Sashe 167
Noor Al Hayat Complete Hausa Novel · about 4 min read
karfin hali tayi tace "Nima ku yafe min kawu, Allah ya yafe mana baki daya" hatta Maimuna sai da tace da khadijah a yayyafe da xasu wuce, ganin bata ga kishiyarta ba tace "Mama Ina mamansu Usman?" Maimuna tace "Ta amshi takardar ta ta wuce kusan shekara kenan" khadijah bata ce komai ba duk jikinta yayi sanyi har suka bar gidan xuwa inda xa su samu mota xuwa kano. Sai bayan la'asar suka shigo kano, Khadijah sai bata fuska take irin ita ta gaji din nan, ya langwabar da kai yace "Toh ai we still have 3 more hours journey kike bata fuska madam" ta xaro ido tana kallonsa tace "Ni dai na gaji wllh" murmushi yayi yace "Just reserve this comment, xa su maki amfani anjima idan mun isa gida da daddare" Kallonsa kawai take kamar mai son gane ma'anar abinda yace, can tace "Kamar ya?" instructing din mai adai daitan da ya tsayar masu yyi yace "Airport xa ka kai mu" Khadijah ta turo baki ta shiga shima ya shiga yana matsa cinyarta a hankali, tayi kara tana kallonsa, dauke kai yayi da sauri yana murmushi, har suka isa airport idonsa na kan wayarsa da yake dannawa, ya siyar masu tickets na kaduna, hudu da rabi jirgin ya tashi, cikin few minutes suka sauka kaduna. A gajiye ta shiga parlor ta wuce dakinta direct ta fada kan gado, bayan kusan minti biyar ya bude kofar dakin yana kallonta yace "Sallahn fa?" Kallonsa tayi a hankali tace "Xan yi" yace "Toh tashi kiyi" Sai da ya idar da sllhn shi ma sannan ya fita eatry siyo masu abinci, yana dawowa ya shigo dakinta, xaune ya sameta kan darduma yace "Come down mu ci abinci" Tace "Sai na fara wanka" yace "Toh jira ni in xo muyi" mikewa tayi da sauri ta shige bathroom din ta sa makulli, yana dariya ya juya ya fita dakin. Karfe goma na dare tana kwance parlor kan 3 seater har bacci ya dauketa taji an dauketa kamar baby, ta bude ido a hankali tana kallonsa, ya manna mata kiss a lips dinta ya shiga bedroom dinsa ya kwantar da ita saman gado, ya kwanta shi ma ya shige jikinta... Kamar xata yi kuka tace "Bacci fa nake ji" yayi kasa da murya yace "Wai baki son mu tafi da tsaraban baby mai kama da ke UK ne?" Hararansa tayi ta juya masa baya tana turo baki, ya marairaice mata yace "Plsss Ummu Shureim" kukan shagwaba ta fara masa as usual, nan ta kara rikitar da shi, ita ma dai kamar jira take ta bada kai bori ya hau, they couldn't just get enough of each other, ta kankamesa kamar xata koma jikinsa su xama daya, ya kai bakinsa kunnenta cikin sanyin murya yace "I love you Iman..." Shiru tayi idonta a lumshe, bayan wani lokaci ta kwanta kan kirjinsa a hankali tace "I love you more Abu Shureim" kissing dinta ya shiga yi, and that really turn her on. Da asuba tare suka yi wanka ya ja su sallah a dakin, a hankali ta dawo kusa da shi ta durkusa murya can kasa tace "Good morning Abu Shureim" ya jawota jikinsa yace "Morning Ummu Shureim...." Murmushi tayi tace "I am missing him" yace "You better don't, shi din me iyaye ne da yawa, so kar ma ki wani sa shi a rai" shiru tayi bata ce komai ba, yace "Ki hada abubuwan da kika san xa ki bukata, anjima xa mu wuce airport" tace "But I have everything back there, a can gidana..." Kallonta ya dinga yi kafin yyi murmushi yace "Kina tunanin xan je gidan ki in xauna wife?" Shiru tayi tana kallonsa, yyi yar dariya yace "Lallai, I rather rent a new flat, balle ma muna da apartment can din, kawai I prefer staying a gun aunt dina ne saboda kadaici" murmushi tayi bata dai ce komai ba, sai dai ita ma hakan ya mata, coz she don't think xata iya xama gida daya da su Khaleel, it's just not possible, lakutan hancinta yyi yace "Kin fi son can ne saboda yar uwar ki" da sauri tace "Not at all, ur wish is my command sir...." Rungume ta yayi yace "That's sweet of you baby"