← Book details Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 87

Sashe 33

Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gano aljanu ne da ita bata da hankali,Mero tace wannan basu yi kama da Aljanu ba kuyi tunani sai fa da ta shiga daki ta Dade ta fito ta haura sama da gudu ta Dade a nan ma sannan ta bude kofa ta fito,ke dalla ja can gara Yar kauye suka ja motocinsu suka bar gidan. Mero ta dora hannaye a Kai tace tawa ta kare,bari na bar gidan nan tun kafin Mummy ta warke,Mima ce ta fito da key din mota a hannunta ta kira Mero tace muje asibitin,Mero ba yanda ta iya haka ta shiga gaban mota suka tafi da Mima,Mima ta Kalli Mero tace muga wayarki,Mero ta mika mata nan take Mima ta goge video din Mummy gaba daya Wanda take zuba magani Mero bata sani ba,Mummy tace Mero waye ya baki vivo ne?Mero tace da kudin aikina na siya,tace uhm ai talaka a kasar Nan shine a wahale Mero na gama da shegun Yan sanda sarakan cin hanci,ai na gama da su tuni sai tashin zance,Mero tayi shuru tana Jin haushi,Mima ta Kalli Mero tace Mero gaki kyakyawa da ke amma kinki wayewa,Mero tace haka Allah yake son ganina,Allah yayoki kyakyawa dake skin dinki kamar ruwa biyu Mero ke ba fara ba sannan ba baka ba Kuma gaki da fuska me kyau wlh komai Allah ya miki me kyau kema bakya gyarawa ai rashin godiyar Allah ne ko da yake talauci ne ko,Mero tace to ku Yan gayun masu kudi ai hantarar mu kuke yi bakwa jan mu a jiki ba dole Muki wayewa ba, mu ku kyale mu. Mima tace Ina fada miki Mero talaka a kasar Nan shine a wahale me kudi ke da kasar baki ga na sallame su ba,Mero tasan da biyu Mima take gaya mata magana Dan taji haushi,Mima taci gaba tana Murza kan mota tace mero Ubanki mene sana'arsa? Mero tace ke Ubanki mece tasa sana'ar kafin ya rasu? Mima ta juyo a fusace tana toshe hanci wai wari Mero take yi,tace Ubana kika ce Mero? Mero tace ai Uba bai fi Uba ba,duk lalacewar iyaye ai iyaye ne, wlh duk Wanda ya zagi nawa sai na zagi nasa duk girmansa,Wlh Dan baku sanni bane a gidanku nake amma yar tasha ce ni ta gaske,ubana Dan kamasho ne a tasha tare da shi muke aikin Lodi wlh bani da kunya bana Jin magana Kuma bana tsoro ko waye,wacce tashar? Mima ta tambaya tana yanga,Mero tace tashar Kasuwar garinmu kauye,dariya Mima tayi ta wulakanci tace na zaci ma a tashar Lagos kika yi aiki ashe nan kasuwar kauye ce, yo ai ko yayan cikina dana haifa na gida sunfi iskanci,Mero tace ashe ke yan iska kika haife ai kuwa kinyi asarar haihuwa,Mima shuru tayi tana Jin Haushin Mero, har suka je asibitin lokacin tuni an ba Mummy gado. Spark a private hospital din yace kar ma a bata lokacin gwaje gwaje Aljanu ne da ita,Mummy da ranta tana numfashi amma bata motsi,yin duniya likitoci sunyi duk dabarunsu amma bata ko motsa yatsa ba,kafin kace me dangi sun cika asibiti kamar me,Mummy ta hadu da Aljanu,yayan su gaba daya Baban Misam yace ai wannan bana asibiti bane a maidata gida a samo malamai suyi mata addua,haka yasa aka dauke Mummy daga asibiti aka maidata gida,Sannan suka fara kiran malaman da suka sani duk da su gaskiya basa harka da wasu malamai ma,Spark duk ya damu,Mima tace muna nan mu kaga dare yayi ka tafi gida kawai zamu zauna,yace ko na tafi hankalina bazai kwanta ba gwara Ina Nan,Mima da kyar suka lallaba shi dama Naila tana ta kiranshi a waya Yana ce mata sai anjima kadan gashi har 11pm,Yana hanya ma driver ya tuka shi zuwa gida Naila ta sake kira,dagawa yayi tace Baby ya me Jikin?ta tashi? yace a'a su Mima ne a wajenta Ashe Aljanu ne da ita malamai aka Nemo yanzu tana gida,Naila a ranta ko a jikinta amma tunda mijinta Yana cikin damuwa dole ta nuna Masa ta damu da damuwarsa,ta marairaice kamar zata yi kuka Allah sarki Mummyn mu Allah ya bata lafiya,Kash subhannallah lalura ba dadi musamman mutanen boye basa barin mutum ta dadi sai an Sha wahala,amma shine baka fada min ba nazo nima,gaskiya bai dace ace bama wajenta ba,ai mune makusanta yanzu Kuma,Spark yace tunda Mima suna wajen Inshaallah ba damuwa,Naila taji dadi ta ce sai ka karaso,tana kashe wayar tace I love you Spark I wish zan iya yafewa Mummy wlh to bazan iya ba,bana kaunarta sabo da Sharrin data min,badan sonka ba ma da tuni na dauki Mataki ma. Dama towel ne a jikinta wanka ta fito,da gudu ta haura sama taje ta shafa turaruka,tana dakko kayan baccinta sai ga Spark ya shugo fuskar nan a hade,kana ganinsa kasan Yana damuwa,Naila a hankali ta juyo tare da langabe Kai tace Ohhh Sorry sai hakuri Inshaallah zata warke. Rungume shi tayi ya kankameta tare da furta Allah ya bawa Mummy Lfy,Naila tace Ameen Inshaallah zata warke kaji,Kafafunta ta dage sabo da tsayinsa fuskarsa ta tallafe suna kallon juna,tace kayi hakuri Allah Yana sonta ne shi yasa,duk me yawan lalura Allah Yana sonsa jarabta ce sabo da imanin mutum ya karu. Yace ko yatsanta fa Bata motsawa,Naila tace Inshaallah zata mike,muje kayi wanka muyi Sallah ayi mata addua ko? Kai ya daga mata kamar yaro,kayansa ta cire Masa tare da daura Masa towel suka shiga toilet,tayi masa wanka har dariya ta bashi yanda take Masa kamar ta samu yaro Dan mitsili,dariya yayi ba shiri yace Allah ya miki karfin hali Naila yarinya karama dake sai iya abubuwa,yanda kika dage yanzu duk girmansa kice na tsuguna,Naila tace Bafa wasa nake ba Ina wasa da Kai Malam tsuguna ta duke shi kadan a baya,dariya ya dinga yi yace wlh baki isa ba,sabulun ta ajiye tare da rike damatsansa da hannayenta wai da kanta zata zaunar da shi,towel dinta ya balle mata tare da cire shi ya jefar da shi ya sakar musu shower Dan ihu tayi ta turo baki tace yanzu fa nayi wanka , wlh yau sai na wanke Hallare ta da kaina,yace kina taba ta kin sani kema,Naila dama so take ya daina bacin rai akan wata uwar tuggu Mummy,Ai kuwa tana taba ta mike shike nan suka romancing juna sai da su jiyar da kansu dadi ta hanyar Romance. Shirin bacci suka yi suka kwanta bacci amma Spark baccin Yana yi Yana farkawa Yana kiran Mima Yana tambaya ya jikin Mummy a haka ya kwana,Yana yin Sallar Asuba bai dawo gida ba ya wuce gidan Mummy, Itama Naila sai 11am bayan ta gama komai nata na gida Sannan tayi wanka ta shirya cikin Dubai Abaya hadaddiya pink,ta yafa mayafin rigar Dan karami tasan sai sunyi fada da Spark,amma ganin mota zata shiga shi yasa ma ta yafa guntun na rigar duk wata Abaya da ya saka a lefe mayafi biyu gareta da dan babba da guntun,wannan bata ga babban nata ba Kuma ta mata kyau,takalmi tasa me tudu silver da jaka silver ta kulle ko Ina na part dinsu dama Yan aikin ma matan ba Kwana suke ba suna gamawa ta sallame su,fita tayi ta shiga motarsa tayi driving kanta zuwa gidan Mummy. Tana zuwa tayi parking a cikin gidan,duk Yan uwane dankam a gidan Maza da mata na nesa Dana kusa Maza da mata,har Wanda suka dakko ta lokacin bikinta da za a kawota gidanta duk gasu nan a compound sunyi group group suna hira,Wahida ta hango a cikin wasu Yan uwan,su Anam,Shahid,Arham,duk gasu nan tsabar sa Ido tun kafin ta fito suke kallon motar jira suke suga wace zata fito a motar Spark. Motar ta bude ta zuro kafa daya sannan ta dakko hand bag dinta ta fito ta kulle motar sannan ta nufi ciki ,sai kallonta suke kamar mayu,Anam tace da Wahida ta samu kudin banza har tayi kiba ta wani Kara haske da kyau,Wahida sai da ta bari Naila tazo saitinsu tace babu a gidan Uba ana fama da tuwon Dawa da miyar kuka yanzu anzo Abuja an auri Spark ai dole a dinga kiba kamar Yar jaka. Naila tsayawa tayi tace ba dole ba tunda kullum Yana Yana bani Sperm ai abin ba a abinci bane Yan mata Sperm ne a bani ta baki da gaba ta ko Ina karba nake,Wanda yafi karfinki ya miki Nisa har abada baza ki samu nasa ba,ko da muna cin tuwon dawar a haka ya Gani yace Yana so ya kashe kudade ya auro ni,wata kuwa kyauta sadaka ake rokonsa yace Yana so amma yace sai dai a Kai kasuwa,to anyi kwantai ba farin jini,kaninsa ma an bashi yace Ina da wata bana so,na ukun ma anje shi yaji ma yayi ya daina kula kowa sabo da bakin jini,ni yanzu ba sa'arki bace na wuce layin Yan mata ki bari a fara mika miki Hallare kina karba sai kizo muyi magana,duk Yan wajen suna ji suna gani sabo da Naila bata kunyar fadar magana ko wacce irin ce ko a gaban waye Kuma,dalilinta duk sun San mece Hallare wasu sunji sun bada labari,su Misam ma fada suke suce Hallare sun ji a wajen su Chika. Tsaki Naila ta ja tace banzaye mahaukata ta wuce abinta ba Wanda ta kula,da Spark suka hadu a hanya Misam ya fada Masa ga matarka tazo su Anam sun tare ta suna zaginta,shi kanshi ta window ya gani bai San me suke cewa ba amma yace je Kaci Uban su shine ya fito Naila tana ganin Spark yace mene naga kina fushi kuka ta saki ta nuna su Anam da yatsa tace iyayena suke zagi wai Yar matsiyata nazo Ina cin kudinka. Spark ko gama ji baiyi ba ya nufi wajen Anam,tunda ta ganshi a fusace tace Yaya ka tsaya Kaji yanda aka yi,fisgo ta yayi tana da aure amma Spark ya zuba Mari har uku ya rike Kuma ya hanata guduwa,yace da ke za a dinga zagin matata ko Dan ubanki sa'anki ne ni,ke kika auro min ita,Misam ne ya fito ya mika Masa wata wayar Charger,da kyar su Arham suka kwaci Anam tana ta kuka ta tafi wajen Mima,Wahida kuwa tana tsaye Kam wai ita tsagera baza ta tafi ba tunaninta Spark bazai iya dukanta ba,yana Juyowa ya kwada mata Mari ta kwala ihu tare
Chapter 33 · 0% Book details