← Book details Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 87

Sashe 66

Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yace a'a baki fahimce ta bane,tace Kai rabu dani duk bazan so su ba gwara Naila,idan ba Naila ce ta soya ba karka kawo min,yace to Mima Yana murmushi yace Mima kina hutawarki abinki duniya sai Kara bude miki take,Juyowa tayi ta biyo shi da gudu,ya fice tace da ka tsaya mana marar kunya. Gidan Naila ta fara zuwa ya same su dukkansu da kannenta suna kallo a Palo har Spark,ya shiga yace Ashe Baki kika yi Aunty Yana gyara wandonsa da yake sabulewa sabo da Ass down,Spark ya mikawa Hannu suka gaisa yace ba zama nazo yi ba wayarsa ya zaro ya sawa Spark Headphone a kunnensa yace saurari kaji recording nayi Maka, Spark yaji muryar Mima tace yabon Naila duk tafi sauran ace ta soya mata doya,Spark ya sheke da dariya yace wato wasu Ashe kudi da jindadi ne yake sasu suna wasu abubuwan,sabo da Allah mutum bazai nutsu ba sai yaji wahala. Naila ya sawa abinda Mima tace a kunne,Naila tayi dariya tace bari na yi mata,yace to zanje na dawo sai na tafi da shi,Yaya bani Aron motarka,key ya jefa Masa yace ka hau wannan itace ba a Hawa sosai so nake ma a kunna ta tayi aiki,ficewa yayi sai gidan Misam,Yana kwankwasawa Misam ya bude,yace wai Kaine dama? yace nine mana,yace ya gida Ya Mima?tana nan lafiya,yace good. Chika ce ta fito tana bulbula kamshi yanda gidanta ke zuba kamshi ko ina haka take kamshi,sanye take da maroon Less yaji dinkin fitted gown an mata hula me kamar gogoro ta Dora abarta,tace Arham wai Kaine ma? yace nine da yamman nan Amarya irin wannan wanka dole ki hana Yayana fita,Chika ta furta kaga laifina,yanzu Shahid ya tafi shi da kaninsa Yama kuke ce Masa? Junior? tace ae shi yace uhm sun kyauta. Chika Misam yace Queen dakko min laptop Dina,Arham bakinsa ya rufe Yana dariya yace wato ita Queen ce uhm iyayi,kitchen ta shiga ta kawowa Arham kayan ci da Sha yace bari muci girkin Amarya Muji idan baiyi ba mu fara neman aure mu karo wata,Misam yace waye zaiyi auren? Ka shiga hankalinka ko daya ban gama cinyewa ba,Arham yace to ya kaima ka daina wankan da ruwan sanyin? ta hana Misam ya furta,Arham yace kudai Kun shiga uku to kaima tana gaishe ka? yace wajibi ne da asuba zata durkusa tace My king Ina Kwana ka tashi lafiya,amma fa bana baki ba yaro a aikace,Arham harda yin kasa da Murya yace Allah? yace cafeni take yi chaf Dan uwarka munafuki ni yaro ne ance Maka da zaka zo kana min tambayoyi,Arham yayi dariya yace da alama taka bata yi kuka ba,ta Rafeeq dai tayi sanda naje ma da kyar take tafiya,wlh idan ka kallar min mata sai naci uwarka dama abinda ke kawo ku kenan,Arham shuru yayi yayi yaci gaba da cin abincinsa. Chika ta laptop din ta kawo Masa ta jona Masa a charge ta kawo Masa ita gefensa ta tsaya a gabansa tana murmushi tana Masa magana da Ido,dariya suke Arham Bai San me suke cewa ba da Ido da gira,Gemunsa chika ta shiga shafawa Yana kallon fuskarta Yana murmushi hakoransa masu kyau suka bayyana,har wani daga mata gira yake tana ta shafawa ta rike gemun gefen tafin hannunta Dake Saman lips ya shiga yiwa kiss,suna nishadi,a gefensa ta zauna kafadarta tana gugan tasa kanta ta Dora a kafadarsa suna magana kasa kasa,ba Wanda zai iya ji,Chika rada Masa take Sucking din Nan ashe matsiyacin dadi gare shi a dinga min kullum kullum. Arham bai San me suke cewa ba,yace Kai idan banyi aure bama ai ni wani banza ne,sai dai ayi wacce za ayi bari Papa ya dawo,Kai Yaya Dan Allah ku daina baligi ne ni sai kusa na kasa bacci yau ina zamana lafiya Ina lallaba kaina,karku lalatani gaskiya ku gidanku ba dama Azo a tafi lafiya sai kunyi abin fada,Chika jikinta ta janye tace au Ashe yaro Yana Nan,Arham yace wlh ba yaro bane tunda na girmeki ke kanwata ce. Misam yace kayi ka gama ka tafi gida kayi fitsari ka kwanta,yace ai na gama a juye min namana a Leda,Chika ta shiga kitchen ta zubo Masa wani da yawa ya juye na kwanon yace na gode Aunty,Misam yace kudi ya irgo ya bashi zasu Kai 10k yace karka dawo gobe baza mu bude kofa ba,tunda ka biya cin hanci ai an gama na gode ya karba ya fice. Gidan Naila ya koma har ta gama soya Masa Naila za a birge suruka harda farfesun kaza ta zuba mata tace gashi,ya karba yace na tafi,Spark yace Ina zuwa jirani,sakkowa yayi bayan Yan mintuna suka fita da Arham ya tafi rakashi,yace kudin Dana tura Maka karka sake ka Bada sisi ayi cefane please gyara Papa yake yi Kuma kaga ana samun nasara sai an Kara takura su sosai,ita Kuma Anam na kira mijinta ya fada min matsalart a yawan zuwa gida ko yace ta zauna baza ta zauna ba,idan ta taho Kuma kana gani sai tayi sati biyu bata koma ba ta zube Masa yara,shi yasa ya gaji ya saketa,nace kar ya Maida da ita a kyale Yar kwal Uba taji a jikinta,Arham yace ai kuwa tana ta dirkar tuwo billahillazi dazu Inda kasan zata yi amai,ga miyar ba nama babu Kai ba gindi miyar Nan Yaya Inda kasan ruwan wanke kan rago,Kasan Mima wai duk sun manta yanda ake girki ba nama,kaga tuwon nan da ya kwana subhannallahi ai idan aka jefi kanka da shi sai kanka ya fashe Inda kasan dutse me wuta,wanda ake zuba kankare Wanda in ka hada daya da daya zaka ga wuta. Spark ya dinga dariya yace to ya kuke Yi,ai yabonsa muke mu dinga cewa dadi shi yasa matan basu da bakin magana,Shaheed nasa a Leda ya zuba ya fice da shi a boye ga layinmu ba Almajirai Allah yasa ya samu Karen gidan su Ayan ya bashi,shegen Karen ma shima Ashe yasan dadi ya hadu da tuwon Mima Yana shinshinawa sai yayi haushi wan wan wai ba dadi ba dadi ya fece a Dari har yanzu bamu sake ganinsa ba,Spark ya dinga dariya kamar ba gobe,yace Arham ka iya sharri gobe zan kawo shinkafa da wake Mai da yaji a dafa nan ma,yace yawwa gobe dadi zamu ci,Arham harda rawa yace shinkafa da wake Oyoyo ai gobe za a ga cika plate wajen Haly,dole na siyo salat da tumatir Kai Yaya yunwa wlh masifa ce a dinga taimakon marasa shi. Kasan Allah ranar da ba ayi girki ba gashi bamu karya ba dankwalin Mufy na dakko na daure cikina,Shaheed Kuma ya dakko food flask me nauyi ya Dora a ruwan cikinsa,Sallah ma ranar bamu je jam'i ba,Spark yana ta dariya,sai ga Mima taji jiki wai Naila tafi hankali,sai da safe,Spark yace tafi da motata gobe ka dawo da ita yace to. Yana zuwa gida ya bawa Mima Naman Chika yace gashi inji matar Misam tace Kai Arham bana son karya,yace itace tace na taho da shi ko zaki iya cin suyarta,karfa ka Raina min hankali da gaske nake yi,ta karba,ta bude na Naila taga farfesu ga Kuma doya taji kwai da uban yawa tace uhm harda murmushi tace kira su Haly suzo,Arham ya leka dakinsu yace ku fito ta samu,suka fito da sauri, suka shiga dakin Mima Allah sarki Uwa tace gashi duk ku taho muci,Arham yace talauci me hada zumuncin dole ba a taba yi a gidan Nan ba ace a hadu aci Abu,Mima tace in zaka ci kazo ka ci sai surutun banza,Zama yayi yaci kadan ya tashi,tace bari na ebarwa Shaheed da junior,Anam tace Mima ko sarkar Gold Dina za a siyar ne mu siyo abinci,mata da tausayi Haly tace wlh ko Nima,Mima tace a'a talaucin ai bai Kai nan ba ku jira dai mu gani ayi hakuri da tuwon ni nasan ba banza ba Spark ba haka halinsa yake ba wlh akwai dalili dai ko ma mene Allah yasa na Alkhairi ne,Spark wani nasa ma bazai barshi da yunwa ba indai ya sani bare ni,Anam tace gaskiya dai. Rafeeq yau kwanansa uku baiyi komai ba Ikhram sai tsoro take ji ita bata warke ba,yau kuwa bazai iya hakura ba,duk da suna wasanni Yana rage zafi yanzu bazai iya ba,Amma bai nuna mata ba,sai da suka gama Shirin bacci ta kwanta a jikinsa,Booby dinta ya shiga murzawa a nutse suna kissing juna ,sai zancen Iskanci suke yi ba ruwansu kowa soko zance yake,Basa ko kunya musamman Ikhram ji take yau ma kyaleta zaiyi,a hankali ya gangaro Bado zai mata sucking tace fito da soson Bado ka wanke shi tas,yace mene soson Bado tace harshe mana dariya yayi,tace amma yau ma a cinya zakayi ko a sama sama yace ae,sai da ya gama goge mata hadda ta Lula wata duniyar sannan ya shigeta yau ma da kyar dai,tace ka ha'inceni Zafi wlh tana turo shi tana hawaye amma Rafeeq ko mutunci babu gashi tayi sake da yamma ya kawo,yanzu bazai kawo da wuri ba,sai da ta yabawa aya zakinta yau dai Kam ya Dade da yawa sosai baya ji baya Gani,Yana Sambatu yace ni Rafeeq wai ni yaushe na iya ne? Sai kace yaro da Rarrafe sai dai yaga ya iya kawai. Misam kuwa kwana biyu rak ya danne Chika ba ihun da bata yi ba tace Masa akwai ciwo an min dinki,yace sai ya Gani ta karfi ya duba ba dinkin komai haka ba Imani ya samu Chika ya dinga Kwalbewa,yau ma a tsorace take da shi Taga alama,ai kuwa Yana fitowa a wanka ya dauketa,Chika ta dinga Dan Allah kayi min rai ka taimaka min,ka agaza min,ka taimakeni dan Allah Dan ya Rasulillahi,Dan Allah ka tausaya min tana kuka ta yo kasa ta zube tace Dan Allah ta rike masa kafafu Dan Allah Misam ka bari wlh zan Maka komai ka gamsu,Please Dan Allah,ya tsaya kawai Yana kallonta har mamaki take bashi irin wannan roko haka,yace Queen idan banyi ba suma zanyi ni mutuwa kike so nayi ne,ko so kike na fada karuwancina,ki dinga tunawa tuba fa nayi idan bakya ingantani ta ya tuban zai dore Dan Allah ki taimakeni tubana ya dore Dan Allah zo ki Ingantani ya fara kukan karya na Yan Duniya. Chika Taga kuka yake Yana hawaye bata San Bariki ya nuna mata
Chapter 66 · 0% Book details