Sashe 91
Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Gajiya yayi da zama da tunani ya tashi ya fita yana zagaya gidan gonar, sashen tsuntsaye ya tafi, acan ya shantake yana kallon Halittun ubangiji, tsuntsaye gasu nan kala kalanda Alhajin yake kiwo danginsu Dawisu, Aku, Kanari da sauran tsuntsaye masu tashi kala kala a keji nan su ga kuma tattabaru nan irin
asashe daban daban Jikinsu ka
ai abin sha'awa.
Kukan tsuntsayen da surutun masu kula da gurin ne ya
ebe masa kewa har besan lokacin daya
auka ba seda wani daga cikin yaran Alhajin yayi kiransa.
Masaukin daya tarar da Alhajin yafi kowanne ha
uwa a gidan gonar, yana zaune kan Luntsumemiyar Rolar chair two sitter irin zaman da yayi da suturar da take jikinsa kamar wani basarake seya cike kujerar gaba daya kwarjininsa ya cika falon.
Tamkar beran da ruwa yayiwa duka haka Ahmad ya ra
e daga gefen kujera yana gaida Alhaji.
"Ka tashi ka zauna a sama, meye haka kakeyi kamar wanda yazo Maula?" Alhajin ya fa
a cikin muryarsa me razana Maza.
Ahmad ya sake yin
asa dakai cikin tsantsar ladabi yace
"Aa Alhaji nan ma yayi, be kamata kana zaune akan kujera nima na zauna ba"
"Umarni na baka ba shawara ba" ya sake fa
a a dake, wani sashi na zuciyarsa kuma yana tsinkewa, Ladabin Ahmad daban ne kaf a cikin Yayansa 28 yayi zarra wanda yake take masa baya kuma Jafar ne wanda zama da Ahmad
in ya washsheshi shima ya rabautu da kyawawan
abi'u.
Kamar wanda ya zauna akan wuta haka Ahmad ya
osana mazaunansa akan kujerar jininsa yana sake tsinkewa, falon yayi shiru, motsin
ofa da aka bu
e ya saka Ahmad
in zabura kamar mara gaskiya ganin Kuku ne ya shigo yana tura abinda ake
oro abinci akai yasa ya maida kansa ya sauke Ajiyar zuciya a hankali.
A nan tsakiyar falon kan Ledar da Kukun ya shimfi
a ya jera abincin daya shigo dasu.
Seda ya gama ajiye komai daya kamata kafin ya juya ya fita bayan ya sanarwa da Alhaji komai ya kammala.
Alhajin ya sauka ya zauna a
asan ya tokare hannunsa
aya da Tum Tum ya shiga serving kansa abincin Ahmad yayi sauri ya sauka ya kar
a.
Ganin duk ire iren abincin da Alhajin yake ci yanzun ne dangin Alkama dasu Acca se kayan ganye sakamakon Sugar daya gamu dashi ya saka masa komai madaidaici yanda ze iya ci kafin ya koma ze zauna Kukun ya sake shigowa da madaidaicin Tray ya ajiye a gaban Ahmad
in ya sake fita.
"Ga irin naku nan" Alhaji dake cin Funkaso da akayi da garin Alkama da wata miyar tanta
washi ga shayin Goruba yana kur
a ya fa
Ya bu
e baki da niyyar yace ya
oshi amma kallon da Alhajin yayi masa ya saka ya bu
e abincin.
Soyayyar jollof din Basmati ce se kaza guda gasashshiya da kuma coslow.
Favorite
in Ahmad kenan shinkafa balle ga Kaza mutuniyarsa a gefe daman be karya ba ya fito dan haka tuni ya manta da surukutarsa da Alhajin ya hau zuba loka.
Seda suka
oshi
at, Kuku ya sake zuwa ya kwashe komai ya dire musu kayan marmari da tataccen ruwan Inibi me sanyi, Alhaji nata satar kallon Ahmad kamar yanda shima yake satar kallon Alhajin.
Dukda wata magana bata shiga tsakaninsu ba har suka gama cin abincin amma duk su biyun yanayin ya musu da
i domin wannan shine karo na farko da suka ta
a ha
a muhallin cin abinci tun tasowar Ahmad
in sedai su hangeshi sunaci da Hajiya tareda Yayanta, sanda suna yara idan ta kira Jafar yazo suci abinci suka tafi tareda Ahmad
in haka zatayi ta zaginsa ta koreshi shi kuma Jafar ya saka kuka yabi bayansa wata rana haka da duka zata tisa Jafar
in seya zauna dukda bazeci abincin ba domin basa raba kwano da Ahmad da suka fara girma kuma da lokacin cin abincin wanda sukafiyi da dare ya kusa ze ja Ahmad su bar gidan ma doke ta ha
ura ta barshi kuma duk abinda akeyi Alhajin be ta
a magana akai ba, ashe haka cin abinci tareda Mahaifi yake da da
i?
Ya raya a ransa.
"Ina sauraronka, menene abinda yake tafe da kai?" Alhajin ya soko ainin abinda ya tarasu.
Ahmad ya zaro takaddun daya zo dasu.
Filla filla yayi musu a gaban Alhajin zane ne a jiki da guntayen rubutu yayi ta maza ya shiga yi masa bayanin abinda yake shirinyi.
Tsarin taswira ne na katafaren Shopping Mall dayake da
udirin bu
ewa, burinsa ne tun yana yaro provision store yake bashi sha'awa.
Sanda suna Goron Dutse kafin su taso har Tireda ya kafa a
ofar gidansu yake siyar da alawowi harda su Maggi da Omo, sau Biyi Audu yana sakawa a jijjigeta amma idan aka cire Yau in Allah ya yarda kwana biyu yayi yawa zega sabuwa a karo na uku harya niyyata ze cire ranar a kan Idon Ahmad
in yace masa
"Dan Allah Alhaji karka ciremun, idan ma ku
in haya kake so na ringa biya zan baka idan na tara ku
i jarina yayi yawa, so nakeyi idan na girma na gina babban Shop da za'a ringa siyar da komai da komai" wannan maganar ta sanyaya masa jiki tasa ya fasa abinda ya niyyata wanda a sannan ma Binta ce tace masa Aisha ta saka Ahmad ya bu
e tiredar saboda aga gazawarsa ace ya kasa daukar
awainiyarsu, maganganun Yaron kuma se suka tuna masa da sanda ya daura
ambar cika nasa burin sanda yake yaro yanzu da Ahmad
in yake nuna masa abinda yake so yayi se abinda ya faru kusan shekara Ashirin kenan ya dawo masa.
A nutse ya ringa kallon komai yana kuma sauraron bayaninsa, ya fasalta masa guri da girman filin dayake da bu
ata danyin ginin.
"Shin kana da ku
in da zaka gabatar da duk wannan aikin daka
auko?" Alhajin ya tambayeshi, Ahmad ya ha
e yawu kafin yace
"Da akwai tanadin da nakeyi dukda nasan baze isheni nayi koda rabin abinda nake da buri ba a yanzu, amma a hankali ina sha Allah ina saka ran zan samu"
"Ok, to me kake so nayi maka kenan?" Alhajin ya jefa masa tambayar me kama da rainin wayo, jikinsa yayi sanyi dan be hango alamar samun nasara ba amma ya daure yace
"Wannan filin na cikin gari inda ake ajiye manyan Motoci da nake so idan da Hali a bani Aro tunda an dena amfani dashi".
"Aro?" Alhajin ya tambayeshi kamar da mamaki, kansa na
asa ya
aga masa shi da tabbatarwa seya gyara zama yace
"Se kum me?"
Muryarsa na rawa kamar a tsorace ya sake cewa
"Sannan idan da hali a gina mun, se muyi lissafi a yankemun abinda zan ringa biya duk shekara har na mallakeshi ya zama nawa".
Shiru ya ratsa tsakaninsu fin tsahon minti goma sha biyar har Ahmad ya yanke
auna daga samun Amsa me da
i Alhajin kuwa kallonsa yakeyi yana nanata kalmar Aro da yace ya bashi na guri sannan ya yanka masa abinda ze ringa biya ku
in hayar daya ambata tun yana yaro kenan ze ringa biyansa, kenan a matsayinsa na Mahaifinsa baze iya ro
arsa ya mallaka masa gurin kyauta ba ko kuma
ya gina masa irin yanda sauran Yaransa Yayan Binta sukeyi ko su
auki abinsa ma suyi amfani dashi ba tareda saninsa ba?
"Idan ya tambayekan zaka yi masa hakan ne?" Zuciyarsa ta tambayeshi se ya rasa amsar da ze bawa kansa dan haka yaja numfashi yace
"Shikenan, ina fatan kana da Lawyer?
Ka ha
a duk wata takadda data kamata ka kaiwa Barr, kuyi magana dashi daga nan ka samu Mr Lee ku tsara yanda construction
in ze kasance da abinda za'a kashe daga nan se a tattara lissafin, darajar filin dai shekara goma baya an taya Miliyan dari ban siyar ba, nasan yanzu ya ninka haka sau goma ko fiye da haka tunda kasan inda yake kaima kwa
ayin kyawun location
in ne yaja hankalinka dan haka zan bar maka shi a Dari biyu, ka gayawa Barr, sannan ka fara ha
o ku
in filin tukunna koda rabine sannan zan yarda na fara gina maka".
Wani sanyi ya ratsa zuciyar Ahmad, ya shiga zuba masa godiya, seda ya gama kuma kwakwalwarsa ta shiga aiki na gaske, Miliyan dari biyu da Alhaji ya ambata ku
in fili seya biya sannan za'a fara gini a ina ze nemota?
Tanadinsa
af idan ya ha
a baze fidda ku
in filin ba, amma ya yarda a ransa Allah zeyi masa ze kawo masa hanyar da ze samu abinda ze cika burinsa.
Calibri
Calibri
SimSun
Times New Roman
Times New Roman
Light
Ligh
DengXian
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
_GoBack
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO KF7j
TECNO LD7
WPS Office
0c20ac7e2547453ebd5c813b03e124a5