← Book details Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 87

Sashe 10

Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta dariya kamar me,gefe daya Kuma suna ta hira da Mohsin,Kubra ta kira Hidaya ta dinga jido kayan ci da Sha ana kawowa harda farfesun Beauty data kawo,itama Beauty tazo sun gaisa ta koma Palo suka zauna tare da Iman,Iman taje tayi Alwala zata yi sallah tace a Dan bani Hijab,Beauty ta dakko mata bayan tayi sallah tayi addua tana shafawa ta fara Waka tana cewa gantsare gaye nace gantsare Baby tana kida da bakinta,Beauty tayi murmushi tace kin tuna min ba karamin barna muka yi ba da wakar Nan,Iman tace Allah kice Kun gantsare da ita? Sosai cewar Beauty kamar Wanda suka yi abin arziki,Iman tace idan Ina yi ni ba a barina na sake a gidanmu, Yaya ne yake dukana ko Kawu yace zai zane ni,Beauty tace heeeeee mu kuwa tab ai yanzu ma nake gantsarewa ni da nake da miji,da mijinki ne ma bazai ce ki daina ba,Iman ta Sosa Kai kawai yanzu namiji take bukata Kuma tun bayan data warke tace Ina cikin wani hali,nifa Nan da kike ganina abar tausayi ce ni aure nake so,Yaya yanzu ya hanani nayi samari gwara da a baya har fita munayi da saurayina da shi da budurwarsa amma yanzu ko ya yaga wani ya kulani dukana yake,Beauty tace ke kika yarda wlh kije ki fadawa Babanku kice aure kike so,Iman tace kunya nake ji amma dai zan gwada,Beauty tace kiyi kokari ki dage miji dadi,sai zuga Iman take yi. Bayan sunci sun Sha suna ta hira sai wurin magriba sannan Jauro yace zasu tafi,Abba yace to Nima idan na samu lokaci zanzo inshaallah, daga nan zumunci har Aljanna inshaallah cewar Jauro suka raka su suna tafiya Abba Yana cewa dama an bar Masa Iman ta kwana biyu a gidansa,Jauro yasan halin Abba yaje ya tona asiri,kafin ma yayi magana Annoor yace sun koma makaranta ai shi yasa da sai a barta amma matsalar akwai school. Beauty tana gaba da Mohsin suma gida zasu tafi Basu San Abba Yana bayan su ba Beauty ta dafa Kafadar Mohsin tana cewa gantsare gaye tana wakar Mohsin ya turo kirji gaba,Abba Yana baya Yana kallonsu shi da Jauro,suka hada Ido da Jauro da Abba,sai da Mohsin ya juyo kawai yaga Abba da Jauro shi ya zaci suna cikin gidan suna hirarsu ta sirri,shuru yayi kunya ta kamashi sum sum suka fice da sauri. Iman ita taga Beauty Kawai lallai Dan Allah Kawu a barni na kwana biyu,Annoor ya dinga harararta mota ya bude tare da turata ciki ya shiga gefenta ya zauna,Yana zama ya tasheta yace dawo jikin kofa,haka ta dawo jikin kofa gefensa a haka suka tafi gida. Hashimu Kuma in banda Mohsin da ya fadawa yaran Shegu ne su Haidar bai ko sake zancen ba ya bar Umma da sauran yara duka a yaran Jauro ne. Malama Ikhram har yanzu tana Abuja bata tafi ba,ko zancen tafiya ma bata yi,kullum zata ci me kyau ta Sha me kyau Bata kashe sisinta Rafeeq ke wahala da ita,haka yasa tace da a gida nake da yanzu Ina Fadi tashi sai na huta naga waje,Kullum Rafeeq zasu je school itace take gyara gidan neat tayi girki taci ta Sha ta ajiye musu nasu shi da Islam abokinsa,tayi wanka ta huta abinta har wani kiba tayi da kyau,ta hana Rafeeq kwana a dakinsa ya koma dakin Islam. Yau tana Palo tana kallon American film Rafeeq ya dawo daga gidansu yau anci sa'a tasa doguwar riga Abaya,wata fara tayi kyau,a gefenta ya zauna,tace sannu da zuwa,yace yawwa wai yaushe zaki tafi ne? Malama tace akwai wani wa'azi da nake jira nayi Nan da kwana biyar sai na tafi,Rafeeq a ransa yace har biyar wannan wacce masifa ce anzo an tare min a gida sai karya min jari take yi,a fili Kuma yayi dariyar yake Yana satar kallon kirjinta yace yau kin sa bra Ashe,tace wlh kuwa Allah ya nufa a haka ma bana so dole ce ta sa,sabo da kai,Rafeeq yace sabo da ni? Ina ruwana da su ni ai ni bance zan ko kalle su ba bare na taba amma idan an bani zan karba Kuma zanyi godiya naji dadi har addua zan yiwa mutum,Ikhram tayi dariya a ranta tace Allah ya hore Masa son zancen banza,kaga ka daina batawa kanka lokaci ka fara neman matanka kawai ya fi Maka da wannan zantukan gwara me gaba daya,yace da zaki bani me zai Hana na fara dake,Ikhram tace kaga kuwa Ina da ruwa ....kunnensa ya toshe da sauri kansa yaji ya masa nauyi maganar shi bai Kai nan ba,tace zan iya tsirara a gabanka wlh ko a jikina,Rafeeq ya daure shi iskancin Malama ya Masa yawa Bai Kai nan ba amma haka ya daure yace to yi mana na Sha kallo ni me ya dameni,Malama tace hmm kawai dan naga Kai yaro ne,uban waye yaron? Ya tambaya da sauri,Rafeeq ta rungume ba zato ta rungume shi sosai,ya fara zare Ido abinka da ba a Saba ba,kasa motsi yayi kamar gunki yayi sototo ta shigar da bakinta cikin nasa ta fara Masa zazzafan kiss,Sai ga Rafeeq Yana karkarwa jikinsa Yana rawa da kyar ya kwaci kansa ya tashi da kyar Yana tangal tangal daga kiss amma kamar ya Sha giya ya bude kofa ya fice daga gidan ya shiga sabuwar motar da spark ya siya Masa ya tuka sai wajen Misam,Yana zuwa ya shige hotel room din Misam,Misam sai ganinsa yayi baka tatan ya fado ya haye Masa Saman bed jikinsa sai faman kyarma yake,ya gigice gaba daya,Misam yace menene wai ya kawo ka? Rafeeq yace dama haka yake? Wlh dadi Misam kiss aka yi min,Misam yace amma anyi dakiki sai kace Dan kauye,yace Dan kauye ne ni a nan fagen ,wallahi kaji dadi ta kamoni kai...ta Sha mintina da yawa,Kai idan ba Misam har Kara tsuuuu tsuuuu kamar tana Shan nonon uwarta,sai kace ba a yaye ta ba,har yanzu kamshin bakinta nake ji,kirjinta wow kaji shi a kan nawa,dole ka nemi mata nayi Maka uzuri daga yau bazan sake ce Maka Dan iska ba,Misam yayi dariya yace yanzu duk akan kiss dinne ka shugo mota ka taho Nan? yace wayyo aure zanyi wlh idan baza kayi sauri kayi aure ba ni zan wuce na hau layi bazan iya ba. Yau bazan iya bacci ba Banana dama tana aiki? ai tana rikeni naji banana ta tana kiran Malama Malama....Misam yace Dan Allah tafi wlh ka ishe ni Yana dariya. Rafeeq Yana fitowa ya sake shiga mota ya tafi gidan Spark,lokacin ma sun shirya a daren zai kaita gidan su Rafeeq din tunda kullum Yana kaita gidan dangi daya bayan daya sabo da ta sansu su Santa,suna fitowa ya rike kugun Naila yaga Rafeeq ya fito yace Yaya Dan zo minti daya,yace meye Kuma dazu da ka tafi daga gidan Nan,Kai dai kazo,Spark yace Ina zuwa Baby ya tafi wajen Rafeeq yace menene Kuma? gashinsa ya Sosa yace Yaya Allah ya Kara dankon kauna,Spark yace Ameen ni da Babyna,Rafeeq yace da ni ma da Malama,Yaya kiss tayi min yanzu,oh akan kiss din shine ka falfalo ka dawo to muga bakin haaa....cewar Spark, Rafeeq dariya yayi yace sai kace yaro Kun rainani,to da mene idan ba yaro ba akan kiss me kaji yaro baka dangana ga Bado ba,baka ga tsiraici ba,baka Kalli tsagwaron kayan albarka ba,baka kwashi tagomashi ba akan kiss din Haram ka taho,Haram ba dadi yaro,kar dai ka biyewa mace ta lalata ka wlh kana zamanka idan aure zaka yi kawai kayi aure ka kulle kofa daga Kai sai Amarya gaka ga bado akan gadon Albarka,wajen me daraja da kima amma Dan kaji kiss din Haramci mene na murna,Yaya kaima fa kayi haramcin a gidan yari ai sai da ka tattaba,to yanzu na tuba halak dina nake tabawa,amma dai ai ka taba,Dana taba fada nayi? Ka fada mana tunda kace kana soyayya da Dan daudu kace ka yiwa Dan Daudu kiss a prison,dariya Spark yayi yace to yanzu fa? ai nima zan daina ne watarana sai labari amma nima tana min zanyi lakwas daga baya sai labari,Ka daina biyewa Yan gidan yari wasu wlh Mafi yawa basu da kunya fitsara suke koyowa. Ai shi yasa naga taka me kunyar ce me zaka fada mana wai Yaya matar taka Tantiriyar Yar duniya yanzu da tana Nan sai ta tofa albarkacin bakinta,Spark yace itace Choice dina nima ai Tantirin ne amma sai ita bata tara mata ta dinga iskanci a gabansu da Sunan wa'azi ba,Kuma ita bata cakume ni ta min kiss ta karfi na, kar kaje tayi raping Dinka Rafeeq,da zata yi ma ni haka nake so in Sha dadi zunubi a kanta,dariya Spark yayi yace ka sallameta ta tafi ko wlh nazo gobe na koreta,tana nan daram wlh ai baki abin karramawa ne ta karramani na karrama ta. To Mima tace kaje tana nemanka an fasa bawa Misam Wahida Kai zaka aureta,yace Wahida yayata ce fa ai ta girme ni sa'arka ce fa Spark,to ai ba haramun bane Rafeeq,Rafeeq yace Ashe kuwa za ayi yakin basasa wallahi bazan aure ta ba,Kai kace ka amince sabo da Misam yayi free idan yayi aure Kai Kuma sai kayi yaji ka daina zuwa gidan,Rafeeq yace ai ba sai ka fada ba za a ga rashin hankali, virgin Dani a caka min me wangalallen Bado wlh bazan yarda ba,Spark yace ina fada maka karka biyewa Malama fa ka aureta idan kana sonta,tace ni na gano Ashe sonta nake ma,dariya Spark yayi yajuya yace Malama ta susutaka. Bangaren malama kuwa sai murna take tace wannan Rafeeq din sai na zautar da shi zan tafi,na fika iskanci bana kunyar komai ni a duniya Dan kawai dai banyi Bariki bane amma da Allah yasa ni Yar bariki ce da sai buzunka,Sai da ta dade tana kallo sannan ya dawo,Yana dawowa ya samu tana Jan charbi tana mismismis da baki,ya zauna again a gefenta wai ko zata Kara yi Masa taki kula shi Kuma,har ya gaji da jira a sake Masa runguma da kiss shuru shuru,haushi yaji ya mike Yana tsaki ya koma bedroom din Islam yayi kwanciyarsa Yana faman juyi Yana Jin haushi,yace an sabawa mutum da Abu sai a janye haka ake yi sai da aka bari na Saba,daga yi sau Daya har ya saba. Chika kuwa kauye taje a ranar har wajen
Chapter 10 · 0% Book details