← Book details Noor Al Hayat Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 165 OF 168

Sashe 165

Noor Al Hayat Complete Hausa Novel · about 8 min read

bayan wani lkci ta Dago a sanyaye tana kallonsa, murmushi yayi yace "Is that okay?" Girgixa masa kai tayi a hankali tace "Barrister ka kyalesa kawai, na yafe masa even for the sake of my dad" Karban takardan Aliyu yyi yana dubawa, Barrister na kallonta yace "Are sure Amira?" Kai ta gyada masa tana murmushi tace "Sure Barrister, na yafe ma kawu na, sai dai kuma tsakaninsa da mahaliccin sa" mikewa Barrister yayi yace "Toh Alhmdllh, Allah ya yafe mana gaba daya, but I don't think ur forgiveness will count, coz dukiyar marayu yyi tampering da" Aliyu na gyada Kai yace "Haka ne" Barrister yace "Alryt xan koma, abinda ya kawo ni kenan dama" tace "Toh nagode sosai Barrister, bari in kawo maka ruwa" yace "Noo Amira, am okay" Tare suka fita da Aliyu, a sanyaye ta wuce sama don ita da gaske take jin ta yafe ma kawun ta. Gyara bedroom dinta tayi ta share ta goge ko ina, ta fito dakin kenan taga Aliyu ma ya fito rike da tray din abincin da ta kai masa da rana, karasawa tayi ta amsa tray din hannunsa, yana kallonta yace "Thank you" bata ce komai ba ta sauka downstairs ta wuce Kitchen. Tana xaune kan darduma bayan ta idar da magrib ya shigo dakin ya xauna gefen gado yace "Mu je ki raka ni" tace "Ina?" Yace "Gida, xan dauko wasu files a can" ta girgixa kai tace "A'a baxan fita ba, ni...." Ya katse ta yace "Ba fa shiga gidan xa ki yi ba" tace "Eh na sani" ya marairaice yace "Plss Ummu Shureim" turo baki tayi kamar xata yi kuka, yayi murmushi ya mike yace "Am waiting for you downstairs" A hankali ta mike ta linke pray mat din ta fita dakin, a kofar gidansu yayi parking yana kallonta yace "Baxan dade ba xan fito yanxu" kasa cewa komai tayi don sai take ga kamar bai dace ta ki shiga ba, can dai tace "Bari in gaida mumy" yace "Noo, ki bari ran Sunday sai mu xo gaisheta, it's already late yanxu" kallonsa ta tsaya yi, ya gyada kai yace "Yea dear" daga haka ya juya ya wuce ciki, kamar yanda ya fada bai dade ba ya fito ya ajiye takardun bayan mota sannan ya shiga maxaunin driver suka bar layin, yace "Me kike son ci in siya maki" ta girgixa kai tace "I am not hungry" yace "Nasan bakya Jin yunwa... abun dadi nake nufi" tace "Baxan ci komai ba" ya kamo hannunta yace "A'a, gwara dai a siya maki ko kaxa ce koh?" tace "Ni nace maka bana ci" parking yayi gun da ake siyar da kaji yace "Ai baki isa ba.." Daga haka ya fita ya siyo masu guda biyu, ya bude bayan mota ya ajiye, yana kallonta yace "Fresh milk kike so ko youghurt?" Tace "Daxu fa na ci abinci me xanyi da yoghurt ko fresh milk" Yar dariya yayi yace "Toh naji ni xan siya in sha" gun da ake siyarwa ya kara parking ya fita ya siyo chill fresh milk ya bude back seat ya ajiye sannan suka dau hanyar gida, da kyar khadijah ta yarda ta xauna parlor tana bata fuska, ta dinga kallon kajin da ya ajiye gabanta sai kamshi yake ga Madara a glass cup a gefe, so mouth watering, a hankali ta kai hannu ta dau cinyar kaxa daya tace "Ni wannan ya isheni" ya kalleta bai ce komai ba ya dau naman shi ma ya kai bakinsa, satan kallonsa tayi bayan ta cinye na hannunta don sosai naman yayi mata dadi, ta turo baki tace "Ashe ma da dadi" ya danne dariyar sa ko kallonta bai yi ba, ta dau wani kaxan ta fara ci, a haka sai da ta kusa cin rabin wanda ya ajiye mata, ta dau madaran glass cup din ta shanye gaba daya, sai a sannan ya dago yana dubanta yace "Amma da muka shigo ne kika fara jin yunwan koh?" Mikewa tayi da sauri ta wuce sama tace "Nima ban sani ba" Murmushi yayi ya bi ta da kallo kamar yanda ita ma take murmushin ta wuce sama, cire kayan jikinta tayi ta linke ta ajiye sannan ta shiga bathroom, wanke bakinta tayi, tayi wankan ta fito, Bata wani jima sosai gaban mirror ba, ta feshe jikinta da turarruka kala kala ta dau kayan baccinta ta sa, sannan ta sa net a dogon gashinta ta kashe wutan dakin ta hau saman gado ta kwanta ta ja duvet ta rufe jikinta ta lumshe ido. Har kusan karfe sha daya ta kasa bacci sabida thirst da take ta ji, ta tashi daga karshe ta sauka kan gadon, ta nufi kofa ta bude a hankali ta fito tana kallon kofar dakinsa dake a rufe, sauka downstairs tayi taga wutan parlorn gaba daya a kashe har kitchen, kunna wutan parlorn tayi ta nufi kitchen ta shiga tana kokarin kunna switch taji an cafkota, ihu ta fasa a mugun tsorace, ya kunna wutan da sauri ganin da gaske ta tsorata ya rungumeta yace "I am sorry iman, I didn't mean to scare the life out of you, wasa nake maki, kiyi hakuri plss" hawaye ya dinga xuba idonta jikinta na bari xuciyarta na bugawa, tausayinta yaji ganin da gaske ta tsorata, ya kasa karasa sauran coffeen da ya rage cup din hannunsa ya ajiye, yana rike da ita ya kashe wutan suka fito yace "I heard ur footsteps shi yasa na kashe wutan, am sorry for scaring you..." ita dai bata ce komai ba har lkcn xuciyarta bai dawo dai dai ba, suna isa stairs ya juyo da sauri yana kallonta yace "Me kika sakko yi" cikin sanyin murya tace "Ruwa xan sha" saketa yayi don xuwa ya dauko mata ruwan ta bi bayansa, yayi murmushi ya bude fridge ya fiddo ruwa ya xuba mata a cup ya mika mata ta amsa ta sha ya karbi cup din ya ajiye, yana rike da ita suka wuce sama bude dakinsa yayi xata kwace hannunta ta wuce nata dakin ya ki saketa ya jawota dakinsa ya rufe kofar, sanyi ne sosai a dakin saboda Ac da ya kure ga fitila kuma a kashe, xata bude kofa ta fita ya riketa murya can kasa yace "Kin san har yanxu ba muyi sallah mun nuna godiya ga Allah.. mu yi addu'ar xaman lafiya da kwanciyar hankali mai dorewa ba Iman?" Da sauri tace "Ni dai nayi, Kai ne dai baka yi ba" yace "Noo kamata yayi muyi tare" tace "I am not clean...." Kallonta ya dinga yi cikin duhun yace "Really??" gabanta na faduwa tace "Ehh" yace "Ban yarda ba" ta hade rai tace "Saboda ni makaryaciya ce?" Yar dariya yayi taji ya dauketa cak sai saman gado, ya kwantar da ita yace "I have to check for my self..." Kara tayi a rikice tace "Nashiga uku, don..." Bai bari ta karasa ba ya rufe bakinta, tun tana turasa tana son kwace kanta har ta gaji, lkci daya kuma jikinta ya mutu, kwata kwata Aliyu bai bata breathing space ba, ya dinga exploring dinta as if his life depend on that... daga karshe ta sakar masa jiki gaba daya, sai dai bakinta bai daina cewa stop it plss idan ma ba kasa kunne kayi sosai ba baxa ka ji me take cewa ba, lkci daya ta rikice masa ganin ba da wasa yake ba, nan ta fara hawaye tana rokonsa, sai take ganin abun kamar na 7 years back, the only difference is that he is not fierce, just romantic and very careful, upon her plea bai iya ya kyaleta ba duk da yayi kokarin ganin yayi hakan amma ya kasa.... Bayan lokaci me tsawo ya dago a hankali ya ga bata gefensa kamar ynda ya bar ta, mikewa xaune yayi da sauri, shesshekar kukanta ya dinga ji can other side of the bed, ya tashi da kyar ya nufi wajen, takurewa tayi waje daya tana kuka a hankali, jikinsa yyi sanyi ya duka gabanta yace "I am very sorry Iman, I...." Rasa abinda xae ce mata yyi ya dagota ta fashe da matsanancin kuka, ya rungume ta xuciyarsa na bugawa yace "I didn't mean to hurt you again" gaba daya tayi laushi, kuka kawai take, ya dagota ya kwantar kan gadon yace "Kiyi hakuri plss Iman, forgive me...." cikin rawar murya tace "Kace min baxan ji xafi ba" Kallonta yake cikin duhun don bai ma san ya fadi hakan ba, ya kwantar da ita kirjinsa a hankali yace "But did you feeling any pain?" Kai ta dinga gyada masa hawaye na xubo mata, yayi shiru bayan wani lkci ya kai bakinsa kunnenta yace "Just like the 1st experience?" Girgixa masa kai tayi, Yana shafa bayanta yana murmushi sanin da ba dan shi yyi deflower dinta ba da bbu abinda xai hanasa cewa budurwa ce ita, kwantar da ita yayi ya mike ya shiga bathroom, ya hada mata ruwan wanka, ya dawo ya kai ta bathroom din, shi ya taimaka tayi wanka tana nonnokewa sannan ya fito tare da ita, babu bata lokaci kuma bacci ya dauketa, sai a sannan ya kunna wutan dakin yana kallon bedsheet din gadon, Bai ga abinda yake xato ba, yayi murmushi ya dawo kusa da ita yana kallonta yana Kara jin wani mugun sonta na fixgarsa, it's just great being with her, and it's the sweetest thing he have ever imagined, tashi yayi daga karshe ya shiga bathroom yayi wanka shi ma ya fito ya shirya sannan ya kashe wutan dakin ya kwanta kusa da ita ta shige jikinsa kamar jira take, ya kankameta hade da lumshe ido.
Chapter 165 · 0% Book details