Sashe 28
Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Haka fa ta ringa mun duk qoqarina na ta saki jiki dani taqi, ni kadai nayita surutu kamar lalatacciyar Radio se naga kamar bata jin dadin shigowar da nakeyi" Binta ta fada.
Audu daya bi Bara'atu da kallo cikin ransa yana jin babu dadi ya kalli Bintan yace
"Haka take bata da yawan magana, kije dakinki zan shigo idan na dawo"
Yanayinta ya nuna bata ji dadin amsar daya bata ba amma da yake uwar kisisina ce seta wayance ta miqe tana cewa
"Shikenan, da wai zan jira muci abincin dare tare kaga ci da yawan yafi dadi amma bari naje ko shayine na tafasa nasha kawai daman ba yunwa nake ji sosai ba"
"To ki zauna idan munci abincin se ki tafi" Audu ya sake fada kafin ya miqe ya fita tsakar gida inda Bara'atu ke zaune daura da Kitchen ta zabga uban tagumi kamar wadda innarta ta rasu.
"Nan kika zauna kuma?
To ina ruwan wankana?" Ya fada yana tsayawa a gabanta.
Ta miqe a sabule ta shiga Kitchen, ruwan sata jona ta dauko ta kai masa bandakin.
Yabi bayanta suka shige uwar daka kamar Binta ta bisu kota fizgo Bara'atun haka taji, a ciki kuwa duk qoqarin Audu nason ta hada ido dashi taqi.
Ta dauko masa Jallabiyyar da yake shiga wanka da ita da tawul din goge jiki ta ajiye kan Gado ta dauki kwandon sabulunsa ta fita dashi ba tareda ta kalli inda Binta ke zaune ba.
"Nazo na tayaka?" Bintan ta fada cikin salon cusa takaici, taji diran abun amma bata tsaya ba seda ta dangana da bandaki, bata san meya ce mata ba se gashi ya fito yana dariya ya karbi kayan wankansa ya shige ita kuma ta juya dakin.
Badan zata fidda masa kaya ba da a wajen zatayi ta zamanta.
"Bakiga komai ba yarinya da qafarki zaki fita ki bar gidan nan" Bintan ta fada mata daidai zata shiga dakin, bata tanka ba a ranta ta ringa jan A'uziyya tana roqon ubangiji da yayi mata tsari da wannan matar me fuska biyu a haka Audu ya fito daga wanka ya tarar da ita a dakin buqui tana kallon qofa tayi zurfi cikin tunani.
"Maimakon kije falon kuyi hira da yar uwarki kin barta ita kadai da Tv me yasa kike haka?
Ita bata ji qyashin tazo inda kike ba kece zaki daure rai kuka kiqi kulata?
Bana son irin haka kije ku zauna tare kafin na fito" Audu ya fada yana kallonta,
"Kayi haquri" ta fada muryarta na karyewa kafin ta miqe tabi umarninsa.
Kamar ba dakinta ba haka ta samu guri ta rabe ita ko hamshaqiyar ta bararraje akan kujera tana jefa masa hira yana amsawa daga cikin daki seta fadi abu tace da Bara'atun "ko ba haka ba Maman Baba" ita dai ta zama kurman dole.
Ya gama shiri daidai nan aka kira sallar Isha Audu ya fito Binta ma ta miqe tana cewa
"Bari naje nayi Isha se na dawo"
"Nima fita zanyi" ya fada suka rankaya suka barta nan zaune tana ajiyar zuciya.
*MAMAN MARYAM ONLINE BUSSINESS*
*Ina kuke Mata Yan kwalisa , Ina nufin isassun Mata ,Wai shin Kuna da labarin shahararren company nan namu na GHT wato good healthtreatments*
*Wanda yazo muku da fitattu Kuma* *ingantatattun suppliment ,na dukkan matsalolin ku*
*Ina maisan tayi kyau,irin na isassun Mata ya fitar Miki da shef dinki tayi Miki gyara in and out ,nemi royal jelly dinmu na company GHT*
*Wanda aka yishi da xuma ,kundai San amfanin Zuma basai na fada miku ba , hajiya ta kixo ki Yi gyara domin ki kerewa sa,a kije taro ko baki da ko sisi kiji Ana rangada Miki hajiya , saboda yanda Zaki Kara kwarjini ,kina walwali acikin mutane , magungunan ght anti agen ne suna maida tsohuwa* *yarinya ,yarinya Kuma ta koma jaririya*
*Muna da magunguna iri iri*
*NA GYARAN JIKI*
*NA GOGE NANKARWA*
*NA RAGE QIBA*
*NA CIRE TUMBI*
*NA QARIN HIPS*
*NA GIRMAN BREAST*
*NA QARA TSAHON GASHI*
*NA QARIN NI'IMA WANDA ZAI SAUKAR MIKI DA NI'IMA YA QARA MIKI DADI DA ZAQI A GURIN OGA*
*Muna da hadin bita zai zai ,indai kishiyar ki tana Shan magungunan GHT, tohh lallai sunan ki sorry domin kuwa tazarar dake tsakanin ku kamar tazarar sama ne da kasa*
*Muna da Wanda zai matseki ciki da waje Andai na yayin dinki uwargida*,
*Sannan company mu na GHTBai tsaya anan ba*
*Ya kawo muku maganin dukkan matsalolin ku*
*INA MASU HAWAN JINI?*
*INA MASU CIWON ZUCIYA?*
*INA MASU CIWON QODA?*
*INA MASU CIWON HANTA?*
*INA MASU SICKLER?*
*INA MASU HIV?*
*INA MASU CANCER?*
*INA MASU NEMAN HAIHUWA?*
*Tohh Ku matso GHT taxo muku da magungunan matsalolin ku*
*Kuma muna da testimonys da yawa ,na wadanda suka gwada suka da ce*
*Munanan a KANO KUNTAU*
*Kuma muna tura Kaya ko wanne gari cikin aminci da gaskiya , kuma kayan mu muna badashi ne cikin price Mai rahusa ga kyau ga inganci sannan ga Rahusa*
*Kutuntube mu ta wannan number
08129249549*
07011401314*
Alwalar ta fita ta dauro itama ta leqa dakinsu Abdullahi Jin shirunsu yayi yawa ta tarar da Babangida da Babannan sunyi bacci se Abdullahin yana duba takaddun makarantarsa.
"Ashe bacci sukayi?" Ta fada tana gyarawa Babangida wuyansa daya karkace
"Eh umma, muna gama cin abinci duk suka kwanta" Abdullahi ya bata amsa.
Ta sabi Babannan tana cewa
"Ai gara suyi baccin, shi wannan da yayi wunin kuka daman dole yau yayi baccin wuri.
Ka tashi kaje masallaci yau Baban naku ya manta ya tafi ya barka" daga haka ta wuce daki.
Seda ta gyarawa Babannan inda ze kwanta tayi masa shimfidar Fitsari kafin ta tayar da sallah.
Harta idar da shafa'i da wutri ta zauna zaman lazumi babu Audu babu labarinsa har ta jiyo an fara labaran qarfe tara abinda ya saka ta shafa addu'arta ta fito tsakar gida kenan ta leqa Abdullahi taga harya kwanta shima ya kashe musu fitila alamar ya dade da dawowa kenan.
Mamakin inda Audu ya tsaya takeyi, duk zamansu daga sallar Isha baya zuwa ko ina a gida ze zauna suyita hira har lokacin bacci yayi kuma da Binta tazoma be fasa ba daya dawo daga Isha ze garqame qofar gida to yau ina yayi kuma.
Zaure ta leqa, mamakinta ya ninku ganin qofar a kulle da sakata, ya shigo har ya kulle kenan to ina ya shiga
"Gurin Amaryarsa mana" zuciyarta ta bata amsa.
Gabbanta suka qara yin sanyi ta koma ciki tana ayyana wato wannan ne abinda mutane sukayita hango mata amma wauta da yarinta ta hanata fuskanta, so da yardar da tayi da Audu yasa bata taba hasaso ze iya wofantar da ita akan wata mace ba koda yake Amarya ance kota Kare ce ana dokinta sedai shi nasa zirgillin yayi yawa bata tsammanin haka sauran maza da suka qara aure sukeyi tun ba'a je ko ina ba su fara nuna da uwargidansu da bola babu banbanci a gurinsu.
Yunwar data kusan wuni da ita tana aikace aikace ta sakata zuba funkason ta shiga ci badan dadi ba sedan maganin yunwa zuciyarta cunkushe da tunani.
Wa zata kaiwa kukanta ya bata mafita dan ita a iya wayo da dabararta bata san me zatayi ta kaucewa afkawa wannan wawakeken ramin dake a gabanta ba.
Makirci da tuggun da Binta ta tsiro dashi ga kuma megidan dataga alamar sam ba zasu daidaitaba.
Domin bashi da fahimta, ta sani a koda yaushe hasashe da maganarsa itace daidai babu ruwansa da jin bangare domin yin alqalanci akan abu wannan halin ko akan yaran yana gwadawa duk wanda ya fara kawo masa qara yakan bashi gaskiya ba tareda ya tsananta binciken bin ba'asin ainihin abinda ya faru ba ta sani yanzu koda zata fada masa abinda Binta tayi mata a bayan idonsa baze taba yarda ba, tunda bata san meta gaya masa dazun da har yake mata fadan ta barta ita kadai zaune ba.
Ta gama cin abinci ta matsar masa da nasa gefe ta fita da kwano ta daurayo bakinta kafin ta shiga shirin kwanciya itama.
Tana tsaka da shafe jikinta da Addu'a ya shigo tayi saurin jan bargo ta rufa har kai a zuwan bacci take tana jinza yana kiran sunanta taqi amsawa saga kwancen da take tana iya shaqar qamshin turaren Binta tamkar jiya, wani abu me daci ya taso mata se hawaye suka shiga zubar mata ya fita daga dakin yana cewa
"Har kinyi bacci bari naci abinci toh"
Siririn kuka ta saki murya bata fita.
Wannan wani irin abu ne?
Sati daya da qara auren har zata fara karbar wannan wulaqancin haka, jiya be shigo da wuri ba da safe tazo ta kasa ta tsare bata barsu ko gaisuwar kirki sunyi ba sannan yanzu ta janye shi se yanzu ya dawo shin shi be san abinda yakeyi babu kyau ba idan ita tanayi da gayya da mugunta ne shi ya kamata ya biye mata su shiga haqqinta?
Tana sharar hawaye ya gama cin abincinsa da duk uzurin da zeyi kafin ya kwanta a bayanta.
Wani kuka ya sake taso mata sanda ya jata jikinsa tana jin qamshin turaren Bintan a ainihin fatarsa da alama jiki suka hada.
Ya dade yana koya mata abubuwa wanda se tayi da gaske take iya maida masa da martani saboda kunya yau kam bata da qarfin jiki dana zuciyar da zata kulashi.
Tana jinsa yana zabga tsaki bayan daya samu nutsuwa, be ko jira ta saka musu ruwan zafi ba ya fice ko ya dumama koda na sanyi yayi oho ita dai seda ta fara jin saukar numfashinsa alamar bacci ya kwashe shi kafin ta fita ta saka ruwa tayi wankanta.
Tunanin abinda ya sakashi tsakin ta ringayi, duk sharrinsa bazece yaji wani abun daban tattare da ita ba saboda gyara gangariya Innarta tayi mata ruwan Ni'ima har diqa yake a jikinta kuma ko yanzun dukda jikinta be wani karbi abinda ya mata ba amma tasan taba da ruwan da ze bashi duk nutsuwar da yake nema to kodai shirun data masa ne ya bashi haushi dan yasha gaya mata baya so tana barinsa yana abu shi kadai.