suhaila,Chika da karfi take magana ta tara musu mutane karka sake min magana tsohon banza Kaine ka Kori Yar kaninka sai kauye ta koma zulaiha ko ba Kai bane?, karka sake min magana yanda kake ganina Ina cikin bacin rai tunda nake cikin garin Nan,Ina cikin Jidali,tsuma nake adey vibrate,ko na samu farin ciki bana jinsa bana nishadi,tana magana har haki take tana jijjiga
Chapter 40 · 0% Book details