← Book details Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 87

Sashe 68

Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kalla suna yabawa,nan Atamfofi ne,gashi nan shaddoji ne,Nan Kuma dogayen riguna ne su Egyptian,turkysh su Dubai,Saudi ku dai kalla ku gani,ta bude wata nan Kuma kaf kayan Indiyawa ne wai nace lallai Yaya so yake na koma Ashwariya,Su Beauty suna ta dariya,Rahma ce ta shugo tace dalla Malama fita ba ance ki daina zuwa Nuna lefe da kanki ba ki dinga barin mu ni da Nabeela muna nunawa,Kara da kunya ai wani Abu ne,Kubra tace ai fa gaskiya Amarya ta yaba da Lefenta,Iman tace wlh idan na tuna du wannan nawa ne sai naji farin ciki ya kamani,sai Naji Angon ya birgeni sai naji Ina Kara kaunarsa, ku kalla sai kunzo takalma da jakankunan ma. Kubra bat dade ba ta tafi aka bar Beauty ta dauki Jakarta ta koma wajen Yan matan,Beauty wanka tayi taci abinci ta shirya cikin rigar material marar nauyi dinkin Boubou tana zuba kamshi ta wuce wurin Habiba tace Ammi na tafi,Habiba tace kin Sha maganin? tace ae,kin fitar da kayan na gobe? tace Nabeela ta ebar min Suna dakinta an hada komai tace to jeki. Ana ta yaba Amarya kowa mashaallah yake fada,tana zuwa cikin kawayenta suka fara guda da shewa,ta zauna a cikinsu Beauty sai kace ta sansu sai hira ake da ita,Iman ta zauna a kasan tiles ta mike da sauri ta koma kujera sabo da Sanyi an hanata zaka a kasa kan Sanyi sabo da tsaro. Tace yau tun jiya rabona da Angona ban sashi a idona ba wlh missing dinsa nake yau ko daya ban ga abina ba,suna ta dariya suna tsokanarta zata ji azabar first night sai ta tsane shi,Basu San tuni anyi ba,a fili tace indai Yaya Annoor ne ba komai yayi abinda yake so wuya Bata kisa tana ta kuri. Iman saurin bacci ne da ita,duk surutun da akeyi tuni tayi bacci a Saman kujera,sai Beauty ce ta tasheta ta tafi bedroom ta kwanta su kuwa suna ta hira. Annoor ya dawo gidan Bai ganta ba Ammi Habiba ya nema yace Ina Iman Ammi? tana wajen kawayenta ai,yace Rahma ko Nabeela fa? Duk suna can wajen kawayen,fita yayi ya nufi bangaren matan Yana ta kiran wayar Iman Bata daga ba. Rahma ya kira ta daga yace Iman fa? tayi bacci tun dazu,Dan Allah ki tashe ta kice tazo ta bani kayana. Rahma tace to taje ta tashi Iman tana bacci ta fara kuka tace Dan Allah mene ne haka Ina bacci,Yaya ne yace a taso ki kizo ki bashi kayansa kice Yana dakina a kan bed ya dauka ya key a jaka ta ki bashi,yanda tace haka Rahma taje ta fada Masa tare da mika Masa key,yace dole fa sai na ganta ki fada mata tazo kawai wlh ko na shugo na dakkota,Rahma ta koma ta sake tashin Iman,tace Ohhhhhh na shiga uku,yace zai shugo,mikewa tayi da sauri tace kar ya shugo Haba Aunty Rahma duk matane fa wata taje ta kalle shi a'a gani nan. Tana Mirza Ido ta mike ta fita tana zuwa ta ganshi a bakin kofa,tace muje me ya kawoka nan,ai kin sani kema sai ki bani key wai na dauka da kaina muje ki dakko min,suka wuce can da kansa ya bude mata dakin tace ka gansu fa ta mika Masa sababbin kaya ne sunfi set goma Sha biyar da tela ya kawo Yace to shike nan? yace ae dama so nake na ganki fa,tana kulle dakinta tace ai ka ganni to,yace ae na ganki you can go,tace good night ta wuce ta koma ta kwanta sai baccinta. Washe gari daurin aure,Haidar da Nabeel kamar sune manyan abokai suna gaba akan komai haka Rahma da Nabeela ma a bangaren Amarya. Abba ne waliyyin Amarya ya taho da su Kaka da wasu Yan uwansa,ga Jauro wakilin Ango da daya abokin nasa,a katafaren masallaci aka taru mutane sosai da sosai kamar ba gobe. Annoor abokansa suka da yawa shima,11am aka fara daura aure tare da limamin masallacin,Abba Waliyin Iman baiyi wasa ba ya tsaya aka daura auren Annoor da Iman akan sadaki dubu dari biyu,bayan an daura Abba ya Kalli Nabeel yace yanzu za a daura Maka aure da Hidaya,Jauro ya Bada sadaki itama dubu Dari biyu aka daura auren Hidaya da Nabeel,Nabeel Gani yake kamar mafarki,,Sai ji suka yi an sake daura Aure Jauro da Maman Annoor,mamaki ya kama su amma ba damar magana. Bayan an daura sun gama sallamar Yan biki iya abokai da su Nabeel suka koma gidan suka dinga pics Amarya ta gaji da Haduwa cikin Leshi na gani na fada,haka golden and Silver,Ango kuwa ya Sha fararen kaya,sauran abokai duk anko suka saka na shadda wata ruwan kasa me haske sunyi kyau sosai,Habiba tasan da Nabeel aka daura shima amma sauran duk sai yau suka sani ma,Amarya da yamma kawayenta suka dinga zuwa dole dai sai da suka yi Dj a cikin gida,anci an Sha,sosai bikin yayi kyau,Da yamma Kuma Habiba ce tayiwa Iman nasiha sosai, Jauro da kansa ya dauki Amarya ya kaita dakin mijinta,ya Kira Ango ya hada su ya musu nasiha sosai sannan ya tafi ya barsu. Gidane katafaren gaske a GRA an kashe kudi a gidan Naira tayi kuka,komai golden and milk ne aka zuba,ko Ina kamshi yake su Rahma sun gyara sun tsara komai har da Jin tsoro za a sake yin first night,tsoro ya kamata sosai hankalinta a tashe yake. Kuka take sosai sabo da rashin iyaye gashi har an mata aure,tana zaune kanta a lullube cikin material maroon me shegen kyau,Annoor shugowa yayi bayan ya raka Kawu ya tafi,murmushi ya saki yace Nima nake na gida sai na bude fuskar? Iman tace tana kukanta da Muryar kuka tace oho....dariya ta bashi yace mene ne abin kuka to kin sanni na sanki sai kace an kaiwa wani can ke nifa aka bawa,ta sake cewa ai Amarya Amarya ce,rungumeta yayi sosai Yana dariya sannan ya bude mayafin,yace wannan kuka haka My love sai idonki ya kumbura,Iman tace ai dole nayi kuka bani da iyaye nasan irin zaman da zamuyi da Kai,yace to fa,a nutse ba maganar wasa ya mata magana yace calm down ki daina kuka bafa asali na fiki ba Iman,Ina sonki fiye da kaina ta ya zan zalunce ki,kin sanni fa sai dai ki bawa wani labarina,Iman tace kana murna dai zaka Kuma yin Babatsularka,dariya ta kama Annoor yace mene Babatsula Kuma? Zaka sake tsula tsiyarka,Dan Allah karka farke dinkin da kayi ato. To naji matsoraciya ya furta tare da sa harshen Yana lashe mata hayen no more cry, I love you with all my heart,tun kina karama nake sonki My life,nayi tunanin the same Mum and Dad muke Ina ta mamaki ta ya nake sonki abin ya Dade yana damuna kawai dannewa nakeyi,ki daina tunanin zan cutar dake,kayan makulashe ya baje musu" a baki yake bata tana ci shima Yana ci Yana karewa fuskarta kallo da hannayenta yace lallen Nan ya miki kyau yayi kyau,Ina son lalle ki dinga yi min,Iman tace to zan dinga yi maka. Iman bayan sun gama cin abinci ta mike tace wanka zanyi,Annoor yace to muyi tare,kafada ta makale, yace mene ban sani ba Iman wajen nan naki nice na dinke shi to menene nono ma dai na Sanshi,tun suna kwaya nake ganinsa,ni na fara siya miki bra,Iman tana dariya ta boye fuskarta a kirjinsa tare da sa hannaye ta rungume shi sosai shima hugging dinta back yayi suna shakar kamshin juna,Iman tace dama mu kwana a haka,dariya yayi kadan ya sake kankame ta kamar zai fasa Mata Kashi sai da tayi Kara Yana wani shidewa,Iman bata San mene matsalar ba tace Yaya Mene ne haka? Hannayenta ya rirrike sosai idonsa ya canja kala ya kalleta a nutse yace Iman my love? Amsawa tayi a hankali yace bani da lafiya,ban San me ya sameni ba wlh da kinzo jikina sai nayi releasing,Iman ta kalle shi tace yanzu ma kayi? Ya daga mata Kai alamar ae,murna tayi sabo da shirme tace to ai ba komai Allah baka lafiya tana dariya tace baccina cikin dadi hhhhhh tana sheka dariya tace shike nan bazan ji zafi ba. Annoor ya kalleta kawai yace idan ban warke ba fa? ko baka warke ba ai ba matsala Inshaallah ma zaka warke nifa badan kayi sex dani na aure ka ba,ai ba shi kadai bane aure,Kuma ma mene na damuwa tunda kowa ya sheda kayi an gani sai da kasa fa aka yi min dinki ai kuwa jarumi ne Kai,Annoor ya nisa yace na tabbatar yanzu bani da lafiya tabbas kawai zan fadawa Kawu,Iman tace tun yanzu Kuma zaka fara tona asirin auren ka bari tukun mu Gani in muka ga shuru to. Tashi yayi cike da damuwa ya shiga toilet hankalinsa a tashe Annoor kamar yayi kuka haka yayi wanka tare da tsarkake jikinsa ya wanke boxers dinsa ya fito,Iman ta kalle shi gaba daya a cikin damuwa yake,wanka tayi da brush ta fito ta same shi a zaune ba abinda ya sake yi kawai tunani yake yi a ransa sosai,tace baka shafa lotion ba fa na gani har yanzu baka shirya ba,Annoor ya kalleta jikinsa a sanyaye,dakkowa tayi tace wai mene abin damuwa dan Allah bafa wata bare ka aura ba,haba My Sweet,kallonta yayi sai da yayi murmushi sabo da bai taba ji ta canja Masa suna ba kullum shi a Yaya yake. Lotion dinsa ta dakko ta haura Saman bed din lafiyayyen ta zuba man a hannunta ta fara shafa Masa a bayansa,tace Sweet jikinka so sweet,dariya yayi yace ni dai wannan jiki nawa ko bar miki shi zanyi ne ki bani naki,Iman tace Ina baza ka iya daukan kayan dake kirjina ba,ya Maka nauyi,gabansa ta dawo tana kallonsa tace Yaya you too fine,yace to kina dai tabani kawowa zanyi indai naji dadi ko ya yake,tace to shafa ta mika Masa ya karba ya karasa shafawa da kansa itama ta shirya cikin rigar baccinta wata sky,shima irin nata ya saka Masa riga da wando gajere marasa nauyi suka kwanta, Kirjinsa ta koma ta makale kamar mayya,Ido ya lumshe Jin kirjinsa cikakku Wanda babu bra a Saman nasa,Kissing dinta ya fara slowly Yana shafa kirjinsa,rigarta ya janye ya fara wasa da boobs dinta Yana Yana murzasu Yana Sha,Iman ta fara Nishi da mika tana sake mika Masa su tana kiran sunansa My
Chapter 68 · 0% Book details