Sashe 50
Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zubaida na tsaye da goyon Zakariyya wanda yake ta rigima tunda wata yarinya ta kawo shi daga gidan da Binta take kaishi raino yana ganin Audu ze fita kuma ya saka kuka wannan yasa ta goyashi harya rufe ido da alama daman rigimar bacci ce hargagin uwarsa ya tadashi.
Kwanto mata danta tayi ta direshi kan Kujera, Binta ta fizgeshi ya saka kuka saboda yanda taja hannunsa ko tsoron yaji ciwo batayi ba ta fara jansa tana cewa
"Kinji abinda nace ai karki bari na maimaita miki"
"Bana tsammanin yace miki ya miki bayanin ni wacece a gidan nan, to idan beyi miki ba ni yanzu bari na gaya miki.
Yanda kike matar aure da aka auro da sadaki nima haka nake, matsayinmu daya na yar aiki ko me dafa abinci aka kawo miki ba dan haka ke baki da qarfin ikon da zaki sakani na dafa miki abinci a gidan nan kici, idan kinga haka ta faru to Mijina ne ya bani umarni wannan kuwa zanyi saboda shidin shugaba nane, kuma neman Aljanna ya kawoni gidansa bazan tsallake umarninsa ba muddin be sabawa shari'a ba" Zubaidan ta bata amsa kafin ta angizo daurin dankwalinta gaban goshi tace
"Karuwa kuma bakiga komai ba daga cikin halinta, ki saka ido ki gani, tsakanin nidake za'aga wadda zaman gidan nan ze gagara" tana gama fada ta wuce cikin daki tana kada jiki tabar Binta tsaye baki a sake, seda ta bugo qofa kafin Bintan ta farga ta fara dura mata Ashar tana cewa idan ta isa ta fito ta gani seta sauke mata rainin da take taqama dashi yau, ta gama hayagagarta taja Zakariyya suka wuce daki tana cigaba da bala'i kamar tsohuwar karya.
Zubaida kuwa Alwala ta daura tanayi tana kuka, a duk sanda aka kirata da Karuwa takanci ciwon abin yanda bata taba tsammata ba.
A sanda take cikin rayuwar Alfahari take da sunan amma yanzu tana jn muninsa fiye da misali.
Yanzu haka za'a ringa alaqanta yayanta da wannan mummunan sunan?
Bayan ta idar da sallah bata tashi ba har akayi Isha'i ta dora shafa'i da wutri tayi addu'a kana ta nade abin sallar ta tashi.
A gurguje tayi wanka ta shirya, cikin irin dinkunan da Kilallu irin tane a wancam zamanin ta saka riga da siket daya matuqar kamata ta baza qamshi ta ko ina sannan ta kafa dauri a gaban goshi.
Audu ya gaya mata kartayi girki ze shigo musu da abinda zasuci dan haka ta dora ruwan shayi baqi ta zuba kayan qamashi sannan ta dauki Kankanar data hada tun yamma tashanye ta koma falo ta zauna bayan ta kunna waqar Aliko makaho tana bi hankali kwance tana gyada kai.
"Baki a washe kamar wawa Audu ringa binta da kallo sanda ta karbi ledojin Kaji da kayan Marmarin daya shigo dasu,
"Aa kaga yar dagwas, irin wannan Ado haka gaskiya kinci sunan naki na yar dagwas" ya fada yana washe mata haqora.
Ta dan bata rai irin na shagwaba dukda tace
"Nace maka bana so ka canza mun wani sunan amma banda wannan" har ranta ta tsani sunan a yanzu amma bata so ta nuna masa hakan cikin fushi ko fada, ya zauna yana sake ce mata
"Barni kinji, dadi sunan yake mun.
Je ki kawo faranti muci Naman nan tun da zafinsa".
Ta wuce Madafa tana juya mazaunanta da basufi rabin na Binta ba amma da yake ta iya sarrafasu bala'in dauke masa hankali take idan tana tafiya.
A da gani yake ba Macen data kai Binta iya gwalangwaso da kisisina wannan abin ya qara dakusar da Bara'atu a idonsa yaji sam ta dena birgeshi saboda bata ko kamo qafar Bintan ba babu abinda ta iya se wanda ya koya mata amma yanzu daya auro Macen gaske se yaga ashe duk wani sanaben Binta sharar fage ne, wato jiya yaje cloud 9, yaga abinda ya dauka a gurin Hurul'ayni matan Aljanna kadai ze samu yanzu ita kanta Bintan ganinta yake kamar shi dan yanzu ne ya tabbatar ya auri Mace.
Yana can lissafin ta dawo, yanda take duqawa ta ajiye kayan ma abin birgewa ne sannan ta kalle shi tayi masa wani farrr da ido se yaji kamar ze suma dan dadi.
"Ina na Maman Zakariyya?
Kona kirata muci tare?" Ta fada tana bude ledojin.
Ya sauka qasa ya zauna yana cewa
"Ai tana da Kaji a firinji, kema gobe za'a kawo miki saboda ajiyar Danyan Nama da sauran kayan amfani" ya bata amsa yana daukar kofin data tsiyaya masa baqin shayi a ciki kurba seta shagwabe fuska tace
"Haba dai, ya za'ayi muna gida daya ka siyo abu muci mu kadai banda ita da yaronmu?
Aa gaskiya bari na dibar mata dan wannan ai ya mana yawa Kaji biyu Manya ina zamu kaisu" taja faranti ta fara dibar Naman, wata qaramar Leda da taji dumi ta bude taga Tsirene a ciki ta aika masa hararar qasa tace
"Harda tsirema duk a wane cikin zamu zuba mu kadai?"
*MAMAN MARYAM ONLINE BUSSINESS*
*Ina kuke Mata Yan kwalisa , Ina nufin isassun Mata ,Wai shin Kuna da labarin shahararren company nan namu na GHT wato good healthtreatments*
*Wanda yazo muku da fitattu Kuma* *ingantatattun suppliment ,na dukkan matsalolin ku*
*Ina maisan tayi kyau,irin na isassun Mata ya fitar Miki da shef dinki tayi Miki gyara in and out ,nemi royal jelly dinmu na company GHT*
*Wanda aka yishi da xuma ,kundai San amfanin Zuma basai na fada miku ba , hajiya ta kixo ki Yi gyara domin ki kerewa sa,a kije taro ko baki da ko sisi kiji Ana rangada Miki hajiya , saboda yanda Zaki Kara kwarjini ,kina walwali acikin mutane , magungunan ght anti agen ne suna maida tsohuwa* *yarinya ,yarinya Kuma ta koma jaririya*
*Muna da magunguna iri iri*
*NA GYARAN JIKI*
*NA GOGE NANKARWA*
*NA RAGE QIBA*
*NA CIRE TUMBI*
*NA QARIN HIPS*
*NA GIRMAN BREAST*
*NA QARA TSAHON GASHI*
*NA QARIN NI'IMA WANDA ZAI SAUKAR MIKI DA NI'IMA YA QARA MIKI DADI DA ZAQI A GURIN OGA*
*Muna da hadin bita zai zai ,indai kishiyar ki tana Shan magungunan GHT, tohh lallai sunan ki sorry domin kuwa tazarar dake tsakanin ku kamar tazarar sama ne da kasa*
*Muna da Wanda zai matseki ciki da waje Andai na yayin dinki uwargida*,
*Sannan company mu na GHTBai tsaya anan ba*
*Ya kawo muku maganin dukkan matsalolin ku*
*INA MASU HAWAN JINI?*
*INA MASU CIWON ZUCIYA?*
*INA MASU CIWON QODA?*
*INA MASU CIWON HANTA?*
*INA MASU SICKLER?*
*INA MASU HIV?*
*INA MASU CANCER?*
*INA MASU NEMAN HAIHUWA?*
*Tohh Ku matso GHT taxo muku da magungunan matsalolin ku*
*Kuma muna da testimonys da yawa ,na wadanda suka gwada suka da ce*
*Munanan a KANO KUNTAU*
*Kuma muna tura Kaya ko wanne gari cikin aminci da gaskiya , kuma kayan mu muna badashi ne cikin price Mai rahusa ga kyau ga inganci sannan ga Rahusa*
*Kutuntube mu ta wannan number
08129249549*
07011401314*
Ta cika faranti da Kazar da tsire ta lullube da takarda sannan ta bude kayan Marmarin suma ta diba a Leda tana kallonsa tace
"Bari na kai mata".
Da kai ya amsa mata ta dauka ta fita ya bita da kallo yana tuna lokutan baya a zamanin Amarcin Binta.
Kullun ta Allah se sunci Gasashshiyar Kaza da tsire da wani damun fura me shegen dadi da yake siyo musu suci su biyu ko takardar Naman Bara'atu da Yaranta basa gani balle suji qamshi.
A sannan ma yakan siyo hardasu amma indai ya fara shiga bangaren Binta dashi to ya zama haramiyarsu daga baya ma ya dena siyowa dasu ta cusa masa ra'ayin ai suna ci a Miya kuma sanda tana Amarya itama an mata dan haka yanzun lokacinta ne taci ita kadai shiyasa yanzun yayi amfani da maganarta ya siyo musu shida Zubaida kadai itace Amarya ai itama tana ci a Miya.
Zubaida kuwa a qofar dakin Binta ta tsaya ta rafka sallama, Bintan na zaune ta zabga Tagumi, abin duniya ya isheta taji sallama, bata dauka Zubaidan bace ta amsa harda bada izinin a shiga.
Ta shiga tana qara wata qaramar sallamar ganin itace ya saka Binta zabura tana binta da kallo tundaga sama har qasa, dukda kyashi da hassadarta daya cika mata zuciya seda ta yabi kyan da shigarta tayi to ina ga Audu?
"Ke bakida hankali koM meya kawoki dakina?
Da izinin ubanwa kika shogo?" Ta fada cikin hargowar data zame mata jiki, Zubaidan tayi murmushi tace
"Seda nayi sallama fa kika amsa kafin na shigo, kuma ba wani abu ya kawoni ba, kazar Amarci Mijinmu ya sake siyomun shine nace bazanci ni kadai na na raba na kawowa Dana" ta dangwarar mata da Farantin a qasa ta juya tana tafiyar yanga Binta tayi kukan kura ta kai mata cafka, a yanda ta cakumeta Allah ya dubeta kamar jifa sega Audu ya fado dakin badan haka ba ta tabbatar da tace seta ballata ta zuba a wilbaro tabbas abinda tayi niyya kenan.
"Baki da hankali Binta meye haka zaki kamata da dambe?" Ya fada yana janye Zubaida da zuciyarta ke buga tsalle daga hannunta.
Bata dauka jarabar Matar nan takai haka ba, ita ko doguwar cacar baki ba iyawa tayi ba ina dmga yar bawa hammata iska kuma ace da wannan qansamemiyar basamudiyar ai wata rana murus zata kasheta idan akace suyi dambe.
"Dole kace bani da hankali mana wato kai ka aikota tazo tamun cinikinta Abinda aka saba ko?
Ni zaka wulaqanta Audu da abinda zaka sakawa ubana kenan bayan duk halaccin da yayi maka a duniya?
Karka manta mahaifina shi yayi maka rigar da har ka ringa yawo a gari ka kwaso wannan karuwar, to wlh bazan zauna baqin ciki ya kasheni ba tattarawa zanyi na bar maka gidan ka idan yaso ka auro irinta goma ka ajiye gara na koma gidanmu inda ake sona" tayi bal da farantin kazar da aka kai mata ta shige daki tana kuka wiwiwi, diri diri yayi ya rasa me zeyi, ya bita ne ko kuma su fita su bar mata dakin?