← Book details Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 91

Sashe 90

Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jiyan nan fa kar kaga tijarar daya mun a gidan nan ya zubar mun da mutunchi a gaban ma
iya" nan ta bashi labarin yanda sukayi da Yakubu jiya, Zakariyya ya jijjiga kai yace
"Haba kema Hajiya wani sa'ilin se ki ringa abunda be kamata ba, yanzu saboda Allah wannan tarbiyyace?

Ko yar wani kikaga zatayi abinda be kamata ba ai hanawa zakiyi amma kike ingiza yarki ta aikata wannan ba daidai bane sam wlh kuma koni da ace na tarar da yaron sena ballashi wlh itaka kuma se naci uwarta dama ana yawan kawo mun zancen bataji na zata hassadace kawai akeyi mata ashe da gaskene to dan ubanta kawai zamu nemo koma waye mu aurar da ita mu huta kafin ta janyo mana abin kunya a gari".

Baki sake Binta ta ringa kallonsa har ya kai aya kamar zatace wani abu kuma seta ha
iye ta bar maganar tace
"Ai shikenan, zancen ya wuce, yanzu dai a aikamun da kasona a akawun kai a kawomun kash kawai na ringa ganinsu inajin
uminsu kusa dani"
"Miliyan dari ukun za'a kawo miki cash Hajiya?" Zakariyya fa
a cikin mamaki, ta harareshi tace
"Bangane dari uku ba?

Wai nawane ku
inma da kake kiran wata dari uku za'a bani?" Cikin
aga murya tayi maganar yayi saurin yi mata alama da tayi shiru saboda motsin ta
ofa dayaji, Yakubu Bechine ya shiga fuskar nan a tur
une kamar ta Audu, Binta ta lafta tsaki tace
"Dallah rabu dani yaji mana, nama zata wani barene ze shigo"
"Barka da safiya Hajiya, Zakariyya Sannu" ya gaishe su daga tsayen da yake.

Hajiyar ta harareshi bata amsa ba dan a cike dashi akan abinda yayi jiya Alhaji Zakariyya kuwa wani banbarakwai yaji daya kirashi Zakariyya gatsal kamar wani sa'ansa, yanzun shigowarsa ya ha
u da Ahmad ze fita shi kuma, seda ya kusa kaiwa
asa kafin ya gaishe shi kuma da Yaya ya kirashi ya amsa masa a wani wula
ance yana shan
amshi kamar wanda yazo masa maula kuma yaron ko a jikinsa ya wuce abinsa har yana masa fatan fitowa lafiya daga gidan se yanzu Yakubu
aninsa ciki
aya ze masa wannan gaisuwar se kace wasu Abokanai?

Koda yake ai Yakubun ma ya mutuntashi tunda Faisal da ido kawai ya kalleshi sanda ya shigo ita kanta Hajiyar be tsammaci ya gaisheta ba ya fita dan da ganinsa lokacin ya tashi ma daga barci.

"Tambayarka nake nawane ku
in?" ta sake nanata masa seya sauke ajiyar zuciya yace
"To nidai abinda yace mun kenan kuma baze yuwu a saka ku
in lokaci
aya ba saboda kinga yanzu EFCC ta tsaurara da binciken shige da ficen ku
e a Account
in mutane kar mu jefa kanmu a matsala gara a ringa sakawa da goma da biyar har ayi balancing"
"Zezo ya sameni kuwa, a gidan ubanwa kasafin ya zama dari uku?

Nida nake lissafin kusan dari bakwai shine zaku cemun wata dari uku?

Nifa shiyasa na
i jinin ha
a sabgar ku
i da Naziru dan macuci ne, tsayin lokaci kullum yace ana juya ku
in za'a turo ina nan galahanga kenan kuna can kuna sharafinku se yanzu zaku
an yafutamun abinda kuka ga dama shiyasa naji ance ka siyawa Matarka motar Miliyan Ashirin shi kuma yana rabon kujerun Umarah ko ni dana hada pulan
in ban san komai ba kun ninkeni a baibai" murya a sama take maganar babu
ar ko shakkar wani ya jita Zakariyya kuwa daga inda yake zaune har zufa ta fara keto masa ta tsoron kar wannan fallasar ta Hajiya ta janyo musu tonon Asiri tun ba'aje ko ina ba, muakutawa yayi cikin rage sauti yace mata
"Yanzu dai kiyi ha
uri na gaya miki yace ze zo kuyi magana tafiyar gaggawa yayi zuwa Legos amma Litinin ze dawo ba jimawa zeyi acan ba"
"Ai ko bezo ba ni zanje har gida na sameshi, yo hauka akeyi mu damfari ubanku sannan ku zagayo nima ku cuceni" ta sake sakin wata maganar
"Dan Allah Hajiya kiyi
asa da muryarki kar a jiyo me muke ciki" Alhaji Zakariyya ya sake fa
Yakubu daya ha
o shayi yana daga kan Dining yana jiyosu ya kuma fahimci tsaf inda suka dosa a maganar tasu, daman ya zargi saka hannun yan uwan nasa a mana
isar da akayiwa Aminun amma be kawo dagaske an
ebi ku
in ba ya zata lissafi kawai suka
ara masa.

Kwankwa
e shayinsa yayi ya taso yana cewa
"A fitar dani ko wallahi na fasa
wai"
"Dan uwarka ka yanka Kaza
arewar fasa
wai, kai baka san a cike nake dakai ba ko?

Ka bari mu ha
e seka gane baka da wayo wlh"
Be kalleta ba, Alhaji Zakariyyan yake kallo yace
"Ko a tabbatar dani AG ko wlh na fasa tayi wari kowa ya rasa dan naji
ishin
ishin idan Aminu ya tafi wani bare ake shirin kawowa".

Zabura Binta tayi da jin wata sabuwar lukutar Masifar kuma dake shirin danno kai, wani kuma?

Wa za'a kawo?

Kodai Ahmad ne?

Kenan maganar da akeyiwa Alhaji tuni akanta kenan yace ya sameshi yau a gidan gona?

Lallai bataga ta zama ba wai an saci zanin mahaukaciya.

Wayarta ta raruma, Jafar zata kira tunda dashi aka
ulla komai, ta kira sau uku bata shiga su Yakubu duk suka tsaya suna kallonta ganin yanda ta ru
e se kokawa take da waya
"Wai wa zaki kira?

Badai Alhaji ba?" Yakubu ya tambayeta, seta mi
a masa wayarta tana cewa
"Kunno mun Jafar na gaza samunsa yasan komai akan maganar nan dashi ake
ullata".

"Aikuwa ba zaki same shi a waya yanzu ba dan suna da wasa
arfe sha daya, lah lokaci yayima an fara ina tsaye bari kawai na kalla a nan" Yakubun ya bata amsa bayan ya dire mata wayarta a gabanta ya matsa gaban Cinema Tv bango guda wadda Jafar ya sakawa Hajiyar saboda tace wai bata ganinsa dakyau a tsohuwar tata.

Tv na daidaita kuwa kamar me daukar hoton wasan Kwallon da ake yasani ya haskowa Hajiya Binta fuskar JAFAR BECHI tarr kamar ze fito ta cikin gilashin Tv.

Zabgegen saurayi irin
irar Yayan AUDU BECHI, dogone sosai jikinsa nada
an kauri dukda ba za'a sakashi a layin masu
iba ba amma a mur
e yake koda gani ba se an gaya maka yana motsa jiki dakyau ba.

Fatarsa nada haske sosai dukda ba fari bane sedai hutu da zaman Turai ya bashi wata kala me kyau kuma me wuyar samu a cikin mutane, ba wani shahararren kyan fuska yake dashi ba Aa daidai Misali ne irin na Maza gayu da yanayin muhalli da wankan da yakeyi ne yasa har Mata suke iya sakashi a jerin Maza masu kyau wanda ake gwarama kai akansu , ga duk wanda yasan Hajiya Binta Musamman a zamanin
uruciya kai tsaye ze tabbatar da JAFAR din jininta ne dan zubin fuskarsu daya idan ka cire Idanun Gidan BECHI daya samu se labbansa wanda Binta tace irin na Alhajinsune, duk tana jika dai da itan yake kama kenan.

Jafar
in na tsaye a coner ya take kwallo da
afarsa ta hagu idanunsa kuma na kan saitin inda yake so ya bugata.

JC ce a jikinsa Jaa me ratsin fari ta club din Arsenal wadda ke dauke da Number 7, a bayan rigar an Rubuta JAAY, wani murmushi yake saki daidai sanda Referee ya busa whistle gaba
aya yan
wallo suka shiga tara tara kowa na jiran ya jefo ta inda yake ya kama, baya yaja ka
an ya buga ball
in daga inda yake ta ringa kur
awa ta tsakakanin
afafuwan yan wasan aka rasa wanda ze taketa har seda ta dangana da cikin raga shikansa Goalkeeper kamar an ri
e masa hannu da
afafuwa ya kasa tareta har ta shige, ihun yan kallo na cikin Tv tarefa na ZAKARIYYA BECHI da YAKUBU BECHI ya cika falon, Hajiyavkanta da take cikin ru
u fuska a
aure bata san sanda ta saki dariya ba tana cewa
"Ai na sani, sedai idan ba Jafaru na ba be taba kama kwallo ya saka ba tareda ya kaita raga ba, kai Allah dai yacigaba da tuntu
o maka Albarka
an nan Allah ya cigaba da tsole idon ma
iya"
a guda tilo kenan cikin rayayyu tara da take dasu wanda take
aga hannu ta ro
ar masa nasara a gurin Allah ta kumayi masa addu'ar fatan nasara tareda saka Albarka, yana kuma ganin hasken hakan domin Uwa duk yanda take Uwa ce kuma tasirin harshenta nada girma.

Jafar
in me shekaru Ashirin da bakwai a duniya yanzu ya kai matsayi mai girma a duniyar kwallon
afa.

Matashin Dan wasa ne da ake ji dashi a fa
in duniya wanda kowanne Club suke zawarcinsa, idan ka cire Messi da Ronaldo JAAY shi yake take musu baya a duniyar kwallon
afa a yanzun.

Ubangiji ya hore masa baiwar sarrafa kwallo, duk rintsi duk tsanani idan JAAY ya karbi kwallo seya kaita ga inda ya hara kafin ya ha
ura, juriyarsa da Nacinsa da kuma
arinsa na ha
akan Yan Team
insa Abokanan taka ledars shiyake
ara masa
ima a idon duniya domin kowa ya shaida wannan jajircewar tasa ce
ashin bayan cigaba da Nasarorin da duk wani club dayake taka leda a ciki yake samu.

Cikin farin ciki suka ha
u suna kallon Wasan, harda Hafsatu da Sarah dake bacci ihun su Yakubun ya taso su ko karyawa basuyi ba suka ha
u aka cigana da kallon.

BECHI FARM
Kamar yanda Alhaji Audu yace Ahmad ya sameshi a gidan gona haka ce ta kasance, Alhajin ya riga Ahmad isa saboda ba
i da yayi ze gana dasu acan wanda shine musabbabin daya saka yace Ahmad ya tarar dashi a can
in, sanda ya isa Alhajin na tsakiyar tattaunawa dan haka yayiwa kansa masauki a daya daga cikin falukan da suke gidan gonar idan kaga tsaruwarsu zaka
auka a cikin gida kake ba wai gidan gona ba.

Yana zaune cikin zullumi rungume da takaddun tsarin abinda yake so ya gudanar, zuciyarsa fal wasi wasin yarda ko akasin haka daga gurin Alhaji, idan Alhajin be yarda da bu
atarsa ba a ina ze samu gurin da ze aiwatar da aikinsa tamkar wanda yake nema a gurin Alhajin?
Chapter 90 · 0% Book details