Sashe 42
Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Uhm Binta kenan, nifa Auran Audu bashi ya daga mun hankali ba kamar wadda ya auro din, Kilaki fa ya kwaso miki a matsayin kishiya, idan har Auran nan ya tabbata ai kin gama yawo Binta wlh kashinki ya bushe kishi da Karuwa"
Sakare Binta tayi kukan ya tsaya mata kamar anyi ruwa an dauke kafin ta lailayo wata Ashariya me maiqo ta maka tana cewa
"Kilaki?
Ni aka aurowa karuwa a matsayin kishiya?
Ashe barinkin Audu har tayi qaurin da ze auro Karuwa ya kawo cikin gidana?
Lallai kuwa be siyo zaman lafiya ba ze kuma san ya tsokana tsuliyar Dodo, na rantse da Allah daga ita harshi se sun gane kurensu, zasu san ni Binta ba kanwar lasa bace" yeeyeyey ta cigaba da kuka.
Turai ta sauke tagumi tareda yin Ajiyar zuciya me qarfi tace
"Qawata wannan Al'amarin fa ya zarce yanda kike tsammani, duk fa iya kissa da manaqisarmu bamu isa mu kama qafar matan bariki ba.
Ke iya qoqarinda tayi har ya Aureta ai kinsan ba qaramar kai bace wannan tararta se anyi babban shiri" ta matsa kusada Bi ta dake kuka ta dafata taci gaba da cewa
"Kina ji qawata, yanzu dai tunda me afkuwa ta rigada ta afku mataki biyu ne zamu iya dauka a kai,ta siyasa zamu bullowa abun kuma ba mu zamuyi yaqin da kanmu ba, na tabbata yan uwansa basu san waya aura ba dan haka farke mata laya zamuyi duk wanda ya isa ya fada aji a danginsa ki sameshi ki gaya masa wacce Audun ya auro sannan ki sanar da iyayenki abinda ake ciki da kuma abinda ya miki ki qara maggi da gishiri ke kice dukan mutuwa ya miki ma sannan na biyu dole mu binciko ko wacece mu bi ta qarqashin qasa mu watsa auran tun a waje babu yanda za'ayi ta tare a gidanki" Turai ta fada.
Haka suka ci gaba da kitsa yanda za'ayi har dare Binta na gidan kafin ta koma wujiga wujiga fuska ta kode saboda kuka ido yayi luhu luhu.
Ranar bata ko kalli qafar benen Audu ba, cikin daren ta hada kaya daman Turai ta shirya mata direban da ze kaita Kaduna ai kuwa washe gari Asubar Fari tana jin Audu ya dawo daga masallaci ta dauki Jakar kayanta ta saba Zakariyya a baya ta fice.
Can inda sukayi da Direban ze tsaya taje ai kuwa ta tarar dashi babu bata lokaci suka yanki hanya se Kaduna.
Yanda ta wuni ta kwana da yunwa ga tashin hankalin da take ciki ya saka duk ta fita hayyacinta, inda Audu ya mareta yayi shati abinka da fuskar Ajebo, saboda iya sharri har kanta ta buga a bango yayi quli ta karci wasu gurare a jikinta da farce saboda ita kadai tasan meta shirya zata fada idan taje gida.
A Makeken compound dinsu ta kwanta tana malelekuwa wai ba zata iya takawa ba bayan isarsu, Direban kansa bude baki yayi tsabar mamakin kaidin wannan matar.
Qalau suka taho da qafafunta sau biyu suna tsayawa a hanya harta fita tayi uzurinta amma shine da zuwansu zatace bata iya tafiya lallai mata ababen tsorone.
Mamansu na Kitchen tana bada umarnin abinda za'a girka na rana ta jiyo ihu da kururuwa a waje babu shiri ta fita tayi tozali da Binta kwance a qasa tana wannan ihu qurjinta ya buga, abinda ya fara zuwar mata shine mutuwa akayi dan haka jiki na rawa ta qarasa ta kamata.
"Na shiga uku na lalace Mama wayyo Allah na" abinda take ta fada kenan sanda Maman suka shigar da ita ciki da taimakon Munira qanwarta.
A falo suka barta ta sake kwanciya qasa har wani numfashi take ja tamkar wadda ake zarar ranta.
"Dan Allah kiyi shiru kimun bayanin meya faru Binta, karkisa ka zuciyata ta buga ki gaya mun meya samu Mijin nako" Maman ta fada cikin tashin hankali.
"Meyake faruwa haka?
Ke Mamana menene?
Accident kukayi ko wanine ya mutu acan?" Alhaji Zakariyya daya taso daga bacci dalilin kuwwar Binta data isa ko ina a gidan ya fada yana isa gareta, ganinsa yasa ta qara rikicewa ta shiga qoqarin miqewa tana miqa masa hannu ya riqota jikinsa har rawa yake saboda tashin hankali
"Kiyi magana Binta, zakici ubanki wlh idan baki mana shiru kin fada mana abinda ya faru ba" Mama ta fada cikin tashin hankali ta jimqe hannayenta da suke fitar da zufar fargaba.
*MAMAN MARYAM ONLINE BUSSINESS*
*Ina kuke Mata Yan kwalisa , Ina nufin isassun Mata ,Wai shin Kuna da labarin shahararren company nan namu na GHT wato good healthtreatments*
*Wanda yazo muku da fitattu Kuma* *ingantatattun suppliment ,na dukkan matsalolin ku*
*Ina maisan tayi kyau,irin na isassun Mata ya fitar Miki da shef dinki tayi Miki gyara in and out ,nemi royal jelly dinmu na company GHT*
*Wanda aka yishi da xuma ,kundai San amfanin Zuma basai na fada miku ba , hajiya ta kixo ki Yi gyara domin ki kerewa sa,a kije taro ko baki da ko sisi kiji Ana rangada Miki hajiya , saboda yanda Zaki Kara kwarjini ,kina walwali acikin mutane , magungunan ght anti agen ne suna maida tsohuwa* *yarinya ,yarinya Kuma ta koma jaririya*
*Muna da magunguna iri iri*
*NA GYARAN JIKI*
*NA GOGE NANKARWA*
*NA RAGE QIBA*
*NA CIRE TUMBI*
*NA QARIN HIPS*
*NA GIRMAN BREAST*
*NA QARA TSAHON GASHI*
*NA QARIN NI'IMA WANDA ZAI SAUKAR MIKI DA NI'IMA YA QARA MIKI DADI DA ZAQI A GURIN OGA*
*Muna da hadin bita zai zai ,indai kishiyar ki tana Shan magungunan GHT, tohh lallai sunan ki sorry domin kuwa tazarar dake tsakanin ku kamar tazarar sama ne da kasa*
*Muna da Wanda zai matseki ciki da waje Andai na yayin dinki uwargida*,
*Sannan company mu na GHTBai tsaya anan ba*
*Ya kawo muku maganin dukkan matsalolin ku*
*INA MASU HAWAN JINI?*
*INA MASU CIWON ZUCIYA?*
*INA MASU CIWON QODA?*
*INA MASU CIWON HANTA?*
*INA MASU SICKLER?*
*INA MASU HIV?*
*INA MASU CANCER?*
*INA MASU NEMAN HAIHUWA?*
*Tohh Ku matso GHT taxo muku da magungunan matsalolin ku*
*Kuma muna da testimonys da yawa ,na wadanda suka gwada suka da ce*
*Munanan a KANO KUNTAU*
*Kuma muna tura Kaya ko wanne gari cikin aminci da gaskiya , kuma kayan mu muna badashi ne cikin price Mai rahusa ga kyau ga inganci sannan ga Rahusa*
*Kutuntube mu ta wannan number
08129249549*
07011401314*
Dakyar ta iya nutsuwa dukda ba sosai ba ta shiga kora musu qaryar data tsara ta haddace dangane da Auran da Audu yayi ba tareda saninta ba kuma akan ta masa magana yayi mata dukan kawo wuqa dakyar ta kwaci kanta shine ta gudo.
Yanda ta tsara labarin babu wanda ya isa ya qaryata ta musamman ga shaida nan jikinta ya nuna.
Mamaki madaukaki ya kama iyayenta musamman Alhaji daya ringa dubanta kamar me son ya tabbatar da dagaske take ko qarya takeyi.
"Wlh bazan koma ba, sedai ya zaba koni ko ita haka kawai bazanje su shafamun cuta ba kuma idan ya zabi zama da ita Dady ka gaya masa ya maido maka da duk wata dukiya daya samu ta dalilinka ai daman saboda ni ne kuma idan ya sakeni dole ya bayar tunda bata ubansa bace" Binta ta fada cikin gunjin kuka.
Alhaji Zakariyya ya wuce bangarensa ba tareda yace mata qala ba ya kasa yarda da abinda ta fada, meya hada Audu da matan banza har ya gano matar Aure a cikinsu sannan da gaske Audu ne yayiwa yarsa gudan jininsa wannan dukan babu kara balle ya taci arziqinsa to kodai shaye ya fara toh?
A can falo kuwa da Mama ta gaji da ihu da kururuwar Binta ta daka mata tsawa tace
"Ki rufe mana baki, Audun ai ba mahaukaci bane da ze kamaki da duka haka kawai waye be san halin tsiwarki ba a gidan nan kuma Aure daman kin sani a rubuce take zeyi, ba wata kika tarar a gidan ba dan haka ba zaki fitar da ran kema za'a kawo miki wata ba.
Abinda na jiye miki tun farko a Auran Tifical Bahaushe kenan wanda be yi Ilimin Boko ba balle ya waye da yanda rayuwa take, irinsu Audu a kullum tunaninsu be wuci su samu kudi su tara mata da Yaya ba basu damu da jin dadinsu ba balle walwala ko yanda zayuwarsu zata kasance, ke kikace kinji kingani dan haka yanzu babu wani dalili da ze saka kice zaki dawo mana nan, Munira ma Addu'ar Allah ya kawo wanda zero dauke mun ita nakeyi ballantana ki kaso Auranki ki dawo mun".
"Kai Mama ya zakice haka bakiga abinda ya mata ba se kace ba yarki ba, kuma ko auran zeyi ya rasa wa ze auro is Karuwa haba mana wannan ai ba abune me yuwuwa bama" Munira ta fada aiko ta juya kanta tana cewa
"Idan na sake jin bakinki a nan sena gwabjeki shashasha ai kema ba sanin ciwo kanki kikayi ba
"Ya isa haka Firdausi, ke kuma Mamana ki shiga ciki kiyi wanka Munira ki rakata clinic a dubata, ku dauke yaron nan daga qasa sannan wanda ya kawoki tafiya yayi ko yana nan?" Alhaji Zakariyya saya sake fitowa shirin shirin fita ya fada.
Se sannan suka lura da Zakariyya dake kwance qasa abinsa yana bacci Direban ne ya shigo mata dashi ya watsar dashi a qasa tareda jakar kayanta.
Ta miqe tana dingisawa Munira ta dauki Yaron suka wuce ciki.
KANO
Rai fes Audu yayi bacci babu damuwar komai tattare dashi illah mafarkin Amaryarsa daya kwana yanayi tareda shirya yanda tariyarta zata kasance nan da sati biyu masu zuwa shima saboda ya bata damar yin shirye shirye ne daga bangarenta dan shi a shirye yake fenti kawai ze saka a sakewa dakin can tazo ta zauna.
Rashin zuwan Binta dakin be dameshi ba saboda yasan koda taje qarshe rigima zasuyi, da ya dawo daga sallar Asuba har ze shiga ya dubata kuma ya fasa dan yana so ya koma bacci yasan kuma muddin ya shigan bacin rai ze kwaso dan haka ya bari akan sa hade idan gari ya waye sosai.
Bugun qofar gidan da ake kamar za'a ballata ne ya tayar dashi.
Ya ringa sakin tsaki yana tunanin wanene haka?