← Book details Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 87

Sashe 37

Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tayi sauri ta juya Masa baya,murmushi yayi bai taba ko yatsanta ba,ita kuwa Ikhram wani feeling take ji. Chika Kaduna ta koma gidansu da kudadenta tayi bajinta a gidan,ba abinda ya farantawa Ubanta mahaifi rai sai da tace ta samu miji zasu kawo kudin aurenta,Baban Chika Yana zaune yace mashaallah Allah ya kawo su ,amma ko shine Wanda yazo mana Nan sau biyu? ya taba zuwa ya gaishe mu da abin arzikinsa da kayan abinci gashi kyakyawa,Chika tace Misam ko? Yace shi kuwa, tace ai shine,yace Alhmdllh gaskiya Suhailat kema kina son shi yanda kike tunanin sa tunda kika dawo gidan nan sai kace ya karbi rancen kudi a wajenki,Ban gane ba Baba,yace ai in kana so budurwarka ta dinga tunaninka kullum to ka karbi rancen kudi a wajenta,dariya Chika tayi,yace no..no..is true shi irin tsohon dan bokon Nan wayayye,kullum Baban Chika shi a dole yafi kowa Ilimi da wayewa,bazai taba bari ka dinga magana ba shi zaiyi,Kuma komai kayi kawai baka iya ba sai shi. Matarsa ce ta kawo abinci,spoon din ya dauka ya jefo mata shi dole shi Sai an lankwasa Spoon din ya wani lankwaso ciki sannan yaci abinci da shi,cokalinsa na daban kana ganinsa zaka ganshi a lankwashe, Chika tace Baba gobe zaizo ma,yace Allah ya kawo shi,tace Ameen idan yazo jibi zan tafi katsina wajen Ammi na ganta,yace baki da damuwa never mind,Chika a ranta tace Me Unguwa ka shiga uku zanzo kanka tun kafin nayi aure zan ci ubanka. Iman kuwa bayan gama labari tashi tayi kamar taji lallashin da Annoor ya mata, tana komawa dakinta ta fashe da sabon kuka tare da fadawa Saman bed, tace ba uwa ba uba,Muryar Annoor taji yace gani Iman wai me yasa ke gaba dayanki wata kwangiri ce ne? ,ci gaba tayi da kukanta bata kula shi ba,yace wai nan tunaninki Kawu in ya gani zaiji dadi wannan abin da kike yi?duk Munji babu dadi hakuri muka yi,ki godewa Allah ma da ya dakko ki ya Maida ke mutum,Iman tace haba Yaya dole nayi kuka fa,ba uwa ba uba duk ba a San Ina suke ba, uwata Kuma tana gidan mahaukata sannan wani yaje yayi sex dani ban sani ba,duk ni kadai Ina zan iya jurewa,Annoor ya kalleta yace wai da gaske babu saninki aka bude ki? Iman ki dinga Jin tsoron Allah a rayuwarki,tashi muje asibiti ma dama zan cire zaren dinkin ba a cire ba,karya ya fada da Wanda ba a cirewa yanzu yayi mata dinkin,tace ai an Dade iya 3days ai ake cire dinki,yace Likita ce ke? ni zaki koyawa aiki? dole sai na cire zaren Baki isa ba idan ba haka ba zai shige jikinki ya zama cuta mu Kuma baza mu yarda ki jawo mana ba,Iman tsoro taji tace Allah Yaya cuta zai zama? yace ki barshi in bakya so in ya zama cuta Kya yi bayani,Iman tace yaushe to za a cire? nasan ma zanji zafi,yace ba zafi ko daya, gobe za a cire,tana kuka tace to. Yace Shirya muje wajen Mama ta,Iman da masifa tace ae ai Kai da Kwarin gwiwa kake fada mana kana mana gori sabo da Kai duk tsiya ai sai da aka yi aure aka haife ka,sai ta mike fiiiii ta fice ta nufi wajen Kawu,Kawu tun daga nesa yace lafiya Iman? tace Yaya Annoor ne yake nema yayi min gori wai muje wajen Mamansa na raka shi sabo da ya ga shi Dan sunna ne ni kuwa ba a San ma ubana ba, uwata mahaukaciya ce bazan iya zuwa wajenta ba shine yake fada min na raka shi wajen tasa. Kawu dake cin Abinci dariya Iman ta bashi" Yace Iman kenan to yanzu Annoor shi yayi kansa? shima da bai San komai ba badan na baku labari ba Kun sani ne? Kuma Dan yace Matar da zai aura taje ta gaida surukarta sai ya zama laifi,Iman tana goge hawayenta tace ni bana son auren yanzu da ace Yana so na ai sai yace muje ya kaini na dubo Mahaifiyata. Kawai sabo da ya ga mu yayan Shegu ne ba Yan sunna ba shike nan sai yazo.... Jauro yace ikon Allah ke Iman buhun ubanki,shi yasa babanki yaje ya samu mahaukaciya baiwar Allah ya dirka mata ciki a haife ki Ina ruwan Annoor, laifin babanki ne,Iman tace ni a rabani da Annoor tunda shi Dan Sunna ne ni Nabeel nake so a rabani da shi,kwarya tabi kwarya kawai,Iman tace kuma kowa ya daina kulani a gidan nan wlh kar a sake min magana,Jauro yace to kowa yaji,tace abincin ma bazan sake ci ba,Jauro yace ni Alhmdllh abincina ya Kara yawa Kinga mun samu ragi,zata sake magana Jauro ya ciro takalminsa ya bi Iman ta zura da gudu tana ihu Kawu kayi hakuri,Jauro yace wlh bazan hakura ba yau sai jikinki ya fada miki tunda baki da kunya,ni kike fadawa haka,Annoor yana kallo yace kyaleta Kawu zan mata ni,barni da ita,Jauro yace jeka ciki ka karya min ita ka fito ga kudi na baka a kaita asibiti a Dora ta. Annoor yace to ya shiga room din Iman yace Kawu zan sa key zan casa ta, Jauro sabo da Dolo ne yace yawwa Ina jiranka ya juya abinsa. Annoor ya shiga ciki Iman tana tsaye ya rungumeta Yana shinshina wuyanta,Kara ta saki da karfi Kawu Yana ji yace yawwa yi min maganin marar kunya,be San me ake ba,Abba ne ya kira wayar Jauro yace zanzo gobe,Jauro yace bana Nan jaraba ka isheni da sintiri, Hashimu ka matsa min fa,Hashimu yace nifa ba abincin gidanka zan ci ba sannan ba matarka zan kalla ba ta min bakikirin da yawa ni da nake da Yar Inna har ayi min gorin mace, matata kullum cikin kamshi da gayu gata fara tas, gata da Yar kibarta,Habiba uban wa zai ganta yace a gidan Naira take,ni kuwa kowa yaga Yar Inna sai yayi zaton matar mininstan kudi ce. Dariya Jauro yayi yace shegen kaya Allah ya bani kanwar Kubra,Abba yace Ina bata da Yaya bare wata kanwa ita kadai kwal aka Haifa min,Yar zakwai zakwai,Jauro yace da kayi zamanka ni ai sai nazo gidan naka,Abba yace Allah ya kiyaye wlh baza ka dinga kallar min duwawun Kubra ba,Jauro yayi dariya yace Habiba ma ta isheni,wallahi karya kake bata isheka ba Abba ya furta da sauri. Annoor Yana ciki ya rungume Iman suna ta kokawa sai yayi kissing dinta taki,sai ihu take Jauro Yana daga Dining Yana cewa yawwa yi min maganin marar kunya,Annoor gajiya yayi yace haka zamu yi dake Iman? Iman tace ae ta kwace kanta tace bazan yarda ba, babu abinda zaka taba nawa ko anyi aure bazan yarda ba,yace Ashe kuwa da fyade a gidanmu wlh,Angon fyade sunana,Iman ta kalle shi tayi girgiza da kafadu tace ka gani ka gani kwalelenka ta kwashe da gudu ta yo waje,kofa taki buduwa ta kurma ihu tana Kawu kwarto ganin tayi tsokana zata gudu kofa Kuma taki buduwa tana ta Jan kofa kamar zata ballata. Annoor Yana tsaye bai ko motsa ba,yace Baki da hankali yarinya ni Annoor na tsaya Ina kokawa da mace Allah ya kiyaye, ai mu muke Jan aji ba dai a ja mana ba,dama taimakonki zanyi tunda ke ba virgin bace ni da nake Virgin ban San komai ba ban San mace ba,a hankali ya bude mata kofar ya fita,ta tsaya tana kallonsa tace wlh sai na rama duk sanda aka aura min Kai zaka ga wulakanci,zaka San ka fada min haka. Maryam ce tana jira taji Iman ta samu ciki shuru shuru,sai katsam taji Labari wai ba uwa daya uba daya suke ba,Nabeel ya fada mata cousins suke da Iman da Annoor,sabo da aikin da Maryam take yi a karkashin Annoor yasa duk sun San Maryam suna da contact da juna,tana nuna musu ta kirki ce ita,suna mutunci sosai,Nabeel dinma ba gaskiya ya fada mata ba kawai data tambaye shi a WhatsApp Yaya alakar Iman da Annoor take ne,sai yace ai su da Iman cousins ne,Su dukkansu yaran Jauro ne,Iman Kuma Yar yayan Jauro ce,ai an kusa bikin Iman da Annoor,Annoor ne zai aure ta,Nan take Maryam tace bala'i. Ashe kuwa zan dakko camera ta da muka dauki Annoor Yana sex da Iman na turawa Jauro da Iman da dukkan Yan gidan sai na tura musu ta Whatsapp,wlh sai na watsa auren nan. A dinga sharhi pls,bakwa sharhi sosai, bana Jin dadin typing Sam,zan tafi hutu Allah. Dan Allah kuyi following Dina Arewabooks AsmaBaffa TikTok Asmay AsmaBaffa [1/17, 10:49 PM] AsmaBaffa: PAID GROUP 300 ACCNT NO 0175487861 ASMAU GARBA MUHAMMAD GTBANK YAN NIGER +22790795939 TANTIRIYA A GIDAN YARI BOOK 2 ~YARAN JAURO~ 46-50 Official AsmaBaffa SADAUKARWA NE GA AIDA MAMAN TASNIM PAGE NAKI NE Sadiyabala58 UMMIN SADDIQ ALLAH YASA AYI AIKI A SA'A. ALLAH YA BAKI LAFIYA ME DOREWA ME AMFANI TARE DAMU GABA DAYA DA YAN GROUP DIN TANTIRIYA A GIDAN YARI GABA DAYA DA MA AL'UMMAR MUSULMAI. Maryam wata Digital camera ta dakko Yar karama ta Maida video din cikin wayarta,tace nayi nayi ya so ni yaki kawai sai naji zai auri Iman ashe shirme nayi na hada su daki daya da Iman ya mata ciki gashi zai aure ta,ni wacce jaka ce ne? Ya akayi kaina ya kulle,tsaki ta ja wlh sai na tona Masa asiri. sabon layi taje ta siya ta bude Whatsapp da shi sannan ta Nemo duka numbers din yaran Jauro mata da mazan har su Karima da basa gidan suna gidan miji da Jauro ta hada tayi marking ta tura musu gaba daya har ogan Annoor da Iman din kanta. Lokacin Annoor Yana Office Yana duba wasu files Dan shi baya ganin marasa lafiya sosai,Wanda suke aiki karkashinsa suke dubawa, ba kowa yake dubawa ba,kula yake da komai na asibitin tunda Yana da likitoci gasu nan da yawa. Yana duba file hannunsa rike da biro gefensa lemo ne a kwali,wayarsa ce tayi vibration na shigowar sako har bazai bude ba sai yaga bakuwar number Kuma an turo video,dubawa yayi ya bude video din Yana kallo,idonsa ya Murza da hannu daya,wayar ya ajiye a gefe ya sake Murza idanuwansa sosai da hannu biyu,ya jawo wayar ya sake bude video din yaci gaba da kalla yace Kai kamar fa ni,Baki ya bude ganin Iman,gefen kansa ya daka da hannu tare da girgizawa
Chapter 37 · 0% Book details