Sashe 55
Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ya kamata ka ringa qoqartawa Iyalanka suna zuwa gida akai akai cikin dangi, kaga dai Amarya rabonmu da ita tun randa aka kawota kuma kai kana zuwa koda ba ka kwana yaci karinga tahowa dasu a haka za'a saba sosai ai" Goggo Fadin ta sake fada se sannan Audun yace
"Za'a gyara in sha Allah, bari naje an fara kiran sallah" ya miqe ya fita Zubaidan ma fita tayi ta dauro Alwala tayi sallah nan dakin Goggo Fadi Saude ta kawo mata tuwo bayan ta sauke ta dan tsakura saboda yunwa ta fara sakadarta tana nan zaune Goggo Fadi na janta da hirarraki duk a takure take ta gaji tana so ta kwanta amma bata san inane masaukinta ba bataga kayanta a dakin Goggo Fadi ba balle tace a nan zata kwana shi kuma tunda ya fita be dawo ba balle ta tambayeshi.
Be shigo gidan ba se da goma ta gota lokacin ta gaji ta kwanta a dan gadon Goggo Fadi da take tayi mata tayin tun da taga tana gyangyadi daga zaune amma taqi hawa tana kwanciya kuwa bacci ya kwasheta se ji tayi yana tashinta sukayiwa Goggo Fadin sallama tana biye dashi har bangaren dake gefe wanda aka kaita randa sukazo Bechi tana Amarya.
Daki daya ya bude ya shiga tabi bayansa, dakin da aka sauketa ne wancan lokacin se yanzu ta kalleshi da kyau cikin dakin ba zakace a qauye kake ba tamkar Dakunansu na Kano Bango yasha Fenti haka qasan dakin Malale da Kafet ga bandaki a ciki har wayarin din ruwa da akwai.
*MAMAN MARYAM ONLINE BUSSINESS*
*Ina kuke Mata Yan kwalisa , Ina nufin isassun Mata ,Wai shin Kuna da labarin shahararren company nan namu na GHT wato good healthtreatments*
*Wanda yazo muku da fitattu Kuma* *ingantatattun suppliment ,na dukkan matsalolin ku*
*Ina maisan tayi kyau,irin na isassun Mata ya fitar Miki da shef dinki tayi Miki gyara in and out ,nemi royal jelly dinmu na company GHT*
*Wanda aka yishi da xuma ,kundai San amfanin Zuma basai na fada miku ba , hajiya ta kixo ki Yi gyara domin ki kerewa sa,a kije taro ko baki da ko sisi kiji Ana rangada Miki hajiya , saboda yanda Zaki Kara kwarjini ,kina walwali acikin mutane , magungunan ght anti agen ne suna maida tsohuwa* *yarinya ,yarinya Kuma ta koma jaririya*
*Muna da magunguna iri iri*
*NA GYARAN JIKI*
*NA GOGE NANKARWA*
*NA RAGE QIBA*
*NA CIRE TUMBI*
*NA QARIN HIPS*
*NA GIRMAN BREAST*
*NA QARA TSAHON GASHI*
*NA QARIN NI'IMA WANDA ZAI SAUKAR MIKI DA NI'IMA YA QARA MIKI DADI DA ZAQI A GURIN OGA*
*Muna da hadin bita zai zai ,indai kishiyar ki tana Shan magungunan GHT, tohh lallai sunan ki sorry domin kuwa tazarar dake tsakanin ku kamar tazarar sama ne da kasa*
*Muna da Wand
a zai matseki ciki da waje Andai na yayin dinki uwargida*,
*Sannan company mu na GHTBai tsaya anan ba*
*Ya kawo muku maganin dukkan matsalolin ku*
*INA MASU HAWAN JINI?*
*INA MASU CIWON ZUCIYA?*
*INA MASU CIWON QODA?*
*INA MASU CIWON HANTA?*
*INA MASU SICKLER?*
*INA MASU HIV?*
*INA MASU CANCER?*
*INA MASU NEMAN HAIHUWA?*
*Tohh Ku matso GHT taxo muku da magungunan matsalolin ku*
*Kuma muna da testimonys da yawa ,na wadanda suka gwada suka da ce*
*Munanan a KANO KUNTAU*
*Kuma muna tura Kaya ko wanne gari cikin aminci da gaskiya , kuma kayan mu muna badashi ne cikin price Mai rahusa ga kyau ga inganci sannan ga Rahusa*
*Kutuntube mu ta wannan number
08129249549*
07011401314*
Fita yayi ya barta a dakin, ta shiga bandaki tayi uzurin da zatayi ta fito ta bude jakarta data gani ta canza kaya kafin tabi Lafiyar Katifa bata sake motsawa seda aka fara kiraye kirayen sallah ta farka ta ganta ita kadai Babu Audu a dakin yanayin gurin kwanciya kuma ya tabbatar mata da ita kadai ta kwana kan katifar dan babu shaidar an kwanta daya barin to Ina ya kwana?
Data tuna da wani dakin a gurin seta bar zancen a ranta tana jinjina wato lamarin yayi tsamarin da baze kwana daki daya da ita ba kenan ai shikenan.
Tayi wanka bayan da tayi sallah ta shirya tsaf abinta be shigo ba seda gari yayi haske lokacin har Saude ta kai mata abin Kari Ruwan shayi a fulas se wainar kwai da qaton Burodi ta fita kawo mata Madara da Bonbita ya shiga dakin yana wani cin magani ta gaishe shi ya amsa a daqile yana gaya mata tayi sauri da wuri zasu tafi.
Haka suka kamo hanya bayan sun biya gidan Rasuqar sun sake musu gaisuwa, tana zaune cikin mota tana leqensa suna tsaye da Bara'atu daya saka aka masa magana da ita, bata san me suke cewa ba hankalinta yafi tafiya ga Yaran da suka zagaye shi amma daga nesa kowanne ya tsaya irin suna son zuwa gunsa amma babu shaquwa ko fuskar yin hakan se taji wani iri a ranta, to su kenan ma da aka rabasu da ubansu ta qarfi da yaji inaga ita da Ake shirin sheganta abinda zata haifa ta yanda ma baze samu ko Alfarmar kiran kansa jininsa ba?
Kwalla ta ziraro mata tayi saurin dauketa ganin ya nufo motar, taga sanda ya bawa Bara'atun Kudade masu kauri amma ta girgiza kai taqi karba kana taja yaranta suka shige cikin gida da alama wannan abun ya sake tunzurashi dan motar kanta fizgarta yake kamar zasu tashi sama ita dai ta qanqame jikinta har sukaje gida babu wanda yacewa dan uwansa qala.
AUDU
Tunda suka baro Kano abin duniya ya taru yayi masa yawa haka nan maganganun Binta suka samu matsuguni a zuciyarsa dukda ba kaitsaue tayi magana dashi ba amma se ya ringajin kamar saqo ta bashi, girman Cikin Zubaidan ya jefashi a kokwanton da sam be taba shiga ba se yanzu da Binta ta soko wannan maganar sannan tambayar da yayi mata akan Cikin datace masa ta zubar a baya da shirun datayi ya sake jefashi cikin rudani wannan tasa bayan sun Isa Bechi yabkasa zama har seda ya nemi qarin bayani akan Kwantar da ciki da tayarwa da yaji a zancen Binta.
"Falalu ya fara tara da zancen a gurin zaman makoki da suka hadu a maimakon ya bashi amsa se kawai yayi dariya yace me ya hadashi da shirmen Mata a bakinsu yake jin wani Kwantaccen ciki amma shi be yarda da akwai shi ba.
Shaidan ya rigada ya samu abinda yake so yayi kane kane a zuciyarsa haka nan ya jefa masa wasi wasi kala kala, sam ya kasa nutsuwa shiyasa daya fita salkar Magriba kai tsaye ya wuce gidan Bilki dukda ba shiri suke a yanzu ba tun bayan abubuwan da suka faru amma da yake buqatarsa ce yau ta tashi se gashi a gidanta.
Tasna Yazo Bechi dan tun rana Labari ya isar mata ta bar gidan raauwar babu dadewa su kuma suka shigo daman kuma Audu na shiga Bechi labari ze karade ko ina kafin Alkhairin kyautar sa ya isa gida gida wannan lazim duk zuwa zeyi rabon abinda ya samu wa jama'ar gari musamman a baya zamanin da suke tare da Bara'atu sunfi zuwa garin sosai yanzun yakan jima beje ba amma duk in ya shiga dai zeyi Alkhaiti daidai yanda hali ya bayar.
A dakin Bilki ya zauna ya rafka tagumi yana sauraronta bayan da yayi mata tambaya akan gaskiyar ana iya kwantar da ciki tsayin wani lokaci sannan a tayar dashi sanda ake so?
"To zancen gaskiya anayi dukda dai ban tabayi ba kuma ban taba ganin wadda taje akayi mata ba amma na samu labarin mutane da yawa da hakan ta faru dasu, kaga babu nisa nan gidan Malam Ado ai kasan Ila Abokin Baballiya ta shima ba'a jima ba anyi irin wannan dambaruwar gidansa yayi Aure matar watanta shida ta haihu.
Yar Umarawa ce ya aurota daman dai tun lokacin bikin aketa surutai akan yarinyar kamar magana ta dakko shine iyayenta suka tada auranta babu shiri, hatta dakin da ya sakata fa ubanta ne ya bashi kudi ya qarasa ginashi saboda yace be shirya Aure ba basu karbi Lefe ba kuma karka so kaga uban kayan garar da aka hadota dashi bana tsammacin sun qare har yanzu.
To a yanda Zainabu dai take cemun (kishiyarta) kasan Qanwarsa ce yayan Maza suke wai Amaryar watanta biyar sega Ciki ya fito qato kamar zata haihu gobe, kuma sunce sudai lokaci daya sukaga wannan abun mamaki da fara laulayinta da girman cikin befi watanni ba tofa ciki nayin qato daman akwai qanwarta da aka hadota da ita ta shirya ta tafi can garinsu satinta daya sega Babarta tazo ganinta wai ya akayi ya akayi ta tattarata suka tafi gida wai bata da lafiya za'a nema mata magani ba'a rufa wata ba akace ta haihu, su Zainabu sunje sun gano yar ance musu bakwaini ce to tace Aradun Allah wannan ya idan ka kalli idonta ma zakace ta shekara a ciki kuma qatuwa da ita tabarakallah in taqaita maka zance dai anyi wata uku da haihuwar yanzu Auran yake da wata tara tana can gidansu har yanzu bata dawo ba".
Wannan labari na Bilki ya sake bashi tabbacin maganar da Binta ta fada ana haka kenan, amma wace hujja ze kama ta cewar Zubaida ta shigo gidansa da ciki?
Sannan wane tabbaci yake dashi akan kwantar da ciki tayi ta shigo masa dashi gida?
Dole ya tsananta bincike ya gano koma menene amma yanda al'amarin ya kasance lokaci daya ciki yayita girma kamar na Aljanu ya bashi mamaki shi kansa.
Be gayawa Bilki dalilin tambayar ba duk nacin data yi masa ya tattara ya tafi amma ya kasa komaqa cikin gidan can wani guri ya samu ya zauna yana ta lissafin ya zeyi idan ta tabbata da ciki Zubaida ta shigo masa ba nasa bane ba?
Seda yaga dare ya farayi ya koma gidan ya rigada ya cusawa ransa wani abu na daban shi yasa ya kasa koda kwana daki daya da ita ya bude dakin da Binta take sauka ya kwana a ciki.
Har mamakin kansa ya ringayi yanda ko sau daya be taba tunano rayuwarta ta baya yaji ya qyamaceta ba ko ya kasa mu'amalantarta amma yanzu yaji ta fita a ransa akan abinda be gama tabbatarwa ba.