← Book details Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 87

Sashe 4

Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

so wlh gaskiya indai haka ne ku daina zuwa gidana,Mima ta bude Baki tace akan wannan tambadaddiyar? Yace ae ita nake so ni dama irinta nake so,fitsararriyar? Yace ai tafi dadi kashe arna,ni da tana da kunya ma bazan so ta ba,nafi son tsagera wacce idonta a bushe yake in zuba iskanci na yanda nake so ta biye min muyi ta yin abin mu,dama na tara shi da yawa" me tayani nake nema sai gashi na samu,amma abinda kuke yi ba tsari sama,shi yasa ni kuka ga bana shiga safgar family. Mima tace ae lallai ka lalace Spark,dama can ni a lalace na nake,tarbiyya aka yi min? Dan Kunga bana magana shine kuke tunanin ni wani Ustaz ne? Miciji ma ya yake? Kunga Yana magana? Amma tsiyar da yake shukawa fa? ai duk iskancin miciji baya magana bai taba ba Kuma idan yayi abu sai a Sha mamaki to ni haka nake. Mima dariya tayi tace Allah ya hore Maka magana Spark wlh kana bani mamaki in ka Fadi Abu kamar ba Kai ba,Kuma a nutse Allah ya shiryeka,yace Ameen,matarka Kuma bazan so ta ba,Spark yace tunda Ina son abata ai ta haye,dama soyayyar Miji ake bukata Kuma ta samu sai yanda tayi dani,Maza su dinga wani cewa no body can control me,ba Wanda zai fada min abinda zanyi amma Yana shiga bedroom matar tace lock the door haka zai kulle Yana sauri,ke fa dangin mijinki basu miki haka ba Mima,Mima tace kaga ya isheka Kuma daga fadar magana biyu uku ka fada min taka tafi talatin,ka kyale ni Kuma wlh warning nazo yi Maka idan ka goyawa Misam baya yaki auren Wahida tamu ce ni da Kai,Spark yace wai ita Wahida nan Gold ne a tsakanin cinyoyinta ko kuwa AC ne a wajen,a likawa wannan a likawa wannan,matar duk da an gama lalubeta komai ya saki,to a Hakan Dan ubanku dole ko Misam ko Rafeeq sai ya aure ta,Spark yace Rafeeq? Ai dama Rafeeq kika bawa ita shine bai da budurwa,Mima tace da nayi wannan tunanin sai naga sunfi shiri da Misam. Spark yace wa ya fada miki ai har ziyara take kaiwa Rafeeq school,rannan ma a gidansa ta kwana da Allah yasa Rafeeq Dan iska ne da tuni kinyi Jika a waje,ta Allah ba taka ba cewar Mima, wai da gaske kake? Nasan fa baka karya Spark,yace ki tambayi Rafeeq din kiji,Mima sai ta yarda tace to shike nan amma dai dole Misam ko Rafeeq wani ya aure ta,Spark yace ni fa? Kafi karfi na kai,cewar Mima ta mike zata tafi ya mike ya rakata har Mota sannan ya dawo. Har magriba ta kusa wanka yayi a gurguje ya fito cikin jallabiya fara,Naila ta fito da milk a glass cup me Sanyi,da fruits a bowl,a Palo suka hadu tace anyi kira ma fa Yankan kankana ya dauka yayi Bismillah sannan yayi adduoi ya ci sannan ya dauki madarar ya shanye ya wuce masallaci da sauri. Ana yin sallah ya dawo gida an shirya Masa girki daban daban ya zauna yaci,Yana murmushi yace mashaallah so delicious,Naila tana Jin dadi itama tana ci yace je ki shirya,au da gaske kake yi? Yace ae mana makwaftanmu zan kaiki ku gaisa,Naila ta wuce tayi wanka ta shirya cikin turkysh Abaya maroon ta Sha kyau sosai ta fito,yace Larabawa Yana mata video har ta karaso,bakinsa ya kuskure tare da sake gyara sumarsa sannan suka fita a kafa ba tare da sun hau abin hawa ba,suka je makwaftansu har gidaje biyar sauran Kuma yace sai jibi zai kaita,sannan Kuma zai kaita dukkan gidajen Yan uwansa kaf. Ice cream suka siyo da kayan makulashe,Naila tace Ina na Mummy? gaskiya baka kyauta ba kace wani mijinta ya siya mata ba daidai bane,Spark ya kalleta Ledojin suna hannunsa Daya hannun Kuma ya rike Naila,suna tafiya yace sorry,bani zaka ba hakuri ba gida zaka je ka bawa Mima hakuri,shike nan zan ce tayi hakuri Inshaallah shike nan? Naila tayi murmushi tace ko kaifa. Suna komawa gida tun a Palo ya dauki Naila sai bedroom ya bajeta suka fara Kwalbewa. Washe gari Naila ce ta kira Chika ta daga tace Chika ni Mummy anya kuwa baza a kyaleta ba taci darajar Spark,Kinga Mamansa ce,Chika shewa tayi tace to yar dadi miji matar da tayi kisan Kai sannan ta miki sharri karki manta har yanzu bata San kece Jamilu ba,sannan dangi ma basu sani ba,sannan ki tuna fa ba a wanke ki daga zargi ba kowa ke ya sani da kinyi kisan Kai tunaninsu kina gidan yari,ai ba batun wani daga kafa wlh tunda na fara sai na idar da aikina ko kina so ko bakya so,ke a dole dadi miji. Naila tace shike nan Allah ya bamu sa'a ,Chika tace Ameen nima Ina da case da me Unguwa zan koma kansa. Misam ne ya kira Chika Bata San Ina ya samu number dinta ba,muryarsa ta tsinta taji Yana makyarkyata kamar ba shi da lafiya,tace lafiya? da kyar yake magana wai ki....zo...bani da lafiya,Chika ta rude tace kana Ina? Wani sabon hotel din ya fada mata ta nufi can direct,harda cewa kiyi sauri yanzu za a tafi dani gida,Chika da sauri taje a taxi ta wuce room din Kai tsaye,kofar ta bude da sauri ta shiga a rude,Saman bed ta hango shi yayi wani ranga ranga. Chika ta karasa gaban bed din da sauri tace Ina ma Ina da saurin kuka da nayi kuka yanzu,amma tsiyar ni sai naga mutuwa kiri kiri nake iya kuka,Nishi ya fara Yana furta ashhshsh...Chika dukawa tayi a kansa tana kokarin cire bargon da ya shige ciki,ba zato taji ya fisgota ta fado kansa ya Maida hannayensa tare da rungumeta,Chika tace wai mene haka Dan Allah ka sake ni,nifa ba Yar iska bace,Misam yace ni kuwa shine ya zaka yi soyayya da bazawari sai hakuri akwai mu da sakin layi sannan mu bama jira sabo da mun San kan komai. Chika tana kokawar kwatar kanta ta karfi amma ya hana hakan,yace tun yaushe nace Ina sonki kinki bani amsa kin barni sai jira nake, Chika ba shiri tace indai akan wannan ne Ina sonka nima na amince zan aure ka Dan Allah ka sake ni,murmushi yayi Yana karewa fuskarta kallo Ya furta saura Tabesting,Kinsan Tabesting Yana Kara dankon kauna,Chika ta ce mene Kuma Tabesting? yace Tabe ,na dan tattaba kayan dadi,sai kin min Uzuri sabo da soyayya da bazawari dole sai anyi hakuri damu,shi yasa da nazo zance kawai Tabesting shine zaman lafiya idan ba haka ba wata ta taba miki miji. Chika dariya tayi tace ba zai yuwu ba kuwa a dinga Tabesting Dina ta kwace kanta da kyar,ya fisgota again ta fado kansa,bakinta ya laluba ya fara tsotsa,Chika ta kasa tashi daga Jikinsa amma cewa take ka kyaleni ka bari please Bata da niyyar tashi,shi Kuma ba rike ta yayi ba,sai da taji hannayensa a cikin rigarta a Saman Boobs dinta" sannan ta dawo hayyacinta da kyar ta kwaci kanta a hannun Misam ta fice da gudu,ta bar shi jikinsa a mace gaba daya. Hanan ce zaune a Dan kurkubullin tsakar gidansu tana wanke kayan fitsarin yaran gidan su,gefe Kuma ga Mamanta tana dama Koko,Hanan ta Kalli kokon ta tabe baki tace kullum Koko tunda na dawo ban Sha shayi ba, Maman Hanan tace ai kina yin idda ki samu kiyi auren kisan wuta ta karfi,ko Idi KwarKwar ki samu a biya shi kudi ki aure shi Yana sakinki ki koma gidan Mohsin,Hanan tace tab wlh bazan koma ba ni burina tunda a sanadin Amaryarsa ya sake ni wlh itama sai ya saketa,sai na Hana su zaman lafiya,Kuma indai Ina raye to Naila baza ta haihu ba har abada,wlh bazan kyale su ba,yanda suka sa min bacin Rai na rasa Mohsin har abada...Baban Hanan ne ya shugo Dan Koli ya tsinci me take fada yace Allah ya Kara da kin San kina son mijin naki me ya hanaki biyayya,Kun dauka rubutun ku zaiyi amfani,bari kiji ko wajen uban wa zaku je wai ki Hana wata haihuwa ke din banza idan Allah ya tsaga yaro sai yazo duniya ke wacece da zaki Hana,wacce bata San kanta ba,Ina nan Ina jira naga yanda zaki bar gidan nan Jahila marar Ilimi,a'a a'a dakata karka yiwa Yata baki akan wasu yan iska, Dankoli yace Uwar banza wlh muna Nan sai kunyi nadama watarana" ya ja tsaki ya shige dakinsa. Basiru Kusa complain yaje ya yiwa Chika akan halin da yake ciki,yace Chika ki min rai ayi a gama aikin nan Tsohuwar nan tafi karfina,zata kashe ni billahillazi da ace zaki iya Ganin tsaraici na da na nuna miki ita kin gani taji jiki tayi ja ta dawo abar tausayi,Chika dariya take kamar ba gobe tace ba Nollywood kake bukata ba,uhm uhm Chika yanzu ko Nollywood sunyi hankali sun gyara film dinsu yanzu,wannan ta maidani kamar doki ba hutu ba komai,Chika tace ai kuwa lokacin gama aiki baiyi ba kwana nawa kwata kwata ba a Kai sati ba fa ai yanzu aka fara bari dai a canja Maka magani. Basiru yace Dan Allah ku agaza da sauri matar nan fa so take taga bayana,ni matata ba haka take ba,ke ni duk iskancin da nayi ban taba cin karo da irin Mummy ba,yanzu dalilin haka ta sa iskanci da mace wani neman mace duk dadinta ya sire min bana kauna. Yanzu Dan neman matan ma Basiru dainawa zaka yi? Tun yaushe Kuma mata sun fita kaina ko wacce ta je da jikakken gabanta bana so,Ina naga lafiyar neman wasu ma wannan matar duk ta fatattaka ni. Chika kuwa Naila ta bugawa waya lokacin Spark yayi Bako Kamal yazo suna tare,tace magani fa baya yiwa Baseeru sosai,Naila tace amma wannan Baseeru ba karamin rago bane,ai duk Wanda maganin nan bai Masa ba to a ragon ma na gaske ne,yanzu Kinga ni ba fita zai barni nayi ba bare naje wajen kaka,Chika tace ni aikin me nake sai na wakilce ki naje turo kudi na tafi,Naila tayi dariya tace ni fa aikin Nan ya ishe ni wlh bana so muyi abinda Spark dina zai ji haushi,Mamansa ce tafi wacce ta haife shi a wajensa haka yace min jiya itace komai dinsa,yanzu idan har ya ga nayi Masa haka fa,kiyi tunani Chika wlh da shine indai mutum ya shafe ni to ya
Chapter 4 · 0% Book details