Sashe 44
Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
suka tashi a gurguje yayi brush da sabon brush din da ya siyo jiya da suka fita,ya fito ya samu bata Nlnan ta tafi can bangaren Uncle acan tayi wanka da Sallah ta canja kaya cikin atamfa riga da skirt black and white kamar wata Amarya,Asabe da Amarya ta gaisar suka amsa suna cewa uhm su Ikhram anbi sahu kar dai a kwaso ciki a samu a dinga amfani da condom,tace to ai dama jiya ma dozen muka siyo, Ke kuwa dan uwana yabi mata ni ace banyi ba ai baiyi ba,barewa baza tayi gudu ba ace Danta yayi rarrafe,Uncle yana yi Ina yi,Kuna matansa baku da amfani ya watsar daku Yana muku abinda yaga dama Yana neman matan banza,shine caca shine giya,ya barki da yunwa amma a kansa kuke kishin hauka,ku bari ana saduwa daku a gaban yaranku,namiji idan ya nemeki dole ne? ga yaranki. Yaranku Kuna ganin kanana ne wlh watarana suna ji,wani ma kalla zaiyi,Ina daraja danki ya kalleki ba kaya,kina ihu namiji na kanki,sai yaro ya taso a lalace ya damu Al'umma Kuma ku dawo Kuna kuka,miji zai iya mutuwa ya barki da yaran Kuma Sufi karfinki bayan ke kika ja,ko ki mutu ki barshi suyi ta ja miki bala'i kina kabari addua ma baza suyi miki ba,wannan ba rayuwa bace in zaku tashi ku gyara ku gyara,ku daina kishi marar amfani ku daina kwana da yara a daki,Ina fada muku ku gyara bakwa ji sai lokaci ya kure muku zaku yi bayani,wani yara kanana ne basu San me suke ba ko jariri ne ba a so idonsa biyu a bude kuyi saduwar aure a gabansa ko jariri ne an fi so ku bari yayi bacci,uwa sabo da son yara wai baza a barsu su kadai a daki ba ga masu dakuna, sai ace ai yarana ne aje a kaisu dakin me gida a kwantar da su a katifa iyaye suna gado sai kace arna,muna musulmai damu,Allah ya kyauta ku daina kishi akan banza Yahuza Donation ku zauna ku bawa yaranku tarbiyya yafiye muku, Yahuza ba ta taku yake ba ta matan banza yake, Allah ubangiji ya bani kudi nayi taimako Dan Allah na siya muku gida ko wacce ta samu daki uku ita da yaranta ku huta kwana da yaranku wannan babbar masifa ce babban bala'i ne,kuji da kyau watarana yaranku irinsu ne tun basu balaga ba suke yiwa yara Yan uwansu fyade,da wasa suke koyar Zina tun suna yara,sai Kun dage sai Kun mike tsaye duk Wacce ta haifi yara ta sani aiki ne a gabanta babba,Allah ya gani Ina yawan fada muku gaskiya bakwa ji ne,har Uncle Ina fada Masa Kuma bazan gaji ba. Asabe da Amarya shuru suka yi suna tunani sun San gaskiya Ikhram ta fada,Amarya tace Asabe Kuma fa gaskiya ne take fada mana,yarinya karama kullum sai ta mana wa'azi,Asabe tace ya kamata idan ranar kwanaki ne su dawo daki na,idan kwana nane yaran su dawo dakinki,Amarya tace haka za ayi kamar gaske suka daidaita kansu. Ikhram a gas din Stella ta fara hada musu breakfast,yaran Yahuza sai lekowa suke sabo da kwadayi suna ta kallon cikin tukunyar,Dariya ma suka bawa Rafeeq Yana ta mamaki,wani dan babba ya leko yaga kwai a kasko tana soyawa yace Aunty soye kike,Ikhram ta Masa banza,ya dinga cewa ni bazan ci bama,ni bazan ci ba ma,wata yarinya itama ta leko sai ta shugo dakin gaba daya tace mu kuwa Kunu muka Sha babu sukari, mu bamu ci kosai ba ma yau,sai anjimanku,Aunty na tafi sai anjima,ke Aunty ke Aunty Ina ta magana wai Auntyn nan,Kan Ikhram ta dafa tace Aunty na tafi,Ikhram ta dago a fusace tace Kai ni sa'arku ce baku ga Baki nayi bane Dan...ficewa suka yi da gudu,Rafeeq yace Dan Allah basu wannan,Ikhram tace zan soya musu nasu yanzu ai,komai biyu ta yi da nasu da na yaran su Asabe nasu da yawa ma ta musu har tea din da komai ta Kai musu,yara sai tsalle zamu ci dadi dadi...dadi.. Rafeeq bayan sun karya sai da Ikhram ta rakashi ya siyo musu kayan abinci sosai,suka je wajen katifa ta zabi medium katuwa,har su bedsheet,gas karama,tukane set,plate da kayan zuba abinci duk sai da ta hada tarkace sosai,ragowar ya Bata dubu Dari biyu yace ta karasa siyayya sauran ta siyi abinci,sai yamma yayi Shirin tafiya ya kamawa Ikhram daki a gidan,su Asabe sai godiya suke Masa ya cika musu gida da kayan abinci sai murna suke. Bayan Ikhram ta rakashi tace yaranku su dawo dakina mu dinga kwana tare Ina katifa ta a musu shimfida a kasa kawai in fa Kuna bukata idan bakwa so kuci gaba da kwana da abinku,suka ce me zai hana,Ikhram tace to kar yaron da yazo dakina sai dare in zasu kwanta,suka ce ba damuwa a haka kamar sun dauka amma d sunyi fada kishi ya motsa sai su dawo gidan jiya. Washe gari aka kawo kudin auren Chika Wanda a ranar aka tsaida rana wata daya tal,Papa yace tunda hakane a jira Rafeeq ya dawo shima a Kai nasa a hada tunda ya samu mata shima sai ayi rana daya an huta. Chika sai murna take a waya Misam ya fada mata an Kai kudi an sa rana, Misam yace a gyara min komai a saita min wajen nan dan ya shiga uku ya hadu da tubabbe sai ta Allah jaka a daka,Chika dariya tayi yace kiyi Shirin hada Lefen nan fa tace ba damuwa wani satin muka shirya,ni,Beauty da Mijinta zamuje, su shakatawa zasu je,yace to ba damuwa zan tura miki kudi kije kiyi International passport kawai tace to,suna ta Shirin biki. Annoor da wuri ya shiga asibitu yau yaci suits farare Kal dai dai jikinsa Yana takunsa na Mazaje masu Naira da ji da Kai,Maryam ce taji kamshinsa ya bugeta Wanda itama zuwanta kenan wajen aiki,tace Morning sir tana kwarkwasa ta Sha wanka kamar saliha harda saka Hijab a Saman Uniform dinta farare, tana faman binsa a baya da sauri kamar me tana kwarkwasa sabo da ta birge shi,hannunta rike da mukullin motarta me tsada,Baban Maryam Attajiri ne,motoci take hawa iri iri,Yana shiga Office bayan yayi Bismillah ya zauna a kujerarsa me jujjuyawa,tace Sir good morning yace dazu ba kin gaishe ni ba,mene na biyoni har Office,na baki Izini?,look bana son shashanci da watsa Kai,meye haka? kina wani karairaya da lankwashe lankwashe wa zai soki a haka? Ke ki shiga hankalinki fa, I'm not your mate,Stupid useless girl,nace bana so ba type dina bace ke ko dole ne,ana so dole ne,wlh idan kika sake min haka sai na koreki daga aiki, Dan masifa kizo gabana sabo da raini kina sosa kirji me zanyi da shi wlh ba abinda naji,banji komai ba,ba abinda ya motsa a jikina,I don't have feeling for you,get lost....ya furta a tsawace ,ta fice da gudu,tsaki ya ja kawai ya kunna laptop dinsa. Har ya fara aiki ya tsaya tare da jawo wayarsa ya kunna video din da aka tura musu na iskancin da yayi da Iman bai goge ba ashe,Yana kallo Yana murmushi,video din ya dakatar yayi zooming Yana kallo yace ga Inda Iman ta Kone can tana karama a nono ta Kone amma da ya fito sai tabon ya koma kasan booby dinta,gaskiya video din ma bai dauku sosai ba,yanda na fatattaka Iman ace wai haka haba Ina jarumi guda,Iman taji Maza da tana hayyacinta da tuni ta fara tsoro na,tana Ina yini Ina Kwana ba yankewa,murmushi yake shi kadai,yace video din short haka dis ba a ganin komai ma sosai. Iman kuwa tana kwance cikin bargon ta ta dakko wayarta tana kunna Whatsapp Taga Annoor ya sake turo mata video din da suka tsula tsiya ya rubuta tashi ki Kalli amarcin mu first night,Iman ta bude tana kallo tace yau ni Iman na shige su idona Yana ta fari,na koma kuka wato naji zafi kenan,Yaya zaiyi kisan Kai, Subhannallahi a kawo min dauki jama'a, ba kyan gani ta goge video din tana cewa Allah yasa kadan ne. Annoor kuwa yini yayi bai tsinana komai ba video din yake kallo,Jauro kuwa gidan Maman Annoor yaje da wuri yau,ta gama shirya breakfast yayi Sallama ya sameta tayi kwalliya ,Jauro a ransa yace Kai wannan da kyau take Yana satar kallonta a ransa Yana cewa Habiba- Maman Annoor,Habiba-Mama Kai gaba daya Habiba a tara da Maman Annoor shine farin ciki da nishadi,Maman Annoor ce ta fito ta zauna tana Jin kunyar Jauro tace Ina Kwana Baban Annoor,yace lafiya kalau ya aiki? tace Alhmdllh,yace wato dai kinki Aure ke baza kiyi ba,bai kamata ba,Maman Annoor tayi murmushi tace na baka zabi nasan baza kayi min zabin banza ba ka zaba min miji,Jauro a ransa yace na zabi kaina a fili Kuma yace da gaske kike? tace sosai ma ai zaman haka ba dadi,Jauro yace Inshaallah zan miki zabi na gari Wanda Kuma zai barki ki zamanki a gidanki ya dinga zuwa ko ya kika gani? Tace ae Hakan yafi ai,yace dama Annoor ne zaiyi aure,tace Annoor din? Yace ae shi fa,amma bai fada min ba kullum muna waya fa, Jauro yace kunya yake ji,amma ni na zaba Masa Iman ta gidana,Maman Annoor tace mashaallah abinda kayi yayi daidai ai itace wacce mahaukaciya ta haife ta ko? Jauro yace itace,ai dama sun Shaku da Annoor sosai na dade Ina tunanin ko son juna suke yi,Jauro yace ai shi yasa ma na hadasu sai wani nokewa suke wai basa son juna,Kuma yaran zamani ko anyi aure kullum complain ake ba a Jin dadin aure,aure ba dadi amma sai Kiga matayen Kuma suna ta yin ciki,Maman Annoor tayi dariya kawai,Jauro yace ke halina da ke sai kyau ba Hira,na dade da sanin saliha ce ke ki saki jikinki ki dinga Jin dadin Hira ana yi dake amma ke kullum kunya irinku Kuma sai tafka tafka ta karkashin kasa,dariya tayi ba shiri,Jauro yace bari na tafi dama abinda zan sanar miki kenan zan Kai Iman Asibiti taga babarta,tace to shike nan ka fada musu gaskiya ne? Yace duk na musu bayani Kuma sun dauki kaddara ma,rako shi tayi ya shiga mota driver ya ja shi suka tafi. Yana zuwa gida yace Iman ta fito,Haidar yace zai je shima,aka tafi da Haidar da Iman,bayan sun je Jauro ya ja su har ciki an sa wata dangar waya,