Sashe 43
Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Allah ya temaka."
"Amin."
Shiru ne ya biyo baya. Kafin daga bisani Hajiya Bintu ta mike ta nufi wajen fridge ta bude,
"Me za'a kawo miki Saj-jeedah?"
"A koshe na ke Mama. Aban ruwa kawai "
"Ba zaki mana bakunta ba gaskiya sai kin hada da lemo "
Ta dakko lemo da ruwa ta ajiye agaban saj-jeedah. Tanata faman murmushi
"Ki dauka ki sha mana. Baby Saj."
Saj-jeedah tayi murmushi tana matsa hannuwanta data hade waje daya
"Yau kin dana kenan mama."
"Eh mana na tuno yarintar ku. Ya mutumin na ku kuwa? Fatan shima yana zuwa makarantar?"
Saj-jeedah ta sake muskutawa ta gyara zamanta daman abun da take son ji kenan.
"wani abun yafaru je saj-jeedah.?"
"Banso zakiji dai daga baki na ba uhum "
"Meya faru saj-jeedah? fadamun dan Allah. " Ta koma kusa da ita ta zauna tana sake cewa da ita
"Meyafaru .? Kinji?"
"Wallahi Mama wata yarinya ce ba yar kowan kowa ba ta scholarship ma ta shigo makarantar. Yarinyar ni kamar almara haka ko asirce shi tayi oho."
"Innalillahi wa inna ilaihi rajiun. Bangane ba . Kin sani cikin duhu. Wacce yarinya ce wannan? Sannan wane ne ya mace akanta haka?"
"Allah mama ko lectures baya shiga saboda ita. Kullu yaumin suna tare. Kuma tayi ta masa tsawa tana wulakanta shi agaban mutane. Kinsan Allah dazu shine ya rike mata jakar data zo da ita makaranta. Na sameta na mata magana kan ta fita a harkar sa da sauran su. Wallahi mama bakiga bakaken maganganun data gaggasa mun ba. Harda su cewa wulakanci yanzu Rayyan yafara gasamun banga komai ba. Suna taren fa sai ta dago ta dallamun harara tana gatsine gatsine. Kinga yadda take masa wulakanci? Banso na gaya miki ba. Wallahi rannan agaban kowa ta mare shi."
"Ma me?"
"Mari wallahi ki tambayi su T-Boy ." Ta karasa fada tana sunkuyar da kai kasa.
"Innalillahi wa inna ilaihi rajiun... Rayyan ya tsaya mace ta mare shi? Tukun na ma akan me?"
"Allah mama zaki sha mamaki. Akan so da yake mata ne taki yarda ta kula shi da farko farkon abun. Shine yai irin dakatar da ita dinnan. Ni sai kara naji 'Tassss. Na dau ka ma wani abunne ya fashe. Sai dana juya naga ya rike kuncin sa . Ashe shi ta mara."
"La.... Oh ni Bintu! Ka ga yaran nan da jaye jaye. Abunda ya jajjbo wa kansa kenan? Wallahi saj-jeedah bakiga matan dana hada shi da su ba kememe kowacce ya hadu da ita sai ya janyo sun rabu wasu ma daga ranar da suka hadu bai sake kula su ba sai yazo yace mun shi kaza bata masa ba waye waye. Wacce na hada su da ita karshe yar gidan professor Bulama ce. Da kukanta ta kirani awaya tana gaya mun ya gaggasa mata magana ya baro ta. Tanata shesshekar kuka tana gaya mun. Bansan ya zanyi da yaron nan ba saj-jeedah..."
Itai dai saj-jeedah sai ta danyi murmushi ta saukar da kanta kasa.
"Ga ki da hankali... Ni dama ke ya nema wallahi. "
Saj-jeedah ta sake fadada murmushin ta kanta a kàsa dai tace,
"Uhum..."
"Zan je har makarantar na nemi yarinyar. Zan sa amun bincike akanta sosai. Dole ya rabu da ita. Nagode saj-jeedah nagode. "
Daman abunda take so kenan. Ta mike ta gyara tsayuwar ta hadi da rataya jakarta.
"Zan tafi Mama."
"Tohm saj-jeedah ba zaku zauna a karasa abinci ba?"
"A koshe na ke Mama. Nagode"
"Toh saj-jeedah ni ce da godiya. Ki gayda mutan gidan"
"Zasu ji in shaa Allah."
Har bakin kofa tayi mata rakiya tatafi. Ita kuma ta koma ciki tanata mamakin zantuttukan da saj-jeedan ta gaya mata akan Rayyan dan ta.
Ko da ta koma cikin parlor sakawa da warwara ta fara yi tana mai nazari akan yadda zata bullowa lamarin.
✓✓✓✓. ✓✓✓✓. ✓✓✓✓.
Wasa wasa Rayyan da Madeeha sun fara shakuwa. Sosai Rayyan yanzun yana mayarda hankali yaje lectures kamar yadda Madeeha ta roke shi ko dai ya dinga zuwa aji ya na daukan darussa kamar sauran dalibai. Idan yaki kuma to sun dena magana da juna har abada.
Ba zai iya dena KULA taba saboda ta zamar masa MALLAKIN ZUCIYAH. Sosai ya ke mayarda hankali akan makarantar dama dukkanin lakcocin da akeyi musu.
Duk wanda yasan Rayyan da kin makaranta a baya. A yanzu zai yi mamakin sauyawar sa. Albarkaci shiriritar saa ma da ya dena ya shafi su T-Boy, Suma suna zuwa dukkanin lectures din akeyi babu fashi.
Dawowar su kenan daga central mosque din da ke cikin faculty dinsu. Acikin kujerun common room suka zazzauna ita da su noor.
Sanya Madeeha ta ke cikin kaya samfarin doguwar riga maroon color me hadi da hijabin ta shima maroon color. Hakama faratanta dauke sike da lalle maroon color.
"Malamin nan ba lecturer din da ya kaishi fashi wallahi."
"Ai ki bari kawai. Wallahi da zamu iya reporting din sa da munyi."
"Ko a jikina tunda dai ba wanda yake samun carryover a course dinsa"
Suna dai ta hirarrakin su Rayyan ya shiga common room din. Idanunan sa suka kyallara masa Madeeha da ke tsaye tana duba wani handout da Amadi course mate dinta ke nuna mata.
Rayyan ya sauya fuska. Ya nufi tsakiyar su ya tsaya ya kare Amadi daga kallon Madeeha.
Ta daga idanu ta sauke akansa tana murmushi.
"Meye hakan?" Ta tambaye shi tana sake fadaada murmushi.
"Muje...." Ya fada fuskar sa ba murmushi.
"Ina zamu?"
"Please Madeeha... Banda musu "
"Okay."
Gaba yayi Madeeha tabi bayan sa su Nawal nata musu dariya kasa kasa.
Bakin wata bishiya duka zazzauna a kujerar dake karkashin ta.
"Kinyi kyau tubarkAllah,..."
Ya fada idanuwan sa na kanta yana bin ta da kallo cike da zallar kaunar
Ta saka hannunta ta kare fuskar ta. Ya sake cewa da ita ta hanyar rankwafawa,
"Lallen ki ma ya yi kyau sosai..."
"Nagode..."
"Komai na ki me kyau ne Madeeha .."
"Uhm"
"Allah!! I'm serious... Madeeha.. I’m head over heels in love with you, ♥️ Madeeha I adore you, I’ve fallen for you..I'm falling in love with you..I’m in love with you i’m yours....Madeehateey♥️"
Ita dai Madeeha tayi shiru kawai tana kallon gefe. Saj-jeedah na daga boye tana kallon su. Ta janyo yar wayar ta tana wa Hajiya Bintu mahaifiyar Rayyan Whatsapp video...
"Madeeha kinyi shiru .. You fill my heart,You’re the love of my life, I can’t live without you..I love you more than anything I have... I could have..."
Yana rufe baki. Ta dora tafun hannuwanta akan fuskar ta. Kunyar sa ta kamata ganin yadda yake ta lankwasa murya yana zuba mata kalamai......
-
_INA JAMA'AR TA MU? KU MARMATSO KUSA . GA TAGOMASHIN ARZIKI. SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI. MUN GWADA DOLE MU BADA SHEDA_
_INA AMARE, UWAYEN GIDA, YAMMATA? IYAYE MAZA DA KE SON FARANTA RAYUKAN MATAN SU DA YAYAN SU DA MA KANNEN SU?_
_ALBISHIRIN KU. GA GORO. DOMIN WANNAN DADDADAN LABARI DOLE MU BAKU ALBISHIR DA ALHERIN GORO. GORON MA FARI KAL KAL_
_WAI AKACE KAMSHI RAHAMA NE... KAMSHIN MA MUSANMAN ME SANYAYA ZUCIYA DA RATSA MAGUDANAR JINI DA TSOKA._
_INA MASU NEMAN KAMSHIN TURAREN SAUDI ARABIA? T'CHAD DA MAIDUGURI? IRE IREN KAMSHIN DA BAYA BIN ISKA YANA KAMA WAJE YA RIKE GIDAH..._
_KAMSHIN TURAREN KAYA, TURAREN GIDA, TURAREN JIKI, TURRARN GASHI, TURAREN TSUGUNNO, TURAREN WANKA, TURAREN WANKI, TURAREN MOPPING, TURAREN BANDAKI, TURAREN LABULAYE DA ZANNUWAN GADO, AIR FRESHENER DA TURAREN AKWATUNA DA DRAWER DA MOTA... KAI HAR MA DA TURAREN DA KE CIRE BACIN RAI YA MUSANYA DA FARIN CIKI SABODA TSANANIN SANYAYAWAR SA DA YAYE DUHU DA DAMUWA_
_BA ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNADA NAU'IKAN TURARUKA NA KHUMRAH KALA KALA. SUNADA TURAREN RUWA NA FESAWA DANA MAIKO. SUNADA KAYAN GYARAN JIKI.._
_SUNADA KULACCA DA SAURAN BODY BUTTERS MASU YAYE WARI KODA KUWA AN YI KWANAKI BA WANKA BARE WANKI._
_SUNADA KABBASA TA TURARA KAYA DA KASAKEN TURARUKAN WUTA NA KARFE DANA KASA DAMA NA ZAMANI YAN WAJE._
*_YERWA INCENSE AND MORE_*
_YERWA INCENSE AND MORE_
_YERWA INCENSE AND MORE_
_MASARAUTAR KAMSHI KENAN. KAYAN SU NA AKAN FARASHIN SARI DA SAYA DAYA DAYA.. SUNA YIWA AMARE HADI DA UWAYEN GIDAH DAMA YAMMATA. SUNAYIN NA TARON SHAGULGULAN BIKI DUK AKAN FARASHI MAI RAHUSA_
_BA'ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNA DA TARIN KAYAYYAKI MASU KYAU DA RAHUSA HADI DA INGANCIN DA ALKALUMA SUNYI KADAN WAJEN BAYYANA MUKU._
_SUNA TURA KAYAYYAKIN SU FADIN NAJERIYA DA KETARE BAKI DAYA._
_ADIRESHIN SU. SUNA GARIN KANO DAURA DA TITIN DA ZAI SADAKA DA GARIN MAIDUGURI_
_SUNA KAN MANHAJOJIN SU DAKE KAFAFE DA DAMA KAMAR:_
_INSTAGRAM: @yerwaincense_and_more_
_FACEBOOK:yerwacollection_
_WHATSAPP: 08095215215/09044191709_
_A YANZU HAKA KAMFANIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE SUNA SALES DIN KAYAN SU NA 250ML NA TURAREN WUTA DA KUMA 240 DA 190ML NA KHUMRAHS_
_IDAN ANJE ACE DAGA ZAFAFA NE AKWAI RAGIN KUDI DA HADI NA MUSANMAN DA ZAA YIWA DUKKANIN KAYAN DA KUKA SAYA._
_KYAU!! INGANCI! RAHUSA!! KAMA JIKI DA GIDAH!! AIKI!! ADADE ANA MOREWA SAI KAYAYYAKIN TURARUKAN KAMFANIN:*YERWA INCENSE AND MORE*_
_____
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥
0022419171
Maryam sani
Access bank
*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*
*Thanks for choosing us*🔥
_𝕂𝕀 𝕂𝕌𝕃𝔸 ℕ𝕀!!_
_(𝕄𝔸𝕃𝕃𝔸𝕂𝕀ℕ ℤ𝕌ℂ𝕀𝕐𝔸)💕_
_ℕ𝔸ℕ𝔸 ℍ𝔸𝔽𝕊𝔸𝕋_
_𝕄𝕀𝕊𝕊 𝕏𝕆𝕏𝕆_
_ℙ𝔸𝕀𝔻 ℙ𝔸𝔾𝔼: 37_
_ZAFAFA BIYAR 2023_
*KALLON* taa yake cikin tsantsar kauna marar gauraye. Kallo ne mai tattare da madaukakiyar kaunar da gangar jikin sa ke mata. Kallo ne da ZUCIYAr sa ke dawainiya da ita. Kallo ne da ransa ke cigaba da kwadaituwa da karbar kaunar ta da MALLAKIN ta baki daya...
"Idan kika KULA ni ba kadan ba kike jefa rai na cikin samun nutsuwa. Madeeha meyasa ba zaki karba kokon barar soyayyar da na ke miki ba ne ? Uhmmmm Madeehateey . Kiyi magana please.."
Idanuwan ta na kasa. Tana mai duba faratan ta. Ta lula duniyar tunani sosai.
"Madeeha magana na ke maki."
Batare da shakku ko jin dar ba tace da shi,