← Book details Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 91

Sashe 77

Matar Mutum Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ashe kuma haka ubangiji ya qaddaro babu rabon komawarsu da itaz to masha Allahu munyi murna Allah ya sa hakan shine mafi Alkhairi a rayuwarsu baki daya" inji Yakubu.
*MAMAN MARYAM ONLINE BUSSINESS*
*Ina kuke Mata Yan kwalisa , Ina nufin isassun Mata ,Wai shin Kuna da labarin shahararren company nan namu na GHT wato good healthtreatments*
*Wanda yazo muku da fitattu Kuma* *ingantatattun suppliment ,na dukkan matsalolin ku*
*Ina maisan tayi kyau,irin na isassun Mata ya fitar Miki da shef dinki tayi Miki gyara in and out ,nemi royal jelly dinmu na company GHT*
*Wanda aka yishi da xuma ,kundai San amfanin Zuma basai na fada miku ba , hajiya ta kixo ki Yi gyara domin ki kerewa sa,a kije taro ko baki da ko sisi kiji Ana rangada Miki hajiya , saboda yanda Zaki Kara kwarjini ,kina walwali acikin mutane , magungunan ght anti agen ne suna maida tsohuwa* *yarinya ,yarinya Kuma ta koma jaririya*
*Muna da magunguna iri iri*
*NA GYARAN JIKI*
*NA GOGE NANKARWA*
*NA RAGE QIBA*
*NA CIRE TUMBI*
*NA QARIN HIPS*
*NA GIRMAN BREAST*
*NA QARA TSAHON GASHI*
*NA QARIN NI'IM
A WANDA ZAI SAUKAR MIKI DA NI'IMA YA QARA MIKI DADI DA ZAQI A GURIN OGA*
*Muna da hadin bita zai zai ,indai kishiyar ki tana Shan magungunan GHT, tohh lallai sunan ki sorry domin kuwa tazarar dake tsakanin ku kamar tazarar sama ne da kasa*
*Muna da Wanda zai matseki ciki da waje Andai na yayin dinki uwargida*,
*Sannan company mu na GHTBai tsaya anan ba*
*Ya kawo muku maganin dukkan matsalolin ku*
*INA MASU HAWAN JINI?*
*INA MASU CIWON ZUCIYA?*
*INA MASU CIWON QODA?*
*INA MASU CIWON HANTA?*
*INA MASU SICKLER?*
*INA MASU HIV?*
*INA MASU CANCER?*
*INA MASU NEMAN HAIHUWA?*
*Tohh Ku matso GHT taxo muku da magungunan matsalolin ku*
*Kuma muna da testimonys da yawa ,na wadanda suka gwada suka da ce*
*Munanan a KANO KUNTAU*
*Kuma muna tura Kaya ko wanne gari cikin aminci da gaskiya , kuma kayan mu muna badashi ne cikin price Mai rahusa ga kyau ga inganci sannan ga Rahusa*
*Kutuntube mu ta wannan number
08129249549*
07011401314*
Haka suka tattara suka tashi guiwoyi a sage, har sun shiga Mota Audu ya kalleshi yace
"Mu koma mu tafi da yaran"
"Idan ka dakko su ina zaka kaisu?

Ko kuwa kai zaka haqura da fita nema ka zauna rainon Yara?

Koda zaka karbe su ba yanzu ba ka fara bari ka nutsu kasan alqiblar daka kama sannan se kayi batun dakko Yara, yanzu dai gashi yayanka shida Audu Aure uku, ina fatan ya zama na qarshe saboda Aure Aure bashi da dadi, sau da yawa yana kawo rarrabuwar kawuna Ahali musamman a gida irin naka da Shugaban gidan be zama tsayayye ba, kaje ka zauna kayi shawara ka yankewa kanka hukuncin abinda ya kamata kayi a yanzu, kaga dai Bara'atu ta tafi inda babu dawowa, Zubaida Tayi Aure nasan kuma sedai wata qaddara ta ubangiji ce zata fiddota daga gidan auranta Binta kadai ta rage maka uwar Yaya da kake da damar cigaba da zama da ita dan haka ka maidota ta riqe Yayanta kana iya nemo wata Macen daka yarda da tarbiyyarta da zata mayewa wadannan Iyayen da basu tare dasu domin na tabbatar Bintan dana sani bazata riqa maka Yaro ko guda daya tsakani da Allah ba.

BAYAN WATANNI UKU
Watanni uku suka shude wata biyar kenan tun bayan rasuwar Bara'atu da kuma barin Binta gidan Audu, be waiwayeta ba be kuma je Kadunan ba kamar yanda Suma Iyayenta basu nemi da yaje ba.

Mahaifinta yace duk hukuncin da Audun ya yanke akanta dai dai ne kuma shi baze shiga cikin maganar su balle Alfarmarsa tasa ya yanke hukuncin da bashi yaso a zuciyarsa ba.

Wannan zama ya quntata Binta matuqa da gaske, babu walwala ko Yancin da take dashi a baya ta zama kamar wata mujiya kowa kyararta yakeyi tsakanin Iyayen abinda yake qara rura wutar Bala'i a zuciyarta kenan ta sake cin Alwashi kala kala akan komawarta gidan Audu.

Wulaqancin daya mata baze tafi a banza ba wlh seya gane kurensa.

A bangaren Audu kuwa bayan dogon tunani da shawarwari daga yan uwa da Abokanan Arziqi ya yanke shawarar sake Aure, duk wanda ya masa maganar Binta fa se yace yana sane lokaci ze nuna abinda ya kamata yayi da ita da yawa sun dauka ya saketa ne ma ganin an tasarma rabin shekara babu labarinta a gidab.

Wannan karon mata biyu ya rakito a lokaci daya, Hadiza data kasance Bazawara auranta biyu na farko Mijin ya rasu sena biyun kuma rabuwa sukayi tana da yarinya daya dashi yar
ofar dawanau ce amma tana yawan zuwa Goron dutse gidan Yayarta a nan suka hadu da Audun kamar da wasa yayiwa Mijin Yayarta magana wanda suke gaisuwar mutunci dashi babu bata lokaci ya shige masa gaba magana taje gaban Manya.

Ta biyun kuma Aisha, yace ga Sarkin
araye Maimartaba Alhaji Ahmadu Isah na biyu.

Ita din
anwace ga Abokin kasuwancin sa Najibullahi Amadu wanda suka hadu sanadin Noman Rani da Audu yakeyi a gonakinsa da suke Kusalla wani
auye dake
arqashin
aramar hukumar ta
araye Gonakin Audun sunyi iyaka dana Najibullahin wannan tasa suke ha
uwa idan sunje zagayen Gona daga haka kuma zumumci ya
ullu harta kai Audun yana zuwa gidan Najibu duk sanda ya shiga qaraye a nan kuma yaga Aisha kamar da wasa yacewa Najibun tayi masa dukda yarinya ce
arama shekarunta basu haura sha hudu ba tana cikin ta sha biyar sannan ganinta yana tuna masa da Bara'atu lokacin daya aureta banbancin ita Aisha tana da dan girman Jiki kadan tafi Bara'atu cika ido a lokacin da take da shekarunta.

Najibu ya tabbatar masa in har da gaske yake shi ze shige masa gaba akan maganar wannan tasa daya yanke shawarar
arin Auran ya tuntubeshi, babu bata lokaci kuma ya gabatar dashi ga Maimartaba.

Shaidar daya samu daga Najibu da sauran Mutanen garin da suke masa aiki tasa har Sarki ya Aminta dashi ya kuma ce yaje ya nemi yardar Aisha dan shi bayayiwa Yaransa Auran dole.

Aisha tasan Audu dukda
arqarinsu gaisuwa duk sanda yaje gidan Yayan nata, tana bala'in girmamashi dan ganin babban mutum take masa kwatsam sega maganar Aure tana qoqarin shiga tsakaninsu, ita din yarinya ce me matuqar sanyin hali da biyya ga Manyanta wannan dalili ya saka sanda Yayanta ya sameta da maganar Abokinsa ya ganta yana sonta ya tambayeta ko tana da wani da take so tace masa Aa, shikenan magana ta
ullu har anje Tambaya.

Yakubu ne ya Tilasta masa cewar dole yaje gidansu Binta, babu yanda za'ayi yaci gaba da jingineta gaban iyayenta tsayin lokaci dan sun masa shiru bayana nufin basu son yarsu bane kawaici kawai sukayi masa kuma da son itama su koya mata darasi ta ganr kuskuren abinda ta aikata dan gaka baze saura sabon aure ba tareda Binta ta san Matsayarta ba.

Dole ya shirya zuwa Kaduna, yanda Alhaji Zakariyya ya ringa bashi ha
uri yasa duk yaji wani iri, kamar ze durqusa masa yake roqonsa da yayi ha
uri akan abinda
ansa suka aikata masa a madadinsu yana nema musu afuwa, ya
ara da cewa
"Bana so ka dubeni cikin yanke hukuncin makomarku kaida Mamana, karka cutar da kanka, idan har kana ganin bazaka iya cigaba da zama da ita ba ina goyon bayanka daka sauwa
e mata domin tayi abinda ta cancanci hakan, amma idan kana ganin zaka iya yafe mata kayi mata uzuri to, ina da yaqinin abinda ya faru a baya baze maimaita kansa ba domin iyakar Fada, Nasiha da Tunatarwar daya kamata muyi mata a matsayin mu na Iyayenta munyi muma kuma fatan taji".

Se yaga kamar a fakaice Alhajin ro
onsa yakeyi akan ya mayar da Bintan, kuma bai kamatu ace mutum da yayi masa tarin Alkhairi a rayuwa kamar Akhaji Zakariyya ace shi ya gagara maida masa ba, darajar tasa shi Amincewa yayi bikon Binta, ya kuma sanarwa da Alhaji zancen auran da ze daura da Mata biyu sati biyu masu zuwa Alhajin yayi masa murna da fatan Alkhairi haka ma Mama sannan ya kira Binta a gabansa ya shaida mata muddin ta koma ta sake aikata wani abu da ze tunzura Audun ya sake aikota gida to daga can ta nemi gurin zuwa badai gidansa ba, ya sake ja mata kunne sosai kanta na
asa tana kukan munafunci tamkar taji abinda yake fa
i kuma zatayi amfani dashi.

Kwanan sa biyu da zuwa suka juyo tare, zaman dai babu yabo babu fallasa sabgoginsa yake yana ta shirye sgiryen bikinsa.

Ta tarar da an sake
ale gidan, banda dakinta da yake a kulle hatta da samansa an bare Asalin Tarazo da yake gurin an maida Na zamani kayansa ya sakko dasu dakin da Abdullahi yake ciki nan ya kafa Gadonsa yake kwana yanzun, tsakar gidan ma am Canza Tarazo, kitchen dinsu na waje an gyarashi sosai kamar dai na cikin dakunan su se aka yanki filin tsakar gidan aka sakeyin wani Kitchen din na Langa langa, babu fus bare ta tambayeshi wannan sabon shirin na menene haka a haka taci kwanaki goma da dawowa wanda kuma ya rage saura kwana biyu a daurawa Audu Aure ranar taga ana shigowa da sababbin kayan gado da Kujeru aka haura sama dasu.

Daya dawo da daddare ta dauka ranar zasu koma saman tunda an saka kaya harda katifa amma setaga ya bude sabon dakinsa ya shige abinsa se washe gari yake shaida mata gobe Daurin auransa, amma Amarya daya ce zata tare a goben dayar se wani satin.

Kamar sabuwar galahanga haka ta bude baki tana kallonsa jin wannan magana, wai Amarya daya, ita dayar se wani satin,
"Amaren har su nawane?" Ta jefa masa tambayar, ya wani kalleta sheqeqe kafin yace
"Su biyu ne kafin Allah ya kawo cikon ta hudun"
"A nan gidan zaka zubamu mu ukun?" Ta sake tambayarsa wannan karon kallonta kawai yayi be amsa mata ba ya juya ya fita.

Kuka ta fashe dashi, kishiya har biyu rana daya ita Binta ita za'ayiwa wannan tozarcin?

Duk Bara'atu ce ta janyo mata wlhba zata sa
u ba dole ta nemi mafita.
Chapter 77 · 0% Book details