Sashe 73
Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta hade su a Jug kafinta miqe a sanyaye ta shige kitchen dinta na cikin daki.
A Butar tafasa ruwa ta saka nan da nan yayi zafi bata ko Jira ya tafasa ba ta juyo ta sake hada musu wani zuciyarta ta aminta da cewar da gangan Binta ta zuba musu gishiri a ruwan shayi wai me wannan matar take nema da ita fisabillahi.
Bayan sun gama ta tattaro kwanuka ta fito dasu danta wanke sedata hado ma cikin kitchen ta zauna ta fara wanke wanke, Shayin dayaqi shayuwa ta tsiyayar a rariya Ta bude Fulas din zata zubar da sauran na ciki kenan ta ji muryar Binta a kanta tana cewa
"Aa, Maman Baba meya faru naga kin sheqar da shayi a rariya?"
"Shayi kuma?" Audu sa suka fito tareya tambaya yana kallon rariyar da shayin be gama wucewa ba,
"Gashi nan kuwa ka gani hadin kauri kuwa wlh, qila sun hada ya musu yawa ne maimakon ki barshi an jima ki dumamawa yara susha kuma se ki zubar ai Almubazzaranci ne wannan" Bintan ta sake fada.
Bara'atu bata iya dagowa ba balle tace wani abu dan wannan Bom din kam tilas ya tashi da ita dan tafi kowa sanin Audu baya son wulaqanta abinci tun zamanin tana ita kadai a Bechi kafin su dawo Kano ko abu ya siyo ze gaya mata idanba zata iya amfani dashi duka ba ta fitar ta bayar kar abarshi ya lalace balle yanzu akan Idonsa ta zubar da shayi a rariya tasan ko Binta bata saka baki ba se yayi fada.
"Yanzu saboda wulaqanci abinci zaki wulaqanta haka?
Da yayi muku yawa me yasa bazaki bawa Abdullahi ya fita ya bawa Almajiri ba?" Audun ya fada cikin fushi.
Murya a sanyaye tace
"Kayi haquri ba yawa ya mana ba, kuskure aka samu gishiri ne a cikin ruwan da aka dafa se bayan dana hada mana sannan muka ankare kaga baze shawu ba shiyasa ma zubar"
"Gishiri a cikin shayin?" Ya tambayeta cikin sigar rainin wayo irin be kama abinda ta fada ba.
Fulas din gabanta ta tura masa tana cewa
"Dama ba zaka yarda ba amma ga sauran ruwannan ka dandana kaji"
"Ikon Allah a garin yaya gishiri ya shiga ruwan shayi? bari muji" Binta ta fada tana dauke fulas din cikin mugunta datayi kama da kuskure ta sakeshi daga tsayen da take ji kake tush ya tarwashe a qasa ruwan ya watse duk ya tsallar musu a qafa harda Audun.
"Innalillahi na qone" Bintan daya fi zubar mata ta fada tana daqe qafafu, Audu ya zabga tsaki yana cewa
"Wane irin sakarci ne zaki yada fulas se kace bakya gani?
Se ki dakko tsintsiya ki tattare gurin ai kafin yara su fito wani ya taka kwalba" yana fadar haka ya baza Babbar rigar da ta zame masa Kayan sawa yanzu ya fice daga gidan.
"Ke kin dauka zaki kwanta ki miqe qafa in daga miki abinci?
To ba Gishiri ba idan bakiyi sannu ba wata ran shinkafar bera zan zuba miki" ta wuce ciki tana tsaki.
Sanadin zama
n Bara'atu boyi boyi kenan a gidan, da ranar girkinta da ba nata ba muddin tana so yaranta suci abinci kan lokaci sedai ta tashi tayi, an koma makaranta Abdullahi ya koma makarantar kwana dan haka ita zatayi shara ta hada abin kari ta shirya yan makaranta su tafi sannan tayi wanke wanke ta hado wankin kayan Yaranta dana Bintan da wani sa'ilin harda nata kayan take tulo mata kuma bata isa taqiyi ko tayi magana ba ranar Audu ya ringa surfa mata bala'i akan ta fiya fitina bata qaunar a zauna lafiya.
Nana da nan kyan da tayi da cikar jiki suka zagwance Rama ta maye gurbinsu kulawar da take samu gurin Audun ta rasa domin ko sun shirya na dan lokaci Binta zata sake kunna wata wutar da zata wargaza su, a haka Watan Azumi ya kama aiki ya ninkar mata dan bayan abincin gida harda na sadaka sukeyi wanda A baya Mairo da Lantana ke aikin yanzu da babu su itace komai haka zata wuni tsaye kan qafafunta idan dare yayi lokacin da kowa yake Tsaye yana ibada ita kuma gabbanta sun gajiya sedai ta kwanta tayi ta muqususun ciwon jiki ga babu godiya balle kyautatawa daga Megidan a kullum gazawarta yake gani yan uwanta kuma sun gagara gane halin da take ciki idan ka cire Hadiza wadda tasan kan zaman da takeyi.
Sallah saura kwanaki Biyar su Yakubu suka zo Kano, a gidansu suka sauka da yake jirgi suka biyo se dab da shan ruwa suka tafi gidan Audu kamar yanda suka tsara da Yakubun sanda ya dakkosu daga Iyafot.
Kasa magana Balaraba tayi sanda taga Bara'atu, Yakubu kansa kallo daya yayi mata sannan ya kalli Audu wani abu ya tokare masa maqoshi, farin cikin daya taho dashi ya dishashe nan take yanayinta ya nuna cewar an koma yar gidan jiya kenan Audu tuban muzuru yayi ba dagaske ya gane kuskurensa ba.
Shan ruwan haka sukayi shi babu karsashi Binta kadai ke subadadi ita kadai kamar kanta ya qone dan shi kansa Audun tunda yaga canjin fuskar Yayan nasa yasha jinin jikinsa domin yasan baze wuce dalilin ganin Bara'atu ba amma ta yaya zeyiwa Yakubu bayanin halin Bara'atu ya fahimat?
Ita din Majicin sari ka noqe ce babu me fahimtar ainihin halinta se wanda ya zauna da ita.
Suna gama tsakurar Abincin Yakubu yace ze tafi Balaraba ma ta miqe wannan ya qara tabbatarwa da Audu tabbas Yakubun ya fusata dashi ne.
A qofar gida Bara'atu data bi bayansu ta fashe da kuka, tuni Balaraba ta shige mota dan tace ba zata iya magana da Bara'atu ba zuciya tana iya dibanta ta watsa mata mari ko ta daddana mata Ashar haba wannan mutuwar zuciya har ina ta zauna Kishiya da Miji su nemi kasheta da ranta.
"Dan girman Allah Yaya Yakubu ka taimakeni kai kadai nake saka ran zaka fahimceni a yanzu, bazan iya yi maka bayanin halin da nake ciki ba amma ina roqonka da kayiwa Allah ka shiga lamarina ka nema mun yanci a gurin Dan uwanka wlh na gaji, ban zata cewar wahalar data fi ta bayace take kirana zuwa gidan nan ba, ban dauka ya maidoni bane saboda ya qara biyamun karatun da be kammala a baya ba, ni dai na haqura ina fatan wahalar dana sha ta zame mun kaffara a rayuwata" ta fada cikin matsanancin kuka daidai nan Audu ya qaraso Soron ya kalleta ya kalli Yakubun daya daga kai sama yana kokawa da bacin ran dake taso masa.
"Me kikeyi a nan gurin Dallah wuce ciki" Audu ya fada yana zare mata ido ta juya cikin gidan bayan data sake kallon Yakubu irin kallon ka taimaka mun.
"Na zata anan zakuyi sallar Isha in aka idar da Tarawi se na maida ku gidan" Audu ya fada cikin inda inda, Yakubu ya juya ze fita yana cewa
"Babu damuwa zamu koma gida kasan muna tare da gajiyar hanya, idan ka samu lokaci kazo ina son magana dakai" daga nan ya sa kai ya fice daga gidan.
Masifa da Bala'i Audu ya ringa zazzaga mata bayan daya koma cikin gidan akan seta gaya masa abinda ta fadawa Yakubu dayace yana neman sa amma tayi shiru banda kuka babu abinda takeyi daya gaji ya fita gaba daya ya rikice dan be san me Bara'atun ta fadawa Yakubu ba, maganarta ta qarshe kadai yaji da tace wahalar datasha ta zame mata Kaffara wace wahala?
Amma dai ba a gidansa take nufi ba?
Ya ringa tambayar kansa.
Sallar ranar dai yayita ne kawai ana idarwa kuma ya tafi gidan Yakubu.
*MAMAN MARYAM ONLINE BUSSINESS*
*Ina kuke Mata Yan kwalisa , Ina nufin isassun Mata ,Wai shin Kuna da labarin shahararren company nan namu na GHT wato good healthtreatments*
*Wanda yazo muku da fitattu Kuma* *ingantatattun suppliment ,na dukkan matsalolin ku*
*Ina maisan tayi kyau,irin na isassun Mata ya fitar Miki da shef dinki tayi Miki gyara in and out ,nemi royal jelly dinmu na company GHT*
*Wanda aka yishi da xuma ,kundai San amfanin Zuma basai na fada miku ba , hajiya ta kixo ki Yi gyara domin ki kerewa sa,a kije taro ko baki da ko sisi kiji Ana rangada Miki hajiya , saboda yanda Zaki Kara kwarjini ,kina walwali acikin mutane , magungunan ght anti agen ne suna maida tsohuwa* *yarinya ,yarinya Kuma ta koma jaririya*
*Muna da magunguna iri iri*
*NA GYARAN JIKI*
*NA GOGE NANKARWA*
*NA RAGE QIBA*
*NA CIRE TUMBI*
*NA QARIN HIPS*
*NA GIRMAN BREAST*
*NA QARA TSAHON GASHI*
*NA QARIN NI'IMA WANDA ZAI SAUKAR MIKI DA NI'IMA YA QARA MIKI DADI DA ZAQI A GURIN OGA*
*Muna da hadin bita zai zai ,indai kishiyar ki tana Shan magungunan GHT, tohh lallai sunan ki sorry domin kuwa tazarar dake tsakanin ku kamar tazarar sama ne da kasa*
*Muna da Wanda zai matseki ciki da waje Andai na yayin dinki uwargida*,
*Sannan company mu na GHTBai tsaya anan ba*
*Ya kawo muku maganin dukkan matsalolin ku*
*INA MASU HAWAN JINI?*
*INA MASU CIWON ZUCIYA?*
*INA MASU CIWON QODA?*
*INA MASU CIWON HANTA?*
*INA MASU SICKLER?*
*INA MASU HIV?*
*INA MASU CANCER?*
*INA MASU NEMAN HAIHUWA?*
*Tohh Ku matso GHT taxo muku da magungunan matsalolin ku*
*Kuma muna da testimonys da yawa ,na wadanda suka gwada suka da ce*
*Munanan a KANO KUNTAU*
*Kuma muna tura Kaya ko wanne gari cikin aminci da gaskiya , kuma kayan mu muna badashi ne cikin price Mai rahusa ga kyau ga inganci sannan ga Rahusa*
*Kutuntube mu ta wannan number
08129249549*
07011401314*
Audu ya ringa Jijjiga kai yana buga qafafu haka nan zufa take keto masa kamar wanda yake zaune kan Kunama, bakinsa har kumfa yake saboda masifa Yakubu ya zuba masa ido yana kallonsa kawai, shi yanzu tantama yake anya Audu bashida wata matsala akansa kuwa kodai shaye shaye yakeyi be sani ba.