Sashe 78
Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har ta sa
i mayafinta zata fita ta tuno cikin sababbin sharu
an daya gindaya mata harda fita babu izini, ta mayar dan yanzu neman yarda takeyi dole tayi biyayya akan duk abinda aka gindaya mata.
Kuka wiwi ta ringayi, Turai take so taje ta gani su shawarta babu halin fita, tayi data sanin
in nemo Lantana tunda ta dawo da yanzu ita zata tasa kawai ta aiketa gidan Turan tunda ita ba zata iya zuwa ba.
Yanzu haka zata zauna a kawo mata Kishiyar babu ko wanda ze tayata zama ya danne mata
irji?
Washe gari kuwa kamar yanda yace tun farar Safiya yasha wanka ya bar gidan, fitarsa babu jimawa sega mota cike da Yan Bechi, su Bilki da wasu daga cikin faccalolinta.
Tsohon falon Bara'atu suka baza tabarma suka aje kayayyakinsu.
Gaisuwa kadai sukayi da Bintan suka hau haramar dora abincin dan sunzo da cefanensu rankatakaf kafin su shigo Audun ya fada musu inda zasu tsaya su karba danyan abinci kadai suka diba a store dinta suka hau girki.
Binta na daki kamar tsohuwar mayya ita da gidanta amma bata iya fitowa su kuwa hidima suke suna raha suna dariya, suka sauke abinci suka ware na Yan Daurin Aure idan dawo da kuma na karbar Amarya sukaci nasu kafin suka hau wanka da shiryawa.
Afujajan kamar an jehota Lantana ta diro gidan, taje sau babu Adadi sanda Binta bata nan seda Audu yace ze saka a kulleta idan ta sake zuwar masa gida neman wata Binta kafin ya samu salama ta dena zuwa.
Binta na kwance ta dirar mata kamar jifa tana haki harta bata tsoro,
"Hajiya, ashe har bayan mutum ya mutu ma yana iya cigaba da kitsa tuggu da munafunci?" Lantanar ta tambayeta, Binta tana gyara zama ta galla mata harara tana cewa
"Wane kalar hauka da dabbanci yake damunki Lantana zaki fa
o mun daki haka se kace Asiri?
Yaushe na fara sakar miki fuska da zakiyi mun wannan sakarcin?"
"Hajiya ki
yale wannan maganar tukunna muyi wadda ta kawoni, kinsan wacece Amaryar da Alhaji ya auro miki kuwa?" Lantana ta bagarar da maganar Bintan, itama jin an soso mata inda yake mata
ayi yasa ta zabura tana tambayar wacece.
anwar Sadiya ce Aminiyar Kishyarki Marigayiya Bara'atu, nidai nace ko a mafarki take zywarwa Sadiyar suka
ulla wannan Munafuncin?
Ko kuwa daman tun Marigayiyar na raye ita Sadiyar tayi niyyar cin Amanarta ta aurawa Alhaji
anwarta?"
"Allah mungode maka daka bamu lafiyar jiki data
walwa" Bilki datavshiga tambayar Binta ta bada abinda za'a saka mata abinci ta tsinci zancen nasu me kama dana zararru.
"Ban shiga sabgarku ba Bilki karki kuskura kishiga tawa" Binta ta gargadeta, se da tayi irin dariyar nan me cusa takaicin kafin tace
"Allah ya huci zuciyar Hajiya Binta uwargidan Dan Uwana Audu, daman kwano nazo ki bada a saka miki abinci, idan kuma kin
oshi shikenan"
"Ku kuke yunqar Abinci nida kika ganni kinsan daga gidan wadata na fito abinci ya ishemu shiyasa har muka cida Dan uwan naki Butulu dayaci ya
oshi yake gwada mana halin nas ana butulci, ita kuma annamimiyar da tana
asa a kwance ma ba zata barni na huta ba wlh zamu gamu, Addu'a zan durfafiyi ubangiji ya shiga tsakanina da ita" Binta ta zaburoqa Bilki, seta juya tana dariya tace
"Tabbas jahilci yafi hauka ciwo, amma naji dadi da kikace zaki durfafi Addu'a, Allah ya dubeki ya kawo miki sauqi cikin lalular da take damunki Binta" daga nan ta fice Binta ta yunqura zata bita taji ba'asi wai tace mata Jahila kuma mahaukaciya Lantana ta tareta.
"Hajiya keda akuyarki tayi kura dan Allah ki nutsu ki
yalesu yanzu matan unguwar nan zasu fara shigowa dan Sadiya babu wanda bata gayyata ba daman surutunki ya gama cika unguwa wasu ma cewa suke Asiri kikayiwa Bara'atu dukda ta fita daga gidan nan seda kika aikata lahira da yawa kinga ba fuskar da zasu shigo miki suka samu ba yanzu ko dalilin bikin nan kowa zata shigo kinayin abu a tafi dake a baki sharri se iya wanda kikaji wlh" da wannan ta tausheta suka zauna jigum jigum babu jimawa kuwa mata suka fara tururuwa a cikin gidan.
Ana sallame sallar isha'i aka kawo Amarya gida ya sake cika dan
am da mata, Lantana ce ta fita ta gano mata ina za'a saka Amaryar dan tana ta lissafa inda ze ajiye dayar tubda dai gidansu dakin mata biyu ne ko kuwa can ze gwamutsu kowa ta dauki daki daya su ha
a falo bata san musu ba.
Lantana tazo mata da labarin daya sake gigitata, wai sama aka dora Amarya, dama tana ta jiyo dudubniyar mutane ta dauka zazzabi da ciwon kan daya rufetane yasa take jiye jiye ashe da gaske ne, lallai wato da Gaske Audu ya tashi ci mata mutunchi a wannan karon.
*PROMO PROMO PROMO*
*Nace kina da Labarin MOMMY MOROCCO ME KAYAN MATA KUWA?* *Ko kuwa dai kina nan zaune baki wangale kina fama da masu niqa Kuka da Citta ko su qulla miki Garin Masara da sunan Magani*? *To ki karkade kunnenki Yar uwa ki kuma maza ki dauraye qafarkin nan da tayi furu furu domin MOMMY MOROCCO Ta diro Nigeria kuma tafe take da Abin Arziqi Niqi Niqi*
*Ina mai farin cikin shaida muku Moommy Morocco zatayi BONANZAr kayanta na kwana biyu*.
*Tazo muku da zafafan magungun wanda ya taba amfani dasu ne kadai ze baki labari Ingantattun magunguna na gani na fada ajin farko wanda aka hadasu cikin tsari da kula daga Ganyayyaki da kayan abincinmu masu qara lafiyar jiki da saukarwa Mace Ni'imar da take buqata kayanta babu Algus babu abinda ze cutar dake da yardar Allah*
*1-Da akwai hadin First ladies exclusive VIP package*
*2-Qafarka qafata package*
*3-Kankat package*
*4-Da kuma Mini package*
*Tazo muku da gangariyar maganin SANYI sadidan na Jiki dana Mara wanda In sha Allaahu ba ke ba sanyi kuma za a iya ba wa Yara, Maza ma suna sha*
*Bata tsaya iya nan ba tazo da Turarukan ta na ban mamaki se wanda ya gwada ze bada labari, Kedai kada ki bari de wannan damar ta wuceki domin ta zabtare Farashin kayanta har zuwa kaso 50% discount!
Kyaso wannan gara basa ta wuce ki kuwa Indai ba Bintan Audu kike ba*
*A tuntubeta a WhatsApp:09086233009*
*Ko kiran waya a 08029988065*
*Siyan Nagari Maida kudi gida*
*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*
*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*
*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*
*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*
*PAGE 30*
Se gurin sha biyu na dare suka samu sauqin Jamar da suka cika gidan maqil kamar wani sabon yinin biki akeyi,Binta na daki ita da Lantana da yau ta samu guri ga qugunta gana Binta akan Kujera tana bata shawarwari ita dai Binta jinta kawai take badanta fahimta ba, yanayin da take ciki yau din baze misaltu ba, Tashin hankali Kishiya biyu a rana daya.
Bata iya runtsawa ba har gidan yayi shiru alamar kowa ya watse, maganganun habaici tasha su a waqe sedai wai yau ita Binta ta gagara yin gaba da gaba da mutanen da sukazo har gidanta suka takaleta da bala'i, yanda yan uwan Hadizan suka zo, dukda basu shigar mata ba waqe waqensu kadai ya sanar mata a shirye suke jira suke ta tanka musu su qaddamar mata dan haka ta kama kanta tana lissafin abinda zatawa Amaruar da zarar an watse domin ta rantse ba'ayi Macen da zata sha gabanta a gurin Audu ba, dole ta fita ta bar mata gida tun gabanin dayar da yake iqirari ta shigo.
Tana zaune tana gyangyadi Audu ya shigo, tayi firgigit ta miqe, Lantana dai tuni ta kwanta tana janna Rago taji Laushin Katifa ita ko tuna tana da Miji da yaya batayi ba ta baje a dakin Bintan.
"Bakuyi bacci ba ashe?
Daman wasu kaya nazo dauka se gobe idan Allah ya kaimu zan shigo gidan" ya fada daga inda yake tsaye kafin kuma tace wani abu ya juya abinsa ya fice.
Washe gari ma haka gidan ya tashi da hayaniyar
awayen Hadiza da suka kwana a gidan kamar wanda suka rako budurwa, tana jinsu suna cigaba da Habaice habaicen da suka fara jiya, gidanbe zama nasu ba se bayan la'asar zuwa sannan Yan Bechi sun tafi
awayen Hadizan ma duk sun tafi gida ya rage Binta da Amaryarta dake can sama abinta.
Audu be shigo ba se bayan sallar Isha'i, Ni
i Ni
i da ledoji yana daga labulenta
amshin gasassun Kaji dana Tsire suka ziyarci hancinta dan ita din ba daga nan ba gurin iya tantance
amshi.
A tsaitsaye suka gaisa yace mata seda safe ya fita, data rasa abinyi se kawai ta dora hannaye a kai ta rushe da kuka.
Washe gari bayan data gama lallashinkanta ta kuma tsara yanda zata ci uban Amarya domin ance ba'a bori da sanyin jiki,
arfe tara tayi wanla tsaf ta she
a kwalliya irin wadda ta manta rabon da tayita, ta kashe
auri ta fesa Turaren da Mama ta bata sanda zasu taho, fuskarta fes amma da za'a tona
asan ranta yafi gawayi duhu.
Ta fito sa
e da Naziru, tana fitowa tayi kyakykyawan gani, Amarya Hadiza cikin nata salon gayun ta fito daga tsohon kitchen
insu na tsakar gida hannunta dauke da Fulas na ruwan zafi da kuma na Abinci.
Cikin taku me kama da rausaya ta kama matakalar bene ta haye abinta kamar bata lura da tsayuwar Bintan ba.
Binta ta bita da idanu tana jin tamkar ta sha
ota amma ta cije, seda ta daidaici Hadizan ta isa saman har yaci ace ta zauna kafin ta yun
ura zata bi bayanta sallamar Lantana ta sake dakatar da ita.
"Yawwa, riqemun shi" ta fada tana mi
a mata Naziru ya lafe amma haka ta yakiceshi ta bawa Lantana ya kuwa tsanyara kuka amma bata dakata ba ta haye saman tana fadin
"Shegen Yaro me dafar tsiya".