Sashe 74
Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
fada jikinsa ta rungume shi harda shafa Masa kirji itama ya kwashe minti yafi biyar a haka ba abinda yayi baiji komai ba bare ma ya kawo,amma Iman dama yasan Yana da feeling a jikinta ko ya ta rabe shi tun Yana da lafiya ma sai yaji shock amma wannan shuru ba komai,jikinsa ya fisge ya dinga balbalin masifa wa Debora ya fice Yana zage zage ya koma gida,ya samu kuwa bata tashi ba,Umma Habiba ya kira ya gaida ta,ya gaida Jauro ma sannan ya kira Mamansa suka gaisa yace gaskiya shi baiji dadin ba Dan me zata auri Kawu ai an ciwa Umma Habiba fuska,Maman Annoor tace to bani da zabi ne wlh ya dade Yana bina,halacci da yayi min Bai cancanci nace bana sonsa ba,ita Kuma matar data rike miki yaro ta rainar miki shi har ya girma fa? ta zauna Dake kamar kawarta Kun zama kawaye ma sannan kizo ki aurar mata miji,Mama tace ni kaina ban so haka ba amma Allah yayi bani da zabi zanje na bata hakuri,ba ki kyauta ba dai gaskiya koma mene bai dace ba babu tsari Kuma. Mama tace to kuyi hakuri na auri mijin uwarku nima bada so na ba,Annoor ya kashe wayarsa kawai. A gefen Iman ya kwanta wani sha'awarta ta taso Masa dama tun da can Yana Jin hakan game da Iman,amma ko ya taba ta bai kawowa yanzu kuwa yasan Yana rungumeta shike nan,Iman ce ta bude idonta a hankali ta ganshi kwance a gabanta Yana ta faman kallonta,jikinsa ta koma ta makalkale shi,Ido ya lumshe kafin kace me ya fara shidewa sai kawowa ,Iman tana jinsa ta gane tayi kamar bata gane ba,tashi yayi ya zuba tagumi,tace ko Ruqiyya za a Maka ne wannan wanne masifa ce ne haka,yace Dan Allah ku kaini ayi min Ruqiyyar nan nima naga abin nan bana lafiya bane. Nasan yanda zamuyi kana ji yau zan bude ma kana Jin feeling karka tabani Nima bazan taba ka ba,zan bude ma wajen shagali kawai ka shiga a haka mu gani,yace tab ai Ina taba wajen da Sweetener ta shike nan na kawo Kuma,Iman ta zaro ido tace kar na Kuma ji wlh kace Sweetener Ina ta isa a kirata da Sweetener banji dadinta ba ka dinga asarar kiranta da Sweetener sai ka bari ka warke tukun,Annoor Yana dariya yace harda gori Iman tace ai Ina Maka da sauki wlh akan ni abinda kayi min akan ka shole dani ka dinga fada min magana iri iri,da ace ramawa zanyi kuka zaka yi nan gaba,dariya yayi yace Kuma ba wahala naji sha'awarki dole fa na Tara likitoci gaskiya,tace shi ya kamata dai. Naila ana ta gyara Amarya Hidaya tana ta kashe mata kudi,Hidaya har ta canja kuwa tayi Yar kibar sabo da maganin Kaka,ga magungunan Naila tayi Yar bulbul tayi kyau ta Kara haske tana kamshi,Spark yace ke ya naga Amarya tana kiba ne karfa ku bata Sha ka fashe kullum ta dawwama ashan magani,Naila tace maganin kaka ne wlh ba ruwana ni dai,Yace to da sauki sauki,kar a Bata komai na kibar Nan please tunda tayi aure zata yi ne inshaallah ai yarinya ce,in ta fara jin Hallare ko Ina zai bude,Naila tace dama wai Hidaya tace mijinta ya matsu a kaita ya hanata sakewa wai ta koma gida ko yazo,Spark yace yazo mana ga part guda na basu ya Mori abarsa ai mu indai harka ce ta Bado yazo akwai wajen cinsa a gidan nan,Naila tayi dariya tace na hanashi nace zata taho ma da kyar ya yarda fa hmm ba kunya ba komai. Mummy tagumi tayi a Palonta,tana tunanin Baseeru,ita yanzu ba Wanda take so sama da Baseeru gashi ya saketa,gata jarabarta ta motsa ba Baseeru ta rasa Inda zata sa kanta,ita kadai take magana tace Ashe Baseeru dadi ne da shi ban sani ba,ta kwanta tana matse cinyoyi tana kiran Baseeru,tace Ina ma laifin ya min saki daya ko biyu da yanzu ai ko kudi ne biyansa zanyi ya Maida ni muci gaba,son zuciya ya ja min,gashi gidan yari na jirana ni kuwa ko guduwa zanyi ne gaskiya ya kamata na gudu,Nan take Mima ta hau hada jakarta ta kaya a daren ta shiga motarta ta bar gari ba Wanda yasan ta tafi sai takarda ta rubuta ta ajiyewa Spark a Saman kujera ta ajiye wayoyinta a palon ta cika rigarta da iska. Malama tun bata Saba da jarabar Rafeeq ba har ta Saba ma ita ta hakura biye Masa take,tana wanka ya shugo bedroom din yaji karar ruwa kayansa ya tube ya shiga ciki,tana wanka ya saki shower ya wanke mata kumfar jikinta sannan ya manna ta a jikinsa,tace yanzu wankan zamu sake? yace ae yeah kema kin sani...