← Book details Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 91

Sashe 86

Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

END OF BOOK 1
*ALBISHIRINKU MATA YAN UWANA YAN KWALISA NAZO MUKU DA WANI DADDADAN LABARI!!!.*
*NASAN KUNDADE KUNA NEMAN FITACCEN GURIN DAZAKUJE AMUKU GYARAN GASHINKU DANA JIKINKU CIKI DA WAJENSA,TO YANXU DAI GA DAMA TA SAMU...*
*LABARI NAKE BAKUFA AKAN AFINTY QUEENS SHAHARARREN SHAGONMU NA SALOON DAYA HADA KOMAI DA KOMAI DA KOWACE MACE YAR KWALISA IRINA KE BUKATA,SANNAN MUNADA KWARARRUN MA'AIKATAN DASUKASAN KAN AIKINKINSU,KUZO AFINTY QUEENS KUBIYA KUDI MUKUMA MU BATA LOKACINMU DOMIN TSATSTSAFO DUK WANI KYAWU NA JIKINKU DA ALLAH YAYI MUKU...*
*A AFINTY QUEENS MUNA AYYUKA KAMAR HAKA:*
*- HAIR SALOON*
*-HENNA*
*-SPA*
*-DUKKAN*
*-PEDICURE*
*-MANICURE*
*-SANNAN MUNA DA TURARUKA IRIN NA AMARE YAN MATA DA KUMA MAI KANKAT DAN UWAR GIDA TA TURARA GIDANTA JIKINTA DAMA KAYAN SAWARTA ITA DA YARANTA,,HARMA ZAWARAWA DUK MUN TANADI KOMAI*
*DOMINSU SUMA*
*-MUNADA SHOES AND BAGS SBD ISASSUN MATAN DA SUKA AMSA SUNANSU MATA*
*- MAKEUP NA BRIDAL ND CASUAL...*
*IDAN KINSAN KINAJIN LABARIN SHAGON SALOON NA AFINTY QUEENS AMMA BAKI TABBATAR DA YADDA AIKINSU YAKE BA TO YAR UWA GADAMA TASAMU MEZAKI TSAYA JIRA MAZA KEMA KI ZARGAYO SHAGONMU DAZAN JERA MIKI ADDRESS DINSHI A KASA DOMIN KEMA KI TABBATAR DA KALAR IRIN NAMU KWAZON DA MUKA KWARE AKANSHI GURIN GYARAN JIKIN YAN UWANMU MATA KUMA MUKE GABATAR MUSU DA JAKUNKUNA DA TAKALMA HARMA DA TURARUKAN WUTA DANA SHAFAMA JIKINSU DON NISHADIN ZUCIYARSU DANA MAZAJENSU....*
*AFINTY QUEENS DISCOVER BLISS IN BEAUTY
*Address
*KU ZIYARCE MU A SHOP NO.9&10 SHEMA PLAZA,BEHIND SHEMA FILLING STATION KASUWAN BACCI KADUNA*
*TEL:08133379628.*
*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*
*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*
*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*
*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*
*BOOK 2*
*PAGE 1*
"Alhaji!

Alhaji!!

Alhaji!!!" Taratsi da kwaroroton Binta ya maido shi daga cikin duniyar tunanin daya lula.

Ya yun
ura ya zauna da kyau yana cije baki saboda yanda bayansa ya
age, baya iya dogon zama tun Hatsarin daya samu shekaru goma da suka wuce a hanyarsa ta zuwa Kaduna Jana'izar Alhaji Zakariyya Mahaifin Binta shikenan yake fama da Baya dukda iyakar bincike ance babu abinda ya samu bayan nasa amma kam yana ji a jikinsa ga kuma shekaru da suka mi
a wannan yana daga abinda yake
ara ta'azzara masa ciwon.

"Alhaji lafiya kuwa?

Nakusa minti goma tsaye akanka ina magana kayi shiru badan idonka a bu
e yake bama ai
auka zanyi ka mutu" Bintan ta sake fa
a tana zama a gefensa.

Ya tsura mata ido, ya rasa dalilin daya saka ranar Allah ba zata fito ta koma ba tareda Binta ta kawo zancen mutuwarsa ba, ya rasa meya tsare mata a duniya da take cike da burin taga ya kau.

"Kaci abinci ma kuwa?

Koda yake la'asar sakaliya yaci ace kaci abincin rana ai" tayi tambaya kuma ta bawa kanta amsa tana tashi tsaye ta nufi firjin dake cikin Makeken Bedroom
insa me kama da Turakar wani sarki.

Ruwan gora ta
auko da Kofin tangaran da suke jere a saman firjin ta dawo ta zauna tana tsiyaya masa data gama ta mi
a masa babu musu ya karba dan yana bu
atar ruwan.

"Ya kukayi to?

An samu ku
in sun fito?" Ta jefa masa ainihin maganar data shigar da ita gurin nasa.

Ya kur
e ruwan yana gyara zama yace
"Ba'a samu ba, yace besan inda suka shiga ba kuma na yarda Aminu baze yimun sata ba dan haka maganar ta
are dukma wanda yayi sama da fa
i dasu shida Allah kuma a sannu wata rana asirinsa ze tonu"
"Kace me?

Miliyan dubu dari biyun harda
ori kake cewa kabar mutum da Allah akanta Lallai ma Alhaji, tsaya ma, yanzu kai har kana da bakinda zaka shaidi Aminu?

Yaushe ka zauna dashi da har kasan halinsa da zakace bazeyi maka sata ba?" Binta tayi maganar a zabure.

Alhaji Audu ya kalleta she
e yace
"Waini nawane kasonki cikin ku
in nan Binta da duk kika bi kika tashi hankalinki kamar ma kin fini damuwa da abinda ya faru?"
"Ni kuwa nake da kaso a ciki, karka manta Yara goma na
yashe maka a gidan nan ga Takwas nan a raye cikinsu kuma Zarata shida duk mazane kaga kuwa ni nake da Kaso a cikin dukiyarka kuma bazan zuba ido ina kallo a ringa damfararmu sannan kayi shiru kace ka bar mutum da Allah ba" ta bashi amsa tana ka
a jiki tareda juya ido kamar wata
aramar yarinya, ya bu
e baki ze bata amsa sallamar Momy ta dakatar dashi seya ha
iye abinda yayi niyyar fa
in ya amsa sallamar ta
araso ciki hannunta
auke da
aton Try.

Akan Centre table dake tsakiyar
akin ba tareda ta nuna tasan da zaman Binta a gurin ba ta kalli Alhajin fuska babu yabo babu fallasa tace
"Ai bansan ka dawo ba seda nake nake cewa shiru kace kuma ba da
ewa zakayi ba sannan Baba Bilki tace ai ko taji shigowarka tun
azun ta zata na sani shiyasa batayi mun magana ba" abincin ta shiga zubawa ta gama jere komai ta sauke kulolin daga kan Teburin sannan ta tura masa shi gabansa yanda zeji dadin cin Abincin.

Wani ruwan ta sake dakkowa daga firji ta ajiye masa Binta dai kallonta take tana zare ido a ranta tana tunanin wai ya akayi ta gaza korar wannan sailubar matar har suke dosar shekaru Arba'in tare a matsayin Kishiyoyi?

"Bari nayi sallar La'asar se naci abincin" Alhaji Audu ya fa
a kafin ya yun
ura ya shige ban
akin dake manne da
akin barcin nasa.

Momy ta zauna kan doguwar kujera kwaya
aya dake cikin
akin Hajiya kuma har sannna tana zaune kan gado tana
arewa Momyn kallo kamae wata farin shigar Maita har Audu ya fito ya tada sallah ya idar ya hau kan abincinsa Binta na zaune ita kuma Momy bata ce mata ta fita ba dukda zaman nata ya
ata mata rai.

Har a yanzu da shekaru suka mi
a tsakanin ita ko Rabi babu wadda ta isa ta shiga Turakar Alhajin a ranakun girkin Hajiya Binta amma ita ko a kwance suke tana iya fa
o musu a yanzu ne kuma Alhaji Audun yake son ya gyara wannan barakar har yake
arin taka mata burki wasu lokutan sedai a banza domin ta rigada ta raina shi, bashi da wani kwarjini ko Martaba a idonta da zw ce tayi abu tayi ko ya hanata ta hanu har ila yau kuma zancen tayi laifi ya mata fa
a kamar yanda yake musu fa babu shi, ita lamarin Alhaji da Hajiya Binta ma har rasa matsayin da zata ajiye shi takeyi dan ko a labarai bata ta
a cin karo da Macen da take zuba sharafi a gidan Auranta irin Hakiya Bintan ba.

"Ina kin gaka abinda ya kawoki?" Muryar Audu ta ratsa kunnuwansu, Momy na danna waya ta
ago so take ta fahimci dawa yake a cikinsu?

Ita me girki ko kuwa Binta data zo ta tasasu gaba?

Hamsha
iyar kuwa
ara gyara zama tayo dan a tsammaninta da Aishar yake seda ya sake maimaita maganar yana kallon idonta kafin ta ankare, ta bu
e baki zata fa
a masa ba dadi se kuma ta gimtse data tuna tanada shirin da take so ta cimma seta mi
e tsaye tana murmushi tace
"Ai to bari naje, duk na shafa'a ne wlh se naga kamar a
akina nake".

Tana dafda fita daga
akin wayar Momy tayi
ara alamar shigowar kira, Hajiya ta fice amma ta coge a bakin
ofa ta kasa kunne, abin ya rigada ya zame mata
abi'a ko ace ciwo, gulma da La
e, tsabar yanda ta
orawa kanta bala'i ko a hanya take tafe taji wasu na
us seta dakata ta kasa kunne ko ba zataji ko ta fahimci abinda suke fa
i ba, ga zargi da tsarguwa ko yayan cikinta taga suna magana seta tsargu da ita suke ko wani abun suke shiryawa.

A cikin
akin kuwa a speaker Momy ta saka wayar saboda kunnenta dake mata ciwo kwana biyu bata kara wata a kunnen muryar Ahmad ta ratso wayar yana cewa
"Momy, kin masa maganar kuwa?"
"Tukunna dai, wai idan sauri kakeyi haka ka tareshi da kanka kayi masa maganar mana seni zaka mayar yar aikenka" ta bashi amsa.

Daga waje Binta ta sake manna kunne a jikin
ofa tunda taji muryar Ahmad da kuma cewar anyi magana wace maganace?

Abinda take so kunnuwanta su zu
o mata kenan.

Ahmad ya sake marairaicewa Momy yana cewa
"Haba sweet mother, haba rabin raina kinsan dai bazan iya tunkararsa ba kuma na gaya miki Jafar ya masa magana yace he will get back to us yanzun kusan one month kenan bamuji komai daga gareshi ba and time is really against me Momy, idan baze samu ta hanyar sa ba na sani na nemi wani Alternative
in kinji Mamana?

Ya
arasa maganar kamar ze saka mata kuka yana idarwa kuma tari ya sar
e shi"
"Bakaje Asibitin da nace kaje ba kenan?" Ta jefa masa tambaya ba tareda tabi ta kan maganar da suka fara ba, Ahmad da tarin ya tsagaita masa yace
"Naje wlh Momy an rubutamun magani na ma farasha, kiyi masa maganar yanzu dan Allah kinji"
"Zanyi" ta fa
a a ta
aice daga nan ta kashe wayar.

Alh Audu na cin abincinsa kuma yana sauraron duk wayar da sukeyi tuni kuma ya fahimci zancen da tunin da Ahmad
in yake magiyar tayi masa.

Ruwa yasha yana kallonta yace
"Shi baze iya zuwa ya sameni muyi magana ba se ya ringa turomun yan aike?"
"Wane shi?

Wannan ai se Yayan gida Yayan So" ta bashi amsa hankalinta na kan wayarta se yayi shiru yana kallonta, a yan shekarun nan Aishar ta fara canzawa, idan tayi wani abun se yaga kamar ta fara gajiyawa dashi ne kamar me neman wani dalili da ze janyo sa
ani a tsakaninsu.
Chapter 86 · 0% Book details