Sashe 81
Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har tara ta buga shiru babu Audu, Hadiza ta le
a falon Binta dake zaune tana ka
afa tana kuma ayyana tijarar da zatayiwa Audu yau idan ya dawo taji muryar Hadizan na tambayarta ko ya shigo.
"Ke matarnan ki fita daga sabgata wallahi tallahi idan kika ti
eni sena miki abinda bakiyi tsammata ba.
Wato kunga gurin zama har kun bude mara kun
auki ciki to wlh ku kwana da sanin zaku haifesu a gidajen ubanninku kuwa" Binta ta fa
a tana mi
ewa tsaye.
Hadiza da fuskarta ke cike da damuqa tace
"Ni ba tashin hankali ya kawoni gurinki ba, gani nayi ya zarta lokutan daya saba dawowa kuma idan ma zeyi dare irin haka yana sanar mana shiyasa hankalina ya tashi.
Mijina na fari daga irin wannan fitar shiru shiru se bugamun
ofa akayi na bu
e aka shigo da gawarsa"
"Keta shafa wannan ni tsakanina da tsohon mijin naki ai Allah ya isa ce da be mutu ba ai da Mijina be kwaso mun ke kinzo kin addabeni ba, ki barmun
ofar daki kuma Audun ai ba Ji njiri bane da za'ace ya bata" Binta na rufe baki sujai dirar mota mintina ka
an ya shiga fuskar nan kamar wanda aka aikowa da sa
on mutuwa be kulasu ba ya durfafi sama harya fara hawa meya tuna kuma ya sakko ya wuto
akin Binta.
"Au da hankalinka ya gushe can zakayi kenan an maka kiranye ka shigo kamar wanda aka jefo baka ko gani dakyau ai seka tafi can
in" Binta ta fa
a tana babbake
ofarta.
Hadiza tayi masa sannu da zuwa ya
aga mata hannu yana cewa Bintan
"Matsa na shige"
"Ai sedai ka koma inda da ka niyyaci zuwa" inji Binta.
Tsaki me
arfi yaj ya juya ya haye saman Hadiza tabi bayansa Binta ta kwarma Ihu murya a sama tana kiran yau akwai tashin hankali a gidan ashe.
A saman kuwa harya fara cire kaya Hadiza ta isa, a tausashe take cewa
"Da alama gajiya tasa ka manta ba a nan kake na yau"
"Ina sane, sedai in kema korata zakiyi se in tafi" ya bata amsa.
"Ba haka bane, rigimar Maman Zakariyya ce bana so kana jiyowa gata can tana masifa bana son tashin hankali ko
o dazun a Asibiti seda aka ce mu guji yawan hayaniya" ta sake fa
a cikin taushin lafazi.
Audu ya rafka tsaki, da matan nan sun san me yake ciki da sun
aga masa
afa.
Rigarsa ya raruma ya sauka sukayi kici
us da Binta na hawowa ya ra
eta ya wuce
akin Aisha.
Ganinsa ba yanda ta sababa yasa ta masa sannu da zuwa ya shige
aki ta bishi da ruwa, tana jiyo hayaniyar Binta dukda bata jin me take fa
i sosai.
Abincinta ta kai masa beci ba yana kishingi
e ya har
e hannaye ya zurawa guri daya ido, ta ajiye, tana so ta tambayeshi ko lafiya amma ta kasa se kawai ta fita ga Dada da tayiwa mamarta al
awarin za'a maidota hartayi barci yanayinsa kuma ya nuna ba lafiya ba balle tayimasa maganar.
Tana zama Binta ta fa
o kamar jifa, ta mata kallo daya ta maida idonta kan Talabijin yanayin kallon Hadarin kajin da tayi matan ya saka Binta yin shiru dan kwarjini yarinyar ta mata, tabbas Sarauta ba
arya ba.
akin data san zata samu Audu ta tura ta shiga, Aisha bata san ya sukayi ba taga Binta ta fito sumi sumi ta wuce.
Data sake le
awa se taga kamar yayi barci dan haka ta shige dayan dakinta suka kwanta tareda Dada.
*PROMO PROMO PROMO*
*Nace kina da Labarin MOMMY MOROCCO ME KAYAN MATA KUWA?* *Ko kuwa dai kina nan zaune baki wangale kina fama da masu niqa Kuka da Citta ko su qulla miki Garin Masara da sunan Magani*? *To ki karkade kunnenki Yar uwa ki kuma maza ki dauraye qafarkin nan da tayi furu furu domin MOMMY MOROCCO Ta diro Nigeria kuma tafe take da Abin Arziqi Niqi Niqi*
*Ina mai farin cikin shaida muku Moommy Morocco zatayi BONANZAr kayanta na kwana biyu*.
*Tazo muku da zafafan magungun wanda ya taba amfani dasu ne kadai ze baki labari Ingantattun magunguna na gani na fada ajin farko wanda aka hadasu cikin tsari da kula daga Ganyayyaki da kayan abincinmu masu qara lafiyar jiki da saukarwa Mace Ni'imar da take buqata kayanta babu Algus babu abinda ze cutar dake da yardar Allah*
*1-Da akwai hadin First ladies exclusive VIP package*
*2-Qafarka qafata package*
*3-Kankat package*
*4-Da kuma Mini package*
*Tazo muku da gangariyar maganin SANYI sadidan na Jiki dana Mara wanda In sha Allaahu ba ke ba sanyi kuma za a iya ba wa Yara, Maza ma suna sha*
*Bata tsaya iya nan ba tazo da Turarukan ta na ban mamaki se wanda ya gwada ze bada labari, Kedai kada ki bari de wannan damar ta wuceki domin ta zabtare Farashin kayanta har zuwa kaso 50% discount!
Kyaso wannan gara basa ta wuce ki kuwa Indai ba Bintan Audu kike ba*
*A tuntubeta a WhatsApp:09086233009*
*Ko kiran waya a 08029988065*
*Siyan Nagari Maida kudi gida*
*MATAR MUTUM*
*NA MARYAM FAROUK (UMMU MAHEER*
*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*
*LITTAFIN KUDI NE*
*PAY 500 A ASUSUN*
*7061838488*
*OPAY DIGITAL SERVICES*
*MARYAM FAROUK*
*0709290797*
*ACCESS BANK*
*SE A TURA SHAIDAR BIYA ZUWA GA 07061838488*
*IDAN KATINE A DAUKI HOTONSA A TURA ZUWA LAMBAR SAMA VTU KUMA A TURA A 08142548705*
*Kuyi following dina a Arewabooks @Maryamfarouk01 inda zaku karanta wannan littafin tareda sauran littattafaina*
*NAGODE*
*PAGE 31*
Seda aka kwashi sati daya cikin wani yanayi a gidan, Audu ba magana babu murmushi bare dariya duk kuma wadda tayi kuskuren shiga sabgarsa ta jawa kanta tijara.
Basu san me yake faruwa ba se randa zugar Yan Bechi suka zo Bus biyu ranar befita ba kusan kwana biyu ma kenan be fita ba sedai yaransa dake ta zarya a gidan kuma sedai su fita can inda yake ajiye mota suyi magana ko Binta duk iya labenta bata tsinto abinda ake ciki ba har seda yan Bechi sukazo jaje.
Ashe bayan motar Mai kwanaki Babbar Gonarsa da yake noman shinkafa ruwa ya shanyeta.
Gonata ba yar
arama ba.
Shinkafar kuma tayi kyau dan har an saka ranar girbi Dam din dake kusa da inda yake Noman yayi ambaliya gana
aya ya shafe gonakin dake kan hanya abindai ya munana ba'a cewa komai.
Binta ta ringa kyarma jin Ma
udan ku
en da aka ce sun narke daga kan Mai zuwa shinkafar,
"Shikenan, a garin kwashe kwashenka ka kwaso mana me farar
afa" ta fa
a hannu biyu aka jiki na tsuma hawaye suna sakko mata.
Duk akayi shiru aka zuba mata ido banda Audu dayaja tsaki dan maganar tata
acin rai ta
ara masa ya tuna da wani lokaci can baya sanda suna Yara tun Malam nada rai Goggo Fadi na ce musu yayan me farar
afa, a lokacin abinda ya dauka saboda Dada Farace tar duk jikinta abinda take nufi kenan kalar fatar
afarta shiyasa be ta
a gayawa Dadan ba se bayan daya girma ya san ma'anar abin sannan ya fahimci zaginsu takeyi shiyasa duk inda yaji an fa
a se ransa ya baci.
Binta ta ringa kuka tana maimaita an Auro musu me farar
afa shikenan zasu tagayyare su shiga wani hali yan jaje suka koma wasu na ganin salonta data saba la
awa matan da yake aurowa sharrine wasu kuma sun yarda da abinda ta fada dan tun bayan Auran Audun abubuwa suka fara canzawa yanayin bun
asar Arzi
in tayi
asa ba'a dai samu wani ibtila'i babba kamar wadannan ba.
A hankali rayuwar walwala da jin dadin da akeyi a gidan ta fara juyewa zuwa
unci da tashin hankali dan zuciyar megidan a kusa take kullum
iris yake jira a ta
ashi yayi zazzaga ga mata uku kowacce da ciki haihuwa kusa hatta da yanayin cima ta sauya dan samun
asa yakeyi ba sama ba.
An kwashi watanni cikin wannan hali, Audu nada shirin mallakar rijiyar Mai tasa ta kasansa a kwankin baya domin har ya fara harha
a kudade sun gama tsara yanda za'ayi da Alhaji Zakariyya wanda ze siyar masa da daya daga cikin rijiyoyinsa sedai matsalar daya shiga a yanzu da harta girgiza masa jari ta tilasta masa karbo kudaden daya bayar matsayin kafin Al
alami ya sakasu cikin harkokinsa na Noma da kiwo wanda anan Ibtila'in yafi sauka, Amfanin gonar da ya noma a shekarar sama da kaso hamsin
wari sun lalatashi haka dabbobinsa na gidan gona Kaji sedai a shiga basu abinci a tarar da au fululu a
asa sun mutu ko a hangi Sa ya Tir
en Rago yana kakarin mutuwa sedai a danne a yanka.
Abu dai kamar wasa ana saka ran samu sau
i se ya zamana kullum kamar Tiri
aruwa abubuwan sukeyi.
Mutane da yawa sukace hannu aka saka masa, Asirine, jifansa akayi ya bazama shine waccen tsangaya ya kai sadaka shine waccen gidansa kuwa kullum cike yake da Gardawa anata saukar Karatun Al
ur'ani idan an gama ayi sadaka amma abin se godiyar Allah kawai.
Ana wannan yanayi Hadiza ta tashi da Na
uda cikin dare, Audu da Aisha ne suka fita kaita Asibiti dan Bibta cewa tayi Allah ya kasheta babu inda zataje da Aishar ta shiga kiranta Audu kuma tace masa Yara, be kamatu a barsu su kadai a gida ba.
Haka kawai sun hau Titi suna tafiya mota ta tsaya, ya fita yayi yaj dube dube ya sake kunnata yana ja inji yayi wata
ara Baammm mota ta cake kuma ko ba'a fada musu ba sun san Injine ya buga, tamkar Audu ya fasa kuka, ya fita nemo taimako Hadiza dai nan cikin mota ta haihu ta santalo danta Namiji
ato.
Wani mutum ne ya taimaka musu ya
arasa Asibitin dasu se safiya aka sallamosu bayan an tabbatar da ita da Jaririnta duk lafiyarsu
alau motar Audu kuma akaje da Janwe aka dauketa.
Binta da taga Hadiza ta dawo gida da Da Namiji ba'a cewa komai, ba
in ciki kamar ta mutu ko zuwa tayi mata barka batayi ba har akayi sunan Aminu Hadizan ta koma gida saboda jikinta daya
i mata dadi tun bayan haihuwar Binta fa
i take ta tafi kenan ba zata dawo ba.