Sashe 55
Noor Al Hayat Complete Hausa Novel · about 6 min read
da duvet, dai dai nan aka bude kofar dakin ya juya da sauri, khadijah ce ta shigo rike da leda karami tace "Yayanmu ga shi sanusi yace in baka aiken da kayi masa daxu, naga drugs ne dama baka da lafiya ne?" Kin cewa komai yyi ya rufe ido kamar mai bacci, ta isa kusa da shi ta durkusa tace "Toh ka ta shi kasha Yayanmu" tana fadin haka ta fiddo duk maganin tana duba prescription amma bata ga ni ba, guda daddaya ta cire gaba daya hudun ta dau table water da ta gani dakin ta dawo gefensa tace "Ka tashi kasha Yayanmu" ya bude idonsa da ya kada yace "Ajiye ki fita" bai taba mata magana yanda yyi mata ba a lkcn amma a tunaninta ko rashin lafiyan ne, kamar xata yi kuka tace "Toh ka fara sha don Allah Yayanmu" lkci daya ya ji kamar an cire gaba daya sympathy dake tare da shi, Ya mike kamar wani xaki ya fixgota cikin tsawa yace "I said leave Iman" hawaye ne ya cika idonta tana kallonsa, cikin rawar murya tace "Ohk" daga haka ta ajiye masa magungunan cikin leda ta ajiye ruwan ma ta mike, da sauri ya jawota ta fado jikinsa ta xaro ido a tsorace tace "Yayanmu" ya rungumeta gam hade da lumshe ido muryarsa na rawa yace "I don't want this to happen Iman, I...." Kasa ci gaba yayi jikinsa ya dau rawa, yasan he have tried for that long, the urge... He just don't understand it, it's unbearable.... It's different. Aliyu never gave her a chance to raise any alarm duk da kokarin yin hakan da ta dinga yi, kai kana ganinta kasan bata taba tsorata da shiga tashin hankali irin na moment din ba, gashi yyi depriving dinta damar rokonsa ta kuma yi masa tuni da cewa ita marainiya ce ko xai ji tausayinta, domin kuwa ya rufe bakin ta, and that was how everything happened, tana ji tana gani Aliyu ya raba ta da pride dinta, daga nan da ta rufe ido bata sake budewa ba sai bayan wasu mintuna. Kwance ta ganta dakin baby an rufeta da duvet, ta dinga bin dakin da kallo a hankali kamar me son tuna wani abun, ta runtse ido ta dalilin sara mata da taji kanta ke yi sosai, bude ido tayi da sauri kuma a tsorace don a lkcn komai ya dawo mata, xata mike xaune taji wani xafi gaba daya jikinta, kara ta saki ba tare da ta shirya yin hakan ba duk jikinta na rawa tana kiran Ummanta, dai dai nan aka bude dakin, bata san lkcn da wani karfi ya xo mata ba tayi ignoring axaban da take ji ta mike a gigice tana neman sauka kan gadon cikin tashin hankali take cewa "Don Allah yaya Aliyu kayi hakuri ina rokan ka, wlh mutuwa xan yi, kar ka xo don Allah" ya isa har gabanta yana kallonta da idanuwansa da suka yi ja xata gudu ya rikota ya xaunar da ita gefen gado shi ma ya xauna ba tare da ya bari sun hada ido ba muryarsa na rawa yace "Don Allah ki yafe min Iman, sure I cheat you, but..." Kasa ci gaba yyi ya sake hannunta ya rike kansa da yyi masa nauyi hawaye na xuba idonsa, ita ma kukan take a raunane tana son tashi wajen amma ta kasa, sauka yyi kan gadon ya durkusa kan kneels dinsa hawaye na xuba idonsa ya daura kan sa kan kafarta trying hard to speak yace "Ki dubi girman Allah ki yafe min Khadijah, I didn't do that intentionally, forgive me plss, I don't knw wat came over me, ba halina bane Iman, don Allah ki yafe bi...." Kuka kawai khadijah take tana ja baya jikinta na rawa, cikin sarkewar murya tace "Na ji, amma ka tafi don Allah ina rokon ka, please go" ya fi minti biyar durkushe gabanta kansa a duke har lkcn hawaye ya ki tsaya masa, ya ji duk ya tsani kansa, of all people why Iman, cike da karfin hali ya mike ya fita dakin. Khadijah ta fada kan gado ta dinga kuka, tun bayan rasuwar Abbanta sai a lokacin ta ji ba ta son duniyar gaba daya, xuciyarta ya karaya taji ita ma da Allah ya dau ranta a lkcn ta huta. Bacci me nauyi ne ya dauketa afterward, bata tashi farkawa ba sai da su baby suka dawo misalin karfe biyar na yamma, ta dinga kallon baby da ta tasheta da idanuwanta da suka kumbura sosai, baby ta ja baya da mamaki tace "Iman, what's wrong did you cried?" Hannu ta kai jikinta ta ji yyi mugun xafi, ta fita da sauri don kusan tare suka shigo gidan da Mumy, dakin ya Aliyu ta fara shiga ta ga baya nan, sannan ta sauka downstairs don har lkcn mumy da Anty khadijah ba su hauro sama ba, Anty khadijah duk ta gaji da xancen da mumy ke mata ta kagu ta wuce sama don kin xama ma ta yi a parlorn tana tsaye, da damuwa baby tace "Mumy kamar khadijah bata da lafiya...." Katse ta Anty khadijah tayi da sauri tana kallonta tace "Me ya sameta?" Mumy kanta sai da ta kalli Anty khadijah, can Anty khadijah ta ankare ta tabe baki tace "Abun ka da xuciyar musulunci ban da haka ina ruwana, a kan yarinyar da ake min gori a gidan nan dubi yanda na xabura don ba ta da lafiya kamar iklima ce ba lafiya" mumy na kallon baby tace "Me ya sameta" baby tace "Nima ban sani ba, her eyes are swollen kuma jikinta yayi xafi sosai" mikewa Mumy tayi ta wuce sama, sai da Anty khadijah ta shiga kitchen ta dau flask din da ta xuba ruwa taji an diba sannan tayi murmushi ta bi bayan mumy da sauri, Cire bargon Mumy tayi tana kallon khadijah, ita kanta sai da ta tayi mamakin irin xafin da jikinta yyi ga wani shivering da take idanuwanta sun kumbura, Anty khadijah dake ta kallonta ta shimfida damuwa karara fuskarta tace "Me ya same ki haka" khadijah bata iya tace komai ba sai rawa da jikinta yake, Fita Anty khadijah tayi ta nufi dakin Aliyu da sauri ta bude, ganin baya dakin ta shiga don kara tabbatar da cewa ba xanin gadon da ta gani dakin bane daxu da ta shigo sannan ta fita daga dakin, Mumy ta kalli baby tace "Dauko min wayata" Da sauri baby ta fita sai ga ta ta dawo da wayar, Mumy ta shiga kiran Aliyu, yana gidansa kwance for the 1st time tun da Daddy yyi furnishing masa gidan, idonsa a lumshe suke ya bude a hankali jin karan wayarsa ya dinga kallon kiran ganin Mumy ce har ya katse, sake bugowa aka yi, yayi karfin halin mikewa don xaxxabi ne sosai jikinsa, ya dau wayar ya kai kunne bayan ya daga cikin sanyin murya yyi mata sallama, da damuwa Mumy tace "Aliyu where are you, Khadijah bata da lafiya sosai, ka taho yanxu idan ya kama ku tafi asibiti ne sai ku wuce" Da farko rasa abinda xai ce ma Mumy yayi lkci daya hawaye ya cika idonsa, har sai da tace "Hello Abuturrab, are you there?" Yyi karfin halin gyada kai yace "Xan taho yanxu Mumy" daga haka ya katse wayar ya ajiye ya rike kansa hawaye na sakko mishi.