← Book details Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 87

Sashe 50

Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a bashi,ko mutuwa ce kuwa ya za ayi sai hakuri, ai sai ayi 2-0 Kuma,to Yar iya da ke nake?Naila tace ciki ba ruwansa shi fa Miman mu, ta ya zan bar miji ciki ba komai ba haka Abba yace min ba yace ko mutuwa akayi na tabbatar yaci ya koshi,Umma ta ma tace kar na sake na bar mijina da yunya,Kuma sai ace bazan bashi ba wlh ko bukata ya kawo bazan Hana ba a nan zamu Dan kebe,Mima tashi tayi tace baza ku kashe ni ba ni Kam na shiga uku,Arham yace Kai wannan tafiya da nishadi take eh..eh..eh..Yana rawa da kai. Sai da Naila ta shiga Toilet Spark yace da Arham Mima ta fita kuwa lallai Mima yanzu nasan Bata kaunar Naila wlh a gidan su Anam ba maganar batsar da basa yi a gabanta har dariya take tana ji yara na fadar sirrin mazajensu amma Bata musu fada,Arham yace hmm dan baka ji batsar da Anam take yi ba a gaban kowa direct take fadar har abinda mijinta ke yi Kuma bata taba mata fada ba,Wahida idan taje kwana suke yini zancen batsa,rannan da na musu fada wlh Wahida ta rike ni wai sai na Sosa mata kirji da kyar na Sha,nace Inama Misam tayiwa haka taga iskanci,Spark yace Kai banza ne da ka taba banza ka Kara gaba. Misam bazai taba ba ai Misam Yana da aji a neman matansa indai ba shi ya gani yace Yana so ba to duk kyan mace Bata isa ba idan ta dame shi ma sai ya mare ta bare wata Wahida,da ma Rafeeq kace wallahi dan iskan yaron nan da kake Gani zai iya Kuma bazai yi magana ba wucewa zaiyi ko kallonsu bazai yi ba,yi zaiyi kamar ba shi ya taba ba ya Kara wuta ayi magana yayi fushi ya daina zuwa,Arham yace wlh Ina ga Rafeeq Yana da Aljanu yanzu fa ya daina zuwa wai sunyi fada da Papa,dariya suka yi zai dawo ne cewar Spark. Naila tana dawowa suka yi shuru kar aji wai, ruwa ya Sha ya jawo kujera gaban Naila ya zauna suna facing juna yace bacci nake ji,katon carpet ta dakko da suka siyo abinsu a garin me Laushi ta shimfida ta zauna a gefe,ya dawo ya kwanta tare da yin matashi da cinyarta tana shafa Masa gashi,Arham ya fita yawon sa,a haka bacci yayi gaba da shi,karamin bargon dake gefenta ta lulluba Masa,Mima ce ta dawo ta gansu a haka ta tabe baki tace shi yake biye Miki Kuna fitsara,Bata San Naila ta ci uban Spark a iskanci ba kawai Kara take a gaban suruka,maganar da take barowa itama guda ce. Mummy tana can ance sai nan da 3days zasu iya ganinta, Arham sim cards ya kawo musu kowa Daya ya saka a wayarsa da wasu siyayyar duk yayi musu abinsu kayan bukata,sai da Spark ya Sha baccinsa ya tashi sannan suka yi sallar Isha suka kira gida,Mima ta kira bangarenta,Spark ya kira Abba da Umman Naila ya sanar musu,Abba yace yanzu Naila tana Germany? Yace gata ma,Abba yace oh badan tafiyar bata dadi bace ai da nace San barka gaba ta Kai Naila,Spark yayi murmushi,yace Abba gata ya mikawa Naila ta karba suka gaisa,Abba yace Naila kin biyawa Dan uwanki Mohsin sun tafi Dubai shakatawa ke Kuma sai gaki a Germany ba zato mashaallah Allah ya Bata lafiya amma sai nayi wata guda ban siyar da kayan Miya ba na daina fita yarana suna Kasar waje ke kin tafi Germany Mohsin Dina Yana Dubai sannan ace na fita siyar da kayan Miya Allah ya kiyaye nafi karfin haka sai sanda kuka dawo zan koma siyarwa,dama yau na saro makwafta zan rabawa sadaka su Sha dage dage,Dan uban jarin ya karye Kya dora ni ,Dariya ya bawa Naila tace to Abba duk yanda kayi daidai ne Abba. Mima kuwa sai tabe Baki take,tace Dan jaraba sabo da an mallake min yaro bazai kira Yan uwansa ba sai iyayen mata,su da wasu na kirki ne ma da sauki amma Abu talauci iya talauci,ba Wanda ya kulata,Spark a kunne ya radawa Naila I'm sorry,tace ba komai fa tana murmushi. Sai dare sosai suka bar asibitin suka nufi hotel din da suka kama,Naila da Spark Arham da Mami kowa dakinsa daban,Naila wanka tayi tayi Shirin bacci tana kamshi,Spark ne karshen shigowa dakin nasu ya iske ta kwanta ma a hankali ta bude idonta tace Baby kayi wankan kazo I'm in need of you. Kazo mu dan...ya ji dadi Yana so yaji Naila tace tana bukatarsa, gashi yau idan ya nema sau biyu to sai ta neme shi shima ba wani girman Kai ko kunya. Yana fitowa ta dire a kasa tace na matsu Baby pls washsh.....rigar wankan fara ta cire Masa suka fara Kwalbewa,Naila tace Jin dadi ya fara kankama,na fara dawowa Harija nima Affa yace ba a cire min beli ba,yace kar a sake a cuci jikarsa a mata kaciyar mata a yanke min sha'awata,kaga da wuri nake kawo wuta gashi ko Mai kayi min Ina Jin dadinsa da ace an min sai na dinga ji kadan kadan,Kai na godewa Abba da bai cuceni ba,wasu wanzaman basu iya ba na gargajiya ba a koya musu ba, da Ka suke yi kawai suna cutar matan hausawa da yawa wlh basu jin dadi sosai,wasu basu sha'awa ma sabo da an yanke du,Spark da kyar ya iya cewa ai girbe shi sukeyi,girbi kawai suke yi ya kamata a kula masu yiwa mata kaciya ana cutar da matan mu,yanda musulunci yace ayi ba haka wanzaman ke yi ba basu da ilimi a Kansu,gwara a hakura idan za a samu matsala. Naila tace ni kuwa a dadina,dariya suka yi tare da cewa yau sitting position. Mummy kuwa tana can ana kokarin ceto ranta sai suma take tana farfadowa sabo da azabar da take Sha,gashi ba Wanda zai ganta. Duk bala'in Spark akan Bado Yana samun nutsuwa wayarsa ya jawo ya kira doctor yaji ya jikin Mummy,yace ana Ganin sauki zata iya surviving. Kwanan su biyu a asibiti Mummy ta fara Jin sauki a kwana na uku ta fara kiran Spark tana cewa a kira mata shi da Yan uwanta. Suna asibitin Likita ya kira su yace zasu iya ganinta suka shiga gaba dayan su,ita dai Mima tace anya kuwa zata tashi abin ba sauki sam duk ta suntume,Mummy tana kuka hawaye na zuba a jikinta,tace Spark ka je gidan yari ka tambayi Jamilu Hashimu Dan Allah kace karya nake a fitar da shi daga prison,ku rokar min ya yafe min,magani ya bani na taimako lokacin munyi fada da mijina Aliyu zai min kishiya,naga bazan iya jurewa ba na canja maganin da guba na saka Masa yaci ya mutu na juya zancen nace Jamilu ne ya kashe shi,ba bisa hakkinsa ba na kashe kudi wajen Alkalai aka yanke masa hukuncin kisa,wlh bashi da laifi sharri na Masa nice na kashe mijina da kaina Dan Allah kayi recording sabo da a nunawa hukuma sheda,Naila da tuni ta danna recording tunda Mummy ta fara bayani. Mummy tace a rokar min ya yafe min,sai Mero sati guda kenan na zubawa Baseeru maganin maye Wanda ba a Sha idan an Sha to amai mutum zai tayi,na hada baki da Likita cewar Mero ce ta zuba Masa guba alhalin ba guba bace kwaya ce ta gari,shine na kashe kudi wajen Yan sanda da State CID aka tsare Mero itama a gidan yari Kano tana can ba a ma fara shari'arta ba tukun balle a yanke mata wa'adi,Dan Allah a cewa Khadija wato Mero ta yafe min a fitar da ita daga kangin Dana sata,nayi ne sabo da tona min asiri da tayi sanda na sawa Baseeru guba,wlh guba na saka Masa amma ba irin wacce na sakawa Aliyu mijina ba wannan idan yaci a tsaitsaye zai ta cuta har ya mutu Kuma Allah baiyi ba. Shi Kuma sabo da karyar da yayi min yana me gadi amma ya aureni shine takaici na,tari tayi tana numfashi da kyar tace wannan cutar bata tashi bace,Mima sai sharbar kuka take tace wannan wacce irin rayuwa ce wacce irin masifa ce wannan,Arham ya Bada amsa yace rayuwa irin ta Mummy ce,masifa Kuma ta danginku ce,yanzu wa gari ya waya,dadin abin duk tsuntsun da yaja ruwa shi ruwa kan doka,yanzu waye a cikin wani hali? Itace,za ace Mima ta kashe mijinta ne? Za ace Arham yayi kisa ne? Yusra za ace ta gidan su Mima,ko ace Maman Spark abin kunya ya ganka Spark babarka tayi kisa. Spark Yana hawaye yace shike nan na daina yawo a gari,Ina zan fita a dinga nuna ni uwata tayi kisa,Mummy ce ta kalle su da kyar, Spark yace Wanda kike fada Jamilu gashi a gabanki ba namiji bane mace ce itace Naila gata Nan Kuma itace matata ita nake aure,a shigar maza kika Santa shi yasa kika kasa gane ta sannan Baku dade ba daga zuwanta kika mata sharri,yanzu gata nan ko zata iya yafe miki oho,kin Sa an bata mata suna,kin Rabata da iyayenta kin kaita gidan yari taci wahala cikin kartan Maza,badan Allah ya kaini ciki ba da shike nan,Mima ce tace haba shi yasa wlh nake ta mata kallon sani,Dan Allah ki yafewa Yar uwata,Naila a ranta tace wlh bazan yafe da wuri ba sai kowa ya roke ni cikinku Allah yasa ta sheka lahira yanda zaku zo neman Alfarma wajena,baya ta juya ta koma tayi zamanta tana kuka. Arham lallabawa yayi Naila ta tura Masa recording din Mummy duk ya turawa dangi kaf ta Whatsapp,kowa yaji sai ya zaro ido,sai kiran Mima da Spark suke a waya,Misam ya kira Mima yace Mima ashe Kuma haka wani sabon abinunyar ta danno Allah ya tsare gaba Kune da kuka gaskiya,dole kuyi kuka wlh ni dai ta taimaka min karta sheka yanzu Dan aurena ya matso kar ace an daga bikin,Rafeeq Yana gefe Yana cewa Allah ya tashe ta mu dai a samu ayi bikinmu tukun koma me za ayi sai ayi daga baya. Sai da Mummy ta Fadi gaskiya Kuma sannan kwanaki kadan ta fara Jin sauki sosai kullum sauki samuwa yake,yanzu har abinci take ci,Spark ya daina walwala Sam yasan ko Mummy ta warke karshenta gidan yari amma indai zai dinga Ganinta da sauki,ta samu chance na nemiyar yafiyar ubangiji
Chapter 50 · 0% Book details