Sashe 25
Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana da wayo kamar me, ga kissa kamar rainon Tsofaffi da wadannan halayen ta sake kanainaye shi yanda take nuna masa yafi kowa a duniya ya kai matsayin da shi da kansa yasan qaryane be kai dinba kambama shi kawai take amma da yake shi mutum nr me Izza da kuma son a girmamashi a yabe shi hawa yake ya zauna kan duk abinda ta fada baya ko tunanin Izgilanci take masa domin ta fishi ta kowacce fuska amma take nuna masa ita din banza ce akan sa.
Gyara zama yayi ya kalli Yakubu da yayi shiru cikin mamakin abinda Audun yazo dashi yace
"To amma da farko akwai haramci a cikin abinda nazo dashine?
Naga qarin auran nan halal ne.
Dafa ba'a qara aure da ba'a haife mu ba domin mahaifiyarmu a ta biyu taje gidan Baban mu sannan ita Bintar nan ka san komai game da Alkhairin da mahaifinta yayi mun.
Kana kallon laimar Arziqin daya lulluba mun a cikin watanni kadan na damu abinda na shekara goma ina fafutuka ban samu ba meye aibu idan na karbi tukuicin auran yarsa wanda ita tayi mun tayin haka da kanta baka tunin zan zama butulu mara godiyar Allah idan nace zan qita?
Tunda har su basu dubi matsayinsu da nawa ba suka amince zasu bani auran yarsu aikuwa ni bai kamata nace Aa ba kaima kuma be kamata kaqi abin ba domin Alkhairin da yake tattare dashi ba iyakar kaina ze tsaya ba gaba daya ya shafe mu.
Kuma ni Bara'atu bani da matsala da ita, mun samu fahintar juna domin ban boye mata komai ba tun farkon maganar kuma ta amince dan haka yanzu abinda ya rage kawai zamuje can Bechi mu sanar dasu Yaya Baba idan yaso se a saka rana da zakuje ku nema mun auran.
Ni yanzun duk bama wannan ya dameni ba, tunanin gurin da zan ajiyeta nakeyi".
Duk yanda Yakubu yaso fahimtar da Audu abu yaci tura dole ya haqura tunda dai kamar yanda Audun ya fada abinda yake shirin yi ba haramun bane sedai shima ba qarin auransa ne baya so ba, Audu qaninsa ne kuma Aboki koma yace Amini, duk wani sirrin junansu sun sani yasan da cewar Audu baze iya zama da mace daya ba kuma irin Bara'atu saboda tayi masa kadan sannan a tsari na halitta har yanzu bata kai cikar da yake fata ba amma yaso ace idan ma auran zeyi ya nemo daidai dashi ko a can gida ko a nan cikin Kanon amma dai ya samu yarinya yar Talakawa irinsa da zasu yi zaman lafiya ba irin wannan aure daya gingimo ba.
Shi gaba daya ma gani yake abin kamar da wani qulli ciki, tayaya mutum daga haduwar hanya ze ringa masa irin wannan hidima haka sannan har ya dauki ya ya bashi Aure bayan matsayinsa be wuci na me gadi ko share sharen gidansa ba.
Sanda yayiwa Balaraba zancen yanda ta firgice seka rantse ita aka ce za'a wa kishiyar, ta ringa masifa tana Bala'i wa Bara'atu daga qarshe dai dole ta barta tunda ita da za'ayiwa kishiyar ko a jikinta ina dalilintana daukar dumi?
A can Bechi ma haka Bilki ta ringa fada akan me Audu ze qara aure me Bara'atu tayi masa, amma tunda dai duk basu za'ayiwa kishiyar ba kuma me zama da ita tace taji ta gani dole suka haqura suka zubawa sarautar Allah ido.
Anje an tambayowa Audu Aure, Yaya Baba, Hashimu da Aminu se Yakubu sukaje Kaduna bisa jagorancin Audu.
Tarba ta mutunchi akayi musu, basu taso ba seda aka tsaida ranar Aure watanni uku masu zuwa suka dawo kowa na jinjina gidan da Audu yaje neman auran.
Hashimu ya ringa yawo a gari yana cewa Auran kwadayi zeyi tunda gashi tun be aureta ba ubanta ya gina gidan mai ya bashi gaba kuma ba'asan me zeyi masa ba.
Takanas ya samu Baban Bara'atu akan seya tursasawa Audu ya sakar masa yarsa domin qarshe boyi boyi zata zama a gidan daya auro wannan yar Attajiran Azabatar masa da Ya kawai zasuyi hankalin Inna Hajara ya tashi sanda ta samu labarin irin Amaryar da ake shirin yiwo wa yarta, takanas ta tashi qanwar Bara'atun ta turata tace idan ta samu sarari tazo Bechi tana son magana da ita.
Haka kuwa akayi ta gayawa Audu yayi mata shiri kamar yanda ya saba duk sanda zataje gida ta tafi, Innarta ta ringa nuna mata qalubalen dake cikin auran da yake shirin yi amma se tayi murmushi tace
"Duk hasashe kukeyi Inna kuma Audu yana qaunata na tabbata babu wata mace da ze aura da zata zarceni a zuciyarsa sannan ita kanta da kuke magana tana da kirki.
Tun yanzu bakiga yanda duk sanda yaje seta hadoshi da abin Arziqi ya kawowa yara ba dani kaina kuma ya fada mun sam bata da matsala dan haka kuyi mana Addu'a kawai Allah ya bamu zama lafiya" da haka ta kashe bakin Innarta da duk wani dake shirin saka mata rudu a zuciya.
Ba kuma wai bata damu ko kuma bata kishin Auran da Audun yake shirin yi ba, ta damu kwarai dan tana son mijinta, irin rawar qafar da yakeyi akan Amaryar tasa na daga mata hankali amma ta yarda da cewar Damuwarta ba zata saka a fasa abinda Allah ya hukunta ba sannan meye ribar ta tayar da hankali ta rasa mutunchinta da qimarta a gurinsa kuma daga qarshe yayi auran su zauna?
Shiyasa ta maida komai ga Allah shi take roqo kullum dare da rana akan duk fitinar dake cikin aura Allah ya kade musu ita ya sanya zaman lafiya da fahimta a tsakaninsu kuma wannan haqurin da tayi da ake mata kallon wawiya ko yarinta ce take damunta ya saka Audun ya mayar da ita Abokiyar shawara akan duk wani abu da zeyi ko yake shirin yi.
Daidai da zancen muhalli ita ya tuntuba akan yanda take ganin za'ayi.
"Gurin saukar baqin gidansu kadai duk unguwar nan babu gida me kyau da tsaruwarsa, gaba daya abinda ya dameni kenan yanzu inda zan ajiyeta saboda kinga ko a shari'ance be kamata ace ka dauko Mace daga cikin daula ka muzguna mata a bangaren muhalli ku sauran buqatu ba" Audu dake faman lissafin kayan lefe ya fada, Bara'atu ta hadiye yawu tace
"Gaskiya idan hakane kuwa ya kamata ace kayi mata tanadi na musamman domin nasan ba zata iya zama a cikin gidan nan ba"
"A ina ma zan ajiyeta toh?" Ya fada yana kallonta, cikin iyakar gaskiyarta tace
"Na dauka zaka toshe qofar tsakiyar dakin nan seka huda mata qofa ta wajene mu tashi da falle daya"
Daya rasa abin ce mata kawai ya fashe da dariya, ya gama rubutunsa ya tattare takaddun ya fita.
Daya tuntubi Yakubu zancen gida ce masa yayi
"Ka sakata a bangarenmu kawai"
"To ku kuma fa?" Audu ya tambayeshi,
"Wannan ba matsala bane tunda kaga idan muka tafi yanzu se mun shekara ko fi kafin muzo, zuwa sannan se musan abinyi" Yakubun ya bashi amsa.
Cike da rashin jin dadi Audu yace
"Wai dagaske kake ba zaka zauna ayi Bikinnan kuna nan ba?
Wai me nayi da yayi maka zafi har haka ka qullaceni?"
"Bakayi mun komai ba Audu tafiya kuma ka sani ina shekarar qarshe ya kamata ace na ninka mayar da hankali akan Karatuna sannan itama Balaraba na gaya masa tana zuwa makaranta acan to sun koma kaga be kamatu daga farawarta kuma ta ringa wasa ba.
Nidai abu dayane da yake damuna na rasa dalilin da sam auran nan be kwanta mun a zuciya ba, ina tsoron ka auro matar da zata wargaza maka zaman lafiya, ta gurgubtar da kyakykyawan tushen daka soma ginawa.
Haka kawai nake jin baka dace da matar Aure ba Audu amma Allah shine masanin gaibu ina kuma yi maka addu'ar Allah ya kawai da duk wani abun qi daga hadinku".
*MAMAN MARYAM ONLINE BUSSINESS*
*Ina kuke Mata Yan kwalisa , Ina nufin isassun Mata ,Wai shin Kuna da labarin shahararren company nan namu na GHT wato good healthtreatments*
*Wanda yazo muku da fitattu Kuma* *ingantatattun suppliment ,na dukkan matsalolin ku*
*Ina maisan tayi kyau,irin na isassun Mata ya fitar Miki da shef dinki tayi Miki gyara in and out ,nemi royal jelly dinmu na company GHT*
*Wanda aka yishi da xuma ,kundai San amfanin Zuma basai na fada miku ba , hajiya ta kixo ki Yi gyara domin ki kerewa sa,a kije taro ko baki da ko sisi kiji Ana rangada Miki hajiya , saboda yanda Zaki Kara kwarjini ,kina walwali acikin mutane , magungunan ght anti agen ne suna maida tsohuwa* *yarinya ,yarinya Kuma ta koma jaririya*
*Muna da magunguna iri iri*
*NA GYARAN JIKI*
*NA GOGE NANKARWA*
*NA RAGE QIBA*
*NA CIRE TUMBI*
*NA QARIN HIPS*
*NA GIRMAN BREAST*
*NA QARA TSAHON GASHI*
*NA QARIN NI'IMA WANDA ZAI SAUKAR MIKI DA NI'IMA YA QARA MIKI DADI DA ZAQI A GURIN OGA*
*Muna da hadin bita zai zai ,indai kishiyar ki tana Shan magungunan GHT, tohh lallai sunan ki sorry domin kuwa tazarar dake tsakanin ku kamar tazarar sama ne da kasa*
*Muna da Wanda zai matseki ciki da waje Andai na yayin dinki uwargida*,
*Sannan company mu na GHTBai tsaya anan ba*
*Ya kawo muku maganin dukkan matsalolin ku*
*INA MASU HAWAN JINI?*
*INA MASU CIWON ZUCIYA?*
*INA MASU CIWON QODA?*
*INA MASU CIWON HANTA?*
*INA MASU SICKLER?*
*INA MASU HIV?*
*INA MASU CANCER?*
*INA MASU NEMAN HAIHUWA?*
*Tohh Ku matso GHT taxo muku da magungunan matsalolin ku*
*Kuma muna da testimonys da yawa ,na wadanda suka gwada suka da ce*
*Munanan a KANO KUNTAU*
*Kuma muna tura Kaya ko wanne gari cikin aminci da gaskiya , kuma kayan mu muna badashi ne cikin price Mai rahusa ga kyau ga inganci sannan ga Rahusa*
*Kutuntube mu ta wannan number
08129249549*
07011401314*
Biki ya rage saura wata daya, ba qaramin raraka Audu yayiwa jarinsa ba ya hadawa Binta lefe na yar gata aka kai, be bar Bara'atu a baya ba dan itama seda yayi mata lefen dukda be kai na Bintan ba, ya kuma bada aikin sababbin Gado da kujeru daze chanza mata.