Sashe 117
Noor Al Hayat Complete Hausa Novel · about 8 min read
xo yi gidan nan malam?" Ba tare da ya kalleta ba yace "Ur son, yana son ganin ki" Bata san lkcn da ta fito parlorn ba ta taho gabansa tace "Yana ina?" Ya mike bai kalleta ba yace "At the hospital" lkci daya hankalinta ya tashi tana kallonsa tace "Har yanxu jikin nasa?" Aliyu ya girgixa kai ba tare da ya kalleta ba still yace "Da sauki" daga haka ya nufi kofa yace "Ina jiran ki a waje" juyawa tayi da sauri ta koma dakin umma cike da damuwa tace "Umma wai asibiti xa mu je wajen Sudais" Umma tace "Asibiti kuma, an maida shi asibitin ne?" Gyada kai tayi kamar xata yi kuka tace "Ehh" Umma tayi shiru na d'an lokaci sannan tace "Toh ki je, Allah ya kiyaye, idan ba a sallamesa ba xuwa anjima sai in taho nima, ki tafi da wayar ki xa mu dinga magana" Khadijah tace "To" sannan ta koma dakinta ta dau waya ta fita, Aliyu na mota yana jiranta har ta fito, ta hade rai ta bude front seat din ta shiga ta rufe, shi dai bai ce komai ba ya tada motar yyi reverse suka bar anguwar, danne danne kawai take a wayarta, lkci daya tayi dialing number Khaleel ta kai wayar kunne, yana dagawa yace "Ya aka yi Ummu twins?" Ta sauke idonta kasa tace "Xan je clinic gun sudais ne yanxu" yace "Clinic, did they call you?" Ta gyada kai a hankali tace "Ehh" yace "Ohk toh Allah ya tsare, ke da waye?" A takaice tace "Driver!" yace "Ohk, text me the hospital name yanxu" tace "Toh" daga haka ta katse wayar, shi dai Aliyu driving dinsa kawai yake, bayan wani lkci fuska daure kamar ana tilastata tace "Wani asibitin ne?" Ba tare da ya kalleta ba yace "Ban sani ba" wani kallo ta dinga masa ganin ko waigo wa bai yi ba tayi tsaki, har suka isa asibitin babu wanda yace komai cikinsu, bayan yyi parking ya bude motar ya fita ya nufi entrance din clinic din, sosai ta ji ranta ya baci ta fito motar ta rufe tana hararansa, ba tare da ya juyo ba yyi locking motar da makullin hannunsa, sai da ta karanta sunan clinic din sannan ta bi bayansa tana turo baki, tuni ya shige ward kafin ta shigo reception, ta dinga kalle kalle ta rasa inda ya shiga, gaishe da nurses dake wajen tayi, wata nurse tace "Tare ku ke da Dr Aliyu?" Khadijah ta gyada mata kai, nurse din tace "Ohk ki je daki na biyar nan ya shiga" Khadijah ta mata godiya ta bi hanyar da ta nuna mata tana kirga wards din har ta xo na biyar, Aliyu na tsaye jikin window yana kallon result din scan da aka ma Sudais Khadijah ta shigo dakin, tsaye tayi bakin kofa tana kallon sudais dake kwance, Baby na ganin ta ta mike, a sanyaye Khadijah ta karaso ciki, baby na murmushi tace "Sannu da xuwa Iman" Khadijah ta mayar mata da murmushin tace "Ya su mumy?" Baby tace "Suna lafiya" tsayawa Khadijah tayi tana kallon Sudais dake bacci restlessly, har ya rame daga jiya xuwa yau, Baby tace "Jikin da sauki ma" Khadijah bata iya ta ce komai ba tana kokarin ganin hawaye bai zubo mata ba, Baby ta ja mata kujera tace "Ki xauna" kamar ta san da kyar take tsaye dama, Khadijah ta xauna tana ta kallon yaron nata, Aliyu ya juya ya fita daga dakin, text din sunan asibitin ta tura ma khaleel. Ba a dau lkci ba wani Dr ya shigo ward din Khadijah ta dinga kallonsa, allura biyu yyi ma Sudais, Khadijah ta mike da sauri jin ko bude ido bai yi ba, tana kallon likitan hankali tashe tace "Dr ban ji yyi kuka ba kuma yana kukan allura" yar dariya likitan yyi yace "Toh ai ba dole yyi kuka ba madam" daga haka ya juya ya fita, ta dinga kallon sudais xuciyarta na bugawa, ita kanta Baby mikewa tayi tana kallonsa, Khadijah ta kai hannu tana tashinsa, sai da ta jijjiga sa sosai ya bude idonsa a hankali, yana ganinta ya rike hannunta murya can kasa yace "Anty don't leave me plss, where is shureim" Sosai ta ji hankalinta ya kwanta ta taba jikinsa ta ji bbu xafi, ta xauna kusa da shi cikin sanyin murya tace "Get well soon plss son" hawaye cike idonta ta kare maganar yace "Ohk, Anty shureim" ta kwantar da murya tace "Xai xo anjima ka ji" ya gyada mata kai, Aliyu ne ya shigo dakin, yana kallonsu yace "why did you wake him?" Ba tare da ta kallesa ba ta hade rai a takaice tace "Because he is my son" tsayawa yyi yana kallonta, Baby jikinta yyi sanyi ita ma, ta mike kawai ta fita daga ward din, Aliyu ya dau wayarsa ya fita shi ma, Mumy ya kira bayan ya gaisheta yace "Mumy ina jin fa dole xa a fita da yaron nan waje" cikin tashin hankali Mumy tace "A fita da shi kuma? Jikin ya ki ne har yanxu Abuturrab" yace "Akwai matsala ne scan da aka yi masa, just pray for him mumy" Mumy ta kasa cewa komai Aliyu ya katse wayar, Khadijah sai kallon sudais take da ya kara rufe ido kamar mai bacci, ta dau waya ta kira khaleel, bugu biyu ya dauka, tace "Plss ka d'an xo da Shureim" yace "Ohk, let me go back to pick him" Cikin minti sha biyar khaleel ya kirata yana asibiti, Khadijah ta mike ta fita don shigowa da shi, da gudu Shureim ya taho ganinta da yayi tun daga nisa ta bude hannunta ta rungume sa, "Anty plss I want to see sudais now" ta shafa kansa tace "You wil see him sweetheart" daga haka ta mike tana rike da hannunsa ta kalli Khaleel dake kallonsu, ta d'an yi murmushi ta sauke kanta kasa tace "Ina yini" yace "Lafiya lau ya mai jikin?" Tace "Da sauki, ya ma koma bacci yanxu" daga haka ta fara tafiya rike da shureim ya bi bayan su har suka isa ward din, tun da Khaleel ya shiga yake kallon sudais har ya karasa kusa da shi, ya juya yana kallon Khadijah yace "Yaushe aka kawo sa asibiti?" Ta bude hannu alamar bata sani ba, yace "Wa ya kawo sa?" Ta turo baki tace "Shi ya kawo sa" khaleel yace "Ina yake?" Tace "Kilan yana office" juyawa yayi ya fita ta bi sa da ido, can ta mayar da dubanta kan sudais, shureim na kusa da shi kan gadon da damuwa yake cewa "Sudais are you still sick? Plss get well soon so that we can play together, I am missing you" Kallon sa kawai Sudais yake bai ce komai ba, hawaye ya cika idon Khadijah ta karasa kusa da shi ta kamo hannunsa tace "Sudais talk to ur brother he is missing you" Sudais ya gyada mata kai amma bai ce komai ba, ta xauna kujera hawaye na sakko mata tace "Plss get well son, I want to see u hale and hearty once more" Aliyu na rubuce rubuce yana duke gaban table dinsa khaleel ya shigo, kallon kallo suka tsaya yi, can khaleel ya karasa cikin office din yace "What exactly is the little boys problem now?" Ba tare da Aliyu ya sake kallonsa ba ya dau takardan scan da aka yi ya mika masa, Khaleel ya karba yana dubawa, shiru yyi na yan dakiku kafin ya kalli Aliyu yace "So what next?" Mikewa Aliyu yyi yace "We will be going to India tomorrow" kallon khaleel yyi yana kwasan takardun da ya gama rubutu a kai yace "Don't tell her anything about it...." Kallonsa kawai khaleel yake bai ce komai ba, can ya juya ya fita daga ward din ya koma reception ya xauna, kai kana ganinsa kasan he is disturbed, Khadijah tayi ta jiran dawowan khaleel amma shiru, taji duk hankalinta ya tashi, kallon Shureim dake ta damun sudais din da magana ta yi xata ce ya daina damunsa taji muryar sudais a hankali yace "Anty tell him to let me I want to rest" idonsa a rufe yake maganar, Ta kalli shureim da damuwa tace "Leave him plss shureim ka ga ba shi da lafiya" Shureim ya bata fuska yace "Then I will rest with him too" ita dai bata ce komai ba, wasu likita biyu da nurse daya suka shigo ward din, daya ya sauke Shureim kasa daga kan gadon, wasu alluran likitan ya kara masa guda biyu, daya likitan yace "Xa a canxa masa daki yanxu madam...." Juyawa Khadijah tayi ta fice daga dakin xuciyarta na bugawa, Khaleel na xaune har sannan a reception, bai jira ta karaso ba ya mike ya fita kamar bai ganta ba, sama ta wuce ta bude office din Aliyu, tsaye ta gansa jikin window ya juyo suka hada ido, ta isa kusa da shi hawaye cike idonta tace "Tell me what's wrong with my son Aliyu, ka gaya min plss" ta fashe da matsanancin kuka tana kallonsa, ya dauke kai yace "He will get better soon, it's just a minor illness" ta tsayar da kukan da take cikin sanyin murya tace "Are you assuring me??" Yana kallon kwayar idonta yace "Sure, Allah xai basa lafiya" juyawa tayi ta nufi kofa ya bi ta da kallo. Karfe Biyar na yamma Umma ta xo clinic din, hankalinta ya tashi sosai ganin Sudais ita ma, Khadijah dake xaune cikin sanyin murya tace "Umma kawai xaxxabi ne, Allah xai basa lafiya" ita dai umma bata ce komai ba, abincin da ta kawo ma bai ci ba, khaleel yace ta bar sa anjima xai ci ana basa abinci a drip, Da ladabi Aliyu ya shigo ward din ya gaida umma ya fita, har aka yi isha suna clinic din, Aliyu ya samu khaleel dake xaune waje yace "You tell her to go home it's getting late" Khaleel bai kallesa ba yace "Allow her to be with her son, kuma it's better ka gaya mata matsalar yaran sai ta bi ku xuwa India gobe" Aliyu bai ce komai ba na kusan minti daya, can ya juya ya bar wajen, tara saura umma ta wuce, babu yanda Khadijah bata yi da shureim ya bi ta ba amma