← Book details Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 87

Sashe 36

Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a gidan nan to nice na samo kudi ko iyayen yaran wato matansa,amma Yahuza ko Yana watsi da kudi sai yaga dama sabo da kawai Ina gidansa a zaune. Dariya tayi tace Subhannallah ta riko hannun Rafeeq tana kallonsa tace duk Wanda ya aure ni zai ga yar duniya,Rafeeq yatsa ya daga yace gani, dariya ta sake saki tare da bude tafin hannunsa me Laushi ta hada da nata tafin hannun ta tafa fam,dariya suka yi a tare suna kallon juna" Dake tana zaune a kasan carpet shi Kuma Yana Saman katifa suna facing juna" Murmushi tayi hannunsu cikin na juna tace wa'iyazubillah Rafeeq Allah ya yafe min na tsula iskanci a gidan yari,Ina da Ilimi amma ba a komai yake min amfani ba,duk da nasan Ina kamantawa amma magana ta gaskiya bani da kunyar yin Abu ta sake sakin dariya shi Kuma ita yake kallo sai murmushi yake faman saki idonsa a kirjinta, Tace iskancin Uncle ne ya sha kan nawa kawai watarana dannewa nake yi kar sakin layin yayi yawa,dama can ni iskanci a Jinina yake Ina so inga Ina baje haja ta wajen namiji amma Allah ya kiyaye ban taba baje hajar ba har yau. Kasan a gidan yari Ina iya zigidir nace kowa ya Kalli Haja, Rafeeq Ido ya zaro yace kice duk an Kalli Hajar tawa? I khram tace yo Kuma sai dai Allah ya yafe mana,ai baza kaga baje Haja ba sai munyi aski,ranar muna Shan iska subhannallahi,duk Ina daga cikin Wanda muke saka mace ko wace Dan Ubanta sai munga hajarta ko tana so ko bata so sai mun mata tsirara mun kalla,Chika da Beauty sabo da haka basa zuwa wajenmu,sabo da Chika da kake gani Yar duniya ce ta kirki. Allah ya tsare ban fara feeling ba sosai sai da na nazo gidan Uncle idan naji ana ihun nan wayyoo,ai ranar da na dawo daga Abuja naji ihun Amaryar Uncle wash kamar nayi tsuntsu na dawo a Abuja na Maka fyade,Rafeeq ya dinga dariya tare da rike hannayenta biyu ya saka Masa cikin nata yace dama kin dawo. Kafadarsa ta Dan buga tana turo baki tace labari fa nake baka bazan iya ba inshaallah sai nayi aure. Rafeeq ya furta ya akayi ban sanki da wuri ba ne wai? ga kalata ban sani ba. Dariya tayi ta sake rike hannunsa taci gaba da labarinta Ta furta Rafeeq tace abinda yake damuna a gidan nan bai wuce matan ba, na farko kamata yayi ace tunda kowacce dakinta daya ne tal ita da yaranta Yahuza bin daki yake ai ya dace ace idan Yana dakin Asabe sai mu yaran mu koma dakin Amarya mu kwana dukkan mu,idan Yana dakin Amarya sai mu kwana a dakin Asabe. Haka ya dace dama cewar Rafeeq,Ikhram tace to sun sa bakin kishi a ransu kowacce tare suke kwana da yaran su,shi Kuma,Uncle ya kasa cewa bai yarda ba,babu ruwansa sabo da Bariki tayi Masa yawa, wlh Rafeeq baya Jin kunyar kowa suma matan haka,wannan ai kunyata addinin musulunci ne da musulmai,talauci ai ba hauka bane, ace miji da mata suna Saman bed yara suna kasa Kuma fa ana jinsu suna sex, sometimes yara zasu iya farkawa ga yaran yanzu da wayo,kasan Allah nima da nake katuwa fa ko wacce sai tace bata yarda na kwana adakinta ba indai ba girkin ta bane,nima wai duk ranar girkin wata to fa can zan je, wacce ke da girki dakinta zanje na kwana,na fadawa Uncle gaskiya yaki karshe ma zagina yake,Ina so na rama zagin nan da kyar nake dannewa bai San halina ba,wlh ko waye zan iya zaginsa,Rafeeq yace har da ni? da wasa ta harare shi" taci gaba" Haka na hakura na bar gidan kwanaki na koma makwafta suna taimaka min Ina Kwana a can,daga baya suka ce sai dai na biya kudi yanzu rayuwa tayi tsada kullum Naira Hamsim kudin kwana,watarana Naira biyar ma rasawa nake a haka ma Dan Ina sana'a amma a cikin mu kudin suke karewa,Ina kallon yara basu ci komai ba ai bazan hana su ba dole na bayar a ci. Hakan yasa idan na samu kudi naje na biya kudin kwana na kwana idan bani da kudi haka nake kwana a gidan Uncle dakin wacce take da girki,wlh kusan kullum Ina jinsu suna sex,na zama budurwa bazan boye Maka ba dole naji Ina bukatar namiji,matarsa da shi suna ta ihu da Nishi,Kuma yaran watarana suna farkawa,wannan wanne irin jahilci ne,Kullum a cikin bukatar namiji nake kawai hakuri nake yi sabo da Ina da ilimin addini idan na lalata kaina yanzu nayi shirme ilimina ya tashi a banza. Kudin da na samo a Abuja da naje wa'azi kayan abinci na siya da shi a gidan karshe,amma ya dauke su taliyar ya siyar, jarin nawa ma wlh ya karye sabo da nice karinsu na safe na rana da dare ta ya zan ajiye kudi,kayan matan ma da nake siyarwa watarana ni nake shanye abina sai a Dade ba a siya ba, a haka ma Dan Ina unguwar Yan bariki ne,wannan yasa na samu Maman Chinyere Ina tayata suya in na gama zata bani Dan kudin kashewa Dari uku dari hudu sannan zata bani doya da kosai na ci kaga ai na rage zafi,to bana samun kudin Kwanan gidan,sabo da wasu kudin kadan ne Ina zuwa gida zasu kare a cikin yaran Uncle. Sai Abu na gaba Yahuza ya matsa min sai na dinga neman Maza wai Ina samo kudi,sabo da naki yarda babu irin zagin da baya min da wulakanci,shi yasa ya daina bada abinci ma a gidansa sai na samo na ciyar da su,in ba haka ba babu sauran mutunci,ko rance bazai iya bani sisinsa ba,komai kaga nayi da kudina nayi shi,duk ma ba wannan ba Rafeeq, ni kawai kwana daki daya dasu shi ya dameni tunda bana bacci da wuri,zan danyi chat da sauran su shi Kuma bazai fasa neman matansa ba,kullum ihu da Nishi kullum suna Sambatu wlh abin ba tsari,shi yasa da nazo gidanka naga normal yafi min safe,nafi Jin dadin zama na a gidan yari,da wannan rayuwar gwara gidan yari. Rafeeq yace tab ni ban ma taba Jin wannan rayuwar ta dabbobi ba sai yau,Ikhram tace jiya Kuma rabona da abinci tun garin kwakwi dana Sha da dare sai yanzu da kazo,yace shi yasa kika kasa magana,ba dole ba ta furta,tace dan mugunta idan bana gari kayan abinci yake siya musu har da nama amma idan na dawo gidansa sai ya janye sai dai duk abinda na samo ya kare a gidan,Rafeeq yace zai barki mu tafi Abuja sai na kaiki gidanmu wajen Mama ki zauna a can,indai zata rike ni ai yafi na dinga Jin ihu da gurnanin sex kullum,wallahi Dake a cikin mata na girma gidan yari Sam Sam Rafeeq ban San wani ya ake sex ba sai da na fito yanzu,idan nace Masa zanje tayaka kwana Abuja da gudu zai yarda tunaninsa na zama Karuwa zai samu kudi,yace da kin fada min ma tun dazu ai da tuni mun tafi kawai. Ikhram tace wlh yunwa ce ta hanani magana, Rafeeq yace yanzu dai babu bukatar namiji ko? Ikhram dariya tayi tace Ina yi mana aure nake so wlh nayi kawai na huta,yace sabo da sex din? yace gani indai zaki aureni,Baki ta bude tace idan baka so na fa? bana sonki zanzo har Kano na batawa kaina lokaci,kin San Rafeeq kuwa to mace ma in tace tana so na na tsaneta kenan,to ai bai dace na bika ba, na zauna a nan sai ka fadawa danginka su kawo kudin aure kawai,yace Inshaallah za a kawo to tunda haka kike so,tace amma ka bani kudin kwana naje na biya na wata daya kaga shike nan sai da safe Uncle zai ganni,Rafeeq yace sai kinyi breakfast ma zaki dinga zuwa da yawo kina tafiya,gobe Inshaallah zamu je a nemi gida a kama miki daki kema kiyi zamanki,Tace a nan gidan ma akwai daki wata ta tashi shekaran jiya,yace sai na kama miki kiyi zamanki a ciki har lokacin aure,amma kiyi hakuri sai na shirya kin san dan makaranta,Ikhram tace ba damuwa ko a ya kake Bai dameni ba. Kwanciya yayi a katifar tace good night 11pm ta wuce ta mike ta fita ya rufe kofar kamar kar ta tafi haka yaji,Spark ya kira direct,dagawa yayi yace ya jikin Mummy? Yace da sauki Dan love,dariya Rafeeq yayi yace Yaya please kudi nake so dubu dari biyu wani taimako zan Maka da shi ka samu lada Spark yace makaryaci ance kazo a baka babban aiki ka zauna da Shawarma Joint Dan Allah ka barwa wani wajen nan ka dawo na baka Office a company na,Rafeeq yace ai jira nake na gama school ga aurena Yana tahowa,Spark yace au aure zaka yi? Yace ae tun yaushe ma nima a dinga baje min Haja,bari dai na baka bashi,ranta Maka nayi,Rafeeq yace to na gode yasan kawai Spark fada yayi,haka yake cewa idan mutum yace ya bashi kudi sai yace rance ya bayar Kuma ko ka biya bazai karba ba. Nan take ya tura Masa kudin,Rafeeq har da kiran Naila kamar abin arziki ta daga, yace Aunty Dan Allah ki bawa Spark bado sosai yau,ya kashe wayarsa ko amsar Naila bai jira ba,dariya tayi kawai ta ajiye wayar,tace hmm Dan kawai ka zama kanina ne da kaji iskanci na fiku iskanci. Dakin Amarya Ikhram ta nufa itace da girki, sun kulle kofa tuni bugun duniya suka ki budewa,Yahuza da masifa yace ki koma wajensa ku kwana, ai na zaci kwana zaki tayashi ke wacce irin jaka ce ne Ikhram? Kije ki sa yaro nutsuwa ya sakar miki kudi,kije ki bashi fadama ya kwaso shoki a ciki, bazan bude ba,dole Ikhram ta juya ta dawo dakin Asabe bugawar duniya taki budewa, haka ta koma dakin da Rafeeq yake tayi knocking ya bude,shiga tayi tace sun kulle kofa sunce baza su bude min ba,Rafeeq farin ciki ya kamashi yace sun kyauta min wlh kwanta ni ai gwara ma ki kwana a nan wlh yafi miki Jin ihu cikin dare. Da kayan jikinta ta shiga toilet din Stella, ita tata toilet a cikin dakinta take, tayi fitsari ta fito da kayan jikinta ta kwanta a karshen katifar Yana gabanta tana daga bayan lungu,Juyowa yayi suna facing juna
Chapter 36 · 0% Book details