← Book details Noor Al Hayat Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 119 OF 168

Sashe 119

Noor Al Hayat Complete Hausa Novel · about 8 min read

Khaleel na xaune waje idonsa a kan wayar hannunsa Khadijah ta nufosa, ya daga kai yana kallonta har ta iso inda yake, yace "Is he awake?" Tace "Yace yana son ya ga shureim wai" Khaleel yace "Yana sama" ta d'an bude ido tace "Wajen wa?" Bai ce komai ba, hakan yasa ta hade rai tace "But me yasa ka bar sa ya je can? Why did u allow him go to him?" Khaleel ya ci gaba da danna wayarsa yace "He followed him, sae in hanasa..." Juyawa tayi a fusace ta wuce office din Aliyu, Khaleel ya d'an yi murmushi ya tashi ya shiga clinic din shi ma, Aliyu na tare da Dr Mukhtar Khadijah ta shigo office din, duk suka juya suna kallonta, ta dinga kallon office din tana neman shureim can ta hango sa kwance kan gadon masu ciki a office din yana bacci, karasawa tayi xata tashe sa, taji Aliyu yace "Don't wake him" ko kallonsa bata yi ba xata daga yaron taji jikinsa yyi xafi sosai, ta dinga kallonsa gabanta na faduwa, a firgice ya farka ta rikesa sosai tana kallonsa da damuwa tace "Shureim me ya faru, ur temperature is high" rungumeta yayi yyi lamo jikinta, ta sauke sa kan gadon ta nufi kofa, Aliyu ya bi ta da kallo, ba su kai ga kai wa kofar ba yaron ya shiga kwarara amai, ta dukar da shi da sauri ita ma ta duka hankalinta tashe tace "What's wrong shureim, me ka ci?" Dr Mukhtar ya taho gun su ya dagosa yana masa sannu, dai dai nan wata nurse ta shigo tana kallon Aliyu tace "Dr, ur attention" daga haka ta fita, Khadijah ta bi nurse din da kallo, Aliyu ya fita office din Dr Mukhtar ya cire ma Shureim rigar jikinsa yana rike da hannunsa ya isa table din Aliyu, duba sa yyi, bayan wani lkci ya ajiye stethoscope din hannunsa ya nuna ma Khadijah bathroom yace "Ki gyara masa jiki sai ki kwantar da shi kan gado, let me get him drug? Ya ci abinci?" Ta girgixa masa kai yace "Ohk" daga haka ya fita xuwa gun nurses, Ganin duk basa wajen yayi tunanin ko an kawo emergency ne, ya kalli direction din Emergency ward, yaga Aliyu tsaye ya jingina da bango, Karasawa Mukhtar yyi gun sa, ganin yanayinsa yace "Me ya faru Dr?" Kallonsa kawai Aliyu yake ya kasa cewa komai, Dr Mukhtar ya shiga cikin emergency ward din, khaleel ne kusa da gadon da sudais yake ya hade kansa da karfen gadon, Dr Mukhtar ya dinga bin Doctors din da kallo, ganin yanda suke tsaye hopelessly, can ya kalli Sudais lkci daya jikinsa yyi mugun sanyi, gaba daya he became lost of words ya kasa karasawa cikin ward din, juyawa yyi da kyar ya fita office din yana kallon Aliyu dake jingine da bango har lkcn, ya dafa shoulder dinsa cikin sanyin murya yace "Hardluck Doctor, Allah ya masa rahama" Aliyu bai iya yace komai tunaninsa daya a lkcn Khadijah, Khaleel ma ya fito ward din yana kallon Aliyu amma ya rasa abinda xai ce, Aliyu yyi karfin halin ce masa "Plss take her home" Khaleel ya bar wajen a sanyaye ya fiddo wayarsa yyi dialing number sudais, yana dagawa a hankali yace "Barrister the boy is late" daga haka ya katse wayar, kujera Aliyu ya nema ya xauna jin ya kasa ci gaba da tsayuwa, sai a sannan ya ji hawaye na sakko masa ya rike kan sa, how will Iman take this?? Who is to break the news to her, Khaleel ma na tsaye ya jingina da bango yana tunanin yanda xai yaudareta ya mayar da ita gida, can ya nufi sama xuwa office din Aliyu ya ganta ta fito office din rike da shureim, khaleel na ganinta sai da gabansa yyi mugun faduwa ya nufeta da sauri sai dai bai bari taga idonsa ba trying hard to be okay yace "Where did u see him?" Da damuwa tace "Amai yake ta yi Dr, kuma jikinsa da xafi" Khaleel ya duka yana kallonsa yace "What happen shureim" yace "I want go to Sudais" Khaleel ya hadiye abu da kyar yace "Okay xan kai ka my boy" daga haka ya mike yace "Bani wayar pls ina son inyi call mine is out of airtime" mika masa wayar hannunta khadijah tayi ya kama hannun Shureim yace "Mu koma ciki in duba sa" tace "Ai wani Dr ya duba sa yanxu" yace "Ehh let me check him again sai a basa magani" tace "Toh ku tafi, let me go to sudais..." da sauri ya juyo yace "Noo ki xo mu je sai ku tafi tare da shureim he won't be happy idan bai ga shureim ba" a hankali ta bi bayan Khaleel dake rike da shureim, office din Dr Aliyu ya shiga, ya xaunar da Shureim kan gadon office din, ya kalli khadijah yace "You stay with him ina xuwa" daga haka ya juya ya fita, Number Umma ya shiga dubawa a call logs dinta, Ummata... yaga tayi saving number da, nan ya gane number umma ce, yayi saurin kwashe number a tasa wayar, ya sauka kasa bayan yyi dialing, ba a dau lkci ba Umma ta dauka, ya gaisheta cikin sanyin murya yace "Umma khaleel ne, I called to inform you that Sudais is late umma, yanxu ya rasu" mikewa umma dake xaune tayi cikin tashin hankali tace "Innalillahi wa inna ilai raji'un ya rasu?" Jikin Khaleel yyi sanyi jin yanayin da umma ta shiga, a hankali yace "Ku yi hakuri Umma, but har yanxu Khadijah bata sani ba kuma ba a son ta sani a nan so plss, ban san ya xa ayi ko xaki kirata ki dai fada mata wani abu da xai sa ta wuce gida yanxu, cos we can never convince her taje gida ynxu" Kuka kawai Umma take ta kasa cewa komai ta katse wayar ta dinga salati wanda hakan ya ja hankalin Nanny ta shigo, cikin tashin hankali tace "Umma me ya faru?" Da kyar Umma ta iya ce mata "Sudais" tun umma bata fada ba Nanny ta san kwanan xancen ta fashe da kuka ta xube wajen tana salati ita ma, tausayin khadijah ya sa Umma ta kasa controlling kanta, kuka take kamar ranta xai fita, babu mai lallashin wani ita da Nanny, Khaleel ya kasa komawa sama gun khadijah duk iya kokarin sa na ganin ya dake ya ji ya kasa kuma, kujera ya nema shi ma ya xauna yana ganin abun kamar a mafarki yanxu shikenan yaron nan ya tafi, Nurses din ma gaba daya duk jikinsu a sanyaye yake, Aliyu yyi karfin halin fiddo wayarsa ya shiga kiran Mumy, bayan ta daga cikin sanyin murya yace "Mumy ya rasu yanxu" Yanda mumy ta rikice a lokacin sai ayi tunanin sun yi shekara shidda tare da yaron ne, ta dinga kuka kawai ya katse wayar sa,Sudais ne ya shigo reception din duk hankalinsa a tashe ya nufi khaleel cike da karfin hali yace "Dr plss kar ku ce min yaron nan ya rasu, tell me he is still alive" Khaleel ya kasa ce masa komai, Sudais ya tafi gun wata nurse yace "Take me to him plss" nurse din ta nuna masa emergency, da sauri ya shiga wajen, kallon gawar yaron ya dinga yi ganin kamar mai bacci da murmushin sa a fuska, sudais ya karasa gadon ya hade kai da karfe hawaye na sakko masa ya dinga nanata "Innalillahi wa inna ilai hi raji'un" Bai taba ba yaron mutuwa yanxu ba, ranan da aka haifesa tare da d'an uwansa ya tuno, da irin wahalar da khadijah ta sha kamar baxa ta yi ba, ya ji ya kasa controlling hawayen sa, memory din ya dinga dawo masa freah, tun daga san da yaran suka fara wayo, suka yi mugun sabawa da ahi har xuwa ranan da ya barsu suna kukan xa su bi sa amma har ya fita bai waiwayo su ba, cikin raunin murya sudais yace "Allahummaghfir li-fulanin Aliyu warfa' darajatahu fil-mahdiyyina, wakhlufhu fi'aqibihi fil-ghaabirina, waghfir-lanaa wa lahu yaa Rabbal-'aalamina, wafsah lahu fee qabrihi wa nawwir lahu feehi" daga haka ya karasa rufe masa idanuwansa amma ya kasa barin dakin hawaye na xuba idonsa, ya jima bai ji mutuwar da ta taba sa haka ba tun bayan rasuwar maminsa 3 years back, hakan yasa ya kasa daina hawaye, ya ki fita ward din don gani yake kamar yaron xai tashi. Da kyar Umma ta iya dialing number Khadijah, khaleel dake xaune ya jingina da kujera jin wayar na vibrate ya kalla da sauri ganin Umma ke kiranta ya mike ya ba wata nurse yace "Plss ma ki dan taimaka ki kai ma warce ke office din Dr Aliyu wayar nan" ta amsa ta wuce ta kai ma khadijah, a stairs suka kusa cin karo xata sakko, nurse din ta mika mata khadijah ta karba ganin umma ke kiranta ta daga wayar, Umma tayi gathering courage bayan ta saita muryarta tace "Khadijah ki dawo gida yanxu ina son ganin ki" hankalin khadijah ya tashi sosai jin yanayin muryar umma a tsorace tace "Umma baki da lafiya ne?" Hawaye na sakko ma Umma cikin sanyin tace "Ehh bana jin dadi ki dawo yanxu kin ji daughter" tashin hankali ne sosai tare da Khadijah ta dinga kallon wayar sannan ta sauka kasa da sauri, khaleel na ganinta ya mike da sauri, ta nufe sa da damuwa tace "Dr Umma ce ta kira wai bata da lafiya yanxu" ya dake yace "Subhanallah, bata da lafiya kuma?" Ta gyada masa kai hawaye cike idonta, yace "Toh bari inyi dropping din ki gidan yanxu..." Tace "Toh, Shureim din yana ta aman har yanxu amma wani Dr na gun sa" Khaleel yace "Toh shkkn mu je" juyawa tayi ta nufi ward da little sudais yake kafin a kai sa emergency tace "Let me check sudais kafin in tafi pls" Khaleel bai san lkcn da ya fixgota ba ta kusa fadawa kansa da mamaki take kallonsa, ya wara ido yace "Mu je, idan mun dawo sai ki duba sa, bacci yake daga can na fito yanxu" kasa cewa komai tayi Khaleel na rike da hannunta ya nufi kofar fita ta dinga bin sa, Aliyu dake xaune one side of the
Chapter 119 · 0% Book details