Sashe 37
Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A yawace yawacen kasuwancins yasan duk inda ake samunsu dan haka suna haduwa da Alhaji Bashir wanda shi kuma yana da kyakykyawar Alaqa da wasu Turawa dan a qasar waje yayi karatu nan da nan aka qulla kasuwancin se Ali ya shigo ciki shi kuma ya nemo musu masu siyan Qaro nan da nan Kasuwa ta bude musu Arziqi kamar ana ruwansa ta ko ina zubowa yakeyi.
*MAMAN MARYAM ONLINE BUSSINESS*
*Ina kuke Mata Yan kwalisa , Ina nufin isassun Mata ,Wai shin Kuna da labarin shahararren company nan namu na GHT wato good healthtreatments*
*Wanda yazo muku da fitattu Kuma* *ingantatattun suppliment ,na dukkan matsalolin ku*
*Ina maisan tayi kyau,irin na isassun Mata ya fitar Miki da shef dinki tayi Miki gyara in and out ,nemi royal jelly dinmu na comp
any GHT*
*Wanda aka yishi da xuma ,kundai San amfanin Zuma basai na fada miku ba , hajiya ta kixo ki Yi gyara domin ki kerewa sa,a kije taro ko baki da ko sisi kiji Ana rangada Miki hajiya , saboda yanda Zaki Kara kwarjini ,kina walwali acikin mutane , magungunan ght anti agen ne suna maida tsohuwa* *yarinya ,yarinya Kuma ta koma jaririya*
*Muna da magunguna iri iri*
*NA GYARAN JIKI*
*NA GOGE NANKARWA*
*NA RAGE QIBA*
*NA CIRE TUMBI*
*NA QARIN HIPS*
*NA GIRMAN BREAST*
*NA QARA TSAHON GASHI*
*NA QARIN NI'IMA WANDA ZAI SAUKAR MIKI DA NI'IMA YA QARA MIKI DADI DA ZAQI A GURIN OGA*
*Muna da hadin bita zai zai ,indai kishiyar ki tana Shan magungunan GHT, tohh lallai sunan ki sorry domin kuwa tazarar dake tsakanin ku kamar tazarar sama ne da kasa*
*Muna da Wanda zai matseki ciki da waje Andai na yayin dinki uwargida*,
*Sannan company mu na GHTBai tsaya anan ba*
*Ya kawo muku maganin dukkan matsalolin ku*
*INA MASU HAWAN JINI?*
*INA MASU CIWON ZUCIYA?*
*INA MASU CIWON QODA?*
*INA MASU CIWON HANTA?*
*INA MASU SICKLER?*
*INA MASU HIV?*
*INA MASU CANCER?*
*INA MASU NEMAN HAIHUWA?*
*Tohh Ku matso GHT taxo muku da magungunan matsalolin ku*
*Kuma muna da testimonys da yawa ,na wadanda suka gwada suka da ce*
*Munanan a KANO KUNTAU*
*Kuma muna tura Kaya ko wanne gari cikin aminci da gaskiya , kuma kayan mu muna badashi ne cikin price Mai rahusa ga kyau ga inganci sannan ga Rahusa*
*Kutuntube mu ta wannan number
08129249549*
07011401314*
Audu be tsaya iya nan ba yana Noma, manyan gonaki ya siya a Bechi sannan a Gadonsu da yake juyawa an fitar kowa ya siya masa tasa Bilki da Aisha sun bawa Mazajensu suna kula musu da ita shi kuma ya karbi hayar ta Yakubu data Baballiya yana Nomasu, babu abinda baya Nomawa haka nan be yada saide saiden Kasuwa ba Shagonsa na kayan yara da mata na nan ya qara bunqasa ya zuba yara suna kula masa dasu.
Alhaji Bashir shine me rawar kai a cikin guruf dinsu kuma shi ya fara diban Audu suna yawo a gari, shine rakashi gurin waccen yau gobe gurin waccan, tun yana zuwa rakiya kawai har ya zama shima ya fara kule kulen Mata.
Dukda dai iyakar hirace take hadashi dasu sabanin Abokin nasa da yake taba shashanci da Matan.
Ya kashe musu kudi su biyashi da Jikinsu bayan harkar mata har ruwa yana korawa kuma duk abubuwan da yakeyi yakan nunawa Audu hakan ba komai bane, a nan Nigeria ne ake daukarsu a wani Abu amma yej turai yaga rayuwa kuma menene amfanin neman da sukeyi idan ba zasuji dadin rayuwarsu ba?
Ali ma yana kula mata amma shima kamar Audun hirace kawai amma kuma su ukun ko da yaushe suna tare, duk yawon da Bashir zeje zasu rakashi su suka bude masa Ido da zuwa Hotels, su kama daki su wuni suna hira da yan mata a kashe musu kudi.
A tun ana fitar rana har ta kai an koma ta dare.
Idan ya dawo gida da Magriba ya gama uzurinsa ze salla wanka ya fita, Binta ta bararraje a gida hankali kwance ita kadai Babu Bara'atu.
Bata wani damuwa da fitar tasa tunda tana samun duk wasu buqatunta idan ya zauna a gidan ma.me zeyi mata kuma a tunaninta be kawo mata cewar gurin Mata yake zuwa ba musamman data san yana harkoki da yawa yanzun.
A irin wannan yawaye yawacen Bashir ya kwashe su gari ya gari har kwantagora, basu san inda zasu ba seda suka gansu tsulum a gidan Karuwai, wai Ashe Ajo za'ayi shi kuma Bashir din da yake babban kwastoma ne kusan duk wata Karuwa data amsa sunanta a Kano yasan da zamanta to dalilinsa na zuwa kenan harya kwashi Abokanansa suka tafi tare.
Ashe qaddarar Haduwa da Zubaida Yar Dagwas ce takai Audun Kwantagora, kyakykyawar yarinya Baqa me matsakaicin jiki yana ganinta Bara'atu ta fado masa a rai, idan yace be damu da rabuwarsu ba yayi qarya amma yakan danne zuciyarsa da cewar tayi abinda ya cancanci ya rabu da ita.
A yanda ya fahimta ko a cikin Karuwan Zubaida me Aji ce domin daga shigarta zuwa yanda take kamewa a gefe tanawa kowa kallon be isa ba ga Maza nata zuwa suna mata magana amma taqi koda yi musu kallo arziqi balle ta karbi tayinsu, bayan an tashi daga Ajo Bashir ya wuce sharholiyarsa Ali da Audu na zaune a dakin da suka sauka.
Babu irin macen da Bashir be tura musu ba amma Ali ya kore su.
"Bana fatan na daukarwa Ahalina bashin zina dan ban san wanda ze biyashi ba, iya abinda mukeyi Allah ya yafe mana shima ina masa fatan ya shiryu ya dena abinda yakeyi" Ali ya fadawa Audu sanda yaga shaidan yana qoqarin ingizashi ya karbi tayin wata Kilaki datazo kansu tana duk wani abu data san zeja hankalin Namiji gareta, Alin ya mata korar kare.
"Nifa Ali da akwai yarinyar dana gani, kuma wlh ba sha'awarta nake ba ji nayi kamar sonta ya kamani a kallon farko" Audu ya fadawa Ali abinda yake zuciyarsa dan tunda ya zauna Tunanin Zubaidan yakeyi duk kuma macen data shiga se yayi fatan Allah sa idan ta fita ita ce zata biyo baya amma be ganta ba.
"A nan kaga macen da kake so?
Ko kuma kawai kace mun kaima zaka fada ruwa" Ali ya fada yana gyara kwanciyarsa.
"Wallahi dagaske nakeyi, baka kuka da ita ba?
Wata yar baqa haka ta saka jan kaya, dana kalleta se na ganta kamar Matata ta farko da muka rabu tunda na zauna a nan nake tunaninta" Audu ya sake fada.
Ali ya juya masa baya yana cewa
"Lallai ka haukace Audu" daga haka yayi shiru.
Audu kuwa be iya runtsawa ba se gabanin Asuba, tunanin Zubaida ya addabi ransa.
Jin ta yakeyi a zuciyarsa kamar wadda ya shekara da sani abin tamkar Asiri a dan baccin da yayi kafin gari ya waye ma har mafarki ta yayi.
A daren ranar sun shirya washe gari zasu taho dukda Bashir be so ba sedai gari na wayewa Audu yacewa Ali su bari se gobe su tafi"
"Sedai na tafi na barku a nan dan ni banga abinda ze saka na qara kwana a gurin nan ba" Alin ya bashi amsa.
"To ka rakani na gwada sa'ata, idan ta kulani shikenan ko yau din zamu iya tafiya" cewar Audu.
Kallonsa kawai Ali yayi dan lamarin Audun ya fara bashi tsoro.
Ya tsoron kar maganar Hausawa ta tabbata da sukace zama da madaukin Kanwa na kawo farin kai, idan Audu ya dauki Halin Bashir to in beyi da wasa ba shima zasu jashi ciki dan haka ya kakkabe rigarsa ya fice daga dakin yana cewa shidai ya tafi ze hau motar Haya.
Qarfe goma suna tsaye bakin mota gaba dayansu, Bashir sunyi fada da Karuwar daya kwana da ita har taji masa ciwo da kwalba ya mata dukan mutuwa wannan fushin ya saka ya fasa qara kwanan da yayi niyya yace su tafi shi Ali daman harya fara cigiyar inda ze samu motar Kano yaga sun fito.
Bashir na sallama da jama'ar sa Audu har ya shiga mazaunin Direba dan shi ze jasu saboda ciwon hannun Bashir sega Zubaida ta fito daga gidan taci kwalliya daurin nan kamar ze fadi saboda yanda ta tsikara shi hannu ta riqe da jaka madaidaiciya da zata ci kala a qalla Kala uku se qaranar jakar mata a daya hannun da alama wani gurin zataje kuma tafiyar kwana ce.
"Yar dagwas, an sauka daga sarautar kenan" Bashir ya fada yana kallonta, tayi far da ido, cikin yanga da iyayi tace
"Eh, ina kayi?
Naga kamar tafiya zakayi ko?"
"Kano na nufa, kefa na ganki da jaka da alama balaguro zakiyi"
"Zan sauka a Zariya" ta fada tana wucewa motar, ta aje jakarta akan Boot ta wuce ta bude gaba ta shige kai kace motar tace.
Bashir ne ya saka mata motar a Boot haka suka kamo hanya, duk yanda take daurewa seda ta biyesu ta shiga hirar, sun tsaya a hanya zasuyi sallah Audu ya samu damar yi mata magana shida ita.
"Kaga malam, nifa ba irin sauran masu Arhar da kuka saba tayawa bace" ta bashi amsa tana farfara ido ta wuce ta barshi a gurin yana murmushi kamar wawa.
Dagaske sonta yake, irin soyayyar nan ma me zafi.
Har qofar gidan da zataje suka sauketa a Zariya dukda tace su ajiyeta tun akan hanya.
"Nan ne sabuwar maboyar taki kenan?
To sena rako Abokina" Bashir ya tsokaneta, ta harare shi kafin ta Audu tana taunar cingam qas qasa tace
"Nagode Samari, se wani jiqon"
"Shege Abokina wlh ka samu shiga, kasan uban nacin da nayi akan yarinyar nan kuwa amma taqi bani fuska?
Kai bani kadai ba kowa mararinta yakeyi amma yarinyar nan yanda kasan kudi wahalar samu ne da ita, daga qusoahin gwamnati se Sarakuna take kulawa" Bashir ya fada yana dukan kafadar Audu.
Ali yaja tsaki yace
"Wlh kayiwa kanka fada karka kuskura ka bari shaidan ya maka ingiza me kantu nidai babu ruwana daga yau ma in sha Allah bazan sake binku fita irin wannan ba"
"Nifa na gaya maka sonta nakeyi dagaske" Audu ya fada bayan sun hau titi.