Sashe 55
Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Washe gari basu iya tashi da wuri ba sabo da basu yi bacci da wuri ba har sai da Naila tayi musu Breakfast ta bayar aka kawo musu sannan ma Rafeeq ya farka Yana duba agogo 11am ko Sallah basu yi ba,da sauri ya tashi ya karbi abincin yayi wanka tare da Sallah ,ya tashi Ikhram ta bude Ido a hankali, da kyar ta iya tashi zaune tace bazan iya tashi ba ka balla ni,Rafeeq ya dauketa a hankali ya kaita toilet tace fita to zan iya komai,ki bari na miki,ni bana so tana Jin haushi ya bata wahala murmushi yayi ya fita ta gasa kanta sosai sannan tayi wanka tare da tsarkake jikinta komai sai da tayi da kanta har brush sannan ta fito tana tafiya a wahale,Rafeeq duk murna ta isheshi so ma yake a ganshi shi ya matsu ya fita a kalle shi,Sallah ma a zaune tayi sannan ta shafa lotion sama sama ta saka sabon Leshi goguwar riga fitted tayi kyau sosai,tayi kwalliyarta tana kamshi,abincin ya dakko musu bedroom sabo da saukar zata mata wahala,yunwa take ji sosai taci komai ta koshi shima haka,Yana satar kallonta yanda ta kwabe fuska kamar zata yi kuka tunda ta tashi a haka take, ya rufawa kansa asiri yayi shuru bata so ma ya mata magana.
Yace bari naje gidanmu na dawo,tace to ka dawo da wuri,yace sai abinda kike so,Harara ta watsa Masa'' yayi dariya sannan ya fice ,su Asabe ne suka saka tsiya da sassafe su gidan Amarya zasu je,haka aka kawo su suna zuwa sai kwalawa lkhram kira suke,da kyar ta iya sakkowa ta bude musu kofa,Asabe ce da Amarya sai wata matar daban,kawayen su suna Inda Chika suke,Ikhram suka kalla tace ya haka? Ko har anyi abin ne? Yau na shiga uku yanzu baza ku bari a gama bikin ba? Ikhram tace ba mijina bane? Ni da kuka ce ba budurwa bace to Ina ruwanku ma wai da ni ne,ko ma me muka yi ai mijina ne,Asabe tace au dukanmu zakiyi? Bamu karya ba kizo ki mana girki,Ikhram tace nima kawo min aka yi ga ragowa can Kun San da haka me yasa baku zauna kunci a can ba.
Asabe tace kuzo mu koma bata da mutunci wannan,Ikhram tana kallon su suka tafi,ta koma ta kwanta a kujera a palon.
Rafeeq kuwa gidansu yaje wajen su Mima, sai nishadi yake kana ganinsa da fara'a,Mima tace yau dai za a kawo Amarya a gama a huta,Rafeeq yace laaa wai baku ga komai ba? Me suka tambaya,yace Baku gane ba wai ku? Baku ga goshina Yana kyalli ba? ai ni na angwance jiya ma Dinner din ma da an hakura kawai,ni Kuma ai naga farin dare jiya,Kai Aure me daraja yanzu da haka kawai da yanzu ance ni Dan iska ne fa amma ba ruwan kowa dani,inyi abina ko ciki ta samu babu me kawowa a Kai bare ace dan iska ne,Mummy ce tace tashi ka bar nan,dama wlh tunda na ganshi nasan da wata a kasa.
Mima tace gaskiya abin nan naku da sarkakiya a cikinsa kullum da abinda zaku fada mana ban yarda ba ke Badia Ina Maman Rafeeq ku kirata mu tafi naga Amaryar da kaina,yace ki zamanki zan kawota ta ganku ku ganta,Mima tace yaushe? Yace da yamma inshaallah kafin a tafi dinner tace to Ina jira,fita yayi ya koma gida.
Da yamma kuwa 5pm ana ta Shirin Dinner ya dakko Ikhram a mota,zata rufe fuska yace bude ayita ta kare yau kawai,taci kyau cikin shadda me tsada dark green,suna shiga Palo kowa yaga Malama ce,Mima kasa magana tayi ta kasa motsi bata ce komai ba,ta koma kamar gunki,Dukkan sauran matan ma haka suka yi sabo da abin yayi yawa sun gaji,Ikhram ta gaida su ba wacce ta amsa,Rafeeq yace to fatan kowa yaga Amarya ba sai Kun zo gidan ba Dan Allah idan tashin hankali za ayi banda gidana,ya mikar da Amarya yace muje suka tafi tana tafiya da kyar har mota suka koma gida.
Mima ta hau sallamar Baki tace an gama biki,ba dinner,ita ta kama wajen amma ta buga waya ta soke komai,kafin kace me Baki duk sun ware,Kawayen Amare da Yan uwa aka Maida su gidajensu,Spark kuwa ya kashe waya ma bacci suke ta ramawa ga gajiya,Baba ne ya kira Misam yace yazo ya dauki Amaryarsa ba kowa duk an sallami baki ma,dama Jira yake 6pm yaje,Misam yace dama ko ba a kirani ba zan zo na dauke ta
Annoor bikinsu saura sati daya shima sai shiri suke yi Amarya Iman gwanin birgewa taci kyau sosai,ta zama Busy sai gyara ake tura ta daga wannan sai wannan,duk wani wani Abu na gidan Annoor an gama tsara shi,sai zumudi yake Jauro Kuma yace baza ayi kida ko wani shagali sabo da su dama ya suka kare bare an Kara da sharholiya,suna so suyi Jauro yace Sam bazai yuwu ba a daura a Kai Amarya kawai,mata dai suyi yini kawai,Iman tace yinin ma mene amfaninsa,Habiba tace wlh zamu yi yini ranar asabar lahadi a daura aure a Kai Amarya kai Amarya ba Wanda zai min bikin yara lami sai munga idon makiya.
Lefe Annoor ya hada na gani na fada komai da aka saka na bajinta ne,Amarya Iman yau sai bayan magriba ta shugo gidan,Taga Ango a Palo Yana Shan tea ko kulashi Bata yi bata yi ba ta wuce, ji tayi an fisgo hannunta ta juyo da sauri,ya kalleta tare da jawota gefensa ta zauna yace me na miki ne wai? Kwana biyu naga bakya son kulani lafiya? Kuka ta saki Masa tace ni bana son auren,yace bakya so kike ta shirye shirye Kuma? tace nidai yanzu naji bana so a satin nan naji bana so kamar na kashe kaina.
Subhannallahi Annoor ya furta sabo da me to tace haka kawai bana yinka yanzu,Baki ya bude yace Kuma ya zama dole ba,jikinta ya shinshina ya lumshe Ido yace kamshin nan ya min,Baki ta turo ta kwanta a jikinsa tace Yaya Annoor yace na'am ya zaci abin kirki zata fada, tace zaka ga wulakanci in aka yi aure na dawo budurwa hmmmm ta ja Kwafa tace duk gorin da kake min sai kaji a jikinka,sai ka durkusa kayi min kuka kana hawaye,dariya yayi yace burinki kenan?
Ai ni na gama dake Iman baza ki rama ba no way,dariya tayi tace zaka gani,Kanta ta Maida Saman kirjinsa tace jikinka dadi Yaya har kamshin ma,yace a haka zaki rama din? Jauro ne ya shugo ta tashi da gudu ta shige bedroom dinta,Kawu ya Kalli Annoor yace kaji kunya,Annoor yace ta nawa Kuma kunya ni Kawu ai na gama jinta tunda kuka ga tsaraici na
Jauro yace ni ban gani ba Ina wajen da aka nuno fuskarka? Ina kaiwa Nan na kashe waya ta,Annoor yayi dariya yace Nan wajen ai a karshen video din yake,Jauro yace dama nan ne Ze end? wato Kai har ka hadda ce ma komai gashi kuwa ka tonawa kanka asiri wannan ya nuna da saninka ka zubarwa da Iman Mutunci,Annoor yace gashi na kusa sake yin na biyu.
Jauro yace Ina sarkin son Kunkuma ya shiga ne? yaje karbo dinkuna yanzu,yace dan Allah kuyi Masa fada kar ya auri wannan hannayensa zasu nakasa su shanye sabo da bata da komai a kirjinta gata Kuma babba ce ma, Hannayensa zasu daina aiki kuwa in yayi aure to babu kayan aiki, Annoor ya dinga dariya,Kawu ya sake tambaya Nabeel fa? Ya tafi gidan Abba Dolo abokinka,Kai ka kiyayi kanka da kiran wannan Sunan na manyan mutane ne wannan Sunan sai ni yafi karfinka kar na sake ji,Abba wai ku duk Kuna da nick name ne a kauye Kai gashi ance Baron mata,Jauro ya harari Annoor yace kayi hankali Inda na sawa Iman suna Sanabe zan iya sa Maka ya bika wlh,Annoor shuru yayi yasan halin Jauro sarai.
Na rasa me Nabeel yake zuwa yi a gidan Hashimu,shi ba abokinsa ba,Annoor yace yarsa yake so,yace wannan cokalin? Hidaya fa? Annoor yace ita Yar makaranta me tsiwa,ya mato a kanta,yanzu ya zaiyi da wannan aba ko Rabin kirjinsa sai ya lullubeta baza ma a hango kanta ba,Annoor yace to yace shi sai ita,Abba yace gwara ita yarinya ce zata iya girma ta ciko amma dai Haidar ban yarda da zabinsa ba, ya dakko wata basamudiya Kuma babu komai a kirjin wacce irin tabewa ce haka ta samu Haidar, wannan ko haihuwa tayi Danta sai an hada Masa da madara Yar kanti bare babba irin Haidar gadanka kusar yaki komai ya samu yace sai ya koshi zai hakura,kana ganin nama in ya fara ci sai ya koshi shi bai sai kadan ba bare wannan uhm...Jauro ya juya ya wuce part dinsa Yana girgiza Kai Yana jimami tare da furta Allah ya sawwake ko ni bazan so ta ba wlh bare Haidar Dina kyakyawa da shi.
Annoor yana ta sheka dariya yace gwara ma da Rahma ya aura wlh ko Nabeela.
Ayi ta min hakuri fans
AsmaBaffa[1/24, 5:49 PM] AsmaBaffa:
TANTIRIYA