Sashe 85
Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Itama ta tafka kuskuren da se a yanzu ta gano qautar da tayi, tayi saken da yaranta suka tashi akan tarbiyyar sauran yaran gidan, babu jitiwa a tsakaninsu kowa sabgar gabansa kawai yakeyi wata irin bahaguwar rayuwa tamkar a garin gwarawa haka ake a gidan Audu babu babba babu
arami kowa Tantirin kansa ne, tsakaninta da Binta har yau dai se a hankali dukda dai shekaru sunja kuma Bintan ta watsar da harkar kishi domin ta harba musu makamin da yayi musu illah sama da Hayaniyar zaman kishi, ta tarwatsa musu gida ta cusa muguqar A
idar yan ubanci a zuciyoyin Yaran gidan koda yake baza'a kira abinda sukeyi da yan ubanci ba domin ciki dayan ma kowa tasa ta fishsheshi akeyi sedai idan sabga ta ha
o tsakanin
an wani
aki da wani ba sannan ne sukan nuna ha
in kai kowa ya goyi bayan
an uwansa har kuwa Yayan Bintan dan abin yafi muni ma a tsakaninsu son kai da kyashi yayi tasiri a zukatansu.
Ahmad da Jafar su kadai suka fita daban.
Su biyun sun zama tamkar zakka a cikin Ahalin Audu, halaye da
abi'unsu sun fita daban dana sauran.
Allah ya ha
a jininsu suna bala'in
aunar junanau yanda suke mu'amala ba zaka ta
auka ba uwa daya ta haifesu ba, Binta tayi masifar tayi Bala'in har Malamai ta shiga akan ta raba Jafar da Ahmad amma abu yaci tura, Jafar din duk cikin yaranta tafi jinsa a cikin zuciyarta, tana da burika masu yawa akansa sedai tun fara tasowarsa ta fuskanci kwata kwata Al
iblarsa daban da tata yanda kasan an canza mata shi a Asibiti idan badan kamanni da yakeyi da ita ba tsaf zata ce ba
anta bane.
Duk abinda Jafar zeyi seya shawarci Ahamd haka shima Ahmad
in, makwancinsu daya, a makaranta ajinsu daya hatta da kayan sawarsu basu banbantawa guri daya suke ajiyesu.
Data rasa yanda zatayi domin tana so taja Jafar ta fara kitsa masa abubuwan da take so ya cimma tun da shekarun
uruciya amma abu yaci tura, Turai ce ta bata shawarar ta tura Jafar Makarantar kwana tunda Aisha bata ao bata ta
a tura Yaranta ba tasan bazata bar Ahmad yaje ba a haka zata janye Jafar sedai a banza domin tana tayar da maganar bata ma san anyi ba seda ranar tafiya tazo taga Ahmad ya shirya shima babu yanda ta iya ta barsu suka tafi akan zata sake shiri.
Daga sama Allah ya aiko mata da mafita, Jafar yana son kwallo tamkar ransa wanda ita kuma bata so domin tana gabin Kwallon na
auke masa hankali ta hanashi karatu Rana tsaka Babban Yayansu ya kirata akam ya samarwa Jafar gurbin karatu a Acadami ta
ungiyar Manchester dake
asar Ingila ta sanarwa da Audu idan ya yarda a fara shiri.
Da fari ta
i, tana gani za'a cuceta a cutar mata
a ita da take da buri akansa acw ya tafi wata makarantar Ball, amma da Yayanta ya kwatanta mata irin Ku
in da yan kwallo suke samu take ta amince ta kumayi murna ko banza ta samu hanyar raba Jafar da Ahmad.
Wannan tafiya ita ta raba Ahmad da Jafar, Ahmad baya bal Jafar kuma baze iya barin burinsa ba dukda a farko yaso yayi tirjiya akan baze tafi na se sun kammala sakandire idan Yaso Yaya Ahmad kamar yanda yake kiransa ya nemi Jami'a a can su tafi tare amma Ahmad
in ya
arfafa masa guiwa akan ya tafi basu rabu ba suna tare, hakan ko akayi shekarunsu goma sha uku a lokacin Jafar ya koma Ingila tareda kawunsa ya zama se Ahmad kadai a Najeriya, burin Binta ya cika na rabasu saura kuma na aiwatar da shirinta akan Jafar din domin ba wai kwallon ta kwanta mata bane har a rai Madarar kudin da Yayanta yace mata ana samu ne yasa harta yarda ta barshi ya tafin.
Rayuwa taci gaba da gurgurawa abubuwa da yawa sun faru na dadi da akasin haka, anyi rashe rashe yan uwan Audu gaba daya sun kwanta dama ya rage dashi da Yakubu se Bilki data dade da dawowa gidansa da zama tunda suka bar Goron Dutse suka koma Hotoro GRA inda ya tamfatsa gida Gari guda me sassa babu Adadi lokacin ne kuma ya
ara aure ya auri Rabi'atu yar Malam Haladu Shugaban Maro
a na wannan shiyya.
Malam Haladun shiya tallatawa Ausu auran yarsa a lokacin Audun nada niyyar neman Aure domin yana ganin yaci ace ya
ara mata dukda ya auri wata Fa'iza a can yawon
asashen duniya suka ha
u da ita amma bata kai ga tarewa ba auran ya watse dalili yace sedai tazo gidansa ta zauna ita kuma tana ganin da uwar ku
inta da gidanta sedai ya bita har an daura da ta
i tarewa ya sallameta iyalansa basu sani bama se bayan da auran ya mutu wannan tasa ganin Rabi'a tayi daidai da tsarinsa kuma yayi tambaya gun Malaminsa domin tuni shima ya zama dan hannu a sabgar Malamai baya abu da ka kamar yanda suke fa
i aka tabbatar masa Rabi'ar hadinsu yayi daidai shikenan ya Angwance abinsa.
Shekararta goma sha biyar kenan, da ace tana da zuciya koda yake acw iyayenta nada zuciya da tuni sun kashe Auran sun huta da gorin Binta.
Bala'inta daya kwanta dama ta tattaro ta maido gaba daya ta
orawa Rabi'a, gorin safe daban na rana daban na dare daban yar matsiyata yar Maro
a, tun ba data fara zuba Yaya tayi Namiji na fari daga nan hankalin Binta ya sake tashi, da tayi na biyu tagwaye mata se ta
an samu sassauci ana uku ma ta sakeyin Mace sannan ta dakata da haihuwar wannan yasa Binta data koma Hajiya a yanzu ta
aga mata
afa kadan daga kwarzabar da take mata ta sake mayar da hankali ga Audu da dukiyarsa da kuma yanda zasu gaje komai ita da Yaranta.
Babangida da Aminu su kadai suke aiki a
ashin Audu wanda suma sun shiga gurin ne bisa tursasawar Yakubu da ya zamewa Binta ciwon ido.
Duk sanda wani ya mutu a gidansu Ausu se tace inama Yakubu ne ya mutu, ita dai ya tsare mata abubuwa da dama shi yake rage mata Tasiri yana kuma hanata rawar gaban hantsi.
Sanda taso ta watsa duk wani Ahalin yan Bechi da yake aiki a
ashin Audu ta gama shirya yanda zatayi ta saka ya sallamesu Yakubun ne ya watsa mata shiri.
Dukda haka bata saraya ba kuma a
alla taci riba domin tayi nasarar
ora Yaranta a manyan kujeru na jan ragamar kamfanunuwan Audun.
Zakariyya shine Manaja na baki
ayam BECHI GROUP OF COMPANIES, Naziru kuma shine Shugaban sashin Manfetur da sauran Albarkatunsa
angaren daya fi kowanne samar da ku
in shiga, Aminu shi aka dora a matsayin Akanta kujerar data so ace Yakubunta ne akai amma hakan bata samu ba se a yanzu suke saka ran faruwar hakan.
A sauran Yaran gidan kuwa, Hassan ya zama Likita harta kai ga bude Asibiti na kansa wanda babu
wandakar Audu a ciki, be tambayeshi ba shima kuma beyi yakanar ya taimaka masa da wani abu ba yanda besan ya akayi yayi karatunsa harya kai wannan matsayin ba haka nan besan yanda yayi ginin Asibitinsa ba.
Babannan harkar Noma ya kama domin shi dakyar yayi dipiloma ya ajiye boko ya koma Bechi ya cigana da Noma gonar da suka Gada gurin Bara'atu kuma Allah ya saka masa Albarka abun musammanda Babangida shima bangaren Harkar Noman ya karanta shiyasa ma Yakubu ya dage seda aka na
ashi shugaban sashin harkar Noma shi yake taimakawa Babannan
in da dabarun Noman zamani da Iri masu kyau dan haka sosai yake samun Alkhairi a sabgar ya siyi gonaki da yawa yana ta Noma abinsa acan Bechi Yayi Aure yake zaune da Iyalansa.
Hussani shugaban masu taurin kai da kunne na gidan kenan, da fari yaso ya bi wata hanya ta daban, damuwa tasa ya
i karatu ya fara bin Abokana banza yana shaye shaye, da Addu'a da Nasiha Zubaida data janye Yayanta da dabara ta samu kansa, be cigaba da Makarantar ba ya kama kasuwanci kuma yana da Nasibi kamar Audun sega harka ta bu
e masa dukda girma ya fara zuwa amma dai ba'a bar Yan bushe bushen duka ba shiyasa idan buyaginsa ta tashi babu me shiga sabgarsa a gidan dan ko Alhajin daidai yake dashi.
Aliyu ma dai Injiniyarin ya karanta yana kuma aiki a wani babban Kamfani a Legas shigarsa Kano ma shi se sa'i da lokaci, cigaban da suka samu ya zama duk cikinsu babu wanda ya lalace ko yake aikata wani abu na Ashsha ba
aramin cin zuciyar Binta yakeyi ba, taso ace nata ne kadai suka ci gaba a gidan, taso rayuwar sauran ta tagayya ta yanda zasu zamana babu mamora se abinda suka yaga suka basu amma hakan ma babu laifi yanzu rayuwar ta fara.
Yakubu ya zama Al
ali har seda ya kai ga zama Mataimakin Shugaban Al
alan Najeriya kafin yayi Ritaya, rayuwar gidansa kishiyar rayuwar gidan Audu ce, Matarsa
aya tilo har wayau Balaraba suna zaune cikin Amince da Yara Biyar data haifa masa Mata uku duk sunyi Aure se Maza biyu suka rage,Audu ya fishi, kudi, yawan zuri'a da kuma suna a duniya domin sunan Audun ba iyakar Najeria kadai ya tsaya ba a yanzu yana cikin jerin manyan masu Ku
i a Africa duk wanda ya kwana ya tashi ya san da zaman Mamallakin BECHI GROUP OF COMPANIES wato ALHAJI AUDU BECHI sedai shi kuma yayiwa Audun zarra a gurin samun NUTSUWA DA KWANCIYAR HANKALI TAREDA AHALI ME CIKE DA QAUNA DA KUMA SOYAYYA.