Sashe 82
Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haihuwar Hadiza ta sake zuwar musu da sabon sauyin dayafi na farko dan Asara ce take afkuwa kan Asara duk abinda Audun ya taba seya lalace Binta ta samu nayi ta ringa kwakwazo ai damab ta fa
a ya auro me Farar
afa beji ba.
Yakubu ya samu Audu yake tambayarsa
"Anya kuwa Audu kana fitar da zakka yanda take idan munyi lissafi?"
Cikin tsananin damuwa Audu yake ce masa
"Allah shine shaidata dukda bani da cikakken sani akan kasafin Zakka shiyasa ma bana fitarwa da kaina nake baka, kuma wlh Duk idan muka fitarda lissafin shekara yanda kace a fitar din nan haka nake cirewa da hannuna nake rabawa dan karma na bawa wani yayi ha'inci ya rage sannan ka san muna fitarda sadaka daban itama haka ake hadawa a rabar nidai na yarda wannan jarabawa ce kawai daga ubangiji ina kuma ro
on daya bani ikon cinyewa"
"Hakane, na godewa Allah daya sa ka yarda cewa duk wani tsanani daga shine haka kuma sau
i ma daga gareshi ne.
Kaci gaba da Addu'a muma muna tayaka karka kuskura ka bari wata maganar banza tayi tasiri a ranka ace maka wani ya maka Asiri ko wani abu, ka
addara Allahn daya baka Arzi
in shine ya jarabceka akansa".
Kwanan Hadiza Ashirin da bakwai da haihuwa Aisha ma ta haihu ta samu Mace.
A gida ta haihu daga ita se Bilki da kuma Unguwar zoman da aka kira dan Audu baya nan kuma babu mota balle a kaita Asibiti kuma Allah ya bata da sau
i ta samu yarta Kyakykyawa me kama da ita.
Binta na daki tana fama da kanta dan itama ta kusa Lantana ta kwaza mata zancen haihuwar, tayi wata dariya harda buga
afa tana cewa
"Ita kuma da
afar hagu ta shigo kowa na farawa da Magaji shine zata haifo mace?
Koda yake na godewa Allah, Allah yasa in ma zata cigaba da haihuwar tayita jera irinta" Lantana ta tayata sukayita izgilanci akan Ikon Allah.
Da Audu ya dawo ya tarar da haihuwar, farin cikin jin Mace aka haifa ya wanke masa kaso hamsin na damuwar da yake kwana yana tashi a cikinta.
Ya fita ya samo mota suka tafi Asibiti, su kadai yasa aka maido shi kuma ya tafi bakin Asibitin Nasarawa inda suke da zuwa Binta siyayyar Haihuwa dan rigar da aka sanyawa Jinjirar bashi ya siya ba be kuma san inda Aisha ta sameta ba halin daya shiga yasa duk ya manta da wai ana da bu
atar wasu abubuwan na haihuwa Hadiza ma se bayan data haihun ya basu kudi suka siyo abinda ya sawwa
a tunda ta san yanda Al'amuran suke wannan kuwa cewa yayi a hada masa kayan barka na Alfarma, aka ware masa wanda ze tafi dasu lokacin ragowar yace a hade masa su ze turo wanda ze
auka ya wuce da sauran.
Binta data tsammaci Audu bazeyi murnar samun
aruwar
iya mace ba se taga akasin haka, murna sosai ya ringayi, kwanan Aisha uku da haihuwa ta tafi wanka gida wanda da
yar Audun ya bari gida ya rage Shida Binta se yara.
Binta ta shiga zullumi, tunda Aisha ta haihu walwalar Audu ta
aru haka bashida wata hira seta yar jaririyar me suna Amina taci sunan Mahaifiyar Najibullahi yayiwa kara, basuyi sati biyu da tafiya ba ya kwashi yaran duka ya kaisu su gano Laila kamar yanda suke kiran yarinyar wannan ya
aga mata hankali ta kuma shiga zullumin to kodai itama ta haifi Mace ne saboda bata so ace wani
a yafi nata shiga zuciyar Audu, amma da ta zauna tayi dogon Nazari seta watsar da waccen shawara, ita tana lissafine ne da abinda za'a mutu a bar mata, Yara Maza sune masu Gado duk wannan soyayyar da yakewa Lailan a banza tunda baze
auketa ya
ora akan dukiyarsa ba da wannan ta watsar da tunanin haihuwar Mace taci gaba da lissafin zazzago Yara Maza.
Tsiranta da Aisha kwana goma sha tara ta haihu a Asibiti ta samu ya mace kyakykyawa da ita tamkar Laila dan yarinyar na fadowa Nurse din data karbeta ta dagata tana cewa
"Masha Allahu zankadi kin samu kyakykyawar yarinya da gani da Mahaifinta tayi kama dan ta fiki kyau" Nurse din ta gaya mata magana dan Binta ta gallabesu se dai idan bataje Awo ba amma tabbas se tayi fa
a da wata daga cikinsu.
Zabura Binta tayi ta fizgi
afar Yar kamar wadda ta fizgi leda ko wani abu mara rai, tawara
afafun tana so ta tabbatar dagaske Mace ta haifa ko kuwa tsokanarta sukeyi data tabbatar din kuwa seta saki yar Nurses da basu gama dawowa daga mamakin fincikar da tayiwa
afar yarinyar ba suka dulmiya cikin na sakinta da tayi ba taredadamuwar zata fa
i a
asa ba.
Kuka ta fashe dashi bayan data koma ta kwanta.
Nurse
in data cafe yar ta kalleta cikin
acin rai tace
"Amma kedai anyi yar ku*****ba, banda ke mahaukaciya ce dabba ki fizgi
afar Jinjira haka bakya ko tsoron ki ji mata ciwo sannan ki saketa a
asa?
Wlh badan mu muka kar
i haihuwarki ba da nace sato yarinyar nan kikayi"
"To kice mana, idan ma kina sonta ki ri
e na baki kuma karki sake zagina wlh dan na fiki iya tashanci" Binta ta hayayya
o mata, matar zata sake magana sauran suka tareta sukace ta barta da alama tana da ta
i a
walwarta.
"Sedai uwarku ce me ta
i a
walwa bani ba" ta bisu da zagi sanda suka fita taci gaba da kukan ta.
Haka suka tattaro suka dawo gida abin dai babu da
i yanda Binta ta ringayi kamar me ta
in hankali duk saboda ta haifi Mace wannan fincika da tayiwa
afar Nazira ita tayi sanadiyyar Nakasarta wanda ba'a gane ba har seda ta kai munzalin tafiya sannan bayan dogon bincike likitoci suka gano wasu
ananan jijiyoyin dake ri
e Sangalalen
afa da tafin
afarta ne a tsinke shiya nakastata ya zama
afar bata
aguwa sedai ta jata a
asa.
Lokaci daya Hadiza da Aisha suka dawo, tafiyarsu lamuran Asare Asaren da Audu yakeyi ukayi sau
i, suna dawowa tamkar an watsawa wuta fetur abu ya koma sabo farfa
owar daya fara aka sake kwanciya rigijin harma abin yafi nada muni.
Akace zuciya bata da
ashi balle kuma irin ta Audu me cike da wasi wasi a hankali se famfon da Binta take masa akan ya auro masu fararen
afa ya fara tasiri a zuciyarsa.
Ya fara tsangwamar Hadiza da Aisha domin a cikinsu ne yake ganin akwai silar ta
arewar Arzi
insa, kyara, hantara, wula
anci ya fara yawa, Hadiza bata shiru idan ya mata ramawa takeyi daman Binta bata isheta kallo ba dan tasan gamonsu Aisha ce take masa shiru dan haka diban Albarkar tasa yaso yafi yawa akanta musamman da Binta ke yawan cewa daman an fi samun masu farar
afar cikin mata masu shiru shiru kuma ai data tafi wankan gida abubuwa sun farfa
o amma tana dawowa ta dawo da tsiyarta.
Abu dai gaba yakeyi kullum ba baya ba, idan yayi kamar yabi ta Binta yaje ayi masa istahara a fayyace masa wwacece silar rugujewar Arzi
insa se kuma ya tuna nasihar Yakubu dayace jarabawa ce saga Allah idan yayi ha
uri a sannu komai ze zama tarihi seya kanne yaci gaba da Addu'ar neman
auki daga ubangiji.
Cikin wannan yanayi aka cinye shekara guda wanda a kullum ta Allah abin zama yake jiya tafi yau, Audu da harya fara mance lissafin abubuwan daya mallaka se gashi a hankali ya fara
aga kadarorinsa yana siyarwa a
arinsa nason farfa
o da harkar Mansa dake neman dur
ushewa baki daya ya saki komai ya mayar da hankali akanta domin itace
arfin tattalin Arzi
insa.
Binta ce takai wa mahaifinta rahoton abinda yake faruwa da Audun, shiri tayi ta kwashi kayanta domin tafiyar da tayi bata saka ran zata dawo ba, to ta dawo tayi me?
Arzi
in da take zaman gadi yana shirin bin rariya wahala na doko musu sallama ita kam bada ita za'ayi wannan zaman ba.
Alhaji Zakariyya ya tashi
an aike takanas aka kira masa Audu, sun tattauna amma a duk maganar da sukayi ya kasa gano musabbabin wannan Asara dake hawan Audu kamar wanda akayiwa Baki haka nan be bi takan shirmen Binta ba ya sake daukar Kudade masu kaurin gaske ya bashi yace kuma duk in wata matsala ta tashi karya jinkirta ya je gareshi, wannan karamci na Alhaji Zakariyya ya
ara samarwa da Binta gurin zama a zuciyarsa domin ya sani Allah ne ya ha
a shi da Alhajin amma Auran Binta na daga abinda ya
ara dankon zumunta a tsakaninsu kuma duk abinda zeyi masa zeyi dan Allah kuma saboda yana auran yarsa, wannan tasa ya
ara kulla aniyar ri
e Binta dakyau domin bashida wata hanya da ze sakawa da Alhajin sama da hakan tunda duk sanda zwje gurinsa se yayi masa tanbihin ya kula masa da Binta karya dubi halinta.
Wannan kudi da Alhaji Zakariyya ya bawa Audu basuje ko ina ba yana dawowa Kano wani Abokinsa yayi masa tallar Farin wake, a shekarar an samu
arancinsa acan wani
auye suka samoshi yace su siya da yawa su ajiye zuwa A kwana biyu idan farashi ya hau su fitar su siyar dashi su samu riba.
Audu be ta
a yin irin wannan kasuwancin ba dan ko wani yaji ze siyi kaya ya
oye zuwa yayi tsada sannan ya siyar se yayi magana ya nuna masa rashin dacewar hakan amma a halin da yake ciki yanzu ta yanda ze farfado da jarinsa kawai yakeyi shiyasa ba tareda dogon tunani ba ya siyo wake aka jibge a suto, ba'a rufe watanni uku ba wake yayi muguwar tsada ya ninka kudinsa sau biyu akan abinda suka siyeshi lafiya lau Alhaji Mala Abokin Audu ya kwashe wakensa ya kai Kasuwa ana bude store din da kayan Audu suke aka tarar da wake dai babu na moro
wari sun masa kaca kaca dayawa har ya fara yin gari tsabar yanda ya lalace kamar wanda ya shekara biyar a ajiye.