← Book details Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 91

Sashe 79

Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Seda ta saisaita kanta ta gwada takun da zata shiga dashi kafin ta tura
ofar ta shiga kanta tsaye ta durfafi dakin baccin Audu.

Hadiza na tsugunne tsakiyar falon tana gyara zaman abin karin data ajiye musu tana kuma dakon fitowar megidan dake
arasa shiryawa a ciki tajo an bu
ofa ta daga kai taga Binta ce bata kalli sashen da take ba ta wuce kai tsaye abinta zata shigar mata
aki babu shiri ta daka tsalle kafin Binta ta kai ga
ofar tuni ta cimmata ta tare mata gaba cikin yanayina babu yabo babu fallasa take fa
in "baiwar Allah daga ina?"
Binta ta kalleta she
e kafin tayi tsaki tace
"Ban gane daga ina ba?

Kanki daya kike mun wannan tambayar ko kuwa baki san ni wacece ba sannan baki san cewar nan
in dakin Mijina bane?"
akin Mijinki fa? da alamu kece kanki yake da motsi a ciki shiyasa har kika gaza tantance a inda kike, to idan ma ada nan din
akin Mijinki ne a yanzu ba nashi bane mallakina ne, sannan ko ace har yanzu yana mazaunin
akinnasa bakida damar ko shiga tunda ina ciki, kwana nane dole ki jira harse randa na gama uzurina na fita kafin ki shoga ki shimfida naki mulkin" Hadiza ta mayar mata da martani cikin lafazin dake nuna daidai nake dake.

Binta ta lafta mata harara tareda da jan dogon tsaki ta kauce mata ta kama mabu
ofar tana cewa
"Idan na shiga se ki fiddo ni waje isashshiya me
aki" bata ko gama rife bakinta ba kuwa Hadizan ya fizgota ta maidota bayaz Binta tayi taga taga zata fadi ta kama bango, data tabbatar ta daidaita a
asa ta shammaci Hadizan ta wats amata mari.

"Bantan uba, kika mareni?

Wlh kin jangwalowa kanki masifa da bala'i se kin san ni kika mara" Hadizan ta fada a haukace kafin tayi
asa, Binta na jira taga ko ramawa zatayi se ji tayi ta wawashi
afafunta kafin tayi wani yun
uri ta kaita
asa.

Dambe ne rikica ya sar
e tsakaninsu, Binta nada garin jiki haka kuma tana da
arfi amma naci da dakiyar zuciyar Hadizan tasa take neman cin galaba akan Bintan dan tunda ta fahinci
afafunta nan ne Rauninta su take ri
ewa ta watsar da ita a
asa ta hayeta ta kila idan ta mirgine ita ma ta sakata a Osi ta daka haka suke ta birgima a falon sun yi watsa watsa dashi labulen
ofar dakin kansa yayo
asa sun rikito da
arfen.

Audu na bandaki ya ringa jiyo kamar hayaniya kamar kuma ana dukan Bango, ya bude
ofa ya le
o da kunnensa dan son tantance daga ina hayaniyar take tashi idan ba gizo ba se yaji kanar daga Falo ne,
arar fashewar abu dayaji Tusss ta sakashi rarumar Kwangorinsa ya
aura din daya jikinsa duk kumfar da be gama
aurayewa ba ya fito yana goge ta fuskarsa, yana bu
ofa ya tarar da dambaruwar da ake kwasa a falon,
arar dayaji kuma Talabijin dinsa suka rikito da ita ta fashe basu ma lura dashi ba, seda ya buga musu tsawar da ta saka dole suka shiga taitayinsu sannan kowa taja gefe tana sauke numfashi kamar Zakaru.

"Wane irin hauka da dabbanci kuke mun a gida? nan
in sansanin dambe ne ko yaya? ke Binta me ma ya kawoki nan ma da farko?" Audu ya fa
a cikin tsananin fushi yana kallon Binta dataji jiki dan gar bakinta ya fashe yana zubarda jini.

Cikin kuka tace
"Bakaga abinda wannn mahaukaciyar daka auro a matsayin mata tayi mun ba se tambayata kakeyi meya kawoni dakin Mijina?"
"Wane
akin Mijin naki?

Ai kinsan banida wani
aki a cikin gidan nan yanzu.

Banda fitina da son tayar da zaune tsaye meya kawoki? ki maza ki bar nan gurin kuma wannan ya zama kado na
arshe da zaki sake tako
afarki zuwa saman nan muddin bame dakince ta baki dama ba, fice Malama" Audun ya sake mayar mata da bacin ran dayafi na farko, Binta ta kalleshi ta kalli Hadiza dake sakin murmushin cin nasara wani kuka me tafe da zallar ba
in ciki da takaici ya zo mata seta wuce tana yinsa wiwi dan tasan a yanda ransa yake a
acen nan idan ta tsaya zubar da mutunchin seyafi haka Hadiza ta bita da kallo.

"Ke kuma akan me zaki kamata da dambe?" ya maida dubansa ga Hadiza se tayi
asa da kanta kawai ba tareda tace komai ba, yayi tsaki ya juya yaba ce mata
"Ki Gyara gurin kuma ki samarmun wani abun da zanci tunda kun lalata wannan"
"Yanzun kuwa in sha Allahu" ta fada tana du
awa ta fara tattare barnar da sukayi ranta
al da beyi mata fa
a kamar yanda yayiwa Bintan ba.

Binta kuwa seda taji kanta na barazanar fashewa kafin ta ha
ura ta dena kuka.

Fuska tayi luhu luhu ga kuka ga Kutufon data sha a hannun Hadiza.

Har mamaki takeyi yanda Hadizan da take gani tafi
arfi ta lallasata tilas ta canza salo tunda dai a doke ita zata ji jiki to ita ma ta
ashin
asa zata bi mata kamar sauran ta hanyar tuggu da munafunci dan ta rantse ba zata zauna ba
ayar ba zata shigo ta tarar da ita ba.

Ta tafasa ruwa ta gargasa jikinta ta kwanta tana cigaba da
ulle
ulle a ranta.

Audu kuwa fes suka karya da Amaryarsa suna raha da jin dadi ya mata sallama ya fice ba tareda yako le
a ya gano halin da Binta take ciki ba.

A haka yayiwa Hadiza kwana uku ya koma dakin Binta, a ta
in kwanakin nan kan Binta ta raina kanta domin duk wani tuggu da take jin ta iya Hadizan ta doketa ta shanye a kwana uku seda ta maodata abar tausayi a cikin gidan ta kankane komai ba ga me gidan ba hatta su Mairo se yanda tace dasu dukda daman Mairo bata da Matsala Lantana ce yar kwal uban kuma tun washe garin tarewar Hadizan ta saita mata zama data sakko da kwanuka Lantana na wanke wanake ta ajiye mata seta matsar dasu gefe bata wanke ba, bata kulata ba se da maigidan ya dawo har sannan kuma Lantana bata tafi ba taba daka dan yanzu ta zama ta hannun damar Binta da ita ake shawarta komai tunda basa ha
uwa da Turai suna zaune Audun ya shiga ya cewa Lantana ta fice masa daga gida an sallameta.

Binta tayi tsugul zatayi magana ya yarfata yace idan ta sa baki se tabi Lantanar tunda gidansa ne akan me Matarsa zata sakata abu ta
iyi Lantana ta ringa tumami tana ro
on ayi ha
uri dakyar ya barta bayan yaja mata garga
i shikenan ta shiga taitayinta.

Kamar yanda Audu ya fa
i kwanan Juma'a na zagayowa Iyalan Gidan Sarkin
araye wanda suka samu rakiyar Ahalin gidan sarkin Kano dan can aka ajiye Amarya masu yi mata danki ne sukayi gaba suka dirarwa gidan Audu.

Unguwa tacika ma
il ana ta kallon su masu busa Algaitu natayi.

A cikin gida kuwa yai din ba Binta dake neman haukacewa ba su Turai na danneta hatta da Hadiza tasha jinin jikinta ganin wadda ake shirin kawo musu a matsayin ta ukun ta tabbatar wannan duk abinda suke ta
ama dashi ta damesu ta shanye, abun da ta sakawa ranta kuma suka shawarta da Yayarta shine ta zauna lafiya da Amaryar, babu ruwanta da shirginta muddin ba ita ta sanyota ciki ba domin fada da saraki babu riba.

Se bayan Isha'i Amarya ta iso bisa da rakiyar Gimbiyoyin Kano da
araye da suka kawota.

Dattijai ne na
warai, dukda kasancewarsu sarakai sun san mutunci da darajar Dan Adam, sda suka shiga dakinBinta da kuma na Hadizan suka kai musu Amarya kamar yanda Al'adar Bahaushe take, kafin su iso Kano seda suka kaita Bechi gurin Dangin Audu suka kwana sannan suka dakko hanya washe garin suka iso Kano dan haka babu wanda yazo daga can.

Amarya na lullube cikin Alkyabba yar ubansu
warjinin matan da suka rakota yasa su Turai suka kasa iya daga ido dakyau su kalle su bare su gano ya Amaryar take, Binta dai tana kwance dan ta gagara zama abin dai ba'a cewa komai aka gama musayar gaisuwa da Mi
a Amana suka wuce dakin Hadiza.

"Dukda ban ga Amaryar dakyau ba gani nake yarinya ce ma babu wani abu da ze firgitaki akanta Binta" Turai ta fa
a bayan fitarsu.

Binta tace
"Hmmm" kawai dan baki ya mutu.

An bar Amarya da kuyanginta guda biyu ragowar suka musu sallama suka wuce.

Turai taso su le
a Amarya tunda yan rakiyar sun tafi amma Zainab tace Aa, su bari sa dawo takanas su ganta kawai hakan sukawa Binta sallama suka tafi.

Ranar Ango be kwana dakin Amarya ba, nan dakin tsakar gidan dai ya shige abinsa ya kwana.

Washe gari kafin sha biyu Kuyangin Amarya suka
arasa mata gyare gyare sukayi mata sallama kamar yanda ta basu umarni su koma gidan sarki saboda Ango yace ayi masa uzuri base sun zauna ba da akwai masu taimaka musu da ayyuka har biyu anan gidan ya gayawa Yayanta Najibu kuma ya sanar da iyayensu suncr babu komai itama jiyan ya gaya mata shiyasa bayan sun kammala komai tace su wuce kawai.

Tun la'asar sakaliya Ango ya shige dakin Amarya wadda bata le
o tsakar gida ba balle mutan gida su ganta.

Hankalin Binta yayi
ololuwar tashi da jin Al'amarin daya auku, kasa zama tayi ta tafi tagar dakin Amarya ta dasa kujera ason jin me zasu tattauna daya shiga daki tun yanzu tsabar zirgilli se gashi ta jiyo wa kanta abinda yafi
arfinta ta ringa kuka a tsakar gida jin Audu yana yiwa Amarya kyaututtuka cikin fitar hayyaci yace har gidan da suke ciki ya bata.

Hadiza dake girki ta ringa wa Binta dariya kamar zata kife, fa
i take "Allah ya
ara, a garin gulma da munafunci zaki jiyo abinda ze toshe miki dodon kunne ki dena ji gaba daya"
"Idan baki rufe mun baki ba senayi
asa
asa dake Hadiza" Bintan ta zaburo mata.
Chapter 79 · 0% Book details