Sashe 8
Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Sai ki ce mata babu.... Naman sa ne kawai. Idan tace bata ra'ayin sa shima ki bar mun nama na. Aikin kawai ..."
"Toh.... Hajiya "
Ficewa tayi daga kitchen din . Me aikin ta saka hannu a baki tana jinjina Kai cike da mamakin bakin halin Hajiyar.
Fita tayi daga kitchen din. Ta nufi parlorn da Hajia fadila take. ko da ta shiga sai data sake gayshe ta. Tukun sannan ta tsugunna har kasa.
"Hajiya me kikeso a dafa miki na abincin rana.?"
"Duk abunda aka dafa... Kinji ko?"
"Toh Hajiya. Ba wani dan abun da kikeso na daban ?"
"Sai dai ko dan romon kaza haka. Ga gauta na can sai na saka ... "
Mai aikin ta cije kasan leben ta. Tana auna karyar da zatayi can dai tace,
"Babu kaza sai dai naman sa... Amman sai a aika a siyo kazar."
"Woo a'a basshi. Basai an kar kudi ba. Duk abunda kika dafa yayi. Allah ya amfana Amin."
"Amin hajiya."
Tashi tayi ta tafi tana mai mamakin Hajia Bintu data tsani matar nan. Babu ruwanta ba sawa ba hanawa. Amman haka kawai saboda uwar mijinta ce ta tsaneta.
Ta koma kitchen ta daga freezer din kaji sun kusa talatin har sun daskare saboda tsabar yadda suka kankare.
Ta jajjanye ta zaro ledar naman sa bakar. Duk qashi ne ma ba tsoka. Ta girgiza kai kawai. Tana sake kambama karfin rashin mutunci irin na Hajia Bintu. Ki ga mutum da hakoran sa 33 ki aureshi rana daya kice zaki rabashi da mahaifiyar sa akan kyautatawar da yake mata?
Ta yamutsa fuska kawai tana mai Allah wadai da halayen Hajiya Bintu nan da nan ta shiga sarrafa aubuwan girkin da zatayi wa Hajian na rana.
Sai bayan la'asar alhaji Hammadu ya dawo daga wajen aiki. Wajen mahaifiyar sa kawai ya wuce tana ta saka masa albarka.
Sai da sukayi sallar magriba tukun sannan ya dauketa da kansa da kayanta. Wanda ba'a wanke ba yace idan an wanke an goge sai a kai mata daga baya. Ya kaita gidan kanin na su wato dan autan Hajian da ke cikin wani GRA.
Kaya a ledoji manya manya aka ringa fitowa dasu daga bayan motar sa. Siyayya sosai yayiwa Hajian da har ta rasa bakin godiya. Tayita shi musu albarka bisaga namijin kokarin da ya keyi. Ya jima agidan sannan yayi musu sallama ya tafi.
Jikokin nata duk suka dabaibayeta . Basu dade da dawowa daga tafiyar da sukayi ba. Suma sunje hutu alokacin da suka tafi makka.
Hajiyan nata duban su daya bayan daya. Bataga mutumin nata ba. Ta daga kai ta sauke akan Amal dake faman Danna waya.
"Ke ina 'dan yaye., Yayan ku"
"Ya Ray??"
"Waye wani rai? Rayyanu zaki kirawo mun."
Amal ta mike tana dora hannu akai
"Hajiya ki tura wani. Wallahi banason ya mun fadan na tashe shi a bacci."
"Kasa uwar bacci. Jeki tashe shi ki ce ni ce na aiko ki."
"To shikenan..." Ta amsa cikin muryar fargaba.
Fita tayi daga parlorn zuwa wani dan corridor me dauke da dakuna biyu. Kwankwasawa ta shiga yi...
Yana kwance akan king size bed dinsa. Bacci yake mai matukar dadi da mafarkai ya jiyo karar bugun kofar dakin tamkar za'a tashe shi sama.
"Ub..... waye....?" Ya daga murya cikin tsawa da tsantsar bacin rai..
"Ya Rayyan ni ce... Hajia ce tace a taso ka yanzu.."
"Zaki matsa ko sai na zo na gwabje ki? One more sound... You're a dead duck.. kinji Allah"
Bata sake cewa komai ba sum sum ta fice daga sashen ta koma parlor.
"Kin kira shi?" Hajiyar ta tambaye ta
"Eh yana zuwa... Gashi nan yace." Tana karasa fada da sanda ta gudu sama ta saka mukulli gudun abunda zai je ya dawo...
×××LATE SHEIKH SUFYAN ZUBAIR STREET×××
--
_INA JAMA'AR TA MU? KU MARMATSO KUSA . GA TAGOMASHIN ARZIKI. SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI. MUN GWADA DOLE MU BADA SHEDA_
_INA AMARE, UWAYEN GIDA, YAMMATA? IYAYE MAZA DA KE SON FARANTA RAYUKAN MATAN SU DA YAYAN SU DA MA KANNEN SU?_
_ALBISHIRIN KU. GA GORO. DOMIN WANNAN DADDADAN LABARI DOLE MU BAKU ALBISHIR DA ALHERIN GORO. GORON MA FARI KAL KAL_
_WAI AKACE KAMSHI RAHAMA NE... KAMSHIN MA MUSANMAN ME SANYAYA ZUCIYA DA RATSA MAGUDANAR JINI DA TSOKA._
_INA MASU NEMAN KAMSHIN TURAREN SAUDI ARABIA? T'CHAD DA MAIDUGURI? IRE IREN KAMSHIN DA BAYA BIN ISKA YANA KAMA WAJE YA RIKE GIDAH..._
_KAMSHIN TURAREN KAYA, TURAREN GIDA, TURAREN JIKI, TURRARN GASHI, TURAREN TSUGUNNO, TURAREN WANKA, TURAREN WANKI, TURAREN MOPPING, TURAREN BANDAKI, TURAREN LABULAYE DA ZANNUWAN GADO, AIR FRESHENER DA TURAREN AKWATUNA DA DRAWER DA MOTA... KAI HAR MA DA TURAREN DA KE CIRE BACIN RAI YA MUSANYA DA FARIN CIKI SABODA TSANANIN SANYAYAWAR SA DA YAYE DUHU DA DAMUWA_
_BA ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNADA NAU'IKAN TURARUKA NA KHUMRAH KALA KALA. SUNADA TURAREN RUWA NA FESAWA DANA MAIKO. SUNADA KAYAN GYARAN JIKI.._
_SUNADA KULACCA DA SAURAN BODY BUTTERS MASU YAYE WARI KODA KUWA AN YI KWANAKI BA WANKA BARE WANKI._
_SUNADA KABBASA TA TURARA KAYA DA KASAKEN TURARUKAN WUTA NA KARFE DANA KASA DAMA NA ZAMANI YAN WAJE._
*_YERWA INCENSE AND MORE_*
_YERWA INCENSE AND MORE_
_YERWA INCENSE AND MORE_
_MASARAUTAR KAMSHI KENAN. KAYAN SU NA AKAN FARASHIN SARI DA SAYA DAYA DAYA.. SUNA YIWA AMARE HADI DA UWAYEN GIDAH DAMA YAMMATA. SUNAYIN NA TARON SHAGULGULAN BIKI DUK AKAN FARASHI MAI RAHUSA_
_BA'ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNA DA TARIN KAYAYYAKI MASU KYAU DA RAHUSA HADI DA INGANCIN DA ALKALUMA SUNYI KADAN WAJEN BAYYANA MUKU._
_SUNA TURA KAYAYYAKIN SU FADIN NAJERIYA DA KETARE BAKI DAYA._
_ADIRESHIN SU. SUNA GARIN KANO DAURA DA TITIN DA ZAI SADAKA DA GARIN MAIDUGURI_
_SUNA KAN MANHAJOJIN SU DAKE KAFAFE DA DAMA KAMAR:_
_INSTAGRAM: @yerwaincense_and_more_
_FACEBOOK:yerwacollection_
_WHATSAPP: 08095215215/09044191709_
_A YANZU HAKA KAMFANIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE SUNA SALES DIN KAYAN SU NA 250ML NA TURAREN WUTA DA KUMA 240 DA 190ML NA KHUMRAHS_
_IDAN ANJE ACE DAGA ZAFAFA NE AKWAI RAGIN KUDI DA HADI NA MUSANMAN DA ZAA YIWA DUKKANIN KAYAN DA KUKA SAYA._
_KYAU!! INGANCI! RAHUSA!! KAMA JIKI DA GIDAH!! AIKI!! ADADE ANA MOREWA SAI KAYAYYAKIN TURARUKAN KAMFANIN:*YERWA INCENSE AND MORE*_
_____
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥
0022419171
Maryam sani
Access bank
*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*
*Thanks for choosing us*🔥
*KI KULANI*
_(MALLAKIN ZUCIYAH)💕_
_PG: 8_
_ASSALAMU ALAIKUM JAMA'AR KWARAI. JAMA'AR ZAFAFA BIYAR. MASOYA MASU KAUNAR DUKKANIN ABUBUWA NA ALKHAIRAI DA ZAFAFA ZATA KAWO MU$U.._
_KU MARMATSO!! ZAFAFAN NAKU YAU SUN ZAKULO MUKU YADDA ZAKU TAFI DA KASUWANCIN KU SU TUMBATSA GA YANKUNA DA DAMA._
_KUDI KE KIRA_
_KUDI KE KIRA_
_KUDI KE KIRA_
_WANNAN TAFIYAR TA DABANCE MUTANEN ZAFAFA💃KU BIYO MU TA *KUDI KE KIRA* DON KASANCEWA CIKIN MASU TAGOMASHIN ALKHAIRAI. KU KIRA KUDI SU ZAUNA SU HAYAYYAFA HAR SU TUMBATSA.._
_KUDI KE KIRA WANI TACTICS NE DA STRATEGY NA HANYOYIN YADDA ZAKU JUYA KUDADE BAYAN KUN SAME SU. YADDA ZAKU WARE RIBA DA RUWAN KUDIN MA_
_INA MASU NEMAN CUSTOMERS? WANNAN HANYAR KU BIYO KU GWANGWAJE DON SAMUN SABBIN CLIENTS KODA YAUSHE_
_PROGRAM NE NA HALAL. BAYAN AN KAMMALA HAR DA CERTIFICATE NA SHEDA💃HAR TSAWON KWANAKI 10. AKWAI WEBSITE DESIGN KYAUTA . PLUS LOGO DA HANYAR KASUWANCIN DUK KYAUTA FA. GOOGLE BUSINESS DUK KYAUTA YA JAMAA ZAKU SAMU PRODUCT DAYA KYAU TA._
_BUSINESS REGISTRATION NA CAC KYAUTA YA JAMAA💃. KAI ABUBUWAN KYAUTUTTUKAN SUNADA YAWA FA. GA HANYOYIN NA DANDALAR ARZUKA. KAI HAR RANCEN KUDI ANA BAYARWA. AHAYYE💃_
_INGANCI, HALALIYA, SAMUN ABUBUWAN ALKHAIRI SAI PROGRAM DIN *KUDI KE KIRA*_
_DOMIN SHIGA GROUP DIN NAMU GA LINK👇_
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/F9Fgin7INwl2MLGe0vpoEh
🌹 MONEY CALL
🌹KUDI KE KIRA
🌹Wasu cikin Topics din mu👇🏻
🌹 Quality audience
🌹Top Marketing secrets
🌹 Increase Status viewers and retain their attention
🌹 How to Run a successful business
🌹 Caption writing
🌹 Contacts Gain
🌹Content creation
🌹 Building Contact
🌹How to position your business for immediate sales and success
🌹 Special write up and Link that gets your 100+ Customers instantly
🌹How to Turn Contacts To Hot Raving Customers
🌹 BONUS👇🏻
🌹Free Logo
🌹 Free website design
🌹Free Data
🌹Free CAC certificate
🌹 Training Certificate
🌹Cash Loan
Etc...for More information
09112842587
WhatsApp only
🌹Ko kun San akwai Wasu 6oyayyun damar Maki Wanda tun waccan shekarar data gabata mutane suke cin moriyar su..???
🌹 An shirya wannan program din don canza Tsarin kasuwancin matasa da Mata Zuwa kusuwancin zamani
🌹 Inda za'a koyar da Mata sanaoi iri daban-daban
🌹Kamar yadda Sunan Shirin yake wato KUDI KE KIRA... tabbas za'a koya muku yaya ake Kiran kudi su zo kuma su zauna har su dinga Kiran 'yan uwan su...Ta hanyar koyar daku hanyoyin Neman su da kuma yadda za'a dinga kashe su
🌹 Business sai da Traffic is a game of Numbers Dole Sai da jama'a...shin ta yaya ake Nemo jama'ar? Right Target audience sune jama'ar ku
🌹 Kullum kuna sana'a Babu customers..?? To Albishirin ku za'a koyar daku building contacts yadda zaku Kawo mutane what's app din ku...Hatta yadda Zaku hada file na contacts Gain Yana cikin Abinda za'a koyar a wannan Training din..
🌹 Cikin abubuwan da za'a koyar na sanaoi kadan daga ciki sune...Skin Care products, graphics, digital marketing, Gyaran jiki na sudan da chad, turaren wuta,na daki,na tsugunno,na tsinke,humra,body lotion, cream,izal,airfreshner, oils perfumes, wardrobe Balls, Sabulun wanka, Sabulun wanki,hypo,etc
🌹 Program din zai kasance cikin yare guda biyu wato Hausa da Turanci za'a kammala Shirin cikin Kwanaki goma in Sha Allah Stay Turn
🌹Bayan kammala Training din
🌹Zaki Sami certificate na shaidar kammala kyauta
🌹Ba Sai kina da Data ba...kina yin Register kungiya Zata baki Data kyauta har ki kammala Training din
🌹Zasu yi Miki website design kyauta
🌹Zasu koyar dake Kasuwanci Kyauta irin Wanda kika zaba
🌹Zasu yi Miki Logo na company ki kyauta
🌹 Goggle my business account kyauta
🌹Tallata muku kayan ku a yanar gizo kyauta