Sashe 17
Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
nane haka,kanta ta dafe ta kwanta a hankali,Rafeeq ma in banda tunanin Malama ba abinda yakeyi,fita yayi ya shiga dakin Islam ya Koro Chika yace koma can tana neman ki,Chika ta fito dauke da waya a hannunta tana waya da Misam. Wajen Malama ta koma ta kwanta tana waya Malama tana aikin tunanin Rafeeq,Chika tana kasa da Murya kamar ba ita ba tace hmm da gaske? yace yeah indai zaki iya rikeni bazan kula kowa ba,Chika nan take ta daina kashe muryar da masifa tace to wato baza ka tuba Dan Allah ba kenan sai in kullum zan na baka kana holewa,Yace no at least sau hudu sau uku ai yayi ba takura,Chika tace kace kawai na mutu Ina laifin kullum sau Daya,Misam yayi dariya yace kan burar...sau nawa tsohon Dan duniya Irina ki godewa Allah ma da nake Shirin tuba,Chika tace au shiri ma kake yi Misam Dan Allah bana wasa da Kai ko sau nawa ne zan baka in munyi aure indai zaka tuba,yace zan tuba mana,ko kirjinki Chika ya isa yasa na tuba,amma wata matar kana taba Boobs kaji kamar ka cafko ledar zobo Dan naira ashirin da ake kullawa a shekarun baya,daurin zobo sak wlh Chika, nono kamar kullin zobo Dan ashirin,Chika tayi dariya tace Dan Allah ka daina wlh kishi nake ji ka tattaba na wasu,yace wa yace karki bayyana da wuri,ni nace kar mu hadu da wuri sai da kika bari mijinki ya fada yawon ta zubar sannan muka hadu ai laifinki ne. Chika tace duk family dinku na rantse Kun kware a is.....yace ki karasa zancenki kawai,dariya tayi ta juya ta jibgawa Malama kafa a ruwan cikinta tace wayyoo....wayar ta kashe tace Dan ubanki Malama ki ajiye wannan gantalin naki da Sunan wa'azi ki kama soyayya ana ta ci da rabon ki,Malama tace dalla daga min jiki ta tashi ta mike tare da ficewa Palo ko zata ga Rafeeq ya fito. Tunanin Malama ne ya Hana Rafeeq sakat ya jawo bargonsa ya fito Palo,Ganinta yayi tana kallo a zahiri,zama yayi suka zubawa tv Ido ba Wanda ke gane me ake yi a tv din,jefi jefi suna satar kallon juna. Kawu Jauro Yana zaune a gida aka kirashi a waya yazo police station an kama matarsa Amarya Na'ima,Jauro yace me tayi Kuma ita da ta tafi Saloon,DPO gyaran gashi ta tafi zata min style na kalla naji dadi,Dan sanda yace matarka an kamata sunyi fada a junansu kawaye sakamakon gulma, sun kashewa kawar su aure mijinta ya saketa,sunje sun mata gulma cewar mijinta Yana neman aure,ita Kuma ta zubawa mijin shinkafar bera a abinci Allah yasa bai ci ba,shine da ya ritsata tace sune suka zugata suka ce zai mata kishiya,a wajen Saloon sun harke da dambe a tsakaninsu muka kama su,Jauro yace Na'imatun? Dan sanda yace ita kuwa,Jauro yace abinda nake so da Kai tana kulle ka tabbata? Dan sanda yace ae, yace to kaje kace mata Mijinta Jauro yazo Yana ta rusa kuka an kama Masa masoyiya,kace kune kuka hanani Ganinta amma nazo Ina ta rusa kuka,Dpo yace ban gane ba,yace kissa ce ta Maza Kai baka iya ba Dpo? Ya kake zama da iyalinka? Ya kamata ka koyi kissar Maza,bani accnt dinka zan tura Maka kudi kawai kayi yanda nace,Jauro ya kashe wayarsa yace zaki ci kwal ubanki Na'ima kullum sai dai kiji ance Jauro yazo Yana ta rusa kuka an hanashi ganinki sai kinji jiki tukun. Habiba Uwar gida ya kwalawa kira Habibalo...Habibalo Yar Aljanna yaki zo nan Yar Aljanna Yar baka me farar zuciya,a haka dai gaki baka amma sai farar zuciya,Habiba ce ta fito yace damo sarkin hakuri zauna yau Ina gida yau yini zamuyi muna kallon India,Habiba tace a kunna min film din kwaila,Dariya Jauro yayi yace har na tuna sanda kina budurwa a dalilin film din nan Kwaila kika jawo na kwaile zuciyarki,dariya Habiba tayi tace garin kallo na fara sonka Jauro yace Allah ya karawa Film din Kwaila kasuwa daracta yai ta samu kudi,Habiba tace ai ya mutu,Jauro yace Allah yasa Sharukhan yaci gaba da karbar kudin film din,Habiba tayi dariya Dan Jauro shiriritarsa tayi yawa shima. Jauro ne ya Kalli Habiba yace ke Habiba da ke kadai zanyi wannan sirrin dake Habiba,tace na me? yace kin fahimci Annoor kamar son Iman yake abin yayi yawa wlh tsoro nake ji kar yaje ya shole da yarinya dama gata an lalata min ita,ya damu kansa da ita,Habiba tace karfa baka tabbatar ba kace haka,Jauro yace ai ni aura Masa ita zanyi ko Yana so ko baya so balle ma nasan yana so Kuma bazan yi shawara da shi ba,amma zanje na sanar da uwarsa itama Iman din zanje wajen danginta,tunda an samu matsala an lalata Iman ai ya kamata na gida ya aureta sabo da ya rufa mata asiri ko ya kika ce? Idan ta auri wani zai iya wulakanta min ita ni Kuma bazan yarda ba,ba shegen namijin da zan aurawa yata ya wulakanta min ita indai Ina raye bazan bari ba,amma Annoor Kinga kafin na hada auren Nan da watan Jibi sai na sanar musu Kuma Ina sanarwa za a daura auren Kinga shike nan tuwona maina asiri ya rufu ko ya kika ce? Habiba tace Hakan yayi,yace ban mu kashe,tace da girman mu haba Jauro,yace ke dalla ke yar kauye ce ba a tsufa da soyayya,shi yasa ake muku kishiya Kuna ta kauyenci. Habiba ce tace Jauro shawara ta Allah karka hada auren nan,ka bari idan ka fada musu gaskiya kowa yasan matsayinsa idan suka nuna suna son juna da kansu sai ayi musu aure,karka hada Azo a samu matsala kaga ba dadi kayi son zuciya,ita Iman ni ban yarda tana son Annoor ba kawai shakuwace ta Yan uwa,jininsu ya hadu,shuru Jauro yayi yace Kuma fa kin fini gaskiya domin ke kike zama da yaran nan shakuwa ce ta Yan uwa kawai tunda tunaninsu ubansu daya,Habiba tace gaskiya dai shakuwa ce kawai ta yan uwa karka cutar da wani a ciki,idan ka samu na gari dai kawai ka samowa Iman ayi mata auren tunda yanzu ita kaga ta samu matsala a samo mata me hankali matashi Wanda zai riketa da Amana a bata,Jauro dama shi bai iya shawara ba duk Inda aka yi dashi sai yace ai Hakan yafi dacewa,idan kace Jauro karka yi kaza sai yace to hakan za ayi,idan kace yi kaza sai yace hakan yafi amma idan ya tashi yanke Abu sai dai aga yayi Sam baya daukan shawara amma a gabanka zai yarda sosai duk Inda kace Jauro yayi zai ce to hakan za ayi sai kaga yayi abinda ba shi ba Wanda ba a zato kuma,Jauro baiji shawarar Habiba ba yace a ransa bazai aurar da Iman ga bare ba,yaga Nabeel me hakuri ne idan ya fada musu gaskiya zai ce Nabeel ya aureta yasan bazai Masa musu ba Kuma Nabeel akwai hakuri da kawaici sabanin su Annoor,Shi yasa ya yanke Nabeel zai bawa Iman yasan bazai bashi kunya ba amma sai ya bar maganar a ransa tukun, yace da Habiba gobe idan Allah ya kaimu zan fada musu na yiwa Iman Miji,tace shike nan bata San me ya shirya a ransa ba. Washe gari kuwa da safe Sunday dukkansu suna gida suna karyawa,Jauro Yana zaune ana hira Yace dama Ina so muyi magana da ku,duk suka saurara suna jira,yace Iman tace na'am,yace idan na miki zabi zaki amince ki karba ki aure shi ki zauna da shi tsakani da Allah ki Masa biyayya? Iman tace Kawu zabin me? Gidanku zabin miji mana,tunda kaddara ta faru dake naga ya kamata na aurar dake Iman ki tafi dakin mijinki,Annoor kitsonsa ya rankwasa kwasss,ya Kalli Iman itama shi ta kalla ya kyafta mata Ido ya makale mata kafada wai tace a'a,Iman ta Kalli Kawu tace Kawu da dai ka sani a makaranta,yace ai ke ba ke ba boko,kasa yi Masa musu tayi tace shike nan Kawu na amince,Annoor wani salati ya saki laaaaaaaa'ha...kasa karasawa yayi yace Dan ubanki haka zuciyarki take so? Kawu bafa ta son aure makaranta take so Degree zata yi,Kawu yace Kai rufe min baki algungumi Kaine kace kar a barta tayi makaranta ba Kai kazo ka fada min ba? Yace to yanzu na janye nayi karya na canja a barta tayi,idan Kaine Ubanta sai naji labari,Mikewa Annoor yayi yace ko dai da bani na haife ta ba ai nine kamar Ubanta tunda dai ai Iman nine ni Kuma ni Iman ne,Wlh duk Wanda yayi gigin zuwa aurenta sai na daure shi,Kawu yace ka hada dani mana ka daure marar mutunci,Annoor ya Kalli Iman yace wlh Zamu hadu dake kin gama yawo Iman. Au dan ubanka aure zaka hanata to sai ta samu miji na gari,Annoor yace nima mace ta gari zan aura inshaallah, ai ko Fir'auna duk iskancinsa mace ta gari ya aura,ya Kalli Iman yace ai ni nace karatu zata yi shine kika ce kin yarda aure zaka yi to mazan yanzu dai basa ciyarwa,mugaye ne,mace matukar tana aiki ko sana'a sai ta saka kudinta a kula da gida,bare ke za a jiki ba virgin ba wlh wulakanci sai kin gaji da shi,Jauro yace ana auren Karuwa ma a zauna lafiya bare Iman da kaddara ce ta fada mata,Annoor ya furta taje dai ta bude Masa yayi hani'an ya ware, t-shirt dinsa designers ya karkade ya wuce ya haura sama ya sake dawowa ya fice ya shiga mota ya bar gidan,Haidar yace Kai ni fa na kasa ganewa Annoor Dan Allah ayi min fashin baki, Nabeel yace kyale Dan iska dan Allah yafi so sai Wanda yake so zata aura haka kawai ya takurawa yarinya da ace ba yar uwarsa bace sai mu ce sonta yake,Iman kuka ta saki yanda Annoor yake fada mata ta bada kanta kyauta yana damunta. Kawu yace kiyi hakuri Sanabe ta kinji inshaallah sai kinyi dacen miji na gari,shi yasa na zabo miki Wanda zai zauna dake babu gori ba cin mutunci,bayan yaran duk sun bar palon Habiba ta Kalli Jauro tace ka gani ko,ka duba yanda Annoor yake yiwa Iman gori ta Bada kanta kyauta, kaga da shi ka bawa ai da an samu matsala,Jauro yace na tabbatar Annoor bazai rike Iman ba Yana da jarabar fada da rashin hakuri,ji yanda yake mata gori. Masu Sharhi Kuna birgeni ne