Sashe 22
Ki Kula Ni Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ummy da Fareeha sun gayamun dukkanin abubuwan da suka faru. Kuma ina mai baki hakuri. Domin ba kida lefi aciki. Amman inason ki san cewa kamar ko da yaushe idan kwatankwashin haka ta faru. Tun ma kafin mu dawo nan gidan lokacin da muna tare da su kawu Ashiru. Ummy mahaifiyacr agare mu Madeeha. Kuma ta fimu hangen nesa. Dukkanin abunda babba ya hango to fa yaro ko ya hau tsani ba zai iya hangowa ba. Uwa uba uwace agare mu. Bamu da wanda yafita awajen mu. Haka zalika dukkanin abunda tace muyi inde bai karya shariar musulunci ba dole mu bi mu yi Madeeha. Zama da ire iren mutanen nan. Ina nufin matar da kuka samu matsala.zama da irin sh sai kayi hakuri. Irin su neman kariyar Allah ake daga sharrin su da makircin su. Dan Allah kada ki sake bari wani abun ya hadaku koda kuwa ko yaushe kece me gaskiya kamar yau. Idan ta ja ke sai ki sauke. Kinji ko?"
"Naji Yaya."
'yauwa.. Abu na biyu wannan mutanen mu mukazo muka same su ba su suka same mu ba. Sun dade anan sun yi shekaru sun zama yan gidah. Don haka ba zasu bari wani daban ya kwace musu mutanen gidan ba. Kinji ko?"
"Eh naji Yaya."
"Toh ma shaa Allahu. Ubangiji Allah ya kade fitnah agaba. Allah ya sa wannan sabanin da aka samu shine na farko kuma na karshe . "
"Aamin Yaya."
"Amin"
"Aamin Yayan su."
Dukkanin su suka shiga amsa adduar da yayi.
"Sannan ki bawa ummy hakuri. Wannan marin da ta miki ya nuna kedin me jin magana ce kina bin maganar iyayen ki. Kuma magabanta ki sun isa da ke. Madeeha rayuwar da zamu cigaba da shimfidawa a gidan nan daban ta ke da wacce mukayi a gidan mu na baya. Can din gidan mu ne. Nan kuma a karkashin inuwar wasu muke. Dole mu bi yadda tsarukan su suke. Sai a zauna lafiya. Ranar da Allah ya yanke mana da samuwar namu matsugunin shikenan sai mu tattara mu bar musu nan din. Sannan dan Allah karki ce zaki saka haushin yan gidan a zuciyar ki. Su basuda masaniyar komai."
"Kuma Yaya yazed ma yace akwai CCTV zasu ga komai." Fareeha ta fada tana murmushi.
"Toh kingani ko? Ma shaa Allah! Allah ubangiji ya cigaba da doramu akan makiyan mu. Allah ya dafa mana yai mana budi na gari."
"Allahumma Aamin."
Haka dai suka yita zantawa akan alamarin. Kafin daga bisani su shiga wata hirar. Junaid sai daya tabbatar Madeeha ta dai na fushin sannan ya mike ya tafi dakin sa.
××××
Ranaku na ta shudewa. Rayuwa na ta canzawa. Fareeha da Madeeha sun kara girma sosai. Kwanciyar hankula ya wanzu. Ya yinda rayuwar su ta samu canji sosai.
Sun kare ajin babbar sakandire na daya . Wato ss1. Ga wani kasance sosai daya qullu sosai a tsakanin su da Hibba kanwar Yazed.
Tsabar kawancen na su yayi nisa sosai. Hibban da kanta ta samu mahaifin su daya sauyawa su Madeeha makaranta su dawo tasu. Kasancewar ta gaban goshin sa ce yana ji da ita. Nan da nan ya saka Yazed ya yi musu sauyin makaranta zuwa ta su hibbah ta 'yayan masu kudi da ake damawa da su a gwamnati ko kasuwa.
Lamarin sai godiyar Allah kawai.. Sannu ahankali duk wani matsatsi dake damun su yana warwarewa a hankali cikin ikon Allah da buwayar sa....
_INA JAMA'AR TA MU? KU MARMATSO KUSA . GA TAGOMASHIN ARZIKI. SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI. MUN GWADA DOLE MU BADA SHEDA_
_INA AMARE, UWAYEN GIDA, YAMMATA? IYAYE MAZA DA KE SON FARANTA RAYUKAN MATAN SU DA YAYAN SU DA MA KANNEN SU?_
_ALBISHIRIN KU. GA GORO. DOMIN WANNAN DADDADAN LABARI DOLE MU BAKU ALBISHIR DA ALHERIN GORO. GORON MA FARI KAL KAL_
_WAI AKACE KAMSHI RAHAMA NE... KAMSHIN MA MUSANMAN ME SANYAYA ZUCIYA DA RATSA MAGUDANAR JINI DA TSOKA._
_INA MASU NEMAN KAMSHIN TURAREN SAUDI ARABIA? T'CHAD DA MAIDUGURI? IRE IREN KAMSHIN DA BAYA BIN ISKA YANA KAMA WAJE YA RIKE GIDAH..._
_KAMSHIN TURAREN KAYA, TURAREN GIDA, TURAREN JIKI, TURRARN GASHI, TURAREN TSUGUNNO, TURAREN WANKA, TURAREN WANKI, TURAREN MOPPING, TURAREN BANDAKI, TURAREN LABULAYE DA ZANNUWAN GADO, AIR FRESHENER DA TURAREN AKWATUNA DA DRAWER DA MOTA... KAI HAR MA DA TURAREN DA KE CIRE BACIN RAI YA MUSANYA DA FARIN CIKI SABODA TSANANIN SANYAYAWAR SA DA YAYE DUHU DA DAMUWA_
_BA ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNADA NAU'IKAN TURARUKA NA KHUMRAH KALA KALA. SUNADA TURAREN RUWA NA FESAWA DANA MAIKO. SUNADA KAYAN GYARAN JIKI.._
_SUNADA KULACCA DA SAURAN BODY BUTTERS MASU YAYE WARI KODA KUWA AN YI KWANAKI BA WANKA BARE WANKI._
_SUNADA KABBASA TA TURARA KAYA DA KASAKEN TURARUKAN WUTA NA KARFE DANA KASA DAMA NA ZAMANI YAN WAJE._
*_YERWA INCENSE AND MORE_*
_YERWA INCENSE AND MORE_
_YERWA INCENSE AND MORE_
_MASARAUTAR KAMSHI KENAN. KAYAN SU NA AKAN FARASHIN SARI DA SAYA DAYA DAYA.. SUNA YIWA AMARE HADI DA UWAYEN GIDAH DAMA YAMMATA. SUNAYIN NA TARON SHAGULGULAN BIKI DUK AKAN FARASHI MAI RAHUSA_
_BA'ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNA DA TARIN KAYAYYAKI MASU KYAU DA RAHUSA HADI DA INGANCIN DA ALKALUMA SUNYI KADAN WAJEN BAYYANA MUKU._
_SUNA TURA KAYAYYAKIN SU FADIN NAJERIYA DA KETARE BAKI DAYA._
_ADIRESHIN SU. SUNA GARIN KANO DAURA DA TITIN DA ZAI SADAKA DA GARIN MAIDUGURI_
_SUNA KAN MANHAJOJIN SU DAKE KAFAFE DA DAMA KAMAR:_
_INSTAGRAM: @yerwaincense_and_more_
_FACEBOOK:yerwacollection_
_WHATSAPP: 08095215215/09044191709_
_A YANZU HAKA KAMFANIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE SUNA SALES DIN KAYAN SU NA 250ML NA TURAREN WUTA DA KUMA 240 DA 190ML NA KHUMRAHS_
_IDAN ANJE ACE DAGA ZAFAFA NE AKWAI RAGIN KUDI DA HADI NA MUSANMAN DA ZAA YIWA DUKKANIN KAYAN DA KUKA SAYA._
_KYAU!! INGANCI! RAHUSA!! KAMA JIKI DA GIDAH!! AIKI!! ADADE ANA MOREWA SAI KAYAYYAKIN TURARUKAN KAMFANIN:*YERWA INCENSE AND MORE*_
_____
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥
0022419171
Maryam sani
Access bank
*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*
*Thanks for choosing us*🔥
_𝕂𝕀 𝕂𝕌𝕃𝔸 ℕ𝕀!!_
_(𝕄𝔸𝕃𝕃𝔸𝕂𝕀ℕ ℤ𝕌ℂ𝕀𝕐𝔸)💕_
_ℕ𝔸ℕ𝔸 ℍ𝔸𝔽𝕊𝔸𝕋_
_𝕄𝕀𝕊𝕊 𝕏𝕆𝕏𝕆_
_ℙ𝔸𝕀𝔻 ℙ𝔸𝔾𝔼:19_
A zazzaune suke a parlorn da ke gidan su abokin su T-Boy. PSP game suke bugawa. Wayar sa ta fara kara alokacin da suke buga musun shi ya cinye B-junior.
Tamkar ba zai dauka ba. Ganin data katse ake sake kira. Batare da ya duba screen din ba ya ga wanene? Hannun sa ya mika ya dauki wayar ta sa.
Ganin mahaifiyar sa ce mai kiran hakan ya sanya ya mike da sauri ya yi wajen balcony ya tsaya.
"Wa'alaykm salam... Na'am! Barka da rana... Okay yanzu haka? To shikenan ba damuwa zan duba din. Alright take care. "
Ya katse kiran. Rike da wayar a hannun sa ya shiga Whatsapp. Ya danno kan chat din su da ita. Hotunan su ta tura masa. Ya yi zooming kowacce yana taba baki.
Lock ya sakawa wayar ya zurata a aljihun gaban rigar sa ya koma ciki .
"Maza ko kayi new catch ne..?"
"New catch na me fa?"
"Eh mana... Na budurwa na ke nufi."
Yamutsa fuska yayi. Ya rike game pad din a hannun sa daya.
"Kaman dai ko yaushe hotunan yan mata ne aka turo na zaba daya. Ba wacce ta mun. Ni gaba daya ma bansan meyasa ake takura mun akan na nemo matar aure ba. Me zan wa matar oho."
Mtsceww T-Boy yaja dogon tsaki yana hararar Rayyan daya dau robar ruwa yana sha.
"Kasan Allah ka godewa su Bappah da suke ma kokarin nema maka matar da zaka aura. Ni fa rannan mama cata mun sai nayi hankali zasu bari nayi aure. Imagine da girmana da komai amman duk da haka banda hankali awajen su."
Dariya suka kyalkyale da ita. Banda Rayyan daya sake daure fuskar sa tamau.
"Muga babes din...."
"Ga su... Ba ruwan su Bappah ma aciki fa. "Ya zaro wayar ya mika musu.
Suka shiga zooming hotunan kowacce suna kururuta su da yabawa ga tsarin kyawun kowacce da kira.
Sai bayan la'asar yabar gidan ya koma gidan su.
Kai tsaye ya wuce dakin Hajia Fadila . Tana zaune akan sallayar ta da carbi a hannun ta. Ya shige cikin dakin bayan yayi sallama.
Tana ganin sa ta dashare hakora. Hadi da ajiye carbin da ta karasa ja a gefe.
"Dan yaye. (Sunan da take kiran sa kenan. Domin ita ta yaye shi. Tun daga lokacin kuma yake hannun ta.)"
"Naam Hajiya ta. Barka da rana ."
"Barkan ka dai Rayyanu. Yanzu ka dawo?"
"Eh Hajiya"
"To sannu da kokari. Ga abinci can. Banda de da zubawa na ci ba. Ko a kara dumama maka?"
"No Hajiya cikina a cike ya ke. "
"Kuna dai tsayawa kuci abinci sosai a makarantar nan ko?"
Dan murmushi yayi. Hadi da saka hannu ya shafo kasan keyar sa. Ya rasa ma wacce karyar ze shirya ya gayawa hajiyan. Dan gaba daya ma rabon su da zuwa makaranta tun kwanaki itama ba lectures ce ta shigar da su ba. Don haka kawai yace da ita,
"Alhamdulillahi Hajia. Sosai ma"
"Toh Ma shaa Allahu! Abu yayi kyau. Kana zuwa wajen bappanin na ku ko?"
Sarai ya gano inda take nufi. Ya kada kai kafin yace da ita,
"Eh muna waya. Rannan ma Bappah Haydar yasa na dakko Na'eem muka tafi makaranta."
"Ma shaa Allah. Lokaci zuwa lokaci ka dinga zuwa gidajen su kana gayshe su musanman gidan bappan ku Hammadu. Tun da dai nan kusa ne ba nisa "
"In shaa Allah Hajjaju.."
"Yauwa.. Allah yayi muku albarka."
"Amin Hajjaju."
"Aamin."
Ya dan jima suna hira kafin ya mikee ya fice zuwa dakin sa. Yana shiga ya wuce bandaki. Sai da ya rage cikin sa. Tukun sannan ya yo wanka hadi da dauro alwala.
Kaya ya sauya zuwa jallabiya marar nauyi. Ya zauna a kan kujerar sa hadi da mike kafafun sa. Ya yin da kansa ke a sama yana tunani.
Rayuwar baya kawai yake tunanowa. Mikewa yayi saboda tsananin yadda kansa ke sarawa.