← Book details Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 87

Sashe 14

Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hali ka canja. Misam tunda ya tafi yake dukan sitiyari Yana tsaki irin maganar da Chika ta fada Masa,Bai wuce hotel ba sai yayi gidansu,Su Kamal da Yan gida sun Sha mamakin ganin Misam a gida da dare yayi parking motarsa ya bude dakinsa ya shiga rabin da ya shiga dakin ya kwashe shekaru amma kullum sai an gyara dakin an kulle Masa. Komai neat ya shiga yayi wanka tare da saka kayan bacci ya kwanta sannan ya turawa Chika text message kamar haka Ina gida a bedroom dina kin yarda na tura kudin aure? Mamaki ya kama Chika da farin ciki tace Ashe dai yana so na,Rafeeq ta yiwa magana tace kira min Kamal kaji Misam Yana gida,yace ce miki yayi Yana gida? tace ae haka yace,to da gaske ne wlh yana gida baya karya,Chika tace kira dai Muji,Rafeeq wayar Kamal ya kira ya tabbatar Misam yana gida yau har murna suke ta yi Misam a gida. Washe gari Misam babansa ya samu Wanda yake hannunsa yace next week za a Nemo Masa aure amma Mima tace sai ya auri Wahida, Baban Misam marikinsa kenan ya dinga murna wai Misam ne zaiyi aure,yace Ita din banza kana Dana tace zata zabo Maka mata karya take sai wacce kake so,Misam yace gashi dalilinta na fara canja halina ita fa tace lallai na daina yawon banza na dawo gidan iyayena Kuma gashi na dawo yanzu gobe zan kwaso kayana kaf daga hotel zan dawo gida na daina yawon karuwanci,Baba yace Alhmdllh Alhmdllh Kai nayi murna Allah ya mata albarka,ai ita zaka Aura ma wace wata Wahida taje can a bata wani ko a bata marar kunyar nan me son zancen banza Rafeeq sunfi dacewa. Misam Yana ta Jin dadi kamar ance an bashi Chika,yace Kawu ayi sauri kasan tuba nake niyyar yi na Saba da mace bazan iya rike kaina ba ayi sauri a daura min aure,Kawu yace Inshaallah Dan nan. Annoor ne yaje hotel din da Iman tace ta tsinci kanta duk bincike suka nuna basu San komai ba,har Iman ya dakko yazo da ita yau amma suka ce su fa ba abinda ya faru Kuma ba CCTV,wani takaici yasa Annoor ya zazzage su ya fito,Iman harda hawaye tace wlh a nan hotel dinne ga dakin can ma,Annoor ya gasa mata harara yace muje gashi Nan basu San zancen ba makaryaciya wallahi idan Baki fada min Wanda kika bawa kanki ba bani ba ke karki sake kula ni,Iman tace Allah ne sheda ta...dalla rufe min baki Kya fada mana Allah kin San da Allah kika iya bawa wani kanki kayan haushin ma komai da komai Ina laifin ma waje daya amma da sama da kasan duk kin bayar,ai sabo da karyar da nasan zaki min shi yasa na cire miki riga na Gani kirjinki gashi Nan duk sun Sha wahala lokacin. Iman tace ai dai Allah Yana gani-Allah yana gani Kuma shi zai saka min ta karasa da kuka,duk masifar da yake Bai manta tana son Ice cream ba,a wani mall yayi parking yace Ina zuwa saura ki fita ki tafi wajen wani a Kara yi, Ice cream ya siyo mata da nama ya ajiye mata a cinyarta,ta Kalli ledar tana hawaye tace naga ka ajiye a cinyata? A baki kike so na baki ko ni irin dan iskan da ya gama dake ne,na gode sai naje gida,yace in zaki Sha ki Sha ai da a mota kike fara ci yanzu zaki ce sai kinje gida,hawayenta ta goge wani Yana sake fitowa sabo da irin masifar da Annoor ke mata yanzu kullum masifa,Ledar ya dauka Yana tsaki ya bude robar Ice cream din ya sa spoon yace gashi,kin karba tayi taci gaba da kukanta,zan Kifa miki shi a fuskarki gwara ma ki karba,kin karba tayi ta rufe fuskarta tana ta faman rusa Masa kuka. Bude fuskar to Sanabe,Iman Sanabe ya sake kiran sunanta,yace bude bakin to na baki a bakinki da kaina,kafada ta makale yace nine fa,taki magana taki bude fuskar sai kuka takeyi,ice cream din ya ajiye tare da rungume ta a jikinsa Yana lallashinta tare da bubbuga bayanta a hankali har tayi shuru,yace to zai narke baki Sha ba,Sanabe ta Kawu,Kin San Sunan Nan Kawu ya sa miki abinki,murmushi tayi fuskarta tayi ja sabo da kuka abinka da fara,a Baki ya shiga bata Ice cream din tana Sha,tace Kai baka Sha ba Yaya,yace na sani ko Wanda yayi iskancin Dake ya tsotse miki baki Iman in Sha abin bakinki bazan iya ba,Kuka ta saki Yana bata tana Sha tana hawaye a haka ta shanye abinta sannan yace Naman Kya ci a gidan ko,ta daga Masa Kai,hawayen ya goge mata da hannayensa sannan ya ja mota suka tafi. Suna Hanya ba Wanda yayiwa wani magana Iman tace Yaya....yace Na'am,zan cewa Huzaifa ya turo da iyayensa muyi aure,Wani wawan birki yaci yace aure Kuma? tace ae aure,sabo da me? tace sabo da maganar gaskiya ni yanzu namiji nake so kar na fada halaka tunda kaga yanzu ni ba budurwa bace,parking yayi na motar ya hade rai yace wanne irin aure ana zaune lafiya,Ina laifin ma kice ni nayi auren na tafi Dake gidana ga gadona ga naki a gefen nawa,Dariya tayi sosai tace sai kace yaro Yaya,Yace wlh bari kiji baza ki aure ba yanzu,wa yace miki Huzaifa zai yarda ya aure ki a ba budurwa ba? Ai Yana so na yace sosai ko a wanne hali ne zai aure ni,Annoor ya kalleta yace ke yanzu kin yarda da karyar Maza?,tace na yarda da Huzaifa,Annoor ya furta Iman ke yanzu sai ki iya aure ki tafi ki barni,Iman hawaye ya gangaro mata tace wlh nima bana so na tafi wajen wani Yaya amma tunda an lalatani ya zanyi rayuwata ta kare ta fara sabon kuka,Annoor yace ba wani rayuwarki ta kare Iman a kanki aka fara,karki damu zaki iya rike kanki kinji ni zan iya samo miki magani ki daina sha'awar namiji sosai har lokacin da zan yarda kiyi aure,bashi da illa?ta tambaya, Bashi da illa ai bazan cutar da ke ba Iman,idan kika Sha Daya tal sai bayan wata Daya fa shima baza ki sake Sha ba sai kinji kamar zaki mutu sabo da son namiji,Iman tace to a bani Yaya,yace yawwa karki fadawa kowa tace to. Motar yayiwa key Yana fara tuki ya tuno wani ya yiwa Iman dinsa raga raga,sitiyari ya doka ya girgiza kansa yace Innalillahi wa innailayhirrajun wannan waye kuwa? wanne marar Imanin ne jahili,Iman Allah yasa da gaske ne fyade aka yi Ina tantama ace fyade aka miki yanda aka ruruce miki kirji da murji ya wuce ace fyade ne,ki fada min gaskiya Iman Dan Allah,Iman tace nifa na hakura Yaya wlh na barshi da Allah,mijina aka cutar shima mijin na sani ko Yana can Yana tattabe yaran mutane ai gashi Nan an taba tasa shima Kuma haka zai aureni ya zaiyi tunda ya yiwa na wasu,tunda kaga haka maybe Wanda zan aura shima ya yiwa na wasu shi yasa matar da zai aura aka mata itama,tsaki Annoor yaja yace nifa bana son zancen auren nan,nawa kike? shekarunki nawa gaba daya baki isa aure ba,tace to Yaya a sani a makaranta tunda takarduna sun fito yace waye zai kaiki makaranta Iman? Ai yanzu barinki kina cudanya da Maza masifa ne ai sai a Kara lalataki ai Kuma ke da karatu sai watarana maybe in kinyi aure watakil amma yanzu Kam ai Kuma ke da karatu sai dai Kiga ana yi kiyi hakuri,kuka ta saki tace dan Allah Yaya yace wallahi baza kiyi ba kinji na rantse gwara ma ki hakura,Iman tace na fadawa Kawu,yace ai mun gama magana da Kawu Iman bake ba school yanzu,unguwa ma in kika ga kinje to sai in nine zan kaiki ko da wani Dan gida amma ke kadai ma baza ki fita ba,shuru ta Masa kawai har suka koma gida. Washe gari kawu yace Yana son ganin kowa ya Tara duka yaran gidan da matansa gaba daya,suna Palo ana jiran Kawu,Kawu a ransa yace yau zai fadawa kowa asalinsa a huta,ya fito daga dakinsa kenan ya hango yaran kaf a zaune suna jiransa tausayinsu ne ya kama Kawu yace yanzu idan na fada musu zasu shiga damuwa gaskiya na fasa fada yau sai watan jibi idan Allah ya kaimu na fasa,Yana fitowa yace dama taraku nayi muyi addua Allah ya rabamu da masifun duniya,Su Haidar suka fara dariya akace to Bismillah suka yi addoui sosai sannan ya sallami kowa har su Karima su Sajid sunzo amma yace addua dama za ayi. Da dare Annoor Yana Palo Yana dannan waya,Rahma da su Haidar suna ta tv game,Iman daga kitchen ta fito dauke da ruwan roba ta saka kayan baccinta pink dogon wando da riga karama,har ta wuce Annoor ya sa mata kafa ta fadi,kamar ba shi yayi ba, bai kalleta ba ta mike zata wuce wayarsa ya mika mata tare da furta read,Karantawa tayi taga ya rubuta bance ki daina fitowa da kayan bacci ba? Goge rubutun tayi ta rubuta okay ta bashi ta juya zata wuce ya sake sa mata kafa saura kadan ta Fadi Allah yasa Bata Fadi ba,wayar ya sake mika mata,kin karba tayi ya zaro mata kyakyawan idanuwansa ba tare da yayi magana ba,karba tayi ta karanta ya rubuta kije ki saka Hijab ki dawo Palo kiyi kallon film. Ta goge ta sake rubuta bana son kallo yau,Yana karba ya rubuta mata dole sai kinyi kallon film je ki fito bana son musu,haka taje ta sako Hijab ta dawo ta zauna a 2seater din da yake zaune gefe daya ta zurawa tv Ido. Ina gaisuwa MRS CHIEF Ana sharhi pls AsmaBaffa [1/9, 10:28 PM] AsmaBaffa: Arewabooks AsmaBaffa1 https://www.arewabooks.com/locked?id=65759f207c65b397e88b84b3 TANTIRIYA A GIDAN YARI BOOK 2 ~YARAN JAURO~ 16-20 Official AsmaBaffa SADAUKARWA NE GA AIDA MAMAN TASNIM Page naki ne MRS CHIEF Beauty kwance suke suna hira da Angonta Mohsin" wayarta ya dauka zai kunna tayi sauri ta rike sabo da gudun Daddy take kar ya kira ta,Wayancewa tayi tace bari yau na baka tarihina My man,ta karbe wayar tare da ajiye ta gefe,ya sake dauka yace me yasa kika rufe wayar? Beauty tace kawai na gaji da wayar ne,idan aka kiraki important fa ki kunna wayar ki,Beauty ta kwanta a jikinsa sosai sannan tazuge zip din
Chapter 14 · 0% Book details