Sashe 87
Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ajiyar rai yayi yace
"Ai shikenan, kice masa gobe ya sameni a gidan Gona na Kwanar Dawaki se mu tattauna maganar kuma yazo da takaddun"
"Baka da lambar wayarsa kaima kenan?" Ta fa
a tana tsareshi da ido, tamke fuska yayi be kuma bata amsa ba ya shige ban
aki wanko hannu.
Tayi tsaki a ranta wani abu me
aci yana taso mata seta mi
e ta shiga tattara kwanukan daya gama dasu ta
ora akan Try
in data kawo su ta fita.
A bakin
ofa sukayi kici
us da Hajiya dake dakon jiran a fa
i gundarin abinda take so taji bu
atar da Ahmad
in yake nema a gurin Alhajin da har yace ya sameshi a gidan Gona.
Kardai fa tufka take ta baya tana warwarewa tana nan tana ha
ilon ganin sun danne komai Aisha ta ringa mata zagon
asa suna wawasa ita da Yayanta?
Dole ta
ara saka idanu kenan akan harkar shige da ficen gidan da duk abinda yake faruwa wannan maganar ma da ba'a
arasa ba seta bi diddiginta tunda sunan Jafar ya fito a ciki shi zata tambaya dukda dai shegen Yaro ne ba lallai ya fa
a mata ba tunda sirrin ubansa Ahmad ne.
Tana ganin Momyn ta
an diririce se kuma ta waske ta tura
ofar irin dawowa ta sakeyi zata shiga.
Momyn ta ka
a kai kawai ta wuce, ba yau Hajiyar ta sababa La
e ya zame mata
abi'a.
Hajiya na ganin Momy ta sauka ta juyo itama ta fice dan akwai abinda yake a gabanta yanzu kafin ta juya takan zancen Ahmad
in,
akinta ta wuce ta tarar da YAKUBU na cin abinci, Hajiya
arama na tsaye gaban console mirror dake falon tana gyara
aurin kallabinta.
Ganinta yasaka Binta sakin fuska ta washe ha
waranta duka, guda biyu data sakawa Ha
orin Makka na zinari sunata
yalli, Umarar Bara da sukaje ta cire Asalin guda daya na bakinta daya cinye aka saka mata biyun.
"Kinyi kyau uwar masu gida, yau zuciyar mahassada sedai ta buga dan ba
in ciki" Hajiyar ta fa
a tana
arasawa kusa da ita.
Hajiya
arama ta saki murmushi kafin ta shiga juyawa dan ta nunawa Hajiyar kwalliyarta dakyau, Fitted gown ce ta wani cotton London Brocade a jikinta dark blue me zanen flower sea green da fari a jiki, kudinsa ya tasamma dubu sittin, Jafar ne ya aikowa da Hajiyar su sun kai guda goma yace a
inka mata dogayen riguna saboda laushinsa yasan zeyi dadin sakawa shine Hajiya
aramar ta kwashe uku dan tasan ba
inkawa Hajiyar zatayi ba ta kai aka mata lalatattun dinkuna a ciki wannan fitted gown din itace me
an dama dama dan ta rufe mata jiki gaba daya illarta kawai shape dinta daya bayyana
arara.
"Kin fa gama ha
ewa Yar nan babu makusa" Hajiyar ta sake fa
a tana bata hannu suka kashe daidai nan wayarta tayi
ara, sunan Abba Tee ya bayyana akan screen
in.
Tsanar dadi harda wani ma
ale hannaye Hajiya tayi sama kamar Kangaroo bakin nan ko har ma
ogaronta ana hangowa, Hajiya
arama ta amsa wayar cikin muryar shagwa
a kamar zata fashe da kuka tace
"Harka iso"
"Yes Babe, ina waje" ya bata amsa daga cikin wayar, ta sake narkewa tana cewa
"Baka shigo ciki ba?
Issa baya nan ne?
Kayi horn ze bu
e maka Get ya shogar dakai palour kafin na fito"
"He isn't here, oh kamar gashi nan wani Buzu ko? ya bu
e Get
in bari na shigo"
" Saurayin ya sake Fa
a kafin ya katse wayar.
Hajiya ta sake bata hannu suka kashe tana cewa
"Wai, Allah ya taimakemu, maza kije ki
ara turare, duba
akina akwai wannan Disaina da kike nacin na baki na gurin Yayanki ki
auka, bari na duba abincin idan sun kammala"
"An gama kumai har na shirya a Try kaowa kawai za'ayi" Inji Hajiya
arama
"Yauwa yar gari, jeki to kar yayita zama Allah ya bada sa'a" cewar Binta.
Hajiya
arama ta wuce
aki ta
aro turare kamar yanda Binta tace ta fito tana takun yau
i Albarkatun jikinta na motsawa danma kayan jikin nata sun matseta kam hakan ya rage musu samun damar rangaji yanda ya kamata.
Yanda Yaran Alhaji Audu Maza suke Dogaye ginannu idan ka cire Ahmad daya
auki Jikin Aisha bashida
iba sam haka beyi irin tsahonsu ba to Matan ma duk haka suke dogaye masu cikakken jiki, Allah ya taimake su da
ira mai kyau ta jiki data fuska musamman da dukansu se akayi katari suka
auko fuskar Dada, Farare tas
in cikinsu Amina, Aslmaiyya da Hajiya
arama da yan Biyun Hajiya Rabi Baba Bilki takance kamanninsu kwabo da kwabo da Dadarsu.
"Yauwa, saura kuma ki sake maimaita abinda kikayi wancan karon kika saka yayi fushi, kina kallo dai har dubuta dari Turai ta damfareni, koda yake kwalliya ta biya ku
in sabulu tunda an janyoshi yazo, soyayyar nan ta zamani ke sekace ba wayayya ba da ita ake kama samarin nan, banda abinki waye ze kwasheki haka si
an ba tareda ya tabbatar kin iya kalar soyayyar da yake da bu
ata ba, yar rungumar nan da kis ne dai Allah na tuba ai ba wani abu bane, ban dai ce kije ki bu
e kafa ba ki saka mu shiga uku kuma kuyi a hankali Alhaji ma sama ze iya saukowa kowan...."
"Hajiya!" YAKUBU da ke cin abincinsa tun shigarta be tanka maganar da sukeyi ba ya kira sunanta cikin
aga murya me kama da tsawa dan a firgice daga ita har Hajiya
aramar suka kalleta kowacce na tsammanin da ita yake.
Farantin gabansa ya ture ya mi
e tsaye fuskar sa tamkar zatayi aman bacin ran daya turnu
eshi lokaci daya.
Ya nuna Hafsatu da yatsa yana cewa
"Ashe abinda ake fa
a akanki gaskiya ne?
Iskancin da aka ce kinayi dagaskene saboda kin shahara yanzu har cikin gidan ubanki kika kawo saurayi zakuyi iskanci?" Kai ta shiga girgiza masa tanaja baya domin Yakubu bashida da
i, ba su ba uwar data haifeshi ma shakkarsa takeyi dan Lamarinsa me girma ne.
Hajiya Binta ta dake tana hararar sa tace
"Kai bana son
iban Albarka, a gidan uwar masu fa
ar aka ganta tana iskancin?
Koda uban wani tayi a cikinsu da har suke bayar da shaida?
Bakaji me nake fa
a bane?
Ce mata nake fa ta saki jiki dashi ita ai gida huma ce duk samarin da kake gani suna zuwa suna tafiya ai
in basu fuska takeyi shi yake korarsu.
Shifa wannan
in in gaya maka, Yaron Alhaji Mudi Tanko ne tsohon Senet piresiden kuma yanzu haka takarar gwamna yake a Garinsu, can kwanaki bana muku zancen sa ba har yazo sau
aya shine ya tafi be sake dawowa ba?
Ai in gaya maka wannan shashashar yarinyar ce ta kusa kwafsa mana, wai fa
aukarta yayi sukaje Otal ya kama
aki, daga cewa su shiga ciki shikenan ta gudo wai har da ce masa ita ba yar iska bace se kace yace mata wata tsiyar ze mata idan suka shiga.
Shiko yayi fushi ya tafi, dakyar fa yanzu seda na baiwa Turai dubu
ari ta kaiwa Malaminta akayi aiki akansa shine fa ya zo yanzu, fa
an da nake mata kenan kar a maimaita ta wnacan karon a samu a kamashi a hannu ya fito ayi zancen Auren nan masu yi mun dariya su sha kunya suji da
aryar sarauta suzo suga Arzi
i a inda yake dan duk na samu labarim gidansu ba
aramar wada
a ubansu yakeyi idan ya tashi Aurar da Yara ba".
Yanda take maganar hankali kwance tamkar me fa
ar wani abin Arzi
i, Yakubu yayi sakato yana kallonta a ransa kuwa kokwanto yakeyi akan Hajiyar ce ta haifi Hafsatu ko kuwa Ri
onta takeyi?
Anya uwa zata yiwa yarta irin wannan hu
ubar kuwa?
"Zatayi mana, mussamman uwa irin taku da take bautawa duniya da abinda yake cikinta" zuciyarsa ta bashi amsa.
Seya ja numfashi ya furzar kafin ya zabura ya nufi
ofa, cikin Hajiya
arama ya ka
a, Hajiya kuwa yatsine fuska tayi tace
"Ke da Allah rabu dashi, ance masa bansan duk abinda sukeyi bane su?
Duk fa haka suke lallatse yammatan suma suna basu ku
i balle ke da Aurenki ma zeyi jeki abinki manta dashi kar kuma ko manta uar soyayyar nan da ake nunawa a fim irinta zaki masa kinji ki hargitsa masa tunani yayi maza maza ya turo azo ayi magana kar zancen Auran Aslamiyya ya riga naki tashi".
A salu
e Hafsan ta fita duk karsashin da take dashi ya barta.
A
ofar fita daga ainahin cikin gidan taci karo da Ali Daya daga cikin Ma'aikatan gidan me kula da shuke shuke, da gudu ya taho badan ta matsa masa ba da tuni yayi tafiyar gari da ita.
"Yawwa Hajiya kiyi sauri, ga Alhaji Yakubu can yana dukan ba
onki" ya fa
a yana haki.
irji ta dafe tana zaro ido daga inda take kuma tana iya jiyo ihun kukan data tabbatar na Abba Tee ne da kuma hargowar Yakubu yana fa
"Daga yau ka sake zuwa wani gida ka yi iskanci da
anwar wasu".
Da gudu ta juya ciki tana kuka tana kiran Hajiya.
Binta nacan tana gyara zaman kofunan da za'a kaiwa Ba
on tana kwararaqa me aikinta Ashar akan wai bata goge su dakyau ba so take yace musu
azamai sega Hafsa na kuka jage jage, bata ko iya sauraronta gaba daya ba tayi waje cikin tashin hankali tana kiran Yakubu.
Yakubu kuwa dukan
a da Uba yakeyiwa saurayin Hafsatu ya fasa masa baki da hanci ga hauri yana kai masa a
afafu yana kiran seya karya su yaga da wanda ze ringa yawon iskancin Hajiya ta iso ta cakumeshi tana zaginsa se kuma ta saka kuka tana cewa
"Shikenan kaima an ta
a ka, nidai yanda naga ka fito ido a jirkice daman kamar wanda iska ta shafa nasan da walakin, ni aka tozarta a gidan nan ko?
Anga Asirin da akayiwa Yata ya
ici kullum sababbin Manema take samu shine aka biyo ta wannan hanyar ko?
To wlh mu zuba mu gani, bana Boka bana Malam amma ko wanene ya ta
ani seyaji a jikinsa" se kuka wiwiwiwi.