Sashe 84
Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Audu ya murtuke fuska, yasan gaskiya ta fada to amma magana ta
are tunda har aka gaya masa kuma ya yarda dan haka yace
"Kinga muyi ha
uri kawai nidai na rigada na yanke hukunci na sakeki saki biyu, kina da za
i na kici gaba da zama a gidan nan ba se lallai mutane sun san na sake ki bama".
Kallon kayi hauka tayi masa kafin ta mi
e tana kuka ta shiga ha
a kaya, se yayi fakare kuma yana kallonta duk yaji babu dadi, da ace da wata hanyar da ze magance matsalar sa ba lallai seta rabuqa da Hadiza ba daya bi amma babu yanda ya iya.
Washe gari ta bar gidan, Binta ta ringa rawa tana shewa, satin Hadiza
aya da tafiya ta haifi Aliyu, tayi maza biyu kenan sunyi kankan kan da Binta wadda keda cikin da na biyar Aisha nada na biyu a sannan.
Tun Binta na saka ran Aisha zata bi bayan Hadiza har suka haihu wannan karon ma kusan tare tsiran kwana goma tsakaninsu Binta ta fara haihuwa ta samu Yakubu takwaran Al
ali, seda Babanta ya shiga maganar kafin ta ha
ura da wannan takwara da aka mata da babban ma
iyinta Aisha kuma Abdullahi suna kiransa Sarki Al'amuran Audu kuma suka fara daidaita sannu a hankali Arzi
i yaci gaba da bun
asa harya fi nada.
Aisha da Binta sukaci gaba da jera haihuwa, bayan su Yakubu Binta ta haifi Aisha wadda Audu yayiwa
anwarsa takwara ta rasu wata daya kafin haihuqar Bintan itama yarinyar watanta hudu ta koma a lokacin kuma Aisha ta haifi Ahmad shekararsa daya cif Binta ta haifi Jafar se suka sake jera haihuwa Binta ce ta fara ta haifi Faisal Aisha kuma Salim, shekara biyu suka sake yin mata duk su biyun Binta ta samu Hafsa suna kiranta Hajiya
arama ita kuma Aisha Khadija.
Daga nan Binta haihuwar ta dan tsayawa Binta har seda Aisha ta haifi Maimuna da Aslamiyya sanan Binta ta sake haifar Bashir da Lawal, burinta ya cika, ta tara yaya maza zarata har guda shida tafi kowa Kaso cikin dukiyar Audu.
Tsakanin Binta da Aisha zaman dai ba'a cewa komai, Binta bata fasa halinta ba ita kuma Aishar seta zame mata
arfen
afa domin dukta inda ta buga babu riba tayi tuggun tayi munafurcin amma abun ya
i yaci.
Audun da take ta
amar data san Lagonsa se Aishar ta fita bin yanda yake so domin zama tayi tamkar ruwa a cikinsu, hannu idan an saka mata ba zata ciza ba, duk abinda Binta zatace tayi idan ta titsiyeta ba zata musa ba koda batayin ba zata bashi ha
uri ta kuma baiwa Bintan ta yanda in Binta ta sake tada maganar daga baya a maimakon yaga laifin Aisha se fa
an ya juya kanta yace ta fiya son tada zaune tsaye.
Halin Aisha kuma ba Munafurci bane ko Kissa irin ta Binta Aa haka Allah yayita da sanyi, sedai nata sanyi ya zame mata Alkhairi ba irin na Bara'atu na haka ita bata
auki wargi ko rainin da har Binta zata bautar da ita ba kallo da ido idan bata ga dama ba zata mata ba idan kuwa zata kwana tana magana setaga dama zata
aga kai ta kalleta, da Binta ta buga ta buga taga babu riba seta saki lamarin Aisha ta koma kan Yayan gida wanda ru
onsu gaba daya ya koma hannunta harda na Hadiza guda biyun ta saka an karbo su tun data yaye Aliyu an watsasu cikin yan uwansu.
o take musu irin na jeka ka mut
u, iya babu kwaba, abinci me kyau idan sunci a gidan to ranar girkin Aisha ne wadda iyakarta dasu kenan in ta dafa abinci ta basu.
Sanda aka maido dasu Aminu tacewa Audu zata
auke su har ta kai kayan yaran
akinta Allah ka
ai yasan me suka tattauna da Binta washe gari yace ta mayar dasu cikin yan uwansu saboda baya so kansu ya rabu sannan duk abinda ya shafi wani yaro a gidan muddin ba
anta ba babu ruwanta a ciki
ashin kulawar Binta suke.
Ita
in bata zurfafawa akan abubuwa dan haka bata tsananta ba ta maidasu kamar yanda yace ayi ba kuma ta shiga sabgar Yaransa muddin ba su suka kai kansu gurinta ba wannan zata musu duk abinda ya kamata sedai idan taga wani abun cutarwa ne take tsoma baki wani sa'ilin yaji ya sa a gyara wani lokacin kuma ya gwasaleta yace ai Yayansa ne ba kuma ta fishi sonsu ba, wannan halin sanyin nata da nuna ko in kula akan wasu abubuwan shiya janyo matsalar gidan bata tsaya iyakar kan Yayan tsakar gida ba ta shafi harda nata.
Da Binta taga ta kasa cin galaba akan Aisha seta ha
ura ta mayar da hankali gurin ganin ta sake kama Audu a hannu da gidan gaba
aya, kamar yanda Turai tace mata ta bar batun Aisha domin ba wata tsiya bace ba kuma wani ji da ita Audun yakeyi sama da ita ba ta mayar da hankali gurin gina gobenta data Yayanta.
Abinda yake a gabanta yanzu shine tasan duk ta yanda zatayi ta cusa yayanta a zuciyar Audu ya zamana bashida wani tunani idan bana su ba sannan tayi duk me yuwuwa ta dakusar da ragowar a gurinsa, karta barshi ya sha
u dasu ta hakane kawai Yaranta zasu zama sune kan gaba a kamai nasa hakan kuwa akayi babu Boka babu Malam seda ta san yanda tayi ta raba tsakaninsa da Yaran dukda daman shi
inma ba wai yana ta tasu bane sosai domin tunda harkokin Arzi
i suka sake bu
e masa ya zamana bashida isashshen lokacim zama a gida ma balle yayi hira da yaran yasan matsalarsu.
Duk wani abu na gidan a hannun Binta yake kama daga abinci, sutura harkar karatu da duk wata bu
ata kome ya tashi ita zece a tambaya, Ri
o take musu na mugunta ga Azabtarwa, a gabansa takan nuna ta damu da yaran ta ringa kai masa sukar duk yanda take
arin jansu amma basa sakewa da ita irin dai yanda ta ringayiwa iyayensu, yaran Zubaida dana Hadiza da suka tasa se suka fara gudu suna tafiya gurin iyayensu dan itama Hadizar tayi Aure tuni, akan wannan Bintan ta ha
asu da Audu ya musu mugun duka dan tace iyayensu na zugosu duk zuwan da zasuyi se sun dawo da sabuwar
abi'a ya kuma kafa musu dokar hanasu zuwan daga
arshe ma tasa aka kaisu makarantar kwana banda Nata Yayanso se na Aisha data cw bata yarda ba sunyi
anta, idan zasu tafi a Arzi
i irin na ubansu Garin kwaki ne da suga se
uli
uli provision dinsu idan ya bada kudi yace ayi musu siyayya seta soke ba kuma su isa su fa
a masa ba domin izayar da zasu sha se sun gwammace basu fa
a ba shima
in kuma be zama lallai ya yarda ba.
Yanayin matsatsi da damuwa da suke a ciki tasa cikin su shidan Hassan ne ka
ai se Aminu suke mayar da kai a karatu daman duk aji daya aka sakasu harda su Babannan da yaci ace sunkammala sakandire a sannan amma aka mayar dasu Aji daya na
aramar sakandire gaba daya.
Banbancin da ake nuna musu
arara a fili tsakaninsu da sauran da iyayensu suke a gidan dukda Yayan Aisha ma ba wai sun tsira bane banbancinsu dasu uwarsu tana a gidan kuma ita bata jiran Audu ko Binta da komai na gida yake hannunta a yanzu duk abinda ya tashi na yaranta zatayi musu wanda sauran basa fahintar hakan gani sukeyi su aka tsana aka ware wannan tasa suka washshi uban da matan uban da sauran yan uwansu gaba daya kowanne ya
udire wani abu daban a zuciyarsa.
Haka rayuwa taci gaba da wullawa shekaru sun shude a kullum kuma rayuqar gidan Audu lalacewa takeyi a maimakon ta gyaru, ya saki komai a hannun Binta ya fantsama duniyar neman kudi kuma Alhamdulillahi rayuwar tana gara masa.
Yanda ya faro tushen Arzi
insa tareda Yan uwa da yayan yan uwansa wanda ba wani karatu me zurfi sukayi a wancan lokacin ba a sannu zamani yana canzawa sauye sauye suna zuwa a duniyar kasuwanci da akwai bu
atuwa ta mutane masu wata kwarewa ta musamman akan wasu al'amiran dole ya fara shigo da bare yana daukar Ma'aikata masu kwarewa ta musamman.
Wannan ya zaburar da Binta, ta watsa yaranta zuwa ga fannonin da take da ya
inin sune zasu ri
e manyan mu
amai a cikin Empire da Audu yake ginawa ta kuma cigaba da cusa masa su, ya zamana duk abinda zeyi ko kuma duk inda zashi tare dasu ne su su ukun nan Manyan su duniya ta sani a matsayin Magadan AUDU BECHI domin tun kafin Zakariyya ya gama makaranta Audu yake turashi ya wakilceshi a tarurrukan kuma a duk inda yaje ya kan gabatar da kansa ne a matsayin Babban
an Audu Bechi, Yakubu yayi iyakar yinsa gurin ganin Audu ya daidaita amma abin yaci tura dole ya saki ya kuma zubawa sarautar Allah idanu domin a yanzun karan Audun ya aki tsaiko, ya isa, sunansa ya fantsama ya zaga ko ina Burinsa na zamowa
aya daga cikin mutanen da duk idan aka ambaci sunansu a fa
in Najeriya babbba da Yaro Mace da Namiji ya sanshi Allah ya cika masa wannan buri nasa.
Ga dai zuri'a ta taru amma babu hadin kai, babu sha
uwa babu jan juna a jiki balle jin
ai a tsakani kowa ya tashi ta kansa kawai yakeyi a gidan.
Wadanda babu iyayensu sun girma cikin wani yanayi sannnan sun samu labarurruka na gaskiya dana
arya akan yanda zamantakewar Audun da kasancw da iyayensu, ita kanta Aisha da yanzu akw kira da Momy ba dadin zaman takeji ba.